NARJEESAHNOVELS

NARJEESAH COMPLETE HAUSA NOVELS

NARJEESAH COMPLETE HAUSA NOVELS

Da sauri Shuraim ya ce, “Daddy fuskar Mommy idan tayi fushi tafi kyau, gashi har da baki take turowa kamar na Baby Sultana tana son nono”.

Doke masa baki naso yi Salman ya tare masa, ya ce, “kai hubby harda dukan nan irin na naji daɗin yanda ake yabo na? “.

Ai kuwa kukan shugaba na fashe dashi dan duk sun cika ni, sai suka dawo lallashi na har nayi shiru, wani haɗaɗɗen gida Salman ya kai mu, tsayawa faɗar kyauwan sa, ɓata lokaci ne, dan yafi wan can tsohon gidan ba, komai bane akan wannan.

Kai Alhamdulillah soyayya muke kwasa da kulawa nida yara na, sai sam barka, arzikin Salman ƙaruwa yakeyi sai dai muce Alhamdulillah.

Bikin su Yaya Auwal aka haɗa dasu Amrah da Mariya amman banda Nusaiba inda Amrah ta Auri Muhseen ashe sun daɗe suna soyayya ni ce, ban sani ba, sai da abun yazo, a gaskiya munsha shagalin biki.

Nida Salman zama mukeyi, na amana da ƙaunar juna, tarbiya muke baiwa yaran mu ukku babu abunda muka nema muka rasa.

Alhamdulillah

Nima dai anan nake cewa Allah ya yafe muna kura kuren da naikata a cikin wannan littafin da laifuka na baki ɗaya, Allah ka jiƙan iyayena, Allah ya yafe masu ya kai haske kabarin su tare da yan uwa musulmi baki ɗaya amin

Sai Allah ya sake haɗa mu a cikin littafi na gaba Ummu Ihsan ce keyi maku fatan alkhari

Ummu Ihsan ce????????????????????????????????????????????????????????????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button