NI DA MALAMATA Complete Hausa Novel

Tana fitowa taga ƴan jarida da masu ɗaukar photo a ranta ta ce” Za’ayi vedio kuma za’a nuna a tibi,wanan dama ce”
Daman yana tsaye yana jiran fitowar ta,murmushi ta fara mai ƙyayatarwa tana kallon masu ɗaukar hoton su kuma sai ɗauka suke yi.
ji yayi ta riƙe mishi hannu da sauri ya juyo ya kalleta cikin mamaki,wani irin murmushi ta mishi mai ɗaukar hankali bai san lokacin daya maida mata da martani ba,a daidai lokacin wani mai hoto ya ɗauke su,suna kallon juna suna murmushi gashi hannuwan su a riƙe da juna.
~~~~~~~~~~~~~
Waw guri ya haɗu ya haɗe abin kamar ba’a 9j ba ,waiyo ni batula abun mamaki daga gefen hannun daman Sabreen sai ga shadow da my Aunty nabeela,waiwai su khadija da fatima shariff suma suna gefe mr parrot da hauwa sule bakin su yaƙi rufuwa ,hauwa’u da ramb kuwa suna gefe sai satar kallon Naufal suke yi,my sis khadija da nafisa kuwa suna kusa da farrah sai fira suke yi,Dr halimatu ma ta faso ita da jermielat , wai su hafsat da safiya abudullahi kuwa hankalinsu yayi gurin kaji, Aysha zango ita da mrs sunusi sai kwaso shoki shoki suke yi,ita kuwa sarauniya jidda ta saki baki tana kallon yadda Naufal ke yamutsa fuska.
Ina zan manta da ku yanzu dai na hango ku,cunkuso ne ya rufe ku iyalan jamliya,dan tsabar ɗauki tun ranar da Sabreen tace Naufal zata aura suka hallaro????,daga chan gefe gudu kuma jamar batula fans novels ne suka baiyana suma ba’a barsu a baya ba,chan kuma sai ga iyalan bintu Ahmad wato ƴan gidan Shabihaty suma sun ɗan yi kara,iyalan lipton ma na hango wasu ƴan ƙaɗan,tawagar farida kuwa tun kafin a buɗe gurin suka iso,ƴan tangantakar mu,kuma na hango ku,amma ku da alama ƴan team ɗin Haulat ne,tawagar waye sila,kuma sannunku da ƙokari,wai ai idan ba’a ganku ba wa za’a gani????iyalan tawan,ku da tun kafin a ɗaura aure kuka iso,chan taro ya fara nisa sai ga wasu gungumin al-umma,masu yawan gaske gashi ban gane su ba,gaba ɗayan jama’ar gurin kallon su ake yi ,kasa hakuri Sabreen tayi,ta tambaye su daga ina,
“Mu masoyanki ne masu miki fatan alkairi,muna da nisa amma haka muka ɗugunzumo mu tayaki murna,kuma ki miƙa mana gaisuwa gurin batula”
Suka gayamata haka sanan suka zamu guri suka zauna.
Taro yayi taro al’umma sun hallara taya Sabreen da Naufal murna,chan na hango wasu manyan mutane,tun isowar su aka fara buɗa musu hanya,Abin mamaki Sai na ga Aunty Nabeela ta tashi da murnar ta,guri na ta iso tana murmushi ta kalle ni ta ce”My batul zo muje ki ga waɗan da suka zo”
Kallonta nayi nai murmushi na ce”Toh muje my Aunty”
waiyo allah na wa zanga ni Sarah ce da alfaga da kuma mutumina Sul harda Ruƙaiya,nayi mamaki sosai ganin su gurin Bikin Sabreen.
Hhhh baku ga da Sarah da zauna kusa da Sabreen ba,kunga Sabreen kuwa sai tai wani irin mugun muni,to kyau na gaskiya ya baiyana a gabanta.
“Toh wai ko yarima mu’utasim ya zo kuwa?
hhhh to ya zan sani tunda ba ganinshi zanyi ba.
Ina cikin wanan tunanin Aunty nabeela ta ce min”My batul yarima mu’utasim yana gaisuwa”
A ruɗe na ce”My Aunty ya zo ne”
“Eh kin shiga ruɗani ne”
Wanan shine *Ruɗani* ,littafin Sarauniya beelat(My Aunty nabeela).
biki yayi biki Tunda manyan mutane suka hallara bikin harda su Yarima mu’utasim,na so ganin baba me gadi dan yaban dariya.
.
[12/16, 5:41 PM] ????° ???? D°????⭕Y????????: _ ????σѕт ????у ????яσυρ ???? ???? ????уρє ????αυѕα ????σνєℓѕ ????σσк ????нαтѕαρρ 08064400100_ ????????
