NOVELSUncategorized

YAZEED 96-100

❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣❣
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
              *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
                     Na
           Hapsat Musa
            (Hapsy Baby)

PERFECT WRITES FORUM


P.W.F.

96_100

Yazeed mi’kewa bango yakaima Karo cikin takaichi
Cikin Fushi yace “Meyakaini narikemata Hannu ma Harda zata Furta man wannan Kalaman.”

Muneera D’aki tashige tafada Bisa Gado tafashe da Kuka shekaru Biyar take Kallo lokacin da Yazeed ya wulakanta yaci mata Mutunchi yakirata da Jahila,
Yar Kauye,Bagidajiya,.

Ayman ce tafito daga wanka dau’re da towel sunyi da Muneera zasuje Gidan su Janan ka’war  Muneera sunzama yan’uwa Yanzu zumunchi suke sosai.

“Sister meke Faruwa naganki Haka Kuma kinsan Gidansu Janan zamu Amma naganki Kwance.”
Sauri Goge Hawayen dake Idanuwanta tayi
“Wallahi sisi Kaina kedanyiman ciwo Amma Bari Na tashi nawatsa ruwa 
Nasan zai Bari.”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Mi’kewa tayi tanufi toilet itama ta watsa ruwa sunje.

Tanfitowa tashirya Jawo wata Doguwar Riga tayi Baka Tayi rolling Gyale batayi make up sosai simple make up tayi
Wow Masha Allah Karkuso Kuga  Muneera Yadda tayi Kyau.

Suka fito 
Mimi suka taradda ita Falo zaune  Tana Kallo 
Takunsu taji
“Ahhha Ya’yan Mimi inazuwa Haka.?”

“Mimi muntabayeki fa Gidan  su Janan zamu.”

“ahhh namanta fa  nadau’ka Kunfasa ne.”
“A’a Mimi yanzu zamu.”

“To Allah yakiyaye ya’ya’mimi
Kugaidaman Hajiya Meenaral din.”

“Zataji Mimi.”

Suka fito Domin tafiya
Yazeed yana zaune Rumfar Gidansu Yana Duba wata Jarida.

 Fitowarsa yagani
Gabanshi Yafadi ganin kyau da Muneera tayi sai Kace ba ita ba.

Kasa dau’ke idoshi yayi dabarin Kallon ta.

Jisukayi Andakamusu tsawa
Cikin Sauri Ayman tajuyo
Ganin Fuskar shi tayi murtuke
Muneera Kuwa dama tunfitowar su ta Lura dashi
Dau’ke idonta tayi ta Kalle wani Gefe Dabam

“Inazaku ne.?”

“Yaya Yazeed  Gidan Kawar mu Zamu.”

Ayman tacemashi
Sake Kallon Yayi tana Kallon wani Gefe Dabam.

Maida Kanshi yayi yacigaba da Abinda yake 
Ayman Uwar tsoro
Har Jikinta yafara ciri
Muneera jawo Hannu ta 
“Zomuje Mana.”

Kama Hannu tayi Sukaje
Suka fita Bakin Hanya suka samun nepep
Sai Gidansu Janan.

Cikin Fara’a Hajiya meenaral
Tarbesu
Mace mai Mutunchi Batada Wulanakaci
Cikim Girmamawa suka Gaidata.

Tace “Kushiga Tana ciki yau Rigima takeji don Dadyn ta yace bayau zai dawo ba.”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Tashi sukayi suka nufi D’akin ta.

Kwance take Bisa Gado 
Tana Game a lap top Din’ta
Bugu Muneera takaimata 
“Kinan” Kina sana’ar taki ta Game ko.”

Janan tace “Besty wannan DuKan fa Aisai  nayi Jinya.”

Tami’ke  suma Samun wuri sukayi suka Zauna
Bisa Gado 
Tashi tayi takomusu 
Drinks Had’e da Ruwa 
Suka sha
Sukafara zuba suna Fira 
Har marece yafarayi sannan sukayi Bankwana
Tafito
Sukayi ma momyn Janan Bankwana Har tabasu turere mai Kamshi sukayi Godiya
Suka fito.

Zaune Ake suna Breakfast 
Dady yajuyo wajen su Muneera “to Admission yakusa fitowa sai Arage wasa da Latsa Waya
“Dady dama nifa iyakata da waya Game sai Chart da Yan School dinmu sai dai sister Ayman.”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Dady yace “Kinsan dai Ki Karatun ki Maizafi ne Sai Adage  Karatun Doctor Bawasa bane Kinji Muneera.”

Muneera tace “Nagode Dady Allah Saka da Alkairi nagode
Kanuna Man Kauna tunkafin nakai haka.”

Dady yace “Banason wannan  Maganar ni ba mahaifinki Bane.”

Tashi tayi “Bari najenafadama  Kaka.”

Ayman tace “Muje sister.”

Duk Abinda Ake Yazeed yanaji Shima Mi’kewa yayi 
“Dady Mimi Bari nashiga nagaida Kaka sai nawuce.”

 “Allah yakiyaye yabada Sa’a.”

Yazeed yanashiga yaga Muneera tayi Pillow da cinyar Kaka
Yaso yadau’ke Idanuwanshi daga Barin Kallon ta
Amma yakasa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Gaida Kaka yayi ya mi’ke
Yanufi waje.
Muneera tsoki tayi
Har Yazeed yaji sautin shi Amma bai joyoba.

Zaune yake office Din’shi
Yasaka Files Gaba  Fuskar Muneera YakeGani tana Bisa cinyar Kaka.

Mi’kewa yayi “waini Yazeed meke Damuna Kullum cikin Tunanin wanna yarinyar nake Inbangata bama Banajin D’adi
harma Boko tayi Bayan tafiya Yanzuma Karatun zata cigaba.”
Haka  Yazeed yadinga zarya Yarasa Abinyi.
Sai zarya yake tsakiyar Office
Bu’de Firji Yayi yadau’ko
Ruwa Masu sanyi yashiga kwararra  ma cikinshi.
Domin jiyayi wani Azabbaten

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button