NOVELSUncategorized

KWARATA 25

???? —— 25
          Tunda suka shiga sukayi ta kwarara sallama shiru babu wadda ya amsa , Hafsa itace ta basu ƙwarin guiwa cewa kawai su shiga palo , gaba ɗayansu sunkayi na’am da wannan shawara dan haka suka ɗinguma suka shiga cikin palon tare dayin sallama…


(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9704, ‘t’: ‘160 by 600’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());


       Daga cikin bedroom Asma’u ta amsa sallamar tare da cewa ku zauna ina zuwa , murmushi Amisty tayi tare da cewa ko munzo da wuri ne mai gidan bai fita ba ? Daga cikin ɗaki Asma’u tace ya fita amma yana dawowa babu jimawa wanka dai na fito ina ƙoƙarin saka kayana !

      Wani irin ajiyar zuciya Hafsa ta sauke tare da cewa zanyi fitsari ta faɗi maganar cikin sigar kwartanci ma’ana tayi maganar a sakantace tare da kasalanci yanayin maganar dai sune kaɗai suka san fassarata ,

      Akwai toilet a nan waje inji Asma’u tare da ƙoƙarin fitowa daga bedroom in dan nunawa Hafsa inda toilet in yake , towel ne ɗaure a jikinta ko guiwa bai kawo ba saboda tana da wani irin kugu ne shi yasa towel in ya haye saman ɗuwawunta shi ya hana towel in saukowa sosai ‘

        Idanuwa Amisty ta zaro sosai kamar zasu faɗo ƙasa tare da jan wani irin gauron numfashi sannan tace babu toilet a bedroom inki ne ? Ta faɗi maganar kamar numfashinta zai ɗauke , murmushi Asma’u tayi tare da cewa akwai bara dai ta shiga na wajen !

     A ƙofar palo sukaci karo da mijin Asma’u , tunda ya ganta ya haɗe girar sama da ƙasa tare da cewa wannan wane irin sakarci ne ? Ke wawiyar inace zaki fito haka ….. ?

         Cikin biyayya Asma’u tace ai ba kowa gidan ne duk mata ne , matan banza matan wofi da Allah wuce kije ki saka hijabi malama , yayi maganar cikin kausassar murya tare da ƙara ɓata rai kamar zai daki Asma’u ,

        Simi simi Asma’u ta wuce ta koma ciki , saida ta shige sannan yabi bayanta , a palo ya samu su Amisty zaune riɗi² ,  duk gaishe shi sukayi amma babu wacce ya kalla bare su saka ran zai ansa gaisuwar wata daga cikinsu ya wuce ciki abunshi….

     A bedroom kuwa faɗa ya rufe Asma’u dashi tare da cewa ina kika samo wa’anan karuwan ? Kai ƙasa ² tace maƙontanmu ne , zama yayi a gefen gado tare da ci gaba da cewa gaskiya ni bana so suna zuwa gidan nan kima taka musu burki kar na sake ganin kowa na faɗa miki ,

      Cikin yanayin damuwa Asma’u tace haba Baban Abdul babu daɗi na ce su daina zuwa , cikin ɗaga murya yace tou wallahi idan baki musu magana ba ni da kaina zan musu magana zance kar na sake ganin ƙafar ko wace a gidan nan , daga shiga bayi kilbibi zai fara yaɗuwa , miƙewa yayi tare da cewa tunda tsoronsu kikeji ni bara inje in faɗa musu…

      Da sauri su Amisty suka miƙe kafin mijin Asma’u ya fito tuni sun fice daga gidan , koda ya fito palo bai samesu ba , dan haka ya koma yana cewa sun rufawa kansu asiri da suka gudu , ita kuwa Asma’u bataji daɗi ba saisu Amisty su gani kamar itace tasa mijinta ya tozarta su kuma tabbas nasan sunji kana faɗa irin haka babu daɗi…

      Cikin ƙara faɗaɗa faɗanshi yace ai dama bana so suji daɗin kuma idan na sake ganinsu gidan nan saina ci mutuncinsu , Asma’u tace tou shikenan ka haɗa hadani kaci mutunci gaba ɗaya , tou zanci hada naki ki barsu suci gaba da zuwa gidan nan kiga yadda zamu ƙare dani dake…

A ƙofar gida su Amisty suka tsaya tare da saka takalminsu ko wanne yana maida nunfashi saboda gudun da sukayi daga cikin gida zuwa ƙofar gida , ajiyar zuciya A ` i ta sauke sannan tace kai wannan ɗan masifa ne zamu sha fama dashi domin zai ɓata mana lokaci gaskiya ,

      Nana tace babu wani ɓata mana lokacinmu da zaiyi kawai mu haɗashi da Mother kunsan Allah ya bata ilimin saka namiji lungu , Hafsa tace idan muka haɗasu me kuke tunanin zai faru ? Kunfa san halin Sultana tana iya faɗa masa cewa ya hanamu shiga gidanshi mu maneman mata ne tunda ita bata wannan harka kuma sanin kanku ne baza ta rufawa mai irin halin asiri ba “” ,

     Amisty tace tabbas zata aika wallahi , A ` i tace kuzo kuji mafita , haɗuwa sukayi wuri ɗaya sukayi magana ƙasa² dariya sukayi bayan sun gama tare da tafawa sannan suka nufo gida. !

