Wayar shi ya ɗauko yaduba,miss call rutu-tu,musamman na Ummie,sai wa ƴanda ba suna dana ƴan office ɗin su.
Wanda ba suna fara kira,don bai so ya kira Ummie tamai faɗa,gwamma yaje yabata haƙuri,ringing biyu aka ɗaga.
Sallama yayi,amma baa amsa ba,saide akafara cewa,kaine mijin Abeeda da tazo biki katsina?.
Jin muryan bafulati na masa magana yasa gaban shi faɗi amma ya danne yace…………!
MORE COMMENTS
MORE TYPING????
~Lokaci yayi da zaka daina mamaki akan butulcin mutum, kowa zai iya butulce maka, kowa zai iya cin amanarka, kowa zai iya zaluntarka.~
~Tsakanin shimfiɗar fuska da labulen ɗaki basu da bambanci, labule idan babu shi za kaga komai na ɗaki, murmushi idan babu shi za kaga mummunan kuɗirinshi????????~
????JEEDDATOU????
NA MARUBUCIYAR:-????
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
ND NOW
AWANI GARI
JIDDATOU
MALLAKIN:- (THE CAT LOVER????????)
(????S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE????)
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo
WHATSAPP NUMBER:- 08167151176
WHATPADD:- MRS BASAKKWACE
GMAIL:- MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM
IG ACCOUNT:- KHADDEJATOU BASAKKWACE
TWITTER:- @MRSBASAKKWACE
SNAPCHART:- KHADEEJATOU BASAKKWACE
SADAUKARWA GA-:-
MOMYNA HAFSAT ALLAH YA ƘARA MIKI LAFIYA DA NISAN KWANA UWAR MARAYU
PAGE106&120
BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM
LAST PAGE
___________Jin muryan bafullaci na masa magana yasa gaban shi yai wani irin faɗi ya danne yace,”gaskiya ba matata bace,ni matana na gida bataje ko ina ba”.
Yana gama magana ya datse wayar sa ya kashe ta gaba ɗaya,gaban shi na faɗi,yana nanata innalillahi wa’inna ilaihi raji’un.
Ya jima zaune cikin motor zuciyar shi ya rasa tinanin da zaiyi,ƙwaƙwalwan shi ta tsaya cakkkkkkk bata ko motsi,Abeeda wani kala hali ta jefa kan ta haka.
Mutumin ko yana jin abinda Aliyu yace,”yasamu kan bindiga ya kwaɗa ma Abeeda akai yace,”shege ni za kai wa ƙarya,kabani number da bashine ba,ɗan iska kawai”.
Abeeda ƙara tsurewa tayi gaba ɗaya,Aliyu ita zai ma haka,duk soyayyan dake tsakanin su,yau tana cikin wani hali ya nuna bai santa ba.
“Dan ubanka kabani number ko in kashe ka yanzun” .
Abeeda jiki na rawa taba shi number Dadynta.
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un,Ummie ke nanatawa tana tafa hannu.
Aliyu na zaune daga gefe ya rafka tagumi.
“Hajiya Amina tasani kuwa?.
“Ni ban kirata ba Ummie,can tabada number su a kira,biyar ɗina bazai yi ciwo ba,tunda bata ji maganana ba,sannan na tunkafin tatafi nagaya mata in ta tafi,abakin auran ta,kuma taƙi ji ,tou in mata yaya?.
Ya ƙarashe maganan da sigar tambaya.
Dana sanin biye ma zugan ƙawaye Abeeda tayi ,gashi ita tana ɗakin mijinta,ita an saketa,so take taga Aliyu,ga Momyn ta tace in taje wajan Aliyu bata yafe ba,yasa taƙi zuwa,sabon ƙaunan Aliyu na bin jinin ta da jijiyar ta,gashi tana son ganin Cutie tana jin nauyin zuwa gidan Ummie.
Aliyu yasama Jidda waya,samsung x5 yasa mata sim ta rinƙa game yace ma Ummie,yanzun alhamdulillah tana iya karatu tana iya rubutawa
Ya samo mata addmision a nanah asmaa’u makarantan su Cutie school anyi mata primary certificate,yanzun tare suke zuwa duk week end a gidan Abba sukeyi.
Abba yamanta da wata Zarah da ƴaƴanta,sabon rayuwa suke shimfiɗawa da amaryansa.
Iyayen Ila da kansu sukazo suka bada haƙuri akan cin mutuncin da sukai ma Zarah kwanaki,suka yanke randa zasu kawo taskiran Atiƙa asha biki.
Su Jidda sunyi exam sun samu hutu,suka shirya zuwa lafani da tsara mai tarin yawa.
Kamar daga sama suka ga motoci sun dira a ƙofar gidan su, mutane suka firfito suna kallon su,da mamaki suka ga Abba ya fito yana takawa da ƙafar sa ,ganin Jidda yasa Tani buga tsalle tana murna ga Jidda ga Jidda mutane sai kallonta suke ta zama ƴar gayu gwanin ban sha’awa kamar su taɓata jini ya fito,ba wannan dauɗan ga kaya masu kyau na alfarma.
Zarah saƙaiƙai tayi tana kallon Jidda cike da baƙin ciki dama Atiƙa ce ahaka.
Atiƙa ko murna take tayi ganin Jidda da Abban su ,jitake dama itace,da gudu ta shiga gida ta ɗauko tabarmi ta shimfiɗa ta kamfato ruwan randa ta kawo ta aje agaban su don sun riga sun zauna.
Zarah ko ta kasa zama.
Atiƙa ta gaida su Ummie,Aliyu,Inna da basu taɓa ganin taba,suka amsa,Abba sai mamaki yake,Zarah ko ko gaisuwa sun kasa samu,sai taɓa baki takeyi tana girgije-girgije kamar kurna.
Ummie ta gaisheta bata amsa ba illa tsaki da tayi ta wuce fuuuuuu.
Atiƙa ina Sa’ima?.
Abba ya tambaya.
Atiƙa tafara matsan ƙwalla tabasu labarin abinda ya faru da Sa’ina.
Abba yayi takaici sosai yai mata addua yayafe mata duk abubuwan da sukai masa,nan ta gaya masa an kawo taskiran auran ta sati mai zuwa za’ai bikin.
Yayi mata adduan zaman lafiya.
Sun jima suna hira,ya gabatar ma Abeeda da Inna amatsayin sabuwar matan shi,Atiƙa tayi murna, har suka tashi tafiya basu ƙara ganin Zarah ba ,suka sauke tsaraba suka tafi Atiƙa jitake kamar ta bisu,shaawar Jidda take.
dana sanin biye ma zugan ƙawaye,gashi ita tana ɗakin mijinta,ita an saketa,so take taga Aliyu,ga Momyn ta tace in taje wajan Aliyu bata yafe ba,yasa taƙi zuwa,sabon ƙaunan Aliyu na bin jinin ta da jijiyar ta,gashi tana son ganin Cutie tana jin nauyin zuwa gidan Ummie.