NOVELSUncategorized

KWARATA 81

???? —— 79


      Kifa kaina nayi saman katifa bayan ya saukeni a gado saboda kunya a raina kuwa ina jinjina girma da rashin kunyar Dikko , maganganun
Yazeed ya fara dawomin sai kuma Inna da tace Dikko tantiri ne tunda kina so kin sama ga fili ga mai doki , wannan shine filin ni nice dokin kenan , zuciyata tace Allah sarki Sultana wallahi Dikko mugu ne…..!

     Birkitoni yayi yana kallona yace yau zakiji idan ni Dikkon banza ne , kece zaki ba kanki labari idan niɗin na wofi ne ? Kuma yau zaki sheda niɗin ɗan Babana ne domin da bakinki zaki sa musu albarka da suka haifoni suka baki ni kyauta yau zaki tabbatar da na haifu kuma ni ɗin ɗane hada gyara , ya ƙarasa maganar yanamin kallon da bana so……..

    Kayi haƙuri , albarkoki wallahi “yar mata , dan Allah ????????, sai inyi haƙuri in zama munafukin miji ? Umm ummm wallahi sai an fitar da raini kowa yasan matsayinshi , kayi haƙuri fa , wai in ƙyaleki ? Nama zama sakarai kenan , duk haɗashi da Allahn da nayi fur Dikko yace bayajin yaren da nake magana dashi , cikin ɓacin rai nace tou kar Allah ya baka haƙuri kayi duk zalincin dan na baka haƙuri sai kake ganin kamar inajin tsoron ka ne ? Dariya yayi tare da cewa ai nasan wannan bakin tsiwar bazaiyi shiru ba , tsorona kuma daga yanzu zai fara ziyartar zuciyarki ko a waya kikaji muryata sai kinyi ladabi bare kuma ki ganni kamar haka , ya ƙarasa maganar yana tuɓe zanin dake jikina , da sauri na dafe ƙirkijina na matse cinyoyina , yanzu baya ko murmushi yayi min wani irin kallo tare da cewa taso ,

     Cikin ɓacin rai na tashi tare da rufe idona na matsa inda yake durƙushe , riƙe fuskata yayi yace buɗe idonki , fashewa nayi da kuka nace Dikko na bari don Allah , rungumeni yayi a jikinshi cikin wahalalliyar murya yace ba abinda kikayi min An mata da farko dai ina baki haƙuri kiyi ƙoƙarin ɗaukata kinji jarumata , ina da masifa jarabata bansan irinta ba , ni ban haɗa mace da komai ba bana neman mata kuma bana sabgarsu ban taɓa zina ba saida ƙaddara ya ratsa min a kanki hankalina bai kwanta ba saida na auroki na samu natsuwa , kiyi haƙuri akanki nasan daɗin mace dake na fara kuma akanki na iya , ni bana kallon iskance² amma duk wani logo na mata a tafin hannuna yake bana da sauƙi , mace kuma ni kaina tausayi take bani idan na riƙeta a gado bana ma mace kawaici haka kuma bana lallaɓata zanyi ƙoƙari na murje shekaruna kafin su sauka dan wata rana inaji ina kallon mace bana iya mata komai , yanzu ko inajin ƙuruciyata ina da lafiya babu inda yakemin ciwo a jikina jini babu inda baya halbawa yaudai ina miki sannu da jiki ɗaukar fansa ko soyayya ? Shiru nayi naci gaba da kuka , bana san kuka bana san yagushi sannan bana san magiya duk idan kikayi zan ida warwarewa gaba ɗayana , kalli agogo , ƙin kalla nayi naci gaba da kuka , yace tou yanzu 1 saura kwata kinga dare ne karkiyi kuka da ƙarfi kindai san kin kulle ƙofa da makulli ya ƙarasa maganar yana latse gefe da gefen kumatuna da yatsunshi na buɗe bakina da sauri saboda zafi.

