Ni da Dr. SadeeqNOVELS

NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 39-40

Shine kukazo kuka shiga”nikuma raina yab’aci k’unci mana layi ko?”kuma ni ban wani duba kokai babbane ba”

Hmmm kinsan nakusa maganin wannan tsiwar taki”

sai aita cewa inada tsiwa”nidai bara nayi aikina kaima kayi naka ko?”ta fad’a tana tashi”doctor kintashi kenan?”murmushin tayi tace”.kadai fad’a ne kawai yaya sadeeq”

tafad’a tana cigaba da fara aikinta”bayan tagama da office nashi yafara duba patient”ita kuma ta wuce toilet ta gyara”

sai k’arfe 12:30 sukatafi skul nasu Aysha”wacce ba wata private bace sosai”dayaga skul d’in yaso yacanza mata wata”amma tace ita takeso batafi k’arfin taba”

duk abinda yadace saida dr sadeeq yamata a skul d’in”aka tsaida mgn monday zata fara zuwa”

Amota kuma yamata gargad’i da babbar murya tayi abinda yakaita”7:am zataje atashi 1:pm taje asibiti 2 tadawo 4 pm…..

Bayan wasu watanni

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button