HAUSA NOVELKUSKURE Complete Hausa Novel

KUSKURE Complete Hausa Novel

Kujerun d suke kalon nasu Aishatu NAWAL din ta zauna Tana kare musu kalo tsabar tsagwaron kishi y gama turnike zuciyar ta Karo n farko d ta gaskata kishin safwan takeyi ,ta Kara jin tsana d takaicin Indo ,kamar tayi ihu konta rungumi Indo t fada Ayi mutuwar kasko haka takeji ,Amman y zama Dole t seta kanta Dan tafara Gane iskancin safwan y girmi nata Dan Haka tayi kokarin samun Nutsuwa a zuciyar ta Amman tayi Alk’awarin ko me ze faru setaga yarta Noor ta Mata magana ….

Lawy t Gama karantar ta ,ganin t Mike zataje wajen su safwan din Rai a bacce ,sai lawy tayi saurin dakatar da ita d cewa wait sis ,barin d’auko Miki jinin ki har gaban ki ,karki bar Mana Abin fada ,b Wanda y Isa hanaki gudan jinin ki duk duniya Bata d kamarki ….

NAWAL badan taso b takoma t zauna t gyara zaman glasess din idon t n tsageru Mata ….

“Lawy Ce ta ita inda su Noor suke ,tayi Salam tace Hy my daughter! Noor Bata Santa ba ta daga Mata hannun kawai tayi zaman ta …

Lawy ,tace daughter mum dinki nason ganin ki ,kinganta can oya come and great her !

“Sai a lokacin safwan d Aishatu suka Kali wacce aka nunama Noor ,suka sheda NAWAL ce, itako Noor tagane ta Amman se da tmby dadyn ta d Auntyn ta suka Bata izini sanan ta tashi taje ,safwan Yana cike yaga tayi yunkurin tafiya d ita ya gyara Mata *Kuskure* da take Shirin aikatawa Dan ko Nan d can baze Bari ta bita ba ko t tafi Mai d ‘ya ….

Ganin Aishatu ,tayi saroro ,ya Fara janta d Hira Yana mantar d ita akan wata NAWAL sunata Hira suna dariya har t manta d komai …

Noor n Isa t rungume momyn ta ,NAWAL ta matseta tsam akirjinta ,tace my Noor bakya missing Dina ko? Bakya ko nema na ma kin mantani momyn ki d duk duniya Baki d kamana?

Noor tace aa momy ,ai kece Kika kimu ,Kika barmu Kika koma gidan mama abinki ,mgn har ran NAWAL y shiga ,Amman sai t canja mgn ,waccan shegiyar ce take ce Miki naki ki ko?

Noor t Kali wajen dadyn ta ,tace wace shegiya Kuma Ni Bansanta b?

NAWAL tace,wacan matsiyaciyar indon Mana meyi muku wanka d girki ,…

Noor t zaro ido tace aunty Aishatu ce shegiya? Zaki wlh b shegiya bace Dady yace zagi ba kyau karki Kara yi …

Lawy dake tasan Kan duniya ,ta Kali NAWAL tace , point of correction….ki kiyaye ,yaro yaro ne,NAWAL t gyada Kai kawai tace naji

 

“NAWAL tace oya ,Zo mu tafi gida ki gaishe d mama d Abba ,angama Miki hudubar tsaiya ko mama bakya tunawa ko?

“Noor tace aa sai kin tmby Dady na inya yadda sai muje ,Kuma ita mama ai Bata zuwa wajena haka Abban ma ….

NAWAL t harareta ,Dan uwaki mama d Abba ne zasu Zo wajenki isashiya? Haka aka koyar dake wadancan mutanen ko?Tana nuna su safwan d yatsa!

Noor tace aa Ni Basu koyamin wani Abu ba ,momy ki Dena zagi malm yace Mai zagi Dan wutane Kuma baze shiga Aljanna ba ke Kuma kinata zagi ,aunty Aishatu d Dady na basa zagi su …..

Lawy t duba NAWAL tace, tun d’azu neke saki a hanya kawata kinada matsala shi yaro kamar bera yake inyaga mage lokacin d kayi yinkurin binsa tsere maka zeyi bakya bin komai sannu a hankali kina juya akalar kishin ki Kan ‘yar ki while ba Haka y kamata kiyi ba!

Noor ta Kali lawy ,tace aunty meye “kishi” Tana tabe Baki !

Lawy tayi saurin cewa yarinya Mai fahimta b kishi nace ba , kissing nace irin momyn ki t Baki kiss Haka ,ta sumbaci goshin Noor ,sanan Tama NAWAL Alama d Ido kan itama t sumbata sanan NAWAL t sunbaci kumatun Noor tace my Noor ,kin San nice momyn ki kuwa?

Noor tayi saurin cewa “eh” ai Aishatu Aishatu ma Tana cewa ke momyna ce ,NAWAL tayi mamakin furucin Noor kodake tasan hakan ze it’s faruwa Dan tasani har ga ALLAH Indo Bata d makusa ta fuskar mu’amala ,ko sheda aka tmby dede Taki faran gaskiya sbd wata manufarta ta daban ,Dan Haka yanzun ma tace munafuka Ashe tasani !

