???? ------ 26 Ƙiri² Asma'u ta kasa tashi , kusa da bakinta Amisty ta matsa da nata bakin sannan tace sweetheart miye ? Kallonta Asma'u tayi sannan tace na gaji , murmushi Amisty tayi da gefen bakinta sannan tace kin gaji tun yanzu ? Idan na fara suma zakiyi kenan saboda daɗi ko ? Shiru Asma'u tayi batayi magana ba , Uhum Amisty tayi tare da laso bakin Asma'u taɗan taɓo ƙirjinta ta waje , ƙara lasar saman luɓunanta tayi saita ɗago sannan ta ƙara tare da haɗa bakinsu wuri ɗaya tana mata wani irin sumbata wadda Asma'u ta danganashi da ko mijinta bai iya irinshi ba ! Tun a palo suka fara lalacewar su hankalin Asma'u yakai ƙololuwar tashi cikin sarƙayƙiyar murya tace muje ɗaki don Allah...... (function loadPageAds() { return afriPageAds({ 'pid': 8612, 'uid': 9704, 't': '160 by 600', 'url': 'https://2gnblog.blogspot.com/' }); }()); Amisty ta taimaka mata ta tayar da ita suka nufi bedroom , jikin Asma'u yana kyarma ta cire kayanta kaf sannan ta haye saman gado Amisty ta rufa mata baya suka ci gaba da halakewarsu ! Har ƙarfe 10:30pm babu Amisty babu labarinta , na kira wayarta yafi a irga bata ɗauka ba dan bata saba fita bata faɗamin taje wani wuri ba , duk wadda na tambaya ina Amisty sai yacemin baisan ina taje ba saboda suma kansu bata faɗa musu zata fita ba , Gajiya nayi da kiranta na haƙura nayi kwanciyata dan na huta , ina kwanciya Amisty tazo ta tsayamin a rai , tun lokacin da tamin abun nan a ƙofar gida duk lokacin dana raɓe ni ɗaya sai abun yazo ya tsayamin a rai , Tsoki nayi tare da gyara kwanciyata na rufe idona danyin bacci , murmushin Amisty nake gani sai kuma kallon da tamin , innalillahi wa'inna ilaihir raji'un nayi tare da miƙewa na ɗauki buta nayi waje .... Hafsa na gani ita da A ` i rumgume da juna , a'uziyya naja tare da cewa wai ku wane irin "yan iska ne da Allah ? Na rantse da girman Allah idan baku daina min wannan muguwar ɗabi'ar ba duk sai na tashe ku a gidan nan , Dariya A ` i tayi tare da sakin Hafsa tace Allah ya baki haƙuri uwar ɗakinmu , ban sake magana ba nayi gaba , bayi na shiga ban wani daɗe ba na fito ina fitowa nayi alwallah na shige ɗaki na , wannan rana kusan kwana nayi ina sallah dan banajin daɗin ganin Amisty a zuciyata ko kwalwata ! A ɓangaren su Amisty kuwa kwana sukayi suna baɗalancinsu Asma'u taji dadin wannan harka domin Amisty bata da ƙyanƙyamin taba Asma'u gamsuwar da ko a wurin mijinta bata taɓa samu irinta ba , ga Amisty ta iya soyayya domin ta daɗe a harkar lesbian gwanace kisan farko , koda safe itace ta wanke Asma'u a toilet kuma itace ta shafa mata mai da powder ta taimaka mata ta saka kaya sannan tace zata tafi gida. Asma'u tace da Allah karki tafi ? Murmushi Amisty tayi tare da jawota jikinta ta lumshe idanuwanta sannan tace karki damu ina dawowa anjima bana so mijinki yazo ya sameni a safiyar nan za'a samu matsala kinji ko ? Jinjina kai Asma'u tayi saida Amisty ta sumbace duk wasu muhimman wurare a jikin Asma'u tare da cewa ki kula , Asma'u tace to, sakinta tayi ta fito da sauri daga ɗakin dan har 9:00am tayi bata so mijin Asma'u ya ritsesu dan shima zata mishi horon da Sultana ta bata zata haɗasu dukansu taji dasu zata huta da Asma'u mijin kuma zatayi harka dashi dan ta samu kuɗi , dan da tana da wata sana'a ko hanyar samun kuɗi da baza ta bi maza ba , amma dole sai ta nemi maza sun bata sannan itama zata samu nayiwa karuwan matanta hidima... Tunda Amisty ta fito Asma'u ta koma