Dariya yayi tare da yin irin maganata yace Dikko mugu ya ƙarasa maganar yana haɗe bakina da nashi daga durƙushen ya fara hawa jikina yana sakin ƙarfinshi , a hankali nake tafiya ina sauka yana ƙara sakin nauhinshi har na kwanta saman gadon ya kwanta saman jikina sosai yana fitar da wani irin numfashi daga hancinshi mai sa jiki ya zama matacce , bakinshi a nawa yace ke buɗe idonki idan bana kalloki taya zan samu natsuwa ,

       Buɗe idona nayi ganin Dikko a wani irin yanayi yasa na firgice , murmushi yayi tare da cewa idan kika sake rufe idon nan ke zaki nemeni wallahi kinji dai na rantse ya ƙarasa maganar yana ɗaure fuska yaci gaba da cewa ki kalleni da kyau kema ki koya , ƙara tura bakinshi yayi sosai a bakina yadda ko maƙoshina bana iya haɗawa nunfashina ya fara sama , ɗagamin gira yayi tare da dafe kaina cikin wani irin salo yaci gaba da sumbatata yana lumshe idanuwa , duk inda yasan idan ya shafo a jikina zai firgitani saida ya bashi haƙƙinshi cikin salo mai wahalar gogewa a zuciya motsin kirki na kasayi nakai matakin da nake buƙatar a fara buga wasan , haka Dikko yaita ranfa dani kamar mage ta kamo ɓeran daya bata wahala , kunsan sai ta gama wasa dashi ta bashi wahala ya suma ya dawo sannan take cinye abunta….

     Saida ya gama ɗimautani sosai ya murgina ƙasa na koma samanshi yana sauke wani irin numfashi kamar wanda yasha gudu ya gaji , hannu na ya kamo nasan inda zai kaishi dan haka da sauri na rufeshi , dakel yayi dariya kaɗan yace misali idan nace bazanyi danbe ba a wannan yanayi ya zakiji ne ? Gabana naji ya faɗi a zuciyata nace daka ɗauki alhakina , jijjigani yayi ke bakiji na ne ? Idan kina so nayi sai kince don Allah kayi idan bakayi danbe ba zan mutu a shagwaɓe nake so da irin wannan kallon ya nunamin , idan ba haka ba yanzun nan zan saukeki daga saman gadon nan inyi bacci , yana faɗin haka ya juyamin baya ya lulluɓe da bargo tare da rufe idanuwan shi,

      Fashewa nayi da kuka nace Dikko wai miye haka don Allah , ba tare daya juyo ba yace ba kuka zakiyi ba sai kin faɗa zanyi idan ba haka ba yau saida kiyi kwanan haƙuri dan na gaji ya ƙarasa maganar yana yaye bargon ya ajiye a gefe ɗaya yace kallarni fa , da sauri na kauda kaina gefe ɗaya ni kaɗai nasan abinda na gani , to kin huta yayi maganar tare da sake jan bargon zai rufe jikinshi , riƙe bargon nayi kallon raini hankali yayi min yace kina so ne ? A kunyance na ɗaga kaina , to zo ki rumgumeni sai ki faɗamin , kwanciya nayi a saman jikinshi jikina yana kyarma na nace don kayi haƙuri idan bakayi danbe ba zan mutu na faɗa a shagwaɓe kamar yadda ya nunamin da irin kallon daya gwadamin nayi mishi , riƙeni yayi a jikinshi yace fa’idar neman miji mutunci ne , ke kina ƙarawa kanki daraja da martaba a zuciyarshi , babu girman kai ko nuna kafi wani yayin da kake kwance da iyalinka , kuɗi mulki ko saurata duk basa aiki a dai² irin wannan lokacin kar kiyi tunanin nine zan riƙa nemanki daga yau kinajina ko ? Eh , kuma kullum idan ina nan banaso ki ragwantamin ko alwallah nayi ki bada himma ki warwareta naji zan canja wata , ina sanki ne so adadin yadda bazaki iya ganewa ba bana so wata mace ta fiki martaba a zuciyata ta fanni iya karemin haƙƙina a nan ida har tafi ki nan tasha dake , ki riƙe akalata sosai idan kuma kika kasa zan ƙara aure ne kawai tunda na lura duk lusaran mata natattara a gdan , ke ɗinma da nake tunani gara ke tun ban taɓaki ba kin ɓare baki kina mani kuka da wata ƙyarmar banza , tsoki yayi tare da nunamin yadda zanyi masa nidai baƙuwar maza ce iskanci nawa a baki yake , har yanzu jikina bai daina kyarma ba gaba ɗaya kunya ta dameni na ƙagara aje filin yaƙi dan inji irin tashi jarumtar.