NAWAL tace ,to ki dinga cema dadyn y dinga kawo ki kina gaishe d mama d Abba kinji ko ?

Noor tace to ,kema yaushe zakizo gidan mu ko har yanzu Baki Gama aikin ba?

NAWAL har zatayi zagi Tana karema safwan d Indo kalo sai kawai ,lawy t Mata Alama d kartayi ta fasa tacema Noor eh sai nagama Aiki kinji ,ki dinga cema dadyn ku kuje kutaho Dani daga gidan mama kinji kitamai kuka d rigima kinji my Noor?

Noor tasa dariya ,Kai Ammyn Abba tace rigima b kyau Ni ai nagirma bana rigima ,NAWAL ta Kara gano Nutsuwa d wayon d Noor tayi sosai ,Dan Haka iya Abun d zata iya Mata hud’uba kawai ta fad’a Mata wasu Kam sai Noor tamata tmby akai ,daga baya ma NAWAL taji haushi tace t tafi t Bata waje ,itako Noor d gudu t koma wajen dadyn ta d Auntyn ta …

Lawy Ce ta dinga yima NAWAL fada ,Akan fushin d tayi d ‘yarta …..

 

“Shiko SAFWAN duk wani movement din su tun d’aukan Noor d sukayi idon shi akan su ,jira yake kawai yaga faruwar wani Abu y magantu …..

Itako Aishatu ko ajikin ta ta share su tanata Hira d mijin abinta ,Noor n dawowa t rungume Aishatu ,Tana aunty har kin shanye?

Aunty Aishatu tace eh ,my Noor ,Noor tace Dady y Karo Miki! Dady yace aa sanyin y Isa haka Kar Yama baby yawa ! Yana satar kalon Aishatu …..

Noor tace waye baby Dady? Aishatu tamai Alama d Ido d Kai akan Sai y Bata amsar tmby d tamai!

Shima kasa amsa Mata yayi ,dai cewa yayi auny nakeson cewa nace baby ,Kar sanyi Yama aunty yawa bakiga Ina hanaku Sha d yawa keda kanin ki me Rasuwa Haneef ba?

Noor tace eh ,Ammy ma sai ya huce take Shan nata ….

Tunda safwan y Kira sunan Haneef fuskar Aishatu tad’an canja ,Dan Haka y Lura sosai shiyisa ma yace oya ku tashi mu koma gida …..

Kowa y Mike suka nufi hanyar inda motar su take , Noor n rike d hanun Aishatu ….

Duk Abun d sukeyi a idon NAWAL ,ganin hanun Noor cikin n Indo jitayi kamar taje ta rabasu ,wani haushin safwan ne y kama ta ,komai y sakar ma Indo hatta rike ‘yartashi ma ,wani bantare n zuciyar ta yace kece kikamai wanan training din awajen ki yaga komai ,tayi saurin kawar d maganar sashin zuciyar tata ,tayi wani siririn tsaki ,lawy ko nata waya d wani gago saurayinta d zasu hadu ……

Bayan sun shiga mota ,safwan y dinga Jan Aishatu d Hira Nan d Nan t saki jiki ta manta d anyi mgn Haneef ,suka dinga Raha abinsu har suka Isa gida cikin nishad’i . ….

 

Kwanaki sunata tafiya , Aishatu n renon cikin ta tare d taimakon mutane d dama ,safwan n barinta d kannen shi d Rana inya dawo d daddare Kuma yayi nashi haka take daurewa itama Tana faranta Mai daidai iyawarta ….

 

Aunty sufaya ma ciki y girma y fito anata fama …

Su twins ma anata d’ebe kwanaki d satikai daga cikin watannin bikin su d akasa ….

******
Mlm mamman hafeez y Fara zuwa wajen Saida kayan su Saleem y karu d abubuwa d dama ,jama’a d dama sun Fara sabawa dashi wasu har suna cewa kanin Alh su Saleem ne …

Daga baya aka bude Mai shagon shi a wani plaza babban shago aka zuba Mai Kaya su gumama akasama wajen suna *SAUDIY PASSION* wajen y Fara Aiki cikin kankanin lokaci tare d taimakon Sadiq kanin Saleem Yana girmama mlm mamman hafeez ,suna tare suna gudanar d sana’ar su cikin ikon ALLAH waje y Fara karbuwa dake antalata shi gidan tv d rediyo d mujalu Dan Haka waje y Fara samun cikowa Abin har ya Fara ba mlm mamaki ,Amman Babu mamaki ga kasuwa saima Addu’a d y dingayi na dorewar hakan ya samu y tsaya d kafafun shi.,…

 

“Huzna burinta y zata yi taga t shiga tsakanin safwan d kazamar yarinyar Nan ? Har t Fara deciding ko kawar t zata tmby Dan ta tabajin cewa ita har malaman bokaye take bi akan samarin ta in aka kafe mutum to ko uwarsa sai ta salama shi Dan Babu ita Babu shi sai a lahira in Ana had’uwa ….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button