     A ƙofar gida suka sameni zaune ko inda suke ban kalla ba , zama sukayi yayin da Amisty ta ciro sigarinta daga cikin jaka ta kunna mata wuta saida taja ta sannan tace uwar ɗakina barka da hutawa ,

     Bance yawwa ba kawai nace mata faɗi damuwarki , gyara zama tayi tare da cewa wallahi wani alhajin wuta ne muka samu , ga ƙira ga sarho { kwarjini } uwa uba hatimin nasara mota saidai ya shiga wannan ya fita a waccan , ga gida daya gina mai tafiya daidai da zamanin ƙarshe , jiya mata biyu yaba mota kuma nice sheda saboda na gani kuma na hau dan taya murna , matashi ne wayyan namiji ga aji kamar abokin gabarki { Dikko }

      Dariya nayi tare da kallon Amisty sannan nace kiyi magana kawai ki daina shiga buhu , kashe tabar hannunta tayi sannan tace nidai shawara zaki bani ina so ko ta halin ya nima in ɓata dare ko yini dashi , a gidanshi yake kai matan bariki idan matarshi bata nan , ki taimakamin ki faɗamin taya zan nemeshi… ?

     Kallon Amisty nayi sannan nace ke kin tabbata manemin mata ne ? Amisty tace ko ban tabbata ba dai inaso yayi akaina , karfa ki manta kece kikace mu nema ga mai nema kuma idan ya nema mu bashi ,  kuma kece kika ce idan mun gani munji muna da buƙata kar mu cuci kanmu muyi ƙoƙari mu bashi tun muna bashi yana tofarwa har mu samu ya fara haɗiyewa , nidai gaskiya ina so ya kwanta dani koda so ɗaya ne .

       Kallon Amisty nayi sannan nace a gidanshi kike so kuyi alaƙa dashi ? Amisty tacemin Eh , murmushi nayi tare da cewa kawo kunnenki a baki , matsowa tayi tare da miƙomin kunne na fara mata raɗa ,  har ga Allah ban kawo komai a raina ba kuma ban taɓajin sha’awar kowa ba a cikinsu , inawa Amisty raɗa ta kwanto a jikina sosai tare da lumshe idanuwanta , ashe ita daɗin maganar takeji ,

Ta bayana ta tura hannuwanta duka biyun cikin rigata ta fara shafawa a hankali tana wani ƙara mannewa a jikina tana nunfashi a hankali ² , ban gama maganar ba nayi tsoki tare da tureta daga jikina nace wannan wane irin ɗanyen iskanci ne kuma ?

        Dariya Hafsa tayi yayin data lushe idanuwanta sannan tace haba mother daga an riƙeki sai ki tayar da hankali ? Ba komai bane ba natsu kawai kici gaba da faɗa mata tunda kin fara kuma mu bakya so muji !

        Ban kalli Hafsa ba nace bazan faɗa ba “yan iska masu guntuwar sha’awa ku ko kunyar Allah bakwaiji da kunga mace duk sai ku wani fitittike karuwai marasa aji , idan kunajin bala’e da tsabar maganin iskanci ku nemi maza sai kusan kunyi iskanci da hujja , mace me zata miki ? Inda kike buƙatar kije kafin ki sauka wurin kinsha wahala ,

      Murmushi Amisty tayi tare da kishingiɗawa ta bini da kallon mai tatttare da tsabagen sha’awa sannan ta sauke ajiyar zuciya , miƙewa nayi Amisty ta jawoni ta zaunar dani , ta sake tsareni da wani irin mayataccen kallo , tsikar jikina naji ta tashi , lahira tazo min kusa kusa da sauri nace A’uzubillahi minashshaɗainir rajim ,

      Gaba ɗayansu suka sheƙe da dariya , ɗaure fuska nayi tare da sake miƙewa , ƙara riƙo hannuna Amisty tayi juyowa nayi tare da cewa karki sakemin irin wannan abun daga yau bana so , makirin murmushi tayi sannan ta sakemin hannuna na tafi cikin gida ,

Suna ganin na shige A ` i tace Allah ya ɗoramu akan ni’imarki yarinya zamuyi wasan kura dake kowa saiya yagal galaki san ranshi wai ita a dole mai tsoron Allah , tuni na daɗe da haɗiyewa akan yarinyar can amma ta balɓaɗa min rashin mutunci tun kafin in furta , duk daren daɗewa saina afkawa yarinyar nan saidai duk abinda zai faru ya faru ,

      Zama Hafsa tayi tare da cewa nifa na ɗauka “yar hannu ce ! Ganin farko da nayi mata itace ta fara nunamin wallahi a tunani na ta tafiya ce , ashe ba haka bene nima duk ranar data shigo hannuna saina horata , hawan farko zanyi da ita saita koma gidanmu da zama….