     Ya gane abunda nake nufi sarai amma dake ɗan iska ne sai ya basar yaci gaba da wani luguidani , kai wallahi Dikko kwallon ɗan iska ne , lokaci² yakanyi murmushi sai kuma ya ɗaure fuska yayi min kallonshi mai tsayawa a rai , can ya gaji yace tunda a haka za’a tsaya sauka ki ɗaukomin kayana , girgiza kaina nayi alamar a , a , tou ai naga karatun yaƙi gaba An mata , a , a ɗagoni yayi daga gefenshi da nake kwance sama ya ɗagani daga kwance har saitin cikinshi , da ƙafa ɗaya ya buɗe ƙafa ɗaya tawa bayan yayi addu’a ya sakoni a saman alƙalaminshi da ƙarfi ya shigar dani , wani irin ihu nayi shi komai nasa sai yayi cuta , jifa yadda ya shigar dani da ƙarfin tsiya babu imani ba zaibi sannu ba kuma yanaji ana dakatar dashi , ke rufemin baki ba kece kikace inyi miki ba muje , cikin kuka nace wai miye haka ? Ni bance miye ba saike dan baki da kunya ci gaba da nushi lokacin ki ya fara….

     Ƙasa motsi nayi sai kuka nakeyi dan azaba ji nake kamar zan mutu wallahi , idonshi yana kan agogo ni kuma ina kwance a ƙirjinshi ina kuka , shafa bayana yayi yace karfa ki manta a filin wasa ake yayi maganar yana ƙoƙarin ɗagani na ƙara komawa na kwanta kamar wata doluwa , da hannunshi yasa dan ɗagani na ƙara komawa na kwanta yace munafukin miji fa , iyakar turkewar kenan ? Murmushi yayi tare da cewa lokacin ka ya fara Dikko.

      Birkicewa yayi tare da jawo ƙafafuwana ya ɗora saman kafaɗarshi yayi min runfa da ƙirjinshi hannunwan shi ya ajiye gefe da gefe na sannan ya kalleni yace , nasan zakiyi ji mamaki ina magana da yarenki ko ? Tou ni bana sauƙaƙawa gaba duk ƙarantar ta haka kuma bana san raini duk wanda ya rainani saina sa ya raina kansa , 

    Tun ranar da kika faɗamin zaki ɗauki fansa shekaru biyu hankalina bai kwanta ba saida na tabbatar duk wani logo na fulani na kamo tasharshi , ba’a fini iya mugunta ba amma ina da yafiya , nakan manta da ɓacin rai na fuskanci rayuwar gaba kuma haka na faɗa miki a ke a dole shekara biyu zaki ɗauki fansa ga abin ɗaukar fansar kin gagara ramawa , kinyi maganganu akaina marasa daɗi amma kamar yadda kikace abinda ya wuce bashi da kyau dawo dashi baya na barshi amma sai nayi hukunci hada marin da kikayi min wallahi.

     Daga haka yaci gaba dakai nushi kaɗan² , har yanzu ban dainajin azabar saukar dani da yayi a alƙalamin da ƙeta ba , cikin kuka nace Dikko da zafi fa , Ey amma ai nushin yana da daɗi ki ɓoye hawayenki kila zasuyi miki amfani anjima yanzu sharar bage aka fara gyara kwanciya ki anshi hukunci , a wannan rana na raina kaina nayi ihu nayi kuka har muryata ta shaƙe nayi yagi Allah ya isa ban yafe ba na faɗa bansan adadi ba , a zuciyata kuwa ina tunani Alhaji mai gidan “yan ci baimin irin wannan muguntar ba , Dikko yace duk Allah ya isa ɗaya saina ƙara mata muntuna 20 akan duk awa ɗayar da zanyi , kuma idan kika sake yagushina saina rama baki fini haƙora ba bara ki sake cizo na kiga yadda zanyi dake saboda ba’a cizo ba’a yagushi a danbe ki bada himma kiyi nasara lokaci yana tafiya miki idan nayi nasara akan ki ƙaryarki ta ƙare….

