GarabasaLabaraiTech

Yadda Zaka Kara Yawan Lokaci Dan Ha tunnels Vpn Dinka Ya Daina Disconnected Da Wuri

Assalamu alaikum barkan ku da safiya da fatan kun tashi lafiya kamar yadda muka saba yau ma munzo da dan gajeren darasi dazai amfane mu.

Dayawa masu amfani da wannan vpn fin Ha tunnels sun san da wanan matsalar amma basu ankare da yadda zasu gyara ba.

Wato yawan Disconnected da yake yawan idan muna amfani dashi zaku ga sai kun fara amfani da Vpn din bayan minti 2 ko 20 sai kaga yayi katse saika kara connected to shine naga ya kamata na gwada muku yadda zaku kara lokacin koda sama da awa 20 bazai yi disconnected ba.

Da farko zaku bude vpn din saiku danna start ku jira idan yayi connected.

Saika taba inda aka rubuta Add Time 

Saika sake taba inda aka rubuta Get More Time wato idan ka taba zaibbude maka video ne saika jira video ya gama irga seconds da yake sama kafin zasu karama awa 3 misali idan ka danna Get More Time dinnan ya gama irga seconds din saman idan baka awa 3 zai dawo dakai baya saika sake dannawa haka zakuna tara wannan lokacin idan kun lura a hoton sama zaku ga ni na hada awa 15.

Idan ya bude haka zai nuna muku ku jira seconds din ya kare kamar yadda kuka gani a sama haka zakuyi ku tara koda awa nawa kuke so.

Anan muka kawo karshen darasin mu mu hadu a darasi na gaba

               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button