NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 49-50
Mlm hamza naganinsa asoro yace".ina Aysha"tana gurin wani naga sunshiga motarsa"wani kuma?"amma bara naje naganshi"yafad'a yana fita yanufi motar"
dalilin dayasa kenan mlm Hamza yanufo motar sbd yaga waye tare da Aysha?"
Fitowa dr sadeeq yayi cike da girmamawa ya rusuna yagaishesa”bayan sun tsaya ,Aysha ta fito tagabatar da dr sadeeq agun mlm hamza” amatsayinsa na oganta yana kulawa da ita da taimakonta”
ganin da dr sadeeq yayi mlm hamza kamar yana masa wani zato yasakashi cewa”baba idan bbu damuwa zamu iya tafiya tare dakai batsarin”
kayiwa dangin abbanta bayani akan abinda ke faruwa”sbd yakamata aduba hakk’in ta”Inda mutumin kirki wanda zai aura mata”kuma zai rik’eta da daraja ne sai abarshi ya aura mata”tunda kai shaidane akan irin rayuwar datakeyi gunsa.
Amma alamomi sun nuna auren manufa ne zaiyi da ita.
wannan gsky”nasan halin idi ciki da waje wlh”indai akqn kud’ine zai iya komai”
naji dad’i sosai daka kasance mutum na k’warai me taimako”d’a duk na kowane “rayuwar Aysha akwai bantausayi acikinta”
sbd haka bbu damuwa zamu iya tafiya”zanshiga nasanarwa me d’akina”cewar mlm Hamza”
Dr sadeeq kansa ak’asa yace”.to shikenan”bayan baba yashiga gida”Aysha ta d’akko ledar kayanta ta saka a back sit ta shiga motar”dr sadeeq yazauna agefenta”da nufin baba da driver su shiga front sit.
Ahankali yace”.my sholy nasan k’ilan rik’e ki za’a yi idan mukaje ko?”ai yaya sadeeq bazan yarda ba nadawo garin nan”
Kice kin manta da yaya sadeeq naki ko?”bazan iya mantawa dakaiba arayuwata yaya sadeeq”
ko jiya ina cikin wannan damuwar amma wlh kana raina”da gske my sholy?”
Eh mana”kaikuma kanacan kana fushi dani ko?bayan har nokia nawa ya k’wace”Inda na amshi wayar jiyan nasan da ita zai had’a”kuma sanin zai iya amsarta idan yaga me tsadace yasaka nak’i amsa”
Ajiyar zuciya dr sadeeq yayi ab’oye kafin yace”.my sholy kina wahalar da zuciyata”anfad’a miki kece kawai ke tunanin”
Ko jiya banyi baccin kirkiba kina araina”yau ina asibiti dana ji motsin anshigo saina zata kece”idan nakira wayarki akashe kuma”
Amma bayan lafawar komai zai rok’i alfarmar anty binta taje ta amsoki kidawo gun ammi”kinga saina mayar dake skul ko?”
zanyi farin ciki da haka yaya sadeeq”Allah yasa kuma umman ta amince”yanata kallonta yace”.Ameen”idan munyi nisa zamu tsaya nasiya miki abinda kikeso kiyi break fast”
nasan zurfin cikinki my sholy bakiyi break fast zaki zauna da yunwa ko?
Tana k’ok’arin mgn mlm hamza yamusu knocking”
hannu dr sadeeq yamik’a ya bud’e front sit yana cewa baba kashigo”sannan yakira driver dake waje”shima yashigo….
bayan yasanarwa driver Inda zasu tafi”shiru yabiyo baya babu mai mgn acikinsu “suka d’auki hanya sai muce asauka lafiya……
Baffa idi kuwa gurin k’arfe 7:18 am ya iso gidan”be damu da duba d’akin Aysha ba”azatonsa tana ciki tunda arufe d’akin yake ,ga takalminta abakin k’ofar d’akin”
sai gurin k’arfe 11:30 am ya farka dg bacci bbu sallah balle salati yafito dg d’aki yashiga bayi”
Bayan yafito yanufi d’akin Aysha……wayam yagani bbu ita bbu alamarta ko alamar kayanta.
Sa’a!sa’a!! sa’a!!!ina kike wai?”da sauri goggo sa’a ta fito tace”. Lafiya kakemun irin wannan kiran kamar naci bashi?