    Dole na haƙura na ƙyaleshi , a hankali yake tafiya yana ƙara murza totir lokaci yana tafiya yana ƙara yawan gudunshi a haka har ya warware gaba ɗayanshi , ya manta da ƙarantar da yake tausayi ya neman hanyar da zai sama ma kanshi natsuwa ya ƙanƙameni , wani irin kukan kissa yakeyi Dikko mai daɗin sauti da ratsa zuciya mai wahalar mantuwa a rayuwa , a hankali yake fitar da sautin kukan cikin sagwaɓa Dikko baijin magana wallahi jarumin namiji ne a fagen daga da iya jan linzamin mace a filin wasan danbe , lumshe idona nayi cikin wahala a raina nace tabbas babu mai irin jarumtarshi a mazan bariki Jiddah , ɗaya kawai na ɗana nasu wato Alhaji bansan yadda suke ba amma sai sun haɗa da “yan dabaru , duk namijin da baya iya sauke haƙƙin iyalinshi ya zama lusarin miji a wurin mace kuma ta samu kafar rainashi idan ba’ayi dan mai gona ba anyi da mai gayya , idan bata raga maka ta wani wurin ba tabbas zata martabaka da ƙoƙarin kare martabarta da kayi a fannin kare haƙƙin aure , ɓanɓare Dikko na farayi yi dan na kusa ɗaukewa , da sauri ya ƙara riƙeni a shagwaɓe yace wayyo ya faɗa tare da ƙarayi min kyakkyawan riƙo wai , wai Allahna a , a An matana ƙyaleni , ki ƙyaleni…….

  Ya zalinceni iya zalinci ya cuceni ya nuna fin karfi yadda yayi min alƙawarin saiya sumar dani dan na kiyayeshi na gane shi ba sa’ar wasa na bane ya turani suma naje na dawo kuma tabbas tsoranshi ya shiga zuciyata kamar yadda yayi alƙawai , nayi kuka na bashi haƙuri amma saida ya tabbatar yayimin lullusar kece raini ya barni bayan yasa nayi masa godiya da addu’a Allah ya ƙara mishi lafiya a fagen filin wasa yayi ta nasara a wasan danbe ,

   Yayi amfani da ƙarfinshi ya bani wahala ya zagaya a wasan farko kuma an faɗar dani , na biyu ma shine yayi nasara a na 3 akayimin game over 3/0 wasa ya ƙare kuma Dikko ya rainani daga yau kuma har zuwa wannan lokacin ban daina kuka ba dan ƙetar da yayi min , bai sake bi takaina ba yaci gaba sabgar gabanshi ko kallo na ba sakeyi ba , bayan ya tsarkake jikinshi ya saka jallabiyarshi ya ɗauki wayoyinshi da makullin mota ya tun kari hanyar fita ,

       Ina zakaje ? Na tambayeshi , bai kalleni ba ya juya yace Al ‘ Ameen nake nema nasan yanzu ya gama iskancin guje²nshi ya dawo , nifa tsoro nakeji gaskiya , cikin masifa yace kije kiyi ta jin tsoron ke baki da kunya ma ni zaki faɗa ma tsoro ya ƙarasa maganar yana min wata irin harara gabana naji ya faɗi , da sauri na komar da kaina na kwanta , tsoki yayi tare da buɗe ɗakiya fice cikin ɓacin rai. Saida na tabbatar ya fita na sauka gado a gajiye ina gunguni cewa ɗan masifa tsakar daren ma ba’a hutawa da fitina  Allah ya baka lafiya ,

        Ina shiga toilet in na tunkari inda naga ya tara ruwa tare da tara hannuna ruwan zafi ne tsoki nayi tare da tsugunawa dan toilet in bashi da kwamin wanka kuma ba cikin ainahin gidanshi bane inda ya siya ne wurin ne kaɗai ba’a rusa ba gidan maƙota kenan.

      Cikin ƙanƙanin lokaci ya isa G R A ko tsoron dare bayayi tunda ya tafi ranshi yake ɓace harya isa da wani irin tuƙuƙin fushin ci ma Al ‘ Ameen mutunci ya isa har yanzu bashi gidan motar daya fita da ita itama bai dawo da ita ba , ɗakin Jiddah ya nufa gaba ɗayansu daga ita har Mardiyya suna bacci saida ya gama kallesu tsaf sannan ya kashe hasken fitilar yaja ƙofa ya nufi ɗakin Sultana…

     Sauke katifar gadon yayi tare da buɗe plow bed in duk abinda yake san gani babu , tsoki yayi tare da maida katifar ya nufi wadrof duk saida ya zubar da kayan ciki akwatinan lefenta ma haka ya zazzagesu ƙasa yaita janye²n kaya babu wani damuwa , palo ya koma nan ma babu wani sheda duk kayan daya zubar bai maida ba , Allah ya sawaƙe wahala ya faɗa tare da fita daga ɗakin.