gefen gado ta zauna , tunanin Amisty takeyi gaskiya ta yaba da jarumtar ta kuma Allah yasa yau ta dawo su kwana tare , Ina tsaye ina saka caji Amisty ta shigo ɗakin kamar an jefota , rumgumeni tayi tare da cewa oyoyo my Sultinah na dawo jiya inata kewarki sweetynah fatan dai kinyi bacci mai daɗi ? Kwantar da kanta tayi a saman ƙirjina , murmushi nayi tare da cewa tou sakarni mana , ƙara ƙanƙameni tayi tare da cewa uumm umm cikin sagwaɓa , har a raina abin yamin daɗi dan haka ban sake cewa Amisty tashi ba , jin nayi shiru yasa Amisty taɗan jijjigani sannan ta ɗago ta kalleni da kallo mai ɗaukar hankali tace me kika dafa mana ? Saida na zauna sannan nace ni ban wani dafa komai ba , idanuwa Amisty ta zaro tare da cewa tou me zanci kenan yunwa nakeji wallahi , sai kici haƙuri na faɗa , Amisty tace saida mai bada haƙurin kinsan ina ƙoshi da komai amma bana ƙoshi da mata... Tsoki nayi tare da kallon Amisty nace aike "yar iska ce wallahi , dariya tayi tare da ɗagamin gira ta kwanta sannan tace ai iskanci abun so ne wallahi danma baki san daɗin da akeji ba idan anayinshi.... Shiru nayi ban sake mata magana naci gaba da sabgar gabana , ita kuma wayarta ta fiddo bayan tayi latse latsenta ta kara a kunne , bayan an ɗauka tace ranka ya daɗe kana gari kuwa ? Banji abinda yace ba tace yawwa da Allah yunwa nakeyi aɗan kawomin abin ci yanzu ina jira , magana na cikin wayar yayi , wata irin dariya Amisty tayi tare da cewa tou babu damuwa idanma akwai wani mai ɗan ƙwari a tahomin dashi , tou babu komai ina jiranka , tana faɗin haka ta kashe waya... Kallona tayi sannan tace mother da Allah a fitar da lido waje yau banajin daɗin zama ɗakin nan , miya sa ? Na tambayeta ! Ba tare data kalleni ba tace idan ina ganinki a hakan nan komai zai iya faruwa ji nake kamar in haɗiyeki , ban kalleta ba nace Amisty ramin gafiya ba irin na maciji bane , wuta bata kamuwa haka kuma iska bata riƙuwa, domin fito da maciji daga rami dole saida hayaƙi , kamun maciji badai yaro ba saboda silɓinshi ,ki sani kama Sultana ba abune mai sauƙi ba dan kamun kifi dole saida fatsa.... Murmushi Amisty tayi tare da cewa aike sai kiyi ta magana da yaren da bana ganewa , nima murmushin nayi tare da cewa kamar yadda bakya gane yaren haka baza ki taɓa gane gaban Sultana ko bayanta ba domin shan ruwa da haɗiya lokaci ɗaya ba dai bakin mage ba , a fitar da lido ina nan fitowa idan nayi wanka... Fita nayi tare da ɗaukar ruwana na wanka na nufi bayi , Amisty kuma murmushi tayi tare da cewa zan kamaki yarinya zaki basu labarin fito da maciji dole saida hayaƙi ban taɓa neman mace ban samu ba zanyi waya da malam zulyadain na gaji da ganin abinci yunwa na damuna , lido ta ɗauka tayi ƙofar gida ita da sauran "yan tashar , Lokacin dana fito daga wanka babu kowa a tsakar gidan sai mijin Nana yana wanki , ban kalli inda yake ba nayi ɗaki abuna , ina shiga na fara shiryawa riga da sikat na saka na atamfa bayan na gama shafa , kayan kuwa sunyi matuƙar karɓar jikina ƙuguna ya fito sosai sai kace na wata uwar mata , turaruka na fesa tare da ɗaura kallabi wayana na ɗauka nima nayo waje bayan na gama , A ƙofar gida na samesu zaune saman dakali kuma da alama magana na sukeyi saboda naga sunyi shiru a lokacin da nake tahowa wurinsu , banma kowa magana ba na samu wuri na zauna naci gaba da latsa wayata , Amisty tace ga abinci nan idan zaki ci ! Ban kalleta ba kuma banyi magana ba , Amisty tace mother ina