NOVELSUncategorized
NI DA AMARYATA 25

“`{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}“`
????????????????????????????????
*NI DA AMARYATA*
Na
Khadeeja Usman
2⃣5⃣-2⃣6⃣
_Ah lallai wani Kaya sai amale,hakika hajjaju kin taka rawar gani,Kuma kinyi abin alkhairi,abin alfahari,shiyasa place rayuwa ka zauna da kowa lfy,domin bakasan da Wanda kake tare ba,kin Kai a yaba Miki kin Kuma cancanta,Allah ya saka Miki da alkhairi,ya biyaki da Aljannah,yadda Kika faranta musu kema Allah ya faranta miki,yaji kan mahaifa.Ta sayi littafin NI DA AMARYATA,akan farashi Mai tsada,ta Kuma ce na raba shi ga kowa,itadai tana son duk Wanda ya karanta,yayi Mata addu’ar Allah ya biya Mata bukatunta,ya Kuma jikan mahaifanta,to readers gareku,da masu niyyar siya da wadanda basuda halin siyan an saukaka muku,Dan Allah ku daure kuyi Mata addu’ar kamar yadda ta bukata,harda nima Baki Daya.Sannan Dan Allah kada ku Manta comments dinku shine kwarin gwiwa ta akoda yaushe,Allah yasaka da alkhairi Ameen_
????????????????????????????????
*Na batin ya samu a gyara Zama Dan karatu masoya*
Umartar direban tayi Daya wuce da ita gida,Dan tana son ganin mamanta da Anty Hama,Bai Musa ba kuwa yajuya kan motan zuwa gidan nasu,Koda suka Isa tace ya tafi ita anan zata kwana ya kuwa amsata da to.. sannan yayi tafiyarshi.Koda ta shiga ta iske su Anty Hama Basu jima da dawowa daga asibiti ba,cike da farin ciki ta Fara fadin,”oyayoo autar mama,wannan zuwan bazata haka!.
Cike da farin ciki ta fada jikinta,Nan suka rungume juna,suka shiga murna.Gaida ta Nihila tayi Dan ya zuwa yanzu ta Fara Dan hankali, Kasancewar ana koya musu a makaranta,duk da bawani maida hankali takeyi kan karatun ba,Amma dai tana Dan fahimta,Dan tana son karatun boko,tana son tajita tana turanci,Amma fa fannin Arabic Kam abin ba’a magana,domin Sam taki tsayawa ta fahimci abinda ake koyar da ita.
Kallon ta takai ga mamanta dake jingine da filo,bakin Nan yanata zubar da yawu kamar ko yaushe.Cike da tausayawa ta tashi ta Isa gaban maman nata,gefen hijabinta tasa tana goge Mata yawun,sannan ta juyo kallonta ga Anty Hama idanunta cike da kwalla tace,”Aunty Wai yaushe za’akai mama ayi Mata maganin ne?”
Tasowa tayi kusa da ita ta dafata sannan tace,”insha Allah an kusa autar mama,domin kudin da ake bukata a gun aikin sun hadu,kawai dai anata cuku cukun tafiyar ne,amma insh Allah ciikin satin Nan zamu tafi,dama inason zuwa inda kike din Dan in fada miki,saboda Ni da ita ne kawai zamuje,kada ki zo bama Nan”.
Cikin marairai ce fuska Nihila ta kalleta sannan tace,”kenan Aunty bazaku Dani ba?”
“Kiyi hakuri ki zauna gidanki in Allah yakaimu muka dawo Zaki dawo kema Baki daya”.
“Ah ah ni bazan dawo ba gaskiya,idan na dawo Ina Zan dinga kwana,sannan Ina Zan ringa cin kayan Dadi,ku dai je kawai Allah ya tsare na ringa zuwa gaisheku in kun dawo,Kuma wallahi ko Anty! Daddy keyimin wanka da kanshi,sannan ya…” Kinga ya Isa haka Anty Hama ta katseta Dan gudun kada ta ballo ruwa,munji mun yadda Kya dinga zuwa gaishe da mu din”.ta karasa maganar tana me matsowa ta gyarawa mama Amina kwanciyar ta.