     Koda na fito daga toilet a gaban gado na durƙusa rabin jikina a saman gado naci gaba da baccin wahala , bacci yana ɗaukata na ganshi a gabana yana saina kwakwale idonki , a tsora ce nace wai mene ne damuwar ? Ka fita hanyata meye nasaba na dakai kullum ka kwakwale , me Nana tayi maka ka kwakwale idonta ? Me Aunty Mamy tayi maka ka kwakwale ? Kuma me yasa daka cire ake mutuwa ? Ansa zan baki ko kina so na fita rayuwarki ? Eh ka fita hanyata , tou ina wayar da kikayi min record , Dikko ya cire m card , idan har Dikko ya baki record in nan nayi miki alƙawari zan nuna miki inda aka binne asirin da akayi mishi , wani mutum ne yazo ya kamashi da kokowa yace idan ka faɗa saina kashe ka , kai ku riƙota karku bari ta gudu , wayyo na kwarara ihu tare da miƙewa a firgice a dai² lokacin da Dikko ya shigo , dakamin tsawa yayi wai wannan koken banzar ni ya fara isata , wuce kije ki kwanta , zanyi magana yace ki wuce nace bana san iskanci da Allah , fashewa nayi da kuka , yace mizanate , wai zai zaneni , ƙyaleshi nayi naje na kwanta ban daɗe da kwanciya ba na tafi bacci dan duk jikina wani irin ciwo yakemin.

Dikko kuwa gefen gado ya zauna yana latse² a waya , bayan wani lokaci kuma ya juya ya tsare An mata da kallo tana sauke ajiyar zuciya lokaci² ta kuka , murmushi yayi kaɗan yace An mata rigima ubangiji ya zaunar damu lafiya ya kare mana fitina Allah ya ƙara ninka miki soyayya ta fiye da wadda nake miki kunji irin san kan nashi fa.

     Yau ko bacci ɗaya Dikko baiyi ba yana zaune duk abun duniya ya dameshe har lokacin sallah asuba yayi , da zai fita masallaci ya tashi Sultana ya wuce , ina gama sallah na kwanta a wurin na ci gaba da bacci ,

       6:33am ya dawo kuma a lokacin muka bar goruba , a mota nake tambayarshi memory yace baisan ina yake ba , zan sake magana yace nayi masa shiru yanajin ɓacin rai , shiru nayi ban sake magana ba , shi kuma yaci gaba da lissafin tafiyarshi a zuciyarshi.

     Zasuyi hannun riga da Momy zai fita katsina a daren yau su kuma zasu bayyana a gobe idan Allah ya kaimu har suka isa gida da abinda Dikko yake saƙawa kuma yake warwarewa , har ɗaki Dikko ya rakani kuma har yanzu Jiddah basu ma san gari ya waye ba amma gaba ɗaya duk wani ma’aikaci dake gidan maza da mata kowa ya tashi ya kama hidimar gabanshi , gidan cike kamar ana wata hidima saboda babu wanda ba’a gidan yake zama ba idan dai har a gidan yake aiki , ƙaton gida ne sosai saboda yafi gidan goruba girma bama a haɗawa kowa da ɗakinshi palo bedroom da toilet akwai masu dafa abinci a saman icce can bayan gidan a manya tukwane a cidasu kuma a basu albashi , ko ɗan uwa gareka ka kawoshi shidai Dikko babu abinda ya dameshi amma saboda fitinar Jiddah wai nice zan tashi nayi musu girki , suna fa cin daɗi domin abinci da nama baka isa ka raina ba gaskiya Dikko yana da cikar arziƙi ubangiji ya ƙara rufa asiri.

    A harmitse na samu ɗakina kallo ɗaya nayi masa na nufi gado , Dikko yace a haka zaki kwanta kina ganin ɗaki a haukace , ban masa magana ba na haye gado saida na kwanta nace wanda ya ɓata zaizo ya gyara , da fushi ya nufoni na sauka gado da sauri kafin iso na nufi inda kayan suke na fara tattarawa ina kuka , dama kin bari na sameki a kwance………

Yana faɗin haka ya fita yana faɗa , ɗakinshi ya nufa danyin wanka , saida na gyara ɗakin nan tas na shareshi na goge sannan na kwanta naci gaba da bacci.

