NOVELSUncategorized

KWARATA 47

???? —— 47

      Aminci Allah yaddar Allah wadatar zuci farin ciki da kwanciyar hankali ya tabbata a gareku masoyana a duk inda kuke…


     A gaskiya banajin daɗi kuma banyi tunanin haka daga gareku ba , domin kullum burun marubuci himma dan karya taɓo illar makaranci , shifa rubutu bawai kare zube akeyinshi ba , yana buƙatar natsuwa tunani sannan kuma kai mai rubutun wane saƙo ne kake san isar wa ? Tun farko na kira littafin nan da KWARATA… Sannan kuma nayi masa inkiya da Ƙalu bale gareku matan aure , wane ƙalu bale ne matan auren zasu kiyaye ? Ban faɗa ba ? Nayi duba da irin zamani da muke ciki wanda aka mayar da zina ba’a bakin komai ba , kuma wannan labari dana rubuta duk maibin labarin idan ya lura ina dunƙule hausata ne saboda gudun warwarewar tarbiya , nayi amfani da wata hausa ta


(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());


 daban wacce ba kowa yake iya gane fassararta ba saini dana rubuta , idan zaki iya bi kibi idan baki iyawa babu lallai kuma babu dole , matan aure gareku , idan kina da irin halin ki kiyaye domin tsira da mutuncinki da kuma rayuwarki , wannan shine gaskiya…, ????????‍♀

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button