
Yai mata maganan da sigar tambaya.
“Gashinan Ummie tashe in inacin abinci zan girma kamar ka”.
Dafe goshi Ummie tayi cikin ƙosawa da maganan Cutie tasan inta sake musu fuska sai sukai ishaai basu fita ba.
Tace,”Aliyu ajeta,karku tasa mu a gaba da surutun ku na tsiya kaida mai bakin tsuntsu,dare nayi”.
Dariya suka ƙyalƙyale dashi,Jidda ko ɗan murmusawa tayi Ummiw ƙara haɗa giran sama dana ƙasa tayi ganin sun ɗau maganan ta wasa ai Aliyu naganin haka bai san sanda ya………….!
SHIN WAI YA ZATA KAYA TSAKANIN ZARAH DASU LADI,WANI SHAWARA ABU ZATA BA ZARAH?,SHIN SHAWARAN ZATA KAI SU GA ƁILLEWA KO ƘAƘA?
COMMENTS ƊINKU SHI ZAI BANI ƘWARIN GUYWAR CIGABA DA TYPING GABA GAƊI ????????????♀️
MORE COMMENTS
MORE TYPING????
typing????️
~Lokaci yayi da zaka daina mamaki akan butulcin mutum, kowa zai iya butulce maka, kowa zai iya cin amanarka, kowa zai iya zaluntarka.~
~Tsakanin shimfiɗar fuska da labulen ɗaki basu da bambanci, labule idan babu shi za kaga komai na ɗaki, murmushi idan babu shi za kaga mummunan kuɗirinshi????????~
????JEEDDATOU????
NA MARUBUCIYAR:-????
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
ND NOW
AWANI GARI
JIDDATOU
MALLAKIN:- (THE CAT LOVER????????)
(????S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE????)
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo
WHATSAPP NUMBER:- 08167151176
WHATPADD:- MRS BASAKKWACE
GMAIL:- MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM
IG ACCOUNT:- KHADDEJATOU BASAKKWACE
TWITTER:- @MRSBASAKKWACE
SNAPCHART:- KHADEEJATOU BASAKKWACE
SADAUKARWA GA-:-
MOMYNA HAFSAT ALLAH YA ƘARA MIKI LAFIYA DA NISAN KWANA UWAR MARAYU
PAGE86&90
BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM
__????Dariya suka ƙyalƙyale dashi,Jidda ko ɗan murmusawa tayi Ummie ƙara haɗa giran sama dana ƙasa tayi ganin sun ɗau maganan ta wasa ai Aliyu naganin haka bai san sanda ya sauke Cutie ya ɗau basket ɗin da yagani gefen kujera,yasan abincin da zasu tafi ma Abba dashi ne yai hanyar fita
Ummie harara tabishi dashi tana ƙwafa.
Jin tayi ƙwafa yasa Aliyu sakin murmushi,bai san mai yasa ba yanzun ko kaɗan Ummie bata da wiyar hasala,da kuma ba haka take ba,tana da matuƙar kauda kai.
Cutie sa hannun ta tayi ana JIDDA ,yayinda Jidda ta riƙe hannun ta suka bi bayan Ummie.
Gida gaba Cutie ta shiga ita da Dadynta yayinda Ummie da Jidda suke gidan baya,hon yayi mai gadi ya wangale masa ƙatoton get ɗin gida ya fice.
Hajiya Abeeda ko ansha ƙunshi da saloon da kitson gashin doki har baya ba ita ta koma gida ba sai 09:30pm bayan ra amshe ɗinkunan ankon ta natafiya gobe
????????????????????????????????????????????ABEEDA KINA RUWA KUSA DA KADA TSUNDUM,KINA TA SHIRI BATARE DA SANIN MIJINKI KO IZININ SHI BA
Saida suka biya super market ya loda musu chocolate kafin suka ƙarasa asbiti.
Sun iske Abba na zaune kan dadduma aƙasa yana ta lazumi.
Mai kula dashi yana zaune kan kujeran ƴan dubiya.
Jidda ganin baban ta yaji sauƙi har yana sallah,bata san sanda ta ɗaga hannu ba tace,”(ALHAMDULILLA),Allah kaine abin godiya da kaba ma mahaifina lafiya Allah ya ƙara masa lafiya da nisan kwana”.
Duk ido suka zuba mata cike da mamaki,yayi da Abba ganin ta yasa shi washe baki kamar yau take sallah,kuma yau ne yafara ganin ta cikin kyakyanwan shiga da yake ta mata mafarki kullum yace.
“JIDDATU NA ,Jiddatulkhair ki gode ma Allah ki ƙara gode masa,kuma ki gode ma Aliyu ta sanadiyan shi nasamu lafiya,dabadin shi ba da yanzun ban san wani hali nake ciki ba”.
Faɗawa tayi jikin sa tana kuka farin ciki yayin da ya rungumeta tsammm a ƙirjin sa.
