MATAR UBA 20

???????????????????????????????? *MATAR UBA*
????????????????????????????????
Daga Alkalamin ✍️
*Milly*
Fadilah Yakub
*(MILHAAT)*
*????MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION????????️*
*M. W. A*
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
CHAPTER 20
Abban Yesmin Maida kallon sa yayi ga Nana yace ” kinji Ina ga Dole na tafi na barku anan zan koma Zaria,sai ki rika kula dashi please”
Bata so hakan ba Amma babu yanda ta iya da to kawaii ta amsa.
????????????????????????????????
…………. Hashim kasa bacci yayi sai zancen zuciya yake “shin shawarar da Faisal ya bashi zaiyu kuwa, shi baya son Safiyya, asalima ya tsane ta” tashi yayo ya fad’a ban d’aki yayi alwala ya Fara jero nafilfili sai da aka Kira sallab asuba ya fice ya Shiga masallaci, bayan ya dawo daga massallaci bacci barawo ya sace shi.
Da sallam ta Shiga gidan, d’ago kanta tayi don ganin wace ce take sallam, ji tayi gaban ta ya fad’i dafe kirji tayi tana ambatan sunan Allah a zuciyar ta, mamakine ya kama Baraka karasawa tayi ta zauna Tace “Qawata ya dai lafiya kuwa Naga kina min irij wannan kallon?”
Cikin Rawar murya Tace “Lafiya Lau sannu da zuwa, ya gida?”
“Lafiya Lau”
“Daga ina kike da yamman Nan?”
” Bangane daga Ina nake ba? Yau na Fara zuwa gidan ki war Haka?”
Kirkirarren Murmushi tayi tace ” no ba Haka bane Naga kamar you’re all dressed up ne, shiyasa nayi tunanin unguwa Kika je”
Itama Baraka murmushin tayi Tace ” A’a daga gida nake naji ki shiru kwana biyu bakya nema shine nazo na duba ko lafiya?”
Tsosa keya Nana ta Shiga yi cikin inda inda Tace “Laa… La. Lafiya lafiya Lau”
“To ya kin sake komawa gun bokan Nan kuwa, Naga alama tunda Kika ji dad’in sa Kika kasa hakuri?” Magana take kasa kasa had’e da kashe Mata Ido.
Tab’e Baki Nana tayi Tace “Banje ba”
“Meya Faru? Nana ya na ga Duk kin canza ne Kuma sai na ga kamar counter ne a hanun ki?”
” Eh hakane”
” Ke kuma me had’in ki da counter?”
” Ban fahimce ki ba Baraka, me had’i na da counter ina musulma kice min me had’i na da counter, to istigfari nake yi”
Baraka dariya ta Shiga yi irin na kin Raina min hankalin nan tana yi tana yarfa hannu “ke d’ince kike istigfari?”
“Eh kina mamaki ne?”
“Ahhh, kema kin sani mamaki Dole ne abinda ban tab’a gani kina yi ba”
Murmushin gefen baki tayi Tace “To ki daina mamaki”
Dariya Baraka ta Shiga yi sosai Saida tayi Mai isarta cikin dariya Tace “Ki tashi ki shirya please Zaki rakani wani wurine”
“Ni?” Tana nuna kanta ta d’aura da fad’in ” Na raka ki Ina?”
” Unguwa”
” A’a ba inda zanje a dawo lafiya”
” Ai wallahi Baki Isa ba, kin san tun yaushe nake tsara fitan Nan, wani Alhaji ne fa yazo daga paris, Yana son anal sex Kuma da Mata biyu kema kinsan harkar babbace”
A d’an tsawace Tace ” Am not interested”
Murmushin gefen baki Baraka tayi ta d’an dafe kafad’ar ta Tace “Qawata wallahi idan mukaye mutumin Nan Don ne aikin million 5 ne fa Kar ki b’ata min tsari”
Ture hannun Baraka tayi daga jikinta tana nuna ta da d’an yatsa Tace Kar ki kuskura ki sake tab’a jiki na kin gane ko? Sannan Kar ki kuskure ki sake tako min gida da irin wannan maganar in ba Haka ba wallahi zan had’a Miki jini da majina.”