Da yamma saiga direba ya dawo daukar Nihila Dan Alhaji ya kirashi ya tambayeshi koya daukota a makaranta yace eh! Amma tace ya kaita gidansu,fada ya shiga yi Masa akan kada ya Kara biye Mata intace yayi abu,sannan ya tabbatar yaje ya dauko ta kafin magriba,afuwa ya nema sannan ya Kama hanyar zuwa daukota.koda yazo ta jima Bata fito ba,Dan tana can tace sai Aunty Hama tasai Mata goriba sannan zata tafi,dole taje da kanta ta siyo mata,Saida ta tsugunna gaban mamanta a hankali ta furta “Allah ya Baki lfy mamana Ina sonki” sannan ta mike ta fita.har bakin mota Anty Hama ta rakata sannan ta shiga suka tafi gida.
******
Alhamdillah! Rayuwa kenan,haka lokaci ke tafiya,yayin da kwanakinmu suke karewa,cikin wannan lokacin Nihila ta kwana biyu gidan Alhaji,yayin da su Anty Hama aka fita waje domin yin aikin mama Amina.komai sai godiyar Allah,domin zamane Nihila keyi nayin abinda take so Dan Hajiya kaka ta daure Mata gindin yin duk abinda taga dama,makarantar boko kullum Kam tana zuwa ba fashi,Amma islamiyya Kam babu batunta,domin kullum idan ta dawo daga makaranta,to fa zata hada dabar shagalallun yara sangartattu suyita wasa,su cika gidan da hayaniya,babu Wanda ya Isa yayi baccin rana,domin kuwa guje- gujensu ma bazai barka ba,haka Hajiya kaka zata Sa kujera taita kallonsu tana dariya,itako Hajiya Hafsa,Sam Bata ko fitowa,yaranta kuwa su Fatima idan sunce zasuyi magana hanasu takeyi Dan gudun masifar Hajiya kaka.wannan lokacin Alhaji ya Dade a tafiyar da yayi domin kuwa,watansa shida da tafiya.cikin yardar Allah yau zai dawo,Koda ya dawo ya samu tarba ta musamman gun family din nashi,amma Sam baiga Nihila ba har washe garin ranar,domin kwanan Hajiya Hafsa ne,washe gari Kuma ya fita da sassafe ne gun clearance din kayan sa,ita Kuma ta fita makaranta bayan ya fita,danma yau Friday da wuri suke dawowa gida.basu samu haduwa ba sai bayan kwana biyu,shima Saida daddare tana kwance a dakinta tana hutawa tayi
Dai- dai Akan gadonta,Dan yau ‘yar goyo sukayi,Kuma ta goya saudat a cewar ta ga mugun nauyi.
Koda ya shigo dakin ya hangota kwance tana ta shirmar barcinta hankalinta kwance, yanayin kayan dake jikinta da Kuma kwanciyar da tayi sune suka sa shi shiga cikin wani yanayi,Anya kuwa zai iya hakuri har zuwa lokacin daya dibarwa kanshi! Kai gaskiya da kyar ne,a hankali ya karasa inda take kwance,kanta ba hula kalba ce a kanta duk ta baje akan katifar sai wasu da suka zubo fuskarta.a hankali ya karasa ya daf da ita yasa hannu ya kawar Mata da kitson nata,ya kurawa fuskarta ido.motsi tayi,tare da bude idonta a hankali,cikin yanayin bacci ta furta “Daddy! Yaushe ka dawo?” Yanayin da tayi maganar Saida yaji wani Abu ya tsarga Masa,cikin yanayin kasala ya jawota jikinshi,tare da fadin,”yau kwana na biyu da dawowa ai”,duk da idonta a rufe yake Amma saita bude tare da Dan zaro su, sannan tace, ” shine baka ko nemeni ba,Saida ka cinye tsaraba ta”?
