KUSKURE Complete Hausa Novel

Suna dariya sukayi sallama y rikema Aishatu flacks din suka shiga mota y jata suka Dan sai wata kaza gashin ruwa ruwa hadin kuli kuli komai yaji ita b gashashiya b ita b farfesu b ita b soyayiya ba ,gashin ‘yan birni gashin masu fama d kwadayi sukayi gida Don aci d duminta …..
Bayan komawar su gidan ,har safwan din sai d Aishatu tasa shi yaci tuwon yamai Dadi Kuma Dan yaji kifi tuwon shinkafa ,sanan suka Dora d drinks Mai sanyi d kazar su gashin ‘yan birni….
Washe gari ,yakai Aishatu gidan Inna ,ta wuni musu acan ,Haka mama d aunty Mai d’inki suka dinga Aiko Mata d girki irin Wanda Mai ciki zata bukata …..
Ta Jima a gidan mama ,suka dinga Hira d aunty zainab , Aishatu nata Bata lbr wuyar d take Sha Akan cikin Dan tasaki jiki d ita sosai sakamakon so Mara algus d aunty zainab din take nunama Aishatu ,aunty zainab dince t dinga Bata hak’uri Tana rarashin t tanacewa kowa d haka y girma kedai karki dinga zama d yunwa ko zakici y dawo kici abin d kikaji Baki gane b ajikin ki sai kiyi magana d wuri kinji ko ba kunya b tsoro kullin muna binku d Addu’a sauka lpy ,d yarda ALLAH sasaukar nakuda zaku hadu d ita ,gu dage d Shan zamzam d cin dabine kowane lokaci yakan gyara da y saukaka nakuda Akwai wasu sirrikan Bayan y Fara tasawa kinji yata , Aishatu taji kunya t rufe fuska ,aunty zainab tace b kunya tsakani n dake kinji ,sun Jima suna Hira har aunty zainab take cema Aishatu so take taje wani shop t duba Kaya badan yanayin t ba d ta rakata , Aishatu tace muje ai b matsala , Aunty zainab tace aa karna zama uwar banza ai hutu kike bukata a ka’ida inzaki rakani sai mun Kira mijin ki mun nemi izini kinsan haka Kuma duk d nasan zakice b matsala Ni nafi bukatar ki huta Dan ki wuni ki samu hutu y kawo ki kikoma gidan Inna ki zauna kiyi bacci ki huta ba jimawa zanyi b Nima ,wani *SAUDIY PASSION* nakeson zuwa inajin ko kinji talansa t kafafen sadarwa ,ranar nace n samo Kaya masu kyau b lefi dake shagon be jima b d araha n samu kayan yanzu so nake ma naje muyi mgn inze dinga bani sari inda Akwai fita sai n Fara siyarwa zama haka ba Dadi ,barnje zan taho Miki d kayan ki gani ,d duk Abin d nagani n kwadayi …
Tare suka fita d aunty zainab ita ta wuce gidan Inna ,itama d wuce titi Dan neman adaidaita ……
Aishatu d Inna sunata hirar yaushe gamo ,Inna nata sakama safwan d Alkhairi ,Tana cewa Aishatu t Kara Mai godiya ,y gwangwaje ta d kayan Abinci harda taliyar yara d Abin su n turawa Mai kamada tsaki (couscous) da Mai Kama d kanzo conflcks tanata dariya Aishatu ,it’s batasan y kawo Mata bama sai yanzu ,shine t d’auko t jikama Inna t sa Mata Madara d yawa Dan taji dadinta ta Bata tace ta Sha Dan ALLAH ,Kuma d dinga Sha tasan halinta inba haka ba ajiyewa zatayi har y lalace ko tabayar dashi ,Inna tace ai zansha tunda jikana ne y kawo ,tanasha madarar n zubowa Tana Santi …..
Bayan aunty zainab ta “Isa shop din ” *saudy passion* suka gaisa d mlm maman hafeez yau sai taji gabanta yayi mumunan fad’uwa Wanda t rasa dalilin hakan ,wacan lokacin d tazo yatafi sallah sadeeq t samu tagama Siyayan ta ta bashi kudi t tafi sai yau d tazo suyi mgn d Mai shagon …
KUNA IYA SIYAN DATA NA MTN CIKIN FARASHI MAI RAHUSA A NIGERIA
1GB = 250 NAIRA
2GB = 480 NAIRA
3GB = 700 NAIRA
4GB = 950 NAIRA
5GB = 1200 NAIRA
10GB = 2400 NAIRA
15GB = 3500 NAIRA
IDAN KUNA BUKATA KUYI MANA MAGANA TA WANNAN NAMBAR 08140419490, TA WATHASSAP KO KU KIRA MU
Shima ,mlm mamman hafeez yaji wani Abu agame d ita Amman besan ko meye ba ,suka gaisa Cikin Kamala d girmama juna ,tamai bayanin Kaya takeso t dinga zuwa karba Kan farashin sari Tana Dora nata ,yace ai baze gagara ba ,tace Mai yanzu batazo d kudi d yawa ba Amman bari d zaba sai y fada Mata kud’in taji !