Mamakine ya kama Baraka murya jabrawa Tace ” Amma Nana kin gane da wa kike magana kuwa? Baraka ce fa aminiyar ki Ni kike fad’awa irin wannan maganar”
A tsawace Tace “To hell with you Baraka ke d’in banza ke d’in wofi ke kanwar uwata ce da bazan fad’a Miki Haka ba? Na Gaya Miki Kar ki sake Tako min gida munafuka anna mimiyi”
Rai a b’ace Baraka Tace ” Dani kike zancen Nana wallahi sai na tuna Miki a Siri zan Kira Abban Yesmin na fad’a mishi Duk abubuwan da kika Shukka hatta bin mazan da kikeyi”
Nana dariya ta Shiga yi kana Tace ” idan kin fasa fad’a mishi kinji tsoro”
Baraka Dariya ta Shiga tayi Tace ” Allah sarki har na hango ki akan titi kina bara don na tabbata idan iyayen ki sukaji abinda kikayi sai sun tsine Miki sunyi Allah wadai da halin ki”
“ko kad’an hankali bazai tashi ba in hakan ta Faru Dani idan na gyara tsakanina da ubangiji na ya wadatar dani”
” Wani ubangijin Kenan? Ubangijin da kike had’a sa da wani? Kar ki manta Allah baya yafe Wanda ya had’a shi da wanin sa”
” Ummmn, Allahu gafururahim, na tabbata zai yafe min in dai nayi tuban gaskiya, Kuma laifin da nayi Masa tsakanina dashine kawaii,ki sani idan na koma Kan titi ke Kuma Zaki koma gidan yari Ina da video da recording na kisan Kan da kikayiwa Mahaifiyar Asiyah,Anisah Kai harda Sadiq Ina da komai da komai,Kinga nice da riba sabida Allah baya yafe laifin wani was wani”
” Ina da kud’in da zan wanke kaina Kuma wallahi sai na Kira shi na fada masa,tun wuri Ina Baki shawara kizo mu had’a Kai mu d’aura daga inda muka tsaya” tana maganar tana kokarin rike hannun ta.
Wata gigitacciyar mari Nana tayiwa Baraka har Saida ta fad’i akan sofa dake gefen ta.
Baraka rike kuncin ta tayi da hannu biyu Tace “Kai kai kaaii Kika an mare Ni?”
“An mare ki”
‘dago was tayi da sauri ta nufe ta da niyar Rama Marin da ta Mata,Abban Yasmin dake tsaye tun shigowar Baraka ya nufu inda suke da sauri, hankad’e Baraka yayi ya shafa Mata maruka guda biyu masu kyau sannan yace “This should be the last time da Zaki sake shigan min gida kina jina ko?”
Ba Baraka kadai ba hatta Nana ta tsorata don Bata San sanda ya shigo gidan ba, Murmushi baraka tayi ta mike Tace “Baka San me ya Faru bane Amma bara na baka Labari kad’an daga cikin abubuwan da wannan munafukar matar ka take yi ta kasance tana cin amanar ka da maza,itane gidan boka,itane lesbian”
” Uhmn sai Kuma me Ina sauraron ki” hard’e yayi Yana kallon ta,jikin ta jikin tane yayi sanyi har ta kasa magana a Karo na biyu Tace “Kinyi shiru Shikenan ko Akwai wani Abu?”
Murya chan ciki Tace “Shikenan.”
Had’a hannun sa yayi guri guda yace “to nagode sosai thank you for informing me, yanzu ki fice min daga gida ko in kashe ki yanzun Nan,Kuma kin sani Sarai idan na kashe ki na kashe banza”
Jiki na rawa ta fice daga gida tana mamakin yanda bai d’auki maganar ba “ko dai asiri ta Masane?” Shafa kumatunta tayi Tace “To wallahi sai Kun San Kun mare Ni” ta jaa motar ta ta wuce hotel d’in da sukayi zasu had’u,Yana ganin ta ita kad’ai ya tambaya ina kawartata take ta Fara Masa kame kame ba ‘bata lokaci ya Koreta daga d’akin, Hakan ya sake hassala ta tana driving sai huci take ta ce “Wallahi wallahi sai nayi ajalinki” cikin wannan tunanin ta koma gida.
Safiyya tunda tayi sallar Maghriba ta yi wanka ta ci kwalliya,abaya tasa pink an Masa kwalliya da stones ruwan Bula (Royal blue) tayi Rolling da d’an kwalin rigan ta sanya takalmi irin Mai igiyi Shima kalan ruwan Bula,tayi kyau matuka dama Safiyya Kyakkyawa ce kawaii dai halin uwa ta biyo,Duk da dama Safiyya, Anisah da Asiyah kamanin su d’ayane kamannin Mahaifin su Sadeeq, tana ji a jikin ta Dole Hashim zai Zo tunda dai Yana son Asiyah.
Baraka na zaune a parlor ga dai TV a kunne Amma hankalin ta ba a Kai take ba sai kunce wa take ta warwareww, Sallama Safiyya tayi ta zauna ganin hankalin mummyn nata baya gunta tab’e Baki ta Shiga boga game a wayan ta.
“Hashim kasan Allah da Kai na kwana a Rai na, Yarinyar Nan shaid’aniya ce gata karama yarinya Yar ss2 kam me ta sani a zamanin mu Amma ka duba kaga makircinta ko mace Yar shekara arba’in baza tayi ba”