“Injiwa yace Miki na cinye tsarabar ki? Ai duk kece Kika boye kikaki Bari mu hadu”
“To ai makaranta nake zuwa,bakai kace in dinga zuwa ba,banda fashi,shiyasa nake tafiya da wuri ai”
“To naji! Allah dai yasa kina maida hankali gurin karatu?”
“Ina yi mayarwa mana,Dan da mukayi jarabawa ma wancan lokacin,Wai uncle dinmu yace in maida hankali na wajen karatu,in Kara kokari,shine fa ya bani Wai report card Dina,Wai in Kai gida,Ni kuma da muka taho naje muyi sallama dasu Anty Hama zasuyi tafiya,shine fa na tsaya siyen awara a hanya,me awarar tace Wai batada leda,shine tace na jira a kawo,Ni Kuma Naga bazan iya ba,shine kawai na Bata ta zubamin akai Ni Kuma dana Gama ci kawai saina jefar,Amma dai naji Wai Ayusha tace,ni nayi ta goma Sha biyar cikin mu 20,wai na zubar da mutum biyar,ita kuma ita tayi ta biyu wai ta zubar da…..” Kinga ya Isa “ya katseta Dan yanayin dayake ciki ma Sam baya fahimtar abinda ke faruwa.
“Kinyi sallah?” Ya tambayeta.
“Eh nayi”
“To tashi maza kiyi wanka ki jirani Ina zuwa”.
“Yau bazakaimun ba tunda ka dawo?
“Shikenan jirani in dawo inyi Miki din” Yana Gama fadar hakan ya zameta a jikinshi ya fice.
Kaji da abubuwan Sha ya siya,sannan ya koma gidan,Koda ya shigo,Saida ya Fara zuwa dakin Hajiya Hafsa,ya ajiye Mata leda guda,kallonshi tayi sannan tace,”wannan fa na miye?”
“Bana komai bane kawai na kici kiji dadine keda yarana,Ni zan shiga daga ciki Saida safe”.
Ko magana ta kasa yi illah mikewa datayi ta jawo ledar ta bude Dan ganin meye a ciki,aikuwa tayi katari da gasassun dakwalen kaji har guda hudu,sai lemuka masu sanyi,to barnar kudi kome? Yasashi siyo duk wadannan? Dan ita dai a iya saninta sunada irin wadan Nan kayayyakin to me hakan ke nufi?.zuciyar ta ce ta Bata amsa da Amaryar sa zai tare da ita yau! Wani irin faduwar gaba taji,aikuwa ba shiri ta sakko daga kan gadon ta fito,fitowarta yayi dai-dai da fitowar Alhajin daga dakin Hajiya kaka,da alama sallama yayi Mata itama.Baiko kula da ita ba ya haura saman.a sukwane ta koma dakinta kamar wata sabon kamu,jitakeyi kamar yaune Alhajin ya taba aure,Dan haka ta rushe da kuka,(Niko nace wlh yi abinki ya isheki,tabbas kishi akwai radadi,sai an daure,Amma ayi kokarin yaki da zuciya da shaidan,Dan gudun fadawa halaka,dama tashi kikayi kikayi alwala kizo kikai kukanki ga ubangiji,ki nema muku zaman lfy yafi miki’,danshi kishi ba ruwanshi da tsufa wlh ba Sani ba sabo)
Sam Bata dauki shawara ta ba Ni Dije????,wayarta ta dauko ta matsawa Anty munnira Kira,aikuwa tana dauka taji kukan yayar tata hankalinta ya tashi,cikin kidima take tambayarta meya faru? Nan take sanar Mata duk abinda ya faru.