Tunda ya fita sai bayan la’asar ya dawo tare da Nabeela , nima tuni nasha baccina na tashi nayi wanka na kame mutuncina cikin riga da zani na atamfa , yau Jiddah ita kuma fitina take ji tunda na fita take sunkuyawa iyayena zagi amma ban tanka mata ba sai Dikko baya nan zanci uwarta kafin ya dawo , tou ashe bani ɗaya ba har Dikko bata raga mishi kina jiyo hayaniyarta tana masa rashin kunya , ran Nabeela idan yayi dubu ya ɓaci kamar Yaya DK Jiddah kema rashin kunya wallahi ta sire mata kamar fitar tusar safe.

    A palon ƙasa yabar Nabeela yazo ɗakina cikin sauri² yace zo ki gani , tashi nayi naje wurinshi nima na ɗaure fuska kamar yadda naga yayi , murmushi yayi ba tare daya kalleni ba hankalinshi a kan takaddar yace yau an raba an fitar da haƙƙin kowa , an bawa shi mijin ƙawar Momy na ɗakinsu domin alƙalin haka yayi rabo ɗaki² , na ɗakin su Baba aka bada shi wa wannan mutumin da yayi ƙararki , nasa an rabasu aka fitar dana gidanku kuma za’a ciccira su a fitar da kowa kema An mata da Allah ki yafe musu kuɗin nan yayi maganar yana kallona da damuwa kalli kiga ya nuna takaddar yana gwadamin yadda rabon gadon ya kasance ,

    An fitar dana Kakarsu Hafsa ita da tayi takaba aka sake kasawa aka fitar dana ɗakinsu Dady saina ɗakin su Baba , an raba aka fitar wa da Baba ƙarami nashi gidanku yara 61 da mata 3 ni tafiya zanyi idan sun gama kasanfinsu sa ajiye miki naki ya ƙarasa maganar yana jawoni jikinshi , riƙe kafaɗarshi nayi da hannun dama na tare da kwantar da kaina a jikinshi.

     Ni zan tafi ga Nabeela nan na taho miki da ita ta tayaki zama kema ki samu mai ebe miki kewa , bana san faɗa karki kuskura ki biyewa Jiddah kuyi faɗa kinji ko ? Nace tou , zan baki makullin mota kuma bana san yawo mara amfani na yaddar miki da izinina ki fita duk lokacin da buƙatar fitar yazo , shiru nayi banyi magana ba , ɗagoni yayi daga jikinshi yace a wl’a a yetti , tou baki ce kin gode ba , cike da damuwa nace miyyetti.

Shima da yanayin damuwa yace , midillidai e maraicimada , tomi tunitake emada minanai beldun wala miwonda e mada miwadai katunanimada kullum , jemmare keya idewdi mahimmanci sosai to a han idan tunitida jemmare keyah e dume ittata kewamada ? Abinda yace wai zan tafi da maraicinki , idan na tunaki zanji babu daɗi bama tare zanyi ta tunaninki kullum , daren jiya yana da muhimmanci sosai a wurina idan kika tuna daren jiya da me zaki ibe kewa ? Fashe wa nayi da kuka tare da sake komawa jikinshi na kwanta ina hawaye , dariya yayi sosai tare da saukeni daga jikinshi yace inzo muje ɗakinshi yayi gaba nabi bayanshi ina kuka.

Jiddah kuwa sai babbaka uwar ashariya takeyi bansan abinda akayi mata ba , Nabeela kuwa ɗakina tasa aka sauke mata kayanta bayan Dikko ya woner ta cewa idan ta kuskura An mata tace tayi mata wani abu ko taji wahalar zama da ita ko tayi baƙin ciki uwa uba tayi kuka zai kasheta ne ba ruwanshi , gabanta sai faɗuwa yakeyi ya wannan zaman zai kaya ne……… ?