Inafa lafiya”ina y’ar iskar yarinyar nan take Aysha?”yoba tana ciki ba?”bata ciki da alama guduwa tayi ko?”
k’ilan muna bacci ta bud’e gidan ta fita”wani kallo baffa idi yamata yace”.zamanki gidan beda amfani kenan?
yana fad’in hakan yasaka takalmi yafice dg gidan da hanzari”kai tsaye gidan mlm Hamza yanufa yyi sallama asoro”sbd yasan tabbas Aysha bata wuce can gidan.
wani yaro yafito yace”.ance baban baya nan”kai zonan! yafad’a yana dariyar yak’e yazaro d’ari biyu yabawa yaron”kunsan yaro da kud’i,ya amsa yana murna”
Rik’esa yayi yace”.kai ina Aysha take datazo da safe??”
Lah ai suntafi wani waje harda baba da wani d’an gayu amota”naganta da kayanta…..wani irin mugun fad’uwa gaban baffa idi yayi”aransa yace da mlm Hamza da d’an iskan yaron nan sadeeq kenan suka tafi batsari sukai k’arata”
Tun yaushe suka tafi?”basu dad’e ba ai”
Baffa idi bece komaiba yafice dg soron gidan mlm Hamza da sauri yana latsa wayar sa….
ya matsa gefe yyi wayar kusan mintina 8 sannan yakashe wayar yana wani shu’umin murmushi…..
sunyi tafiyar kusan minti 30 dr sadeeq yasaka driver d’in yatsaya”fita yayi wani restourent yayiwa Aysha take aways”
sannan yadawo motar ya ajiye mata”da turanci yamata mgn taci bayasan musu ko gaddama”idan kuma tafi buk’atar bacin ransa to kartaci.
Hakan yasa da sauri ta d’auki take away guda tafaraci”bbu laifi taci da yawa sbd damuwar tata ta ragu “tunda tana tare da dr sadeeq zai kuma kaita gun dangin mahaifinta da ummanta…
Aysha nashan ruwa taji k’arar shigowar message awayar dr sadeeq”
Dr ya kalli wayar”da sauri yafara duba massage d’in kamar haka…..
*Idan har kanason ran nakashashshiyar mahaifiyarka!to kayi gaggawar maido Aysha gidan baffanta"idan ba hakaba karabu da mahaifiyarka rabuwa ta har abada"idan kuma kamana jinkanka da izzarka kaine aruwa"domin kasaka police amaganar nan zamu kashe mahaifiyarka"sannan itama Aysha zamuje har garin mu d'akko ta"baizama dole kasan kodawaye kake mgn ba kabi umarni kawai*!........
Tirkashi😳🤫🤭
Anan book 1 yak’are dama kuma nafad’a book1 ne kawai free”
Domin mallakar naki ki karanta cikin aminci saiki biya ta wannan hanya…..
Normal grp 300 agama acikin one month”
Vip grp 600 agama acikin 2 weeks
Vvp grp 1000 agama acikin 10 days
zaku biya kud’inku ta acc kamar haka👉2230373842
NABILA ALIYU UBA bank
y’an pc page 1 kullum500
Page 2 kullum 1000
Page 3 kullum 1500
Zaki turomun shaidar biyan ki ta wannan number 08100084152
Masu bada Kati banison vtu ko transfer d’in kati”MTN photo d’in katin zaki d’auka saiki turomun ta 08100084251
Vip da vvp ba’a turo Kati gsky saidai kibiya ta acc
Y’an nijar normal grp 500f
Vip grp 800f
Vvp grp 1000f
Zaku tuntub’i wannan number d’in kubiya👉+227 88 0190 50
banison Kira kimun mgn ta what’s app dan Allah kokin Kira bazan d’aga ba”
Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba.
sayen nagari maida kud’i gida 😊
Shin yaya dr sadeeq zaiji ,zai koma yamayar da Aysha sbd ceton ran mahaifiyarsa??
Yaya batun rayuwar mahaifin Aysha dabai mutuba?”
Shin waye sanadin mutuwar ALH ALIYU mahaifin dr sadeeq”
yaya soyayyar dr sadeeq da Aysha zata kasance zasu mallaki juna ko kuwa?
miye baffa idi ke shiryawa game da ganin dayayi asirinsa zai tonu??
duk amsar wa’annan tambayoyin suna a NIDA DR SADEEQ kashi na biyu insha Allah
babu zancen free page duk wacce ta biya za’a sata agrp afara post na book2 insha Allah…..