Tsaki taja tare da fadin,” wallahi Yaya kina neman bani kunya,me akayi da uwar shege,bare shi kanshi shegen,duka nawa yarinyar take,kawai ki barshi yasha amarcin dayake kwadayi mu Kuma mu shayar dashi mugun bakin ciki,kada ki damu,babu boka ba malam,amma wlh saita bar gidan Nan da kafafunta,daga gobe kisa su ummi a wasan cacar,nasan su kadai sun Isa Susa muyi winning,dama can mun daga kafa ne,muga iya gudun ruwanta,ki Bari gobe Ina Nan shigowa ki kwantar da hankalinki.Haka dai taita tausar yayar tata,sannan sukayi sallama akan sai goben.
*****. *********** *****
Shi kuwa a bangaren Alhaji,wanka yayiwa Nihila sannan bayan ya kawota dakin shima yayi,sannan yazo yasata tayi alwala.Sallah suka gabatar kafin ya dafa kanta yayita rattaba Mata addu’a,daga Nan ya jawo ledar Daya shigo da ita,ganin abin kwadayi yasa Nihila cire hijabin da sauri,Wai harda cewa zafi takeji,sosai taci naman da lemon,inda bayan ta koshi ta mike ta Kama ‘yan tsalle-tsalle duk Yana kallonta,Saida ta gaji Dan kanta Wai motsa jini tayi injita,sannan ta zauna tana maida numfashi Wai ta gaji, murmushi yayi,inda ya tashi ya karaso inda take,tare da fadin,”inzo in tayaki kwana?
“Dagaske kake?
“Kwarai kuwa!
“Aiko da naji Dadi,Dan wallahi dama kwana biyu sai inta mafarkin maguna,da kaji harda zakaru,Inna farka sai Inga kamar bauna ta bullo ta gini,sai inta Jin tsoro kaga yau na huta “.
“Eh gaskiya Dan bazasu zo ba a mafarkin”.
Shirin kwanciya sukayi,inda daga Nan fa ya Fara biya Mata karatun da taji Yana neman fin karfin tunaninta.
A wannan Daren Alhaji ya tabbatar da wanzuwarsa sabon ango,yayin da su Amarya Nihila aka kunshe cikin bargo anata ammatan kuka,tare da Kiran barkono ya shigar Mata kasanta,Kira take Daddy kazo kaga nice kuwa! Wallahi jina nake kamar bani ba,haka dai ta dinga surutai, a Daren Saida ya tabbatar ya Bata duk wata kulawa data kamata,sannan ya Bata painkiller ya tabbatar ta samu bacci sannan shima ya kwanta a gefenta,cike da tunanin wannan Daren,Daren dayakeji kamar yafi kowanne dare muhimmanci a gurinshi,tabbas ya yadda Mata suna suka Tara Kuma kowacece da tata baiwar,sannan yayi mamakin Jin abinda yaji akan yarinyar,da dai wannan tunanin bacci ya sace shi.
Koda safe data tashi ya sake gasata,sannan yayi Mata fada,da karta kuskure ta fadawa kowa Dan wannan sirrinsu ne,aikuwa kuka ta Kama Masa da rokonsa akan Dan Allah kada ya Kuma mata,Nan yace indai yaji ta fada a wani gurin to ba abinda zai hanashi karawa,inya kalleta saita bashi tausayi,Dan duk tayi sanyi,duk wannan rawar kan yau Daya babu, Alhmdllh babu wata matsala a tare da ita illa Dan dingisawa da takeyi.
****”
Tun daga wannan ranar komai ya canza a gidan,yayin da su ummi suka shiga rayuwar Nihila, musamman Fatima da Suke kusan sa’a da Nihila,ita kuwa Hajiya Hafsa saita shiga kulawa da Nihila sosai,duk da tana Shan habaici gun Hajiya kaka,Dan tana fada Mata Kar take kallonta.
Shi kuwa Alhaji tunda abun Nan ya faru ya dinga lallaba ta yanata kwasan gara,Kuma Alhmdllh yanzu ta Saba,Kuma Bata fadawa kowa ba.