    Muna shiga ɗakin ya bani makulli wai in kulle ƙofa , zan ruga ya riƙoni cike da damuwa yace haba An mata , na Allah kiyaye fa zaki bani yi haƙuri don Allah yanayin maganar cikin nuna haɗama da zaƙuwa , zanyi magana yace yi haƙuri haba An matana Dikkonki fa cikin lallashi yakeyin maganar idonshi ya canja launi zuwa kalar jaraba , nidai don Allah ka ƙyaleni , cikin ɓacin rai yace bana san yawan magana zaki yi da arziƙi ko in danneki in kwata ta ƙarfi da yaji ne , a , a me yakai ta ƙarfi , to anshi , makullin ya bani yace rufe ƙofa cikin kuka naje na kulle ƙofar na dawo , bargo ya shimfaɗa a ƙasa yace jirani ina zuwa , wurin firij ya matsa ya fiddo wani ɗan madaidaicin galan ya zubo wani abu a kofi ya taho gabana ya durƙusa tare da zaunar dani yace tou sha , yana kai min kofin a bakina , wannan miye ? Da Allah sha malama kina ɓatamin lokaci , nidai kullum saina sha fa , Eyyy yauɗin ma zakisha idan ba haka ba zan ɗura mikishi ne ta hanci bata baki ba , one , two , three , tsaya zan sha , tou sha , ansar kofin nayi daga hannunshi nakai bakina miƙewa yayi ya fara kwance belt inshi…….

      Shegiya butulu tsinanniya butulal cin amana kamar karuwar data zauna a garin legos aka zazzabga mata bulala , dariya Suwaiba tayi tare da cewa ko zaku kasheni bazan faɗa ba , ni har kun nunamin iskanci nida naci tsaye a gefen hanya nake miƙewa a bani tukuici ba’a katsina ba saida na tsalleke jahohi da dama naje iskanci daga ƙarshe na tare a ƙarƙashin gada can legos kaga kuwa rashin kunya ta tafi duk yadda kuke tunani , Ashiru yace ku barta mai gida zanje in ɗauko yanzu yana faɗin haka ya juya Suwaiba tace Ashiru kar muyi haka dakai zan faɗa ko saurarenta baiyi ba ya fice , Suwaiba ta darkaka wani irin ihu mai tada hankali tasan Dikko hankali wala…..

     Daƙel na dawo ɗakina da bargon da Dikko ya kwanta dani a samanshi , ya bani makullin ɗakin goruba wai idan na samu lokaci inje in gyara ɗakin sai makullin mota da kuɗi , Nabeela na gani zaune a palona sallama nayi na wuce ciki ina kuka , tasowa tayi ta biyoni matar Yaya me akayi miki ne , banyi mata magana ba na hau saman gado na kwanta tare da tura fuskata a bargon naci gaba da kuka , gefena ta zauna wai inyi haƙuri idan naji babu daɗi kuma me akayi min nake kuka , maganar Dikko naji a palona dashi da Jiddah yana cewa bari in anso in baki ni An mata bazata biye miki ba , kuma idan tayi miki wani abu wanda bai miki daɗi ba ki faɗamin zan rama miki , ni nafi ƙarfin in faɗawa miji ya kare min faɗa saidai inci uwar yarinya , tou ni kuma kika taɓata zakiji da ɗaci.

   A tare suka shigo yace An mata ina makullin motar dana baki , ba tare da nayi magana ba ko na ɗago na miƙa mishi , ansa yayi yace gashi na kashe fitina , ke An mata anshi na mota ta , wallahi bazata hau motarka ba saida ta anshi ta hannun Al ‘ Ameen dole , Dikko yace na rantse da girma Allah baza ta hau motar nan ba yadda tayi gwanjonta wa ke ta gama da ita har abadan duniya bata maimaici da mota tunda tana da ni , ai itace take hawan ta tun farko ka mayar mata kayarta , bazan mayar ba kuma yanzu bata hawanta , tou saidai ta fasa fita sai ta zauna harsai ka dawo , sai ta fasa uzirinta saboda bana nan ? Sai ta fita inda ranta yake so idan ke kike aurenta sai in gani , ba abinda ya dameni wata mota ce dai bata isa ta hau gidan nan ba saita hannun Al ‘ Ameen danma ta samu an bata motar a gidan ubanta ai a nepep take zuwa duk inda take zuwa , gidan mijinta ne yadda na saka sadaki na auroki haka na biya na aurota , nan ba gidan Babanta bane gidan Dikko ne kuma Dikko bazai bar matarshi tayi yawo a nepep ba wasu ma sunyi rawa bare ɗan makaɗi hannuna ya riƙe tare da cewa kiyi amfani da wannan motar kafin in dawo idan kuma kika bari ta anshi makullin ta baki motar Al ‘ Ameen zasu kaiki su baroki.

