NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 25-26

Ah ah banfasaba” amma tafiyata daban taka daban ai”wannan kuma yarinya ke baki isaba”
Atare dake zamuje”tashima muje ni 4 pm zandawo nan”nidai kaje ba yanzun zanjeba”tafad’a tana turo baki”
yaushe nafara wasa dake sholy?”yafad’a yana tunkarota”saurin tashi tsaye tayi tace”.kaji hak’uri zanbika wlh”
Tab’e baki yayi yad’auki breaf case nasa da wasu books”kawo na d’aukar maka”
wayoyinsa guda 2 kawai yamik’a mata yyi gaba”fitowa tayi ta rufe office d’in”ta rik’e keys d’in”ta biyosa abaya”
gaba d’aya mutanan dake gun sukabisu da kallo ana k’us k’us”
Dr sadeeq beyi mgn ba yabud’e motarsa yashiga mazaunin driver”
Aysha kuwa sbd jan mgn saita bud’e back sit”juyowa yyi yamata wani irin kallo”murmushi tayi har fararen hak’oranta suka bayyana”da wushiryarta”
harara ya gallah mata,ta bud’e front sit tashiga”da idan na barki aback sit zaki zauna?”ah ah wasafa nakeyi”sbd ga abokin wasanki ko?
✍️