Aliyu wani irin tausayi suka bashi,lallai Jidda damahaifinta ba ƙaramin ƙauna ke tsakanin suba.
“Ummie tace,”lallai Iro baka ganin kowa sai ƴarka ko?.
Tai maganan cikin fara’a da sigar tambaya.
Murmushi yayi yan dukan bayanta ahankali yace,”naganki mana Maa’u ai yanzun zamu gaisa”.
Aliyu aje kwandon dake hannun shi yayi ya jawo ɗayan kujera ya ajeta bayan Ummie.
Ummie zama tayi tana faɗin sannu Ibrahim Allah ya ƙara lafiya,ai ɗannan naka bai faɗa min kai yake kawo ma abinci ba,sai da yakai Jidda”.
Abba murmushi yayi yana shafa bayan Jidda yace,”Jidda kuka ya isa haka”.
Kamar jira takeyi yai magana ta haɗiye kukan sai ajiyar zuciya takw saukewa.
Gaisuwa sukai da Ummie Cutie ta gaisheshi haka Aliyu,take hiran yaushe gamo ya ɓarke a tsakanin su,basu sukabar asbitin ba sai 11:00pm saura,daƙyar Jidda ta yarda zata bisu,shima saida Abba yasa baki,ta tafi tana kewan baban ta dason kasancewa dashi.
Yana aje su yajuya kan motor yafita ya nufi gidan shi don wani mugun bacci yakeji.
Bayan yayi parking ya nufi hanyar da zai sada shi da babban falon gidan,key yasa ya buɗe yashiga.
Da mamakin sa ya ganta a falo ya wani ɗauke kai ya kauda mamakin sa kamar bai ganta ba ya wuce yanufi ƙofar da zai buɗe falon shi yashiga bedroom ɗin sa kamar daga sama yaji ance Aliyu tsayawa yayi cakkkkkk bai amsa ba kuma bai buɗw ƙofar ba balle ya shiga.
Bata damu ba da ya amsa ko kar ya amsa taci gaba da magana kamar haka,”gobe tafiya zanyi zuwa katsina,bikin ƙanwar ƙawata,na faɗa maka don halin rayuwa ba wai izinin ka nake nema ba ko umurnin ka,tafiyata zanyi gaba gaɗi da kayarda da kar ka yarda”.
Cike da mamaki yake kallon Abeeda shi take gaya ma magana ba ladabi balle biyayya cabɗi dole ya gyara mata zama.
Murmushin da yafi kuka ciwo,zuciyar shi tamai wani tuƙuƙi kamar an dasa dutse ya dannw kamar bai damu ba dawawa yayi inda take zaune yace ,”daga yau in kika saka ƙafa kika fita gidan nan wallah Abida abakin auran ki”.
Yana gama maganan bai jira mai zata ce ba ya juya da sassarfa ya buɗe ɗakin sa ya shige ya bugo ƙofa.
Abeeda ko cike da rashin fahimta take binsa da kallo har ya shige taɓa baki tayi ta ɗaga kafaɗa alaman ba damuwa a tare da ita miƙewa tayi ta shige part ɗinta ita.
“Zarah ai cin kutumar uban su zakiyi ki shirya muje masallata aiki kamar yankan wuƙa sha yanzun magani yanzun”.
Zarah ce zaune ita da ƙawarta akan tabarman kaba da ta gama karanta mata halin da take ciki.
Daga ganin itama Abun watsatstsiya ce kalar Zarah mara mutunci.
SHIN ABEEDA ZATA FITA KO ƘAƘA,INTA FITA INA MAKOMAR AURAN TA DA ALIYU?????
SHIN ZARAH ZATA AMINCE DA MAGANAN ABU AMINIYAR KO ƘAƘA?
MORE COMMENTA
MORE TYPING
~Lokaci yayi da zaka daina mamaki akan butulcin mutum, kowa zai iya butulce maka, kowa zai iya cin amanarka, kowa zai iya zaluntarka.~
~Tsakanin shimfiɗar fuska da labulen ɗaki basu da bambanci, labule idan babu shi za kaga komai na ɗaki, murmushi idan babu shi za kaga mummunan kuɗirinshi????????~
????JEEDDATOU????
NA MARUBUCIYAR:-????
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
ND NOW
AWANI GARI
JIDDATOU
MALLAKIN:- (THE CAT LOVER????????)
(????S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE????)
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo
WHATSAPP NUMBER:- 08167151176
WHATPADD:- MRS BASAKKWACE
GMAIL:- MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM
IG ACCOUNT:- KHADDEJATOU BASAKKWACE
TWITTER:- @MRSBASAKKWACE
SNAPCHART:- KHADEEJATOU BASAKKWACE
SADAUKARWA GA-:-
MOMYNA HAFSAT ALLAH YA ƘARA MIKI LAFIYA DA NISAN KWANA UWAR MARAYU