      Yana faɗin haka ya fice , Nabeela da Jiddah suka bi bayanshi dan rakiya nidai banje ba , Jiddah bansan abinda ya firgita ta ba , saida suka dawo daga rakiya Nabeela ta wuto ɗakina , Jiddah kuma sai ɓaɓɓarka zagi takeyi saita kamu sunan Dikko ta luƙaƙa mishi zagi , wai gidan Dikko shine auren ƙaddara tana da saurayinta wanda yafi Dikko komai akaje aka cuci rayuwarta ana “yar murya da yanzu tana can ƙasar waje tana rayuwarta mai daɗi , sai ta kashe auren Dikko marar zuciya nace ya sakeni ɗan jaraba mayen mata yaƙi ya sakeni ,

Nabeela ta fita da gudu tace ke jaka har kin isa ki kira auren Yaya ƙaddara sakarar banza jaka dake , wace ce ke ? Ƙazamar banza bakisan halinshi ba ne amma idan kika sake zaginshi uwarki zanci ɗanyaɗanyarta bazan gasa ba , masifa ta cakuɗe tsakanin Nabeela da Jiddah sukayi ta masanyar kalamai nidai ban fita ba saboda sunfi kusa tunda da Maman Dikko da Maman Jiddah uwarsu ɗaya ubansu ɗaya ni ina ruwana ?

     Duk wannan faɗan Mardiyya saida tayi musu video ta turawa Dikko , Nabeela ta dawo ɗaki tana ta zage² ni lokacin ma har na fito wanka ko inda take ban kalla ba dan abinda na lura yarinyar bata da kunya ko na misali , kayana na saka na fita dan sama ma cikina abinda zanci.


Bayan sati 3

         Gaba ɗaya yanzu Sultana ta kwanta ta samu wata irin natsuwa ta musamman ta rage rawar kai domin an kammala saukar da akayi mata dan warware sihirin da Bello yayi akanta , yanzu zuciyarta ta natsuwa ta daina bata umarni akan muguwar ɗabi’a sai shakkun Dikko da takeji ko waya ya kirata a ɗaɗɗare takeyin waya dashi bata sakin jiki kamar can baya duk bayajin daɗin hakan.

    Momy ta dawo , a ranar data dawo ranar tazo gidanmu ta yalyaɗa ruwan rashin mutunci ta zageni tai mani gori ta mareni tai mani ƙwanya kuma tace tana nan tana jiran dawowar Dikko ko zai mutu saiya sakeni ai dan yasan zata dawo shi yasa yabar ƙasar , tafa zuba ruwan rashin mutunci na wuce misali haka Jiddah kuma tasa an ƙwace makullin motar Dikko an bani na wanda Al ‘ Ameen ke hawa , Umar kuma ya buga ya faɗa mishi ya kirani yace kar in sake in hau motar nan idan zanje wani wuri in faɗa masa zai turo akaini ,

     A ɓangaren Inna har yanzu bata nemeni ba , kuma ni bansan number da take amfani dashi ba a can india , ƙawayenta dai sukan zagayoni lokaci² kuma suma wai basu da number Inna ,

    Zama na da Nabeela banajin wata damuwa zata dai shata surutunta iya iyawarta banda lokacinta danni bana fira da yarinya gudun raini ta raina mutane “yar iska ce ta gaban jarida , bata da kunya yarinyar kwata² danni ko wuri ɗaya bana kwanciya da ita dan nasan tana zaune dani kuma tana karatun rayuwata ne shi yasa nake kiyayewa dan nasan banda haƙuri.

Yazeed ya kirani kuma yace min yana san gani na wai zamuyi magana mai muhimmanci duk abinda nake nayi ƙoƙari mu haɗu gobe , nace masa zan duba,

     A ɓangaren Bello yana so yayi wani abu amma bashi da wadatacciyar lafiya dan tunda suka fita daga hannun Dikko gaba ɗayansu basajin daɗi ta lafiyarsu sukeyi a halin yanzu bana gabansu !

     Hmmmm a daren yau ƙawayen Jiddah suka bayyana a gidan….. Dan sunso zuwa tuni Jiddah ta dakatar dasu wai sai Dikko baya nan , to sunji ya tafi sun zo kuma kowa ta ɗuro iskanci cike da kanta sun taho……….



Related Articles

Leave a Reply

Back to top button