Yau ba makaranta,Dan haka suketa wasan su a compound,suna tsaka da wasa suka jiyo ihun Hajiya kaka! Aikuwa duk suka mike suka runtuma falon,suna zuwa kuwa suka ganta kwance warwas yayin da taketa ihu tana kiran,kafarta da hannun ta, Alhaji da shigowar sa kenan ya jiyo ihun mahaifiyar tasa,cike da tashin hankali ya Isa inda take,aikuwa Yana zuwa yaganta tayi zaman dabaro,cikin tashin hankali ya shiga tambayar su meya faru? Duk sukayi shuru,me gadi ya kirawo Dan ya duba Mata hannun Dan yasan ya iya gyaran targade har karaya ma,koda yazo,sai a sannan suka lura da abinda ke zube a gurin me santsi,Wanda yasa kaka zamewa,Koda ya duba kyau yaga Ashe karkashi ne,dai-dai Nan Kuma me gadi ke sanar dashi karaya ce a hannun ta sannan targade tayi a kafa.Cikin bacin Rai ya dago ya dubi Hajiya Hafsa yace,”garin Yaya aka zubar da wannan abun a kofar dakin Hajiya?”
Caraf Fatima ta cafe da fadin”Anty amarya ce tace Wai mu zuba karkashi a kofar dakin Hajiya kaaka,Wai saboda in muna wasa tana takura mana,Amma in mun zuba ta Fadi da ka kanta zai fashe jini yaita zuba kan a kaita asibita ta mutu shikenan mun huta,nace Ni ba ruwana shine tace ita zata zuba da kanta”.
Tunda ta Fara maganar a gurin kowa yayi shuru,Dan ita Nihila ma Bata San wace Anty amarya ba,Dan wani irin tausayin Hajiya kaka taji ganin yadda take zufa.
Shikuwa Alhaji,cike da tsananin bacin ran daba Wanda ya taba gani a fuskarshi ya nufo nihila,wadda ganin yanayinshi ya tsorata ta,saita Fara ja baya.yana zuwa inda take wata Shaka yayi Mata ya shiga fadin “Bari Ni in kasheki kafin ki kashemin uwa,wannan mahaifiyata ce ban hada soyayyata da kowa ba,Dan haka yau Zaki San kin taba ta,da kyar me gadi da Hajiya Hafsa suka kwace nihila a hannunsa,wadda take kuka tana girgiza Masa Kai alamar ba ita bace,shi kuwa cikin huci ya dinga fadin,”wallahi yau sai kin bar gidan Nan ‘yar matsiyata ‘yar mahaukaciya kawai,jahilar banza dakikiya,kije na sakeki saki uku!!!!!”
Tunda ya furta kalmar jikinta yayi sanyi,duk da Bata San ciwon kalmar ba a haukanta,Amma tasan saki ba abune me kyau ba,take ta tsaida kukanta,kalamansa akanta duka suka shiga kwakwalwar ta,yayin da Hajiya Hafsa ta saki murmushi tare da kallon ummi,itako Amira cikin rashin Jin dadin abinda mahaifinsu yayi ta kalleshi…tana Shirin yin magana taji Hajiya kaka tace,” me Albarka ka tafka kuskure,ba’a hukunci da saki,kayi saki cikin fushi Wanda zakayi nadama ,meyasa kayi hakan,idan Dan Ni kayi hakan to baka burgeni ba,illah ma batamun da kayi,kasani ka aikata kuskure!.
“Bawani kuskure Hajiya,bazanyi Dana Sani ba Dan na hukunta ta akan abinda tai miki,wlh duk Wanda zai tabaki bana sonshi ko kadan,Dan haka ke jahilar banza tashi kije ki dauko hijabinki,in kaiki gidan uwarki,kije can ki karaci haukan gado,wlh badan Kar ace banda imani ba,da itama uwar takin bazan barta ba saina balla Mata kafafu…..
*Tirkashi yanzu aka Fara*
*Alkalamin khady* ✍