magana kinyi shiru , tsoki nayi tare da cewa na ƙoshi , cikin yanayin damuwa Amisty tace haba ya kuma kin ƙoshi ? Ban sake magana ba naci gaba da sha'anin gabana... Lido insu sukaci gaba dayi amma kaf hankalin Amisty da tunaninta yana wurina , ni kuma ina tunanin yadda zan fara kore mazan dake zuwa gidanmu dan na gaji da zama dasu Amisty idan babu mazan bariki tou kowa zai fita ya kama gabanshi... Ina wannan tunanin naji Amisty tace tou idan bazaki ci abinci ba kisha ko lemin mana , banyi magana ba na miƙe na matsa can wurin filin gidajen da aka rosa na zauna , Halbar da robar lemun Amisty tayi tare da cewa wallahi malam zulyadain bazai min ƙarya ba duk bala'en yarinyar can saina maida ita abun tausayi ta bana haɗiye miyau akan mace bansha ba wallahi , duk wacce tamin taurin kai asiri zaiyi tasiri akanta , tabbas itama Sultana zata yaba aya zaƙinta , Ban san gaibu ba amma tunda na lura da yanayinta bazan sake yadda da ita ba , ko yunwa zai kasheni na daina cin duk wani abu daya fito daga hannun Amisty kuma zan huro ma mazan bariki masifa duk wani kwarto saiya daina zuwa gidan nan , dama nina buɗe ƙungiyar kuma zan rufeta da kowarar kowa , Saida aka kira azahar na koma gida danyin sallah , har yanzu mijin Nana bai gama wanki ba tana can balbaɗɗiyar saman dakali sunayin lido , bayan na shiga gida ne Amisty take ba su Nana labari cewa malaminta yace duk daren daɗewa sai ta mallaki Sultana a hannunta kuma zata juyani san ranta ta kwantar da hankalinta lokaci ya kusa , amma a labarin malamin yace akwai wani yana nan shi zaizo ya tafi dani mutane dasu daɗe basuji labari na ba kuma yana nan ya kusa zuwa shima bada jimawa ba , Shine tace idan ta sameni zata maidani kaduna kafin wannan mutumin da yake magana yazo , dan malam yace babu makawa mutumin zai tafi dani kuma idan har yazo komai na rayuwata zai canza dan ko iyayena bazan sake gani ba gida ne zai kaini ya ɓoye ina ne ? Shine Allah bai nuna ba , idan ta kaini kaduna zatayi ta badani haya wa manyan hajijoyi tasan idan har tayi kasuwa dani ba kuɗi ba kuɗiɗina sai tayi... Hafsa tace tou waye wannan mutumin ne ? Amisty tace malam yace matashi ne kuma duniya ta tsaya akanshi , yace mai mulki ne kuma cikakken attajiri ne , shin mai mulki ne ko basarake wannan shine ban sani ba , jinjina kai Hafsa tayi sannan tace karki zubar da abincin nan kiyi mata wayau sai taci shi , murmushi Amisty tayi sannan tace kwantar da hankalinki wata ma jiya a ice cream na zuba mata da zan tafi saida tayi kuka , dariya sukayi dukansu tare da tabawa sukace Allah ya nuna mana Sultana tana kuka akanmu zamusha shagali domin yarinyar gaskiya Allah ya hore kayan marmari a tattare da ita , haka dai sukaci gaba da labartawa akaina da kuma yadda zasu mayar dani inyi ta binsu kamar wata karya... Suna ƙofar gida har bayan magrib suna hauka , da daddare bayan ƙofar gidanmu ya ɗauki harami kamar yadda ya saba a ko wane dare , bayan na fito nakejin labari cewa Dikko ya samu kujerar da yake nema yayin da mutane ke cewa yaron yana da sa'ar rayuwa gashi kamilin namiji , Magana ta karaɗe gari Allah ya bawa ɗan gwamna kujerar abokin babanshi daya mutu , duk inda ka nufa a gari maganar Dikko akeyi yayin da wasu keji idan sune a irin wannan damar ba ƙaramin farin ciki zasuyi ba , gashi Dikko ko auren farko baiyi ba amma ya shiga sahun manyan mutane da duniya zatayi alfahari dasu , wasu kuma cewa sukeyi tauraruwar ɗaukakarshi ne