[12/22, 5:26 PM] ????° ???? D°????⭕Y????????: ???? *NI* *DA* *MALAMA* *TA*????
*By*
*fatima* *Batula*
*~✍????✍????GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍????✍????~*
Page 11
……………………………………………………
_*Manzon Allaah(ﷺ)* *ya ce;{WANDA YA RUFE WA MUMINI WANI SIRRI(NA LAIFI) KAMAR YAYI CETO NE GA WANDA AKA BINNE DA RAI!.}*_
“`[Sahihut Targib;2337]“`
~~
_Duk wanda ya rufa ma mumini sirrinsa na laifi, bai ba mutane labarin abinda ya sani game da shi na sharri ba, to kamar an binne shi da rai ne sai ya ceceshi. Allaahu a’alam._
“`Allah ta’ala yasa mudace“`
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.*_
…………………………………………………………………………
Ansha shagalin baki abun ba’a cewa komai, sai wanda ya gani kawai.
Kallon ta kawai Naufal yake yi yana mamaki gashi sai washe baki take yi ,maganar da ta gayamishi yake tunowa”Bana sonka ba zan iya rayuwa da kai ba,na aure ka ne dan ɗaukar fansa”
A haka taro ya watse hankalin shi baya tare da shi abubuwa sai yawo suke mishi kwakwalwa ,daga sun haɗa ido ya su harara juna suja tsaki.
Ƙarfe Tara taro ya watse,kowa ya kama gaban shi,su kum suka ɗau hanyar zuwa gidan su hajia.
Kallonta yayi rai a ɓace ya ce”Sabreen meyasa kika min haka kin san bana sonki kika ce zaki aure ni”
Ɗagowa tayi ita ma ranta a ɓace ta kalle “Hmm to kai me kake tunani ,ni Sabreen zan iya auran haka kawai allah ya kyautamin da auran….
yaji zafin maganar matuƙa ya janyo ta jikin shi da karfi ya rungumeta ɓacin ran da yake ciki bai bar shi ya saurara feelings ɗin da yaji ba “Ke ni tsaranki ne zaki gayamin irin wanan maganar,ni wllh ko banga dalilin da zai sa na aureki ba,dan banga abinda zanyi da ke ba,ko a jerin mata ban saka ki ba,balle ki xama class ɗina,ke kanki kinsan ke ba aji na ba ce,banda kaddara da wallahi ko kallan ki bazan yi ba”
Ran Sabreen kai ƙololuwa gurin ɓaci idanuwanta sunyi jajir dan takaici gashi ya matseta,cizo ta ganna mishi a hannu da ƙarfin gaske da sauri ya sake ta.
Har yakai hannu zai janyota farrah ta buɗe kofar
“Am. .. sorry”
Har zata maida kofar ta rufe Sabreen ta fito rai a ɓace,gaba tayi ta barshi a ciki.
Wani ƙululon takaici ya kama shi,idan har haka sabreen zata tunga mishi bai jin zai iya riƙe alƙawarin Dady,ya daɗe a cikin motor kafin ya fito.
Yana isa falon gaban shi yai mummunan faɗuwa ganin kowa da kowa yana falon,har ya samu wani guri gefe zai zauna Dady ya ce mishi”Naufal matso nan kusa da matarka.”
Ba Naufal ba ita kan Sabreen zaida taji haushi.
Ba musu ya matsu kusa da ita ya ɗuka dan a kasa suke harda ita ɗin.
Dady yayi gyaran murya ya ce”Naufal mun gama magana da kai,ni yanzu ba abinda zan ce maka,illa na ƙara tunatar da kai haƙƙin aure wanda su ma kasan su.”
Juyowa da kallon shi yayi gurin Sabreen ya kalleta duk da ƙarancin hasken da ke ɗakin amma yana hango fuskarta “Sabreen yanzu zaki shiga wata sabuwar rayuwa wacce baki saba yin irinta ba,abinda nake so da ke sabreen kinga Naufal ɗan uwanki ne,ki riƙe shi, ki mishi biyayya ki bi umarni shi wannan ce shine haƙƙin mata akan mijinta,nasan kina da hakuri amma sai kin ƙara,Sabreen ku riƙe junanku da amana,sanan duk abinda ya miki ki same ni ki faɗimin kina jina?
Ɗaga mishi kai tayi alamar taji.
Kallon hajia da Momy yayi ya ce”Toh baku da abin faɗi ne?
A hankali momy ta buɗe baki saida ta fara gabatar da addu’ar buɗe taro sanan ta ce”Naufal ba wata magana mai tsawo zanyi ba,kasan Sabreen marainiyