NOVELSUncategorized

NAJEEB 21

Koda ibtisam ta fita zama tayi wajan wata bishiya, ta kifa kanta akan giwowinta, ba komai take ba sai takaici yanzu zatai asaran har 20mark, “wani irin tsaki taja Mai sauti, tare da fad’in na shiga uku 


Shiko Dr jibril, ganin yanda ta fita da sauri Abun ya bashi mamaki, “lokaci d’aya kuma ya d’aga kafad’a alaman I don’t care, ya basu text din tare da cewa 5mnt kawai ya basu  

Nan suka fara sauri, Kafin time ya cika, domin yana da wani hali, idan time din daya baku ya cika, indai yace kuyi submitting yaga wani yana rubutu to bazai amshi nashi ba, “irin lecturer dinnan ne masu shegen tsanani da ka’ida, sannan basa wasa. 

Lokaci na cika yace time off 

Duka suka tsaya

Koda Dr jibril ya fito a inda ibtisam take zaune a nan ya ganta kai a kife, “.wucewa yayi ba tare daya kulata ba 

Aisha ce ta fito tana fad’in ibtisam ya zaki fita? 20mrk fah.

Ibtisam tace in ban fita ba, mai zan rubuta?  ” karki manta fah yau na fara attending lecture maina Sani dazan rubuta? 

Aisha tace ai bazaki rasa abunda zaki rubuta ba, wlh Nasan ko 5 zakici, amma ki tashi ki fita, “baki ga yanda yake miki kallon mamaki ba da yaga Kin fita ba. 

Ibtisam tace uhm, ni yanzu Ina son ki taimaka ki koyamin abunda akayi baya 

Aisha tace bari in had’aki da wani, yaron kuru ne akwai brain, saiya taimaka miki, domin ni bako wani lecture nake shiga ba 

Ibtisam tace OK, tare da tashi 

Tafiya sukayi inda suka koma class din da sukai lecture da yawa sun fita, wajan wani guy Aisha ta tsaya tare da kiran sunanshi da salis 

Ya d’ago yana fad’in Aisha manya, ya akayi? 

Tace lafiya Wlh, ga kawata yau ta Fara zuwa lecture, kasan tayi missing abubuwa, shine take son ka taimaka mata 

Salis yayi dariya tare da fad’in Aiku manya ne, Aisha, ko baku shiga lecture ba zaku wuce 

Aisha tace uhm wani ko bamu shiga lecture ba, kana ganin Indai wannan Dr jibril din zaizo dolen mutum yayi attending ko yaci ubansa 

Dariya salis yayi,tare Da kallon ibtisam yace ya Sunan dalibar tawa? 

Murmushi ibtisam tayi tare da fad’in Ibtisam

Yace wow Sunan larabawa, nice name,”Toh amma naga sanda akace za’ayi text kin fita, kuma banga kin dawo kinyi ba 

Ibtisam tace uhm toh mai zan rubuta inna zauna? 

Salis yace AI bakya rasa abun rubutawa ba, da baki fita ba, “amma tunda ya faru yanzu dai zamu fara saiki dage Sosai 

Tace insha Allah 

Aisha tace ni zan koma, na gaji ga yunwa, inkun Gama saimu had’e 

Ibtisam tace Wlh bazan gane hanya bafa. “koda yake ga salis zai rakoni 

Aisha tace waya fad’a miki maza na shiga hostel din mata? 

Ibtisam tace toh fah, wlh ban sani ba, ashe ba’a shiga 

Aisha tace eh, amma mata na shiga hostel d’in maza 

Ibtisam tace Kai tare da zaro ido, alaman mamaki, lallai duk macen data shiga na maza ta bani….

Aisha ta Katse ma ibtisam tunani da fad’in bani number d’inki, in kun gama saiki kirani. 

Ibtisam tace OK, tare da fad’a ma Aysha number d’inta 

Bayan Aisha tasa number din, ta kira ibtisam tare da fad’in sai kiyi saving 

Ibtisam tace OK 

Tafiya Aisha tayi inda salis ya fara koya Mata abubuwa, kuma babu laifi tana ganewa, ba yanda tayi tunani bane, irin zai bata wahala ba

Sun d’auki wajan Awa d’aya da rabi Kafin salis yace sai gobe kuma 

Ibtisam tana ta mishi godiya, tare da amsan number d’inshi tayi saving, sannan yace muje in rakaki, in kin kusa zuwa saiki kira Aisha 

Tare suka fito har kusa da hostel d’insu sannan ta kira Aisha ta fito suka shiga ciki




AMERICA

Najeeb ne cikin shiri yasa farin kayanshi na Pilot daka gani fita zaiyi, zuwa airport 

Wannan balarabiyar ce ta fito itama cikin shiri, tare da rungumo Najeeb, Tana fad’in “Najeeb you always look handsome 

Murmushi Najeeb yayi tare da rungumota jikinsa, shima ya manna mata wani hot kiss “sannan yace Najwa, “mazan dake k’asar ku babu wanda yayi miki? 

Tana manne a jikinsa tace Babu, “ni Kai d’aya nake gani Najeeb, “inda zaka aureni da nafi ko wace mace Sa’a a rayuwa 

Kallonta yayi cikin idonta,” Sannan ya sakar mata murmushi, lallai inda na shirya aure ko ince inda inada ra’ayin aure dana auri Najwa, domin tana d’aya daka cikin matan da nake so, musamman yanda take bashi kulawa Sosai, tare da gamsar dashi, duk sanda suka had’u, duk da wannan shine haduwarsu ta biyu 

Hura mishi iska tayi a kunne tare da fad’in, why are you stare at me like that? 

Murmushi yayi tare da kissing d’inta a baki, “Sun d’auki lokaci suna haka, tun suna tsaye har Najwa tayi k’asa, domin bazata iya ri’ke kafafunta ba. 

Ganin tana son tayi nisa, alaman ta Fara tafiya yasa Najeeb sakinta tare da fad’in “let me go baby 

Dukan wasa takai Mai alaman ya zakai min haka. 

Kamoshi tayi sannan ta tashi tsaye tana k’ara gyara rigan jikinta, “idon Najeeb na kanta, lokaci d’aya yasa hannunshi akan nononta tare da janyota ya matseta ta baya, hannunshi nakan nononta, yana shafa mata su. 

Ita kam sai faman lumshe ido take, Tana wani sauke numfashi kaman wanda aka sa mata banana. 

Najeeb ya d’auki lokaci a haka shida ita, Kafin ya saketa tare da fad’in let go, “yayi gaba abunsa 

Binshi tayi a baya, har cikin motarshi da yake zaune mazaunin driver, “itama bud’e gaban tayi kusa dashi ta shiga, inda ya tada motar suka nufi airport. 

Kai tsaye Najeeb ciki ya shiga, “sai dai ita Najwa baza’a barta ba, coz ba pilot bace, zama tayi tana jiran ace passenger su Fara shiga 

Baifi 30mnt da zuwansu ba, aka fara shiga, “shi dama Najeeb ya dad’e da shiga, yana wajan tuk’i, shida wani pilot din wanda Najeeb yake kira da Moh, sunanshi muhammad, “suna shiri Sosai da Najeeb. 

Bayan an gama shiga, jirgi ya fara tafiya, inda yayi tafiya Sosai cikin airport din, Kafin ya juyo da d’aga sama 

Bai tsaya ko inaba sai k’asar Dubai 

Kai tsaye mutane suka fara Fita, “Najeeb shida Moh suna ciki, basu fita ba, “Najeeb ya kalli Moh yace wai yaushe ka dawo ne daka Paris? 

Moh yace tun last week Ina nan AI. 

Najeeb yace ok I thought kana can 

Moh yace a’a na jima da dawowa America ,”Moh tashi yayi yana fad’in Bari Kaga tunda nazo Dubai yau, dole inje in shiga inyi yawo 

Najeeb murmushi yayi tare da tashi shima suka fita tare, “inda ya tadda Najwa na jiransa. 

Tana ganinsa ta nufeshi tare dayin hugging d’inshi, lokaci d’aya kuma ta sakeshi tare da bashi peck kiss a goshi, “tana fad’in shall we go? 

Yace yeah of course let go 

Tana k’okarin ta manne Mai a jiki, yaja baya tare da cewa Nop bana son irin haka. 

Dole ta hakura ta bishi suka fita haka “shikam Moh dariya yayi tare da fad’in Najeeb kana abunda kake so 






KANO NIGERIA

Granny ce zaune tana ta faman fiffita domin an d’auke wuta, gashi ana zafi garin, bini bini tayi tsaki 

Ummi ta shigo d’akin Tana fad’in lafiya mama? Tun ina kitchen nake jiyo tsakin ki.

Granny tace Wlh zafi nakeji, yanzu inda takwarata Tana nan da batai min fiffita ba, kun tashi kun turata har wani gari karatu, saboda ku baku damai fad’a muku “yanzu yanda duniya ta lalace yaro na gabanka yaka iya dashi balle baya gabanka 

Ummi tace mama insha Allah babu abunda zai faru, ki dinga musu kyakyawan zato 

Granny ta tsuke  baki tare da fad’in aikin kenan, Hmmm Allah dai ya kyauta, in banda iskanci da fitsarewa babu abunda yara ke koya a jami’a, ki duba miskili kiga yanda ya canza, muna fad’a yana fad’a “wani lokacin ma kaman zai bugemu yake ji,”gaba d’aya kun canza ma yara tunani da wannan shegen bokon, wanda nidai banga wani amfaninsa ba wlh, sai dai illarshi da nake gani 

Shima kabirun da shegen iyayi, ya turo iyayenshi yana cewa a barta taje boko, Allah yasa ta samu wani ya kwace mishi ita, “ni gaba d’aya ya fara fitar min a rai, tunda yace ibtisam taje jami’a ya yarda 

Ummi tace Mama kiyi hakuri, karki manta wacece takwarar ki, inaga kaman kin fini ma samin halinta, Kinga bai kamata ki dinga damuwa ba. 

Granny tace dole In damu mana, mun bama yara tarbiya dai dai gwargwado, “amma kun turasu inda za’a bata su, “waiku abunda miskili yakeyi duk bai isheku ishara bako? 

Hmmm shikenan ai, tunda hakan kuke ganin yafi muku, sai kuje kuyi tayi.

Ummi dai shuru tayi, danta Lura da Granny tunda ibtisam tabar gidan, ta tafi skul kullum tana neman hanyar rigima 

Fita Ummi tayi tabar mata d’akin 

Ganin ta fita yasa Granny sakin tsaki tana fad’in, aikin banza aikin hofi, ko uban Mai bokon zai musu oho, gashi shima munafuki kabirun yasa ankai biki har wani wata biyar dan iskanci,”in ginin ne bai Gama ba sai a d’aura auren inya gama ta tare





A B U ZARIA FEMALE HOSTEL

ibtisam ne ita da Zarah a d’aki, ibtisam tana ta faman karatu domin so take duk abunda tai missing taga ta iya, idan salis Ya koya Mata inta dawo taita bita, “kuma babu laifi tana saurin gane Abu, “yau da karfe 3 suna da lecture din Dr jibril tunda ya shigo bai k’ara zuwa ba sai yau, “dan haka ibtisam take ta karatu Dan ance mata in bai bata text ba, zai iya bada assignment, ko yayi tambaya wanda ya amsa ya bashi kyautar mark. 

Zarah dake faman zuba indomie a tukunya, tace Wai ya naga gaba d’aya kin dage ne haka? 

Ibtisam tace ba dole ba.

K’aran wayar ibtisam yasa ta d’auka  domin ganin Sunan kabir 

Bayan ta d’auka yace hello my ibti 

Tace Barka da wannan lokacin 

Yace yauwa my ibti, ya skul din? 

Tace Alhmdlh, sai dai karatu akwai wuya Sosai 

Dariya yayi tare da fad’in dama hakane sai an dage Sosai 

Tace eh hakane, gashi inata fama da karatu,.

Yace toh a dage sannan banda kula maza, ban son inga ana kula kowa 

Tayi dariya tare da fad’in  bana kula kowa, dama wa zan kula bayan Kai? 

Zarah dake kusa tace kidai fad’i gaskiya 

Kabir yace Zarah ce? 

Ibtisam tace eh, wai cewa take Indai fad’i gaskiya, Bayan shi nake fad’a Maka 

Kabir yayi murmushi tare da fad’in kice Ina gaidata.

Ibtisam tace zan fad’a mata insha Allah 

Dan shuru yayi sannan yace next week Zan shigo in ganki, Nayi missing dinki Sosai, gashi bakya whatsapp da naga pic dinki 

Tace eh Wlh

Yace zan tura miki kud’i Kisai waya, ko in tawo miki dashi 

Ibtisam tace waya kuma? “ka manta saboda shi aka hanani zuwa skul 

Kabir yayi dariya tare da fad’in ban manta ba, my ibti, Aiko da abunda yasa aka miki haka saboda ban turo bane, yanzu kuma an San dani, Kinga komai na baki babu damuwa, Abba bazai damu ba 

Tace uhm nidai gaskiya abar maganan wayar nan 

Yace OK zan tambayi Abba da kaina tunda bakya so 

Tace a’a ba haka bane, wlh tsoro nake ji 

Yace karki damu babu abunda zai faru Kinji my ibti send me ur account number 

Tace bani da account 

Murmushi yayi tare da fad’in y’ar jami’a guda, matar barrister Kabir, mrs KABIR ace bata da account? 

Tace uhm toh wa nake dashi da zai dinga bani kud’i, balle har in bud’e account? 

Kabir yace ni mana ur husband 

Uhm kawai tace cikin jin kunya, “yanzu taga gaba d’aya tunda kabir ya kawo kud’in sadaki ya canza, yana fira da ita irin firan da baya Mata da, “duk Da bai taba mata maganan banza ba, yanzu Abu kad’an daka ya kira magananshi shine ki ri’ke min amana, karki bari wani ya kwace minke tunda tazo jami’a …..

Katse mata tunani yayi da fad’in ya kamata ki bud’e account, in Zanzo zan Kawo miki wayar 

Tace toh 

Yace Bari in barki take care, but inaso ki kular min da kanki Sosai, and ki ri’ke min kanki banda bin bad friend

Tace insha Allah tare da kashe wayar tana tunani… 

Toh mai KABIR yake nufi? Ko shima yasan irin abunda matan jami’a keyi ne? Toh amma Aiba duka aka zama d’aya ba, lallai dole rayuwar jami’a taba wasu tsoro, dan zaman da tayi dasu Aisha da hauwa, ta gano irin wayewar dake kansu, lallai sai yasa da yawa iyaye ke tsoran tura y’ay’ansu jami’a, sai suce gwara suyi a d’akinsu, wato gidan mijinsu 

Zarah ta Katse ibtisam da fad’in ga indomie d’in

Amsa ibtisam tayi ta Fara ci 

Bud’e kofar akayi Hauwa ce ta shigo d’akin Tana fad’in Kai Wlh na gaji, “kallon su ibtisam tayi tace Aisha bata dawo ba? 

Zarah tace eh bata shigo ba 

Hauwa tace amma Aisha ko yar iska shine tace min Tana nan tun dazu h…. 

Shigowan Aisha yasa hauwa yin shuru, tare da fad’in kika cemin kina nan tun d’azu 

Aisha tace ke saboda kiyi sauri ne yasa nace haka 

Hauwa tace miye Toh kike nema na? 

Aisha tace ke zan had’aki da wani ne Keda wata”kin San yau inada lecture din Dr jibril sai yasa ba zani ba 

Hauwa tace shine sai kin had’ani da wata, mata biyu yake ci lokaci d’aya? 

AISHA tace a’ah, lesbians za kuyi keda wacce Zan had’aku, idan kukayi a gabansa shi abunda yake so kenan, shikenan saiya  biya ku, kuma da dollar yake biya 

Ihu hauwa ta saki tare da fad’in amma wannan ko shege wato shi yaga mace da mace nacin juna shine bukatar shi? Kai ana bura uba a duniya 


(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());


Dariya Aisha ta saki tace Wlh kuwa, Kedai bari, gashi tsoho mutuwa yau ko gobe 

Hauwa tace Hmmm tsohon banza, mudai Indai za’a bamu kud’in komai za muyi, yaushe zamu tafi? 

Aisha tace yanzu mana, ita yarinyar nake jira yazo, saiku tafi 

Ibtisam gaba d’aya mamaki suke bata, lallai duniya ta lalace, dole aji tsoran matan jami’a., jiba yanda suke magana babu ko kunya, kuma zunubi zasu aikata wato Bayan bin maza harda lesbians sukeyi? “gaba d’aya ibtisam sai taji Sun Fara bata tsoro……. 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button