NOVELSUncategorized

MUTUM DA DUNIYARSA 9

*_????MUTUM DA DUNIYARSA….!!????_*
             _(ya dace ya gyara kansa)_
                 *_Bilyn Abdull ce????????_*

                   *_[9……]_*



   

  ………..Alhamdulillah komai ya kankama Na shirin tafiya taron su Jiddah, Wanda Abba baimasan anayiba, sai Ana gobe tafiyarne Uncle yahaya ya kirashi ya sanar masa.
      Masifa yaytayi akan shifa bayason gantali, yagaji da yawon da Jiddah take zuwa Ana fakewa da addini, yarinya balaggiya ce zata tafi har wata uwa duniya Abuja, to bai aminceba.
     Banza Uncle yahaya yamasa, daga k’arshema ya yanke wayar, koda yaje gidansu Jiddah da daddare cemusu yay kawai Abban ya amince.
     Sosai Jiddah taji dad’i, dan dama gobene tafiyar tasu, duk abinda yadace Uba yayi Uncle yahaya ne yaje makarantarsu yay Mata, (dama idan irin haka ta taso shine ke musu, bama sabi takan Abba).
      Tun a Daren ranar suka farajin kewar juna itada su Zarah, kad’an-kad’an saisuce gobe iyanzu kuna Abuja Yaya Jiddah, wlhy zamuyi kewarki”.
      Umma da ita kanta takejin babu dad’i tai dariya, “to in banda abinki walida yaune tafara tafiya? Kuma wataranfa gidanma aure duk zaku tafi, baga Nafisa ba kamar bata zaunaba”.
        Duk kasa magana sukai, sai hawaye dake zirara a kumatun kowaccensu, duk sanda Umma zatai musu zancen tafiya gidan aure duk saisu shiga damuwa, tunaninsu tayaya xasu rabu da juna? Tayaya zasu barta ita kad’ai?.
       Umma ta ta6e baki tana fad’in “Tofa, ta6arar tazo? To k

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button