NOVELSUncategorized

KWARATA 54


(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());


        Dariya nayi tare da cewa kema uwar Dikko har yanzu baki gano inda nake ba ? Tou zo kiji in faɗa miki ina nan gidan ɗan rainin wayan ɗakin a ɗakinshi kwance saman katifa an tada man gen ina shan iskkan A C babu abinda ya dameni da zafin gari , kuma yazo ya bani abinci mai kyau inci ga masu gadi suna gadina duk ɗiyar ɗan caca da kika raina ɗanki kuma yasan darajata tou nice na samu wannan matsayin , ummm turo bakina nayi tare da gyara kwanciyata nace bacci mai daɗi………

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button