Sadeeq kanin Saleem y tayata zazaban kayan ,masu kyau n yara d manya dogayen rigunan d Riga d skirt d Kuma d wando masu kyau t zaba t tmby shi anawa zebar Mata y Mata discount Dan t samu itama y duduba y fada Mata kud’in ta duba kudin hannun ta taji baze Isa b y biyota bashin 5k gashi Basu Saba ba ,batason cin bashi ma Dan Haka tace Mai gaskia kudinta Basu Kai b ,kawai a rage n 5k ta bashi Abin d yake hanun t ta fito d ragowar 1k tace wanan Kuma nayi n mota d siyama ‘yata mangwaro d agwaluba ,Dan bana koma Mata haka b ,sadeeq yayi dariya yace gaskiya yaro sai d tsaraba Kam ,! Aunty zainab tace b yarinya bace f babba ce harda aurenta kawai dai yanayine n masu ciki ,sadeeq yace ayya amman kinaji d yarnan ,mlm mamman hafeez yanajin su yanata murmushi ,yace Banda abinka Wazeki tsatsansa? Sadeeq!
Aunty zainab tace ,gaskia inaji d ita Kam harda Yar uwarta ma , Aishatu ta d nawara ta ,…
Saida girjin mlm mamman hafeez yabada daram! D yaji sunan Aishatu ,yace ayya Aishatu uwar muminai! Saida fuskar sa tad’an canja ,kamar zeyi mgn Amman Kuma y fasa ….
Jin cewar acire 5k d tace ,sai mlm mamman hafeez yaso karfafama sana’ar ta yace ,ki barshi kawai tunda anhada lisafi b damuwa …
Jin karamci n wanan datijon y birge aunty d sadeeq tayi Mai godia d Addu’a har Akan iyalansa ,yaji Dadi sadai iyalai Kam babu Bai firta Mata ba yace Amin…
Har baking shago Mai adaidaita yazo y d’auki Mata katuwar ledar kayanta ,t musu godia d salama ta tafi ,ahanya taga Mai mangwaro t su kashu t siyama Aishatu yada dabino d Aya ,gidan Inna t Fara sauka tabada kayan Aishatu sanan t wuce gidan maman nawara t ajiye kayan t d’ebo kadan masu kyau t kawo m Aishatu Dan taga irin kayan ….
Koda aunty zainab t shigo Aishatu nata fama d Shan mangwaron ta ,ba karamin dadin shi takeji ba kuwa , har Inna n tsokanar ta …
Bayan t Gama t wanke hannu t Fara daga kayan ,gunamane masu kyau d tsari ,na birgewa , Aishatu t dinga yaba kayan ,Akwai wata doguwar Riga Mai kyau Mai fari d blue ,ganin tanata yaba tsarin rigar aunty zainab tace t d’auka ,Inna tace ba’ayi haka b daga Fara sana’ar ki tadai siya …
Aunty zainab tace gaba Inna tsakanina d Aishatu b haka fa abunda zanma nawara wlh shi zanma Aishatu duk daya n d’auke su Dan ALLAH kidena banbantawa !
Inna tace to shikenan ,b damuwa ALLAH y saka d Alkhairi , ALLAH y Sanya Alkhairi cikin sana’ar ,sukace Amin, Aishatu m tayi Mata Addu’a sosai d godia ….
Sunjima kafin ta tafi ,shima safwan yazo y d’auki Aishatu ,ahanya Aishatu dinga yima SAFWAN godiyan kayan d y kaima Inna ,y Kama hannun t yadan matse Alamar bayason godia ,ganin bazata Dena b har Addu’a taketa jero Mai y kara karfi wajen matsa hanun nata ,har seda tasa Dan ihu …
Yace me akayi? T Harare shi yace ,b Ina Miki mgn wit hands sound Amman kamar zugaki akeyi b! Y kaleta t Gane me yake nufi tace to ai yaba kyauta tukwici !
Yace naji ,badan ke nayi b ,Yama wuce …
Har suka Isa gida d Yan tsaraban su ….
Hassana d hussana anci kwaliya afesye jiki d turare samari zasuzo yau , Saleem n hassana y Fara zuwa aka tura Mai Noor tanata Mai surutu d Hira yanata dariya Bayan ancika Mai gaban shi d kayan motsa Baki ….
Can ma n ussaina yazo ,ranar bidirin su sukasha ….
Aunty zainab sana’a ta kankama anata zuwa wajen mlm mamman hafeez sarin Kaya yanzu har number sane d ita sbd kasuwancin su …..
Nawara d Aishatu d aunty sufayya ciki yanata turawa duk y bayyana Ana ganin shi yayin d bikin su twins y rage wata 3 anfara Shirin fitar d anko sunata tsara yadda bikin ze wakana ……