Labarai

Mutane sun shiga jimami da dimuwa bayan da wata Amarya mai suna Hauwa ta rasu washe garin Auren ta

Bayan daura auren wata matashiyar budurwa mai suna Hauwa Abdullahi Shehu wacce aka fi sanin ta da Ummi, tare da Angon nata mai suna ASP Abdulmuhyi Bagel Garba a ranar Asabat biyar 5 ga wannan watan da muke ciki na Fabrairu, sai Allah ya karbi ran Amaryar mai suna Hauwa Abdullahi Shehu. Kamar yadda shafin […]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button