       Ido ɗaya Amisty ta kashewa Hafsa tare da cewa ashe kuwa za’a haɗa rigima dan dai kinsan my Sultana tawa ce ni ɗaya , kinsan haɗarin dana fuskanta akanta kuwa ? Nabar uwa nabar uba na dawo zama da ita ? Lumshe idanuwa Amisty tayi tare da rungume duka hannayenta a ƙirji tace wallahi idan har na samu Sultana na more duniya , zan rabata da kowa da komai na ɗauketa na tafi da ita ,

      A ` i tace ki ɗauketa ki kaita gidan uwar wa ? Ai yadda kikayi kowa sai ya more Allah dai yaba mai rabo nasara, sun daɗe suna ƙullawa da warwarewa yadda zasu samu nasara akaina daga karshe dai suka yanke shawara zasu kaini gidansu Hafsa acan zasu baje kulinsu dani…

Tun daga wannan ranar na canjawa su Amisty fuska na daina cin abinci tare da ita , na daina kwanciya wuri ɗaya da ita , idan ta kwanta a katifa saina sauka ƙasa , gaba ɗayansu na rage musu fuska ko dariya na daina musu tunda dai na lura dukansu iskancinsu ya girmi nawa ,

         Amisty kuwa muguwar tare tayiwa su Nana A ` i  da Hafsa , ita kaɗai take zuwa gidan Asma’u basu sani ba ta shige mata sosai , har ta gane kwanakin da mijinta yakeyi a gidanta da ranar da baya gidanta …

       Yau mijin Asma’u ba’a gida zai kwana ba tunda Amisty ta shigo gidan taƙi ta fita , har dare yayi sosai , gajiya Asma’u tayi dan taso Amisty ta tafi ta rufe gida , kasa haƙuri tayi tace wai nace ko yanzu zaki tafi dan kwanta ne bacci nakeji,

       Murmushi Amisty tayi tare da cewa ai yau nine zan tayaki kwana , Asma’u tace haba ai babu wani damuwa ni ɗaya ma nake kwana nan babu komai , ajiyar zuciya Amisty tayi tare da cewa ai nasan bakyajin tsoro tunda duk girman kwanakin da kikayi kina kwana bani nake tayaki kwana ba., Asma’u tace Eh kawai karki damu kya iya tafiya…

        Lemun dake gaban Amisty ta ɗauka tasha a bakinta sannan ta miƙe tsaye ta tunkari inda Asma’u take tsaye , Asma’u ganin Amisty a wani irin yanayi yasa taɗan ja baya , yaudararren murmushi Amisty tayi kamar yadda ta saba idan hankalinta ya tashi akan mace,

      Asma’u tana ƙoƙarin ƙara ja baya Amisty ta fizgo ta , Asma’u tace haba Amina miye haka ? Tayi tambayar tare da fizge hannunta ta ƙara yin baya , binta Amisty tayi har takai maƙurar bango maida hannayenta tayi duka ta baya ta dafa bango dasu ta tsaya tana kallon Amisty ,

      Da duka hannayenta ta riƙe ƙugun Asma’u sannan tace wai miye duk kika wani firgice ? Kwanan da nine bakya so ko miye ? Asma’u tace ba haka nake nufi ba , ƙara fizgo ta tayi jikinta sosai sannan tayi magana mai tattare da ɗaukar hankali tace tou miye ? A wurin Asma’u ta sandare ta kasa cewa komai , sakin ƙugunta tayi ta jawo hannenta ta ɗora su a saman ƙirjinta sannan tace mu kwana tare ko ? Tayi maganar cikin rarrashi , kai kawai Asma’u ta iya ɗagawa Amisty , murmushi Amisty tayi sannan taja Asma’u ta zaunar da ita saman kujera , kamar ɗakin uwarta itace taje ta rufe ɗakin dan dama gidan rufewa sukeyi sai an ƙwanƙwasa take buɗewa, a inda tabar Asma’u a wurin ta dawo ta sameta , kusa da ita Amisty ta zauna sannan ta jawota jikinta tace miye ? Ko kinajin babu daɗi ne ?

        Cike da kasala Asma’u tace tsoro nakeji , ƙara jawota Amisty tayi sosai a jikinta sannan tace wane irin tsoro bayan gani ina tare dake ! Riƙo fuskar Asma’u tayi ta kalleta ido cikin ido sannan tace kin taɓa ? Asma’u tace a , a Amisty tace a kaina zaki fara kenan ? Jinjina kai Asma’u tayi alamar Eh , Amisty tace tou muje ciki ,

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button