ya tsaya shi yasa na saman kujarar ya mutu dan Dikko ya hau , Har ga Allah naji baƙin ciki , yayin da naji dama baici ba shege munafikin Allah ɗayan mazinaci ya ɓoye ya saɓawa Allah amma a idon al'ummar gari suna masa kallon mutumin arziƙi bayan ni nasan mazinacin ne kuma shima yasan yayi zinar , hawaye ya cika min ido nace Allah ka kwace kujerar mulki a hannun Dikko babu mulki ma a hannunshi ya wulaƙanta al'umma inaga ya samu, Wani naji yana cewa yo ai wallahi yaron nan tsaron da zai samu ko gwamna baya samun irinshi kai kana wasa da kujerar kaza , mutumin ya faɗi sunan kujerar da Dikko ya samu nidai bansan ko miye yace ba kuma wallahi bana iya maimaitawa , Wani daban naji yace ai naji ance har gwamnan jigawa ya bashi ɗiyarshi , Eh ai mutane basu abu dan Allah Dikkon ne wallahi dole sai ka bashi ɗiyarka ga ilimi gashi ya fito tsatson mutanen kirki ga kyau ga ilimin addini ga ilimin boko Dikko ga kuɗi ga mulki Allah dai yasa muna da rabo duniya da lahira , wani yace kai saidai mu tara lahirar amma a duniya su Dikko duk sun tare komai... Tsoki nayi tare da juyawa na koma cikin gida ina tsinewa Dikko albarka wallahi idan dai ina da rayuwa ba tsaro ba ko tsoro yake tsare Dikko saina ci mutuncishi kamar yadda na ɗau alƙawari , Tunda na shigo ɗaki damuwa ta dameni na rasa inda zan saka raina naji sanyi wuri na samu na zauna a ƙasa na jingina da bango tunanin ta inda zan hudowa lamarin Dikko na farayi nasan ba lallai bane ya sake shigowa anguwarmu ba saidai ya bada umarni a duba dokuna kila ma yanzu babu wani ruwanshi da labarin doki Sultana kuma yasha banza kenan... Murmushi Dikko yayi a dai² wannaan lokaci sannan ya kalli Al ' Ameen yace bansha ba , ruwa ne aka ajiye shine Al ' Ameen yayi tunanin ya gama zai ɗauke Dikko yace baisha ba , fita Al ' Ameen in yayi Dikko ya kalli hoton Sultana a wayarshi sannan yace ki daina tunani kona manta dake daren daɗewa Dikko baza taɓa mantawa dake ba , kina da matsayi na daban a rayuwata dalilin abu ɗaya yasa nake ɗaga miki kuma bazan daina ganin mutunci ba har abadan duniya zanzo bada daɗewa ba ki ƙara haƙuri kuma ki zama mai yafiya banda yadda zanyi dake haka kema baki da yadda zakiyi da Dikko , ina cikin farin ciki a yau dan haka kema kiyi farin ciki a daren nan An mata.... Wallahi bazanyi ba , ni kuma Amisty ke tambayana abinda ke damuna nace mata babu dan ba wadda yasan abinda ke tsakani na da Dikko ban taɓa bawa kowa labari ba zuciyata da rayuwata kaɗai suka san wannan sirri , Amisty tace tou kiyi shiru kallon Amisty nayi tare da cewa yanzu na fara kuka kuma bansan ranar da zan daina ba , inaji a jikina baƙin ciki da ƙunci na rayuwa banma saka hannu ba zan haɗu da wani gagarumin tashin hankali da bansan ranar zuwanshi ba , zan rasa wani abu mai mahimmaci a rayuwata zan zama abin tausayi da kwantacci wata rana na ƙarasa maganar ina murmushi.... Simi ² Amisty ta miƙe dan a tunaninta na samu warwarewar tunani , a wurin na kwanta naci gaba da kuka har bacci ya ɗaukeni , Yauma Amisty saida ta shirya sihirinta ta tunkari gidan Asma'u , cikin farin ciki Asma'u ta tari Amisty tana maijin daɗin zuwanta , yauma ice cream aka bata ta lashe kamar wata mayya , idan babu kwaɗayi ba wahala, Babana zaune a gaban malamin shi , yace a zana masa ƙasa a duba masa halin da uwar masu gida take ciki ? Waya ɓata min waya faranta min ? Ina cikin farin ciki ko ina cikin damuwa ? Akwai wani dake harina kuwa ? ......