MADADI Page 11 to 20

Halisa ta shiga mamakin maganarsa to anan ya kwana garin ya akayi haka ta faru? to ko dai yarinyar nan tayi masa tsiya ne? murmushi tayi ta mike farin ciki kamar me a zuciyarta ta nufi toilet cikin zuciyarta tana fad’in “Lallai wannan babbar dama ce a gurina………Wajejen biyar da minti goma ya shigo gidan ya nufi dakin yaransa, nan yaga suna ta bacci basu tashi ba, tashinsu yayi yace suje suyi alwala suyi sallah. Ya fita daga d’akin, Halisa kuwa wanka tayi sannan tayi alwala ta fito tayi sallah a gurguje ko adduar kirki ba tayi ba ta mike daga kan daddumar, wata matsiyaciyar rigar bacci ta dauko bata da maraba da tsirara tasa a jikinta ta fesa turare kusan kala goma a jikinta, ta dauko maganin mata na matsi ta lakata a hannunta kafin tasa a gabanta sai da ta tofa maliki yaumi dini (Subahanallah) sannan ta cusa maganin a matantakar ta, ta mayar da maganin inda take ‘boye shi, hijab d’inta ta zura a jikinta ta nufi dakin maigidan………Abba Abbas na zaune a kan Sofa yana dan duba wayarsa ta shigo dakin, ‘kamshin turaranta ya cika dakin, fuskarsa a sake ya amsa mata sallamarta, tazo ta zauna kusa dashi tana gaishe shi ya amsa a nutse yana tambayarta kwanan yara Tace” Sun kwana kalau! Hijab din jikinta ta cire ta ajiye gefe, Ya tsira mata ido yana kallonta, gani yayi ta dawo ‘yar yarinya domin rigar irin mai maida tsohuwa yarinya ce Halisa akwai breast sosai gasu manya manya gashi bata wani shayar da yawa ba shiyasa basu zube sosai ba, gabakidaya ji yayi hankalinsa ya tashi, dama daurewa kawai yake, idananunsa suka kad’a sukayi jawur, Ta sake matsawa jikinsa tana masa magana kasa-kasa, wai tambayarsa take mai yasa bai kwana gidan amarya ba…..Abbah Abbas da ya soma fita daga nutsuwarsa kai tsaye yace.”Kulle ‘kofarta tayi shine dalilin da yasa na dawo nan.” Ta’be bakinta tayi ba tace komai ba ta shiga shashshafa jikinsa, hannunta ya ri’ke suka mike kai tsaye bed suka nufa……….Halisa ta baje hajar ta sosai ta sakar masa jiki yayi abinda yake so da ita tana taimaka masa da sabbabin salon data tanade su dan samun damar mallakarsa, abinka da jarumin namiji ji yayi Halisan ta kasa isar sa gabad’aya yaji kamar an ‘kara mata ni’ima da d’adi! gashi gabanta ya tsuke ya cika sosai sai zubar da ruwa yake, abinda bayayi a ranar sai da yayi sambatun surutai Abbah Abbas komai dad’in sex baya ta’ba yarda yayi wannan sambatun da iface-iface! a ganinsa duk shashancin ne meye abin ihu! sai dai yayi ta sauke numfashi yana sakin ajiyar zuciya……..Basu saurarawa junansu ba sai kusan tara saura na safe, yara har sunyi wanka sun shirya sun fito palo sun zauna amma babu break fast…….
‘Bangaran Naja’atu kuwa bayan fitar Abbah Abbas din daga gidan, sai ta shige cikin bargo ta kud’indine jikinta tana addua, daga zarar ta rufe idonta fuskar ‘yar uwarta take gani, gashi bargon dake lullube a jikinta sai kamshin turaran Halimatun yake, cikin fitar hayyaci ta cire bargon daga jikinta ta mike da sauri ta bud’e kofa ta fita, kan kujera ta takure jikinta tana kuka, nan ma ta dinga ganin gilmawar Halimatun tana jin sautin muryarta a kunnanta.
