NOVELSUncategorized

NAJEEB 19

Dad shiga yayi inda ya samu su ummi da Granny a falo suna fira 

Dad yace Sannunku da hira? 

Ummi tace yauwa, “tare da tashi tana fad’in bari in d’auko abinci 


Dad yace A’ah ki barshi saida naci abinci Kafin nazo nan 

Ummi tace kai waina ne, kasan abun marmari ne. 

Dad yace a’ah Alhmdlh a koshe nake, gobe dai Zanzo da safe inyi breakfast a nan.

Ummi tace Allah ya kaimu ya nuna mana goben raida lafiya 

Duka suka amsa da Ameen 

Dad kallon Granny yayi tare da fad’in mama mun yanke lokacin bikin wata biyar 

Granny gud’a ta saki tare da fad’in Alhmdlh, kai Allah na godema, “amma sai naga kaman an jashi da nisa Ina laifin wata d’aya ko biyu 

Dad yace kabir din bai kammala ginin shiba, so yake ya kammala sai yasa aka kaishi har wata biyar din, “amma ai kaman yau ne 

Granny tace hakane kam, Allah dai ya kaimu rai da lafiya 

Abba yace ina ibtisam din? 

Ummi tashi tayi ta kira ibtisam

Ibtisam fitowa tayi sanye da hijab a jikinta, “gaida Dad tayi tare da zama a k’asa kusa da ummi 

Dad yace mamana Ashe baki tafi makaranta ba? 

Bata bashi amsa ba, sai k’asa da tayi da kanta hawaye na son zubar mata 

Dad yaci gaba da fad’in gobe ki shirya kayanki Zanzo wajan karfe goma sai in kaiki makarantar Kinji 

Wani irin dad’i ibtisam taji har cikin ranta,zata skul gobe.

Dad ya k’ara kiran sunanta da ibtisam 

D’ago kai tayi tare da fad’in na’am 

Dad yace yau mun amsa kud’in sadakin ki gasu Naira dubu d’ari, “bazan baki ba yanzu sai ranan da aka d’aura aure zan mi’ka miki a hannunki domin naki ne 

So abunda yana dakyau koda Kinje skul kisan an bada ke, shaidu kawai ake jira su shaida, dan haka saiki kame kanki banda rawan kai, kin San haramun ne neman aure akan aure, sannan mun tsaida lokacin bikin ki nan da wata biyar “Ina fatan kin gane? 

Tace eh 

Dad yace Allah yayi miki albarka, “saiki shirya gobe mu tafi da wuri “tashi kije ki Fara shiri. 

Tashi tayi jiki a sanyaye tayi d’aki, koda ta shiga zama tayi akan gadon d’akin ta rasa mai takeji, dad’i ne ko ba’kin ciki. 

Na farko Tana murna zata skul gobe na biyu kuma maganan aurenta Wanda ta rasa gane mai takeji, murna ne ko haushi, ita dai tasan danso Tana ma kabir, kuma shine zabinta ko tace shine burinta, dan tana mishi son so, wanda bazata iya misalta irinshi ba, “Lokaci d’aya tayi murmushi wanda tasan dole tayi hakuri ta saki jiki Koba komai auran kabir dinne zai bata daman ci gaba da karatu.

Bayan tafiyar ibtisam d’aki Abba ya kalli Dad “yace Aini banso ka amsa musu zata Fara zuwa makaranta naso sai an d’aura auren ta Fara a d’akinta, amma ba’a gidana ba. 

Dad yace a’ah ba’a haka, akan wani dalili zaka hanata yin karatu Bayan yana da muhimmanci? Aini tun Farko ban San ka hanata ba, Aida nazo da kaina na kaita makarantar, ilimin mace yana da matukar muhimmanci a wannan lokacin K… 

Granny tace nifa wannan karatun ba sonshi nake ba, amma tunda zatai aure ai hankali kwance,ni dama burina tayi auren tabar gidan, yarinya duk tabi ta tsufe a gida 

Dad yace mama kwata kwata kwaya nawa suke yaran? 

Granny tace ai dole kace haka, tunda kai dan boko ne.

Tashi Dad yayi yana fad’in Bari inje in huta sai gobe inna shigo, “tare da mi’ka ma Abba kud’in sadaki dana gaisuwa. 

Abba yace a’a ka ri’ke a wajanka kawai 

Dad yace OK tare dayi masu ummi da Granny saida safe, ya fita shida Abba domin ya rakashi

Ibtisam na kwance saiga granny ta shigo yana fad’in Amarya wajan kabiru bakya laifi 

Tsaki ibtisam tayi domin haushin Granny takeji yanzu sai take ganin itace ta zuga Dad ya hanata zuwa skul, domin sanda yace bazata k’ara zuwa ba, taita zugashi akan tayi aure, “gashi dad ya biye mata 

Granny tace kinma uwarki tsaki bani ba, y’ar banza 

Zama Granny tayi kusa da ita Tana cin goranta gurus gurus, “tsaki ibtisam taja tare da fad’in nima kin isheni da wannan k’aran gaskiya. 

Gwara ki tashi ki fita sai kije in kin gamaci ki dawo, dan ban son k’ara da hayaniya ko kad’an, ki barni inji da abunda ke damuna 

Granny taja tsaki tare daci gaba dacin goranta Tana gurus gurus, tace aurene dai babu fashi, gwara ma ki Fara shiri Malama

Ibtisam tashi tayi tabar d’akin Tana fad’in Wlh gwara ki mutu kowa ya huta da wannan jaraban naki, mata sai naci, dasa ido, kinbi kin ishi kowa 

Granny tace gidan d’ana nake dai ba gidan wata ko wani ba, in kinyi zuciya kice yau a d’aura miki aure keda kabirun ki tare, mara kunya, inma aljani ne Kema ya aureki, in aka d’aura auren sai muga karshen taurin kai mara hankali, yara babu abunda suka tsana sai aure, sunnan ma’aiki, “koni da nake tsohuwa inda zan samu dai dai ni, mai tsafta ai tuni zamuyi aure, in mutu da aurena, yafi min. 

Ibtisam tana falo tana jiyo Granny, duk abunda take fad’i tunda da karfi take maganan dan ibtisam din taji, ibtisam tace aike daban ni daban, mata duk tabi ta addabemu tsaki taja tare da fad’in gwara ma in tafi skul din in huta da wannan matar 





ABU ZARIA FEMALE HOSTEL 

Zarah ce kwance ita d’aya tana danna wayarta cikin kwanciyan hankali, daka gani chatting take abunta…

Nocking d’in da taji ana mata shine yasa ta d’aga Kai tare da k’okarin yin magana, “tace Waye? 

Mune aka bata amsa a takaice 

Tashi tayi ta bud’e kofar wasu mata ne su biyu suka shigo cikin d’akin sunsha wando Sun d’ame, kannan nasu yasha kitson attachment, “kallo d’aya zaka musu ka gane daka party suke ko kuma club domin irin dressing d’insu ya isa ya gamsar dakai 

Zama sukayi suna fad’in washh wlh mun gaji.

D’aya daka cikin matan ta kalli Zarah Mai suna Aisha, tace Kedai kin fiso kullum ki zauna ke d’aya, kiyi ta karatu ko kuma danna waya 

Dayar ta cafe Mai suna hauwa, tace Wlh kuwa, tana bani mamaki, “sai kace ba y’ar jami’a ba 

Zarah tace uhm, Danni y’ar jami’a ce sai inyi ta yawace yawace anyhow 

Aisha tace toh miye Abun yawace yawace a nan, “Muma da kika gammu bacewa mukai kiyi iskanci ba ko wani abuba, dan naga ke daka ganinki y’ar masu kud’i ce, ko Kayan provision d’inki ya isa ya tabbatar mana da hakan, “kawai dai irin zuwa club dinnan Ayi rawa Ayi raha, shine inaga zaifi miki zaman nan ke d’aya tunda cousin d’inki har yanzu bata zoba 

Hauwa ta cabe da fad’in Wlh kuwa, Kinga zaman kadaici babu dad’i 

Zarah tace ni y’ar gidan club Rufamin asiri 

Hauwa tace ke bafa wani abu akeba, kawai ana zuwane Ayi rawa, in bakya ra’ayi kuma ki zauna kisha drinks Kala Kala alcohol, gadai Sunan shima in bakya sha, saiki zauna kiyi ta kallon masu rawa ko sha, “sannan zaki samu samari classic guys, zaki k’ara sanin Mai duniya ke ciki..  .

Dan shuru tayi lokaci d’aya kuma taja tsaki tare da fad’in Zarah nasan kin San mai akeyi a club, so stop pretending, Nasan yaran masu kud’i ai Kunfi zuwa club Sosai 

Zarah dariya tayi, ita Koba komai fira dasu hauwa da Aisha na sata nishad’i, duk da sukan yi k’okarin in zasu fita yawansu suce tazo suje, sai ta’ki domin tana jin tsoro.

Wayar hauwa ce tayi k’ara, d’auka tayi tana fad’in hello my baby 

Ban San mai yace mata ba,”naji tana fad’in kana wani hotel ne yanzu? 

Shima dai ban San amsan daya bata ba “naji tana fad’in ok, but bazan samu zuwa ba, amma zan turo maka wata a madadi na, saura kuma ka Mata cin kaca yanda ka saba… 

Dariya ta saki Sosai, tare da fad’in Bari in tura maka hotunan Mata Kala biyu saika zaba wacce zan tura maka, “Tana fad’in haka ta kashe wayar 

Aisha tace Waye ne? 
.hauwa tace wani saurayi nane Dan majalisan jaha, Wai yana zaria, shine yake son inje “ni kuma Wlh bazan iyaba d’azu ancini, yanzu kuma inna je zanji jiki domin wlh in zaici mace kacha yake sawa ya daure hannunta 

Dariya Aisha ta saki tare da fad’in kai haba? “amma nawa yake biya? 

Hauwa tace dubu d’ari  ko dubu hamsin yanda dai kikai Sa’a, shidai daka dubu d’ari  zuwa k’asa yake badawa 

Aisha tace plz Turani wlh nayi broke banda kud’i. 

Hauwa tace OK tashi ki shirya, bari kawai in tura mishi Hotanki sai kije 

Aisha tace tsaya in tura miki wani wanda nonona suka firfito Nasan inya gani zai amince inzo 

Dariya hauwa ta saki tare da fad’in turomin da sauri in tura mai, tun Kafin ya k’ara kira 

Aisha tura mata tayi ta whatsapp tare da fad’in na tura miki 

Hauwa tace wow, Kinga yanda nononki sukai fresh a wannan hotan kuwa? Gaskiya yayi babu k’arya my Aisha baby, yaushe zaki ban insha? 

Dariya Aisha ta saki tare da fad’in kefa iskancinki yawa gareshi hauwa, nidai tura mai inje aci Aban kud’in 

Hauwa tace na tura mai gashi ya gani yana typing….  “Bari inji mai zaice 

Tace yauwa yace kinyi inyi sauri in turoki … Sai kuma ta saki dariya tare da fad’in kinji shegen Wai daka ji zakiyi ruwa, domin yanda yaga wannan nonon naki kaman fresh tomatoes 

Dariya Aisha ta saki tare da fad’in Niko kina da KY jelly? 

Hauwa tace Mai zaki dashi kuma? 

Aisha tace ban son iskanci in kina dashi kiban, baki ji abunda yake fad’i ba?wai daka ji zanyi ruwa, “kar inje yaji babu ruwan da yake bukata Sosai, Kinga inna shafa KY jelly zai d’auka duk ruwana ne ke zuba haka 


KY JELLY….. Ana shafashi a gaban mace, musamman matan da suke a bushe basa fitar da ruwa, toh saiki siya ki dinga sawa a gabanki, zaki ganshi da yauki kaman maniyi, haka Abun yake, ana sai dashi a Islamic chemist ko kuma a irin shagon da ake siyar dasu turaren fesawa, na huta da irin maganin Mata, toh ana samu a irin shagon, “koda ma kina ruwa zaki iya amfani dashi, danki k’ara, sannan bashi da matsala Abun, a asibiti ma suna amfani dashi.

Hauwa tashi tayi ta d’auko mata tana fad’in gashi bashi da yawa, kuma karki manta Kina dawowa zaki bani 20k shine kaso na 

AISHA tace baki da damuwa an gama, zan baki, Aini kin taimake ni, Niko dubu d’ari yaban na more yanda banda kud’i, “tashi tayi ta Fara tube kaya a gabansu ko kunya babu.

Ita kam Zarah idonta nakan wayarta Tana chatting, domin taji wannan firan yafi karfinta ba irin Nata bane, ita har mamaki suke bata, yanda suke firan zasu a cisu babu ko kunya a gaban kowa. “lallai Manzon Allah yayi gaskiya, duk macen data taba cikin shege bata da kunya, ko wacce take zina, gaba d’aya ana d’ibe mata kunyanta, basa jin kunyar kowa….

Katse mata tunani hauwa tayi da fad’in Aisha Wlh nononki yana girma fah Sosai, “kodai kinyi sex babu condom ne ciki ya shiga? 

Ke Rufamin asiri, nasa implant, inna kwaso ciki Aina bani 

Dariya hauwa ta saki

Aisha kam kaya ta canza tasa jallabiya, da k’aramin gyalen jallabiya din, ta feshe jikinta da turare, “sannan ta kalli Zarah tace Zarah sai gobe na tafi kwanan gida 

Zaran tace Allah ya kaimu. 

Kallon hauwa tayi tace muje ki rakani mana 


(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());


Hauwa tace kai nifa na gaji Wlh, kije kawai na tura miki number d’inshi ta whtsapp da address din inda yake, “shima na tura mishi number d’inki, in kika kirashi zai d’auka, “domin baya d’aukan ko wace number sai anyi Sa’a, sai yasa na tura mishi naki 

Aisha tace shegu mutane sun zabesu, sun daina d’aukan wayarsu, amma mu za’a d’auki namu tunda suna cinmu 

Dariya suka saki 

Aisha ta fita Tana fad’in sai gobe 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button