Hannu ta dora a kanta, tana kuka da fad’in “Innalilihi wa’ina ilahi raji’un! na shiga ukuna!! ta mike a sukwane ta nufi dakin Abbah Abbas din cikin ikon Allah tana murd’a kofar dakin ta bude shiga tayi da gudu ta kulle dakin taje ta kwanta kan bed dinsa, ta rufe jikinta da bargonsa tana ta rawar jiki da addua hawaye kuwa kamar an bud’e famfo, haka ta kwana tana firgita da zabure-zabure, da asubah tayi sallah a dakin ta bude kofa ta fito kai tsaye kofar fita daga palon ta nufa, ta dinga murdawa kofar ta’ki bud’ewa zubewa tayi bakin kofar ta had’a kanta da gwiwa tana ihu!!
Abbah Abbas yayi mamaki tsayin lokacin da ya dauka yana tara da Halisa dan haka a gurguje ya samu yayi wanka ya shirya a gurguje ya fito palo ya same su suna break fast dan Halisa data fito Umarni ta bawa Saddiqa kan ta shiga ta dafa musu ko indomee ce…
Yaran na ganinsa suka shiga gaishe shi ya amsa fuskarsa cike da walwala, Ya kalli Mufida da fad’in ” Ina Mommyn ki.”? Tace.”Ba ta dade da shiga dakinta ba.” ba tare da yace wani abuba ya kama hanyar fita, gabadayansu suka ce Abbah adawo lafiya.” Ya amsa musu a lokacin da yake kokarin fita.
Lokacin da taji kamar ana ‘kokarin bud’e ‘kofar dakin zabura! tayi ta mi’ke tsaye hawaye duk ya bushe fuskarta ga jijiyoyin kanta da suka tashi alamun taci kuka ta koshi! kofar ta tsirawa ido gabanta na dukan uku-uku……Abbah Abbas ya bud’e kofar palon ya shigo……….Da gudu taje ta rungumeshi ta fashe da kuka tana makyarkyata a jikinsa! hannu guda yasa ya dafe bayanta yana bin palon da kallo! Ba yau Naja’atu ta saba ri’ke shi ko ta rungumeshi ba, a duk sanda xata r’ike shi ko ta rungume shi a lokotan baya baya jin komai a cikin zuciyarsa da jikinsa, amma yau ji yayi jikinsa na wani irin rawa mussaman da yaji tudun breast d’inta a cikin kirjinsa ajiyar zuciya ya sauke mai zafi! ya d’an cire ta daga jikinsa, yana kallon fuskarta yaga duk tayi wujiga-wujiga ga alamun furgici nan a tare da ita! gyaran murya yayi kafin yayi magana, Yace.”Dota wato har yanzu baki daina kuka ba ko ki fad’a min abinda ke damun rayuwarki.”! Hanci ta sha’ka tana sake shigewa jikinsa da rarraba ido a palon murya a dashe tace.”Abbah Yaya Halimatu ce tazo tana yi min magana dan Allah ka taimaka min ka rabani da wannan rayuwar da nake cikinta ka mayar dani gida gaban iyayena wallahi ba zan iya zama a gidan nan ba ka taimaka min Abbah rayuwata na cikin garari da tashin hankali.”! Tana rirrikeshi take wannan maganganun
Hannunta ya ri’ke ya dan sassauta muryarsa sannan yace.”Ki kwantar da hankalin ki Dota wanda ya mutu baya dawowa kawai kinsa tsoro acikin zuciyarki shiyasa kika kasa samun nutsuwa a gidan…..Shuru tayi tana goge fuskarta, yaja ta suka nufi bedroom dinshi, koda suka shiga dakin sai yaga shimfidar gadonsa a hargitse ga bargonshi a ‘kasa, ya kalleta cikin nazari yace.”A dakin nan kika kwana ne.”? Hawaye suka wanke mata fuska tace.”Eh ko ina tsoro ake bani shine na shigo nan na kwanta to anan din ma ban daina firgita ba.” shuru yayi yana bin dakin da kallo, kafin yace.”Babu wani abin tsoro a cikin gidan nan ke kanki kin sani lafiya lau mukayi rayuwa a ciki ina ganin kamar kin sanya tunanin Halimatu a cikin ranki shiyasa kike furgita ina so ki kwantar da hankalinki ki nutsu ki san da cewar wanda ya mutu baya dawowa, fargaba da damuwar da kika sanya a ranki duk itace ta janyo miki firgita.”
Girgiza kanta tayi tana ri’ke hannunsa tace”Abbah ba zan iya zama ba dan Allah ka mayar dani gidanmu ka dubi halin da nake ciki ka tausayawa rayuwata.” Ya dinga kallonta yana mamakin maganarta ya tausayawa rayuwarta to wane irin tausaya mata zaiyi bayan wanda yake mata, Yace.”Yanzu dai je kiyi wanka tukkuna naga alama ma kamar baki karya ba ko.”? Daga kanta tayi tace”Ba zan iya shiga dakin ba tsoro nake ji.” Kai tsaye yace.”To sai kiyi a toilet dina.” Tace”To kayana na dakin ai.” Yace.”Bari na dauko miki.” Fita yayi daga dakin, ta dinga zazzare idonta tana bin dakin da kallo, shi kansa dakin nasa tsoransa take ji, tana tsaye ya shigo hannunsa rike da riga da zani na atamfa super ire-iren kayan da yake d’inka musu, ya ajiye kan bed yace.”Baki shiga wankan ba.” Hanyar toilet din ta nufa salo-salo! ya bita da kallo mai tarin ma’anoni! bayan shigarta toilet din ya dauki bargon dake kasa ya mai dashi kan bed din ya xauna gefen bed din hade da kunna wayarsa yana dubawa, kawai yaji ihun ta daga cikin toilet din kafin ma yayi wani yun’kuri ta fito a guje jikinta duk kumfar sabula ta dauro towel dinsa yana kokarin fad’uwa daga jikinta, ya mike a gigice yana tambayarta ihu! take tana nuna masa toilet din, Ya rike hannunta yana tofa mata addua tangadi ta shiga yi tamkar ‘yar maye ta tafi luuuu! zata fad’i! ba tare da ‘bata lokaci ba ya ri’ke ta sosai a jikinsa, cikin tashin hankali da damuwa ya nemi gefen bed ya zauna da ita rungume a jikinsa, ji yayi jikinta na wani irin kyarma! yana rawa kamar wacce take cikin zazzabi mai zafi! babu shakka a firgice take, adduoi ya shiga tofa mata a jikinta yana me tsirawa fuskarta ido, a fizge suna dan kama da Halimatu kad’an, nan ya shagala da kallonta dan gani yayi tana nema ta rikid’e ta koma masa Halimatu…….Lokacin ne kuma ta dan samu nutsuwa ta bude idonta tana ambatar kalmar innalillahi wa’ina ilahi raji’un! Ta mike da sauri ganinta kwance lakadan a jikinsa ga towel din jikin ya sa’bule! brest dinta duk a waje! Da sauri shima ya gyara yanayin sa amma dai duk da haka kana kallonshi sai gane ya hau network, Yayi dan gyaran murya as’usul Yace.”Sannu ki dinga yawaita addua ina ganin tunda kin firgita da zaman side din nan zan sa a gyara miki Side din da ya kasance nawa sai ki koma can.” Gyara towel din jikinta tayi ta mike daga jikinsa, kayan ta dake kusa dashi ta dauka tana so tasa tana jin kunyarsa, Yace.”Ya zaki sa kayan bayan duk ga sabulu nan a jikinki.” Cikin rawar Murya tace”Ba zan iya komawa toilet din ba, dan ina wanka naji kamar ana kiran sunana.” Ya dinga kallonta abin na bashi mamaki! Mikewa yayi ya rike hannunta yace.”Muje na raka ki kiyi wankan.” Ma’kale kafad’a tayi tana komawa baya! Yace.”Zan tsaya har ki gama fa kuma bazan kalleki ba.” Hawaye ta share tace”Na hakura da wankan.”Ya girgiza kansa da fad’in “A’a ai bai dace ba kina amarya ki zauna da datti ba zakiyi ba’ki fa.” Kallonsa ta dinga yi tana mamakin maganarsa, Tace.”Abbah ni d’in amaryar waye.”? Ya nuna kansa da hannu da fad’in “Amaryata mana.” Taji wani irin ciwo da takaici a cikin zuciyarta, hawaye suka kece mata tace.”Kaico da wannan kalmar taka Abbah! Kaico da wannan maganar dake fitowa daga bakin ka, ni ba amaryarka bace ‘Yar ka ce.” Tana gama maganar ta ta cire hannunta daga cikin nasa ta fita daga dakin, gabadaya ma ji tayi ta daina jin tsoron akan ta zauna a dakinsa yana kiranta da amaryarsa gwara ta fito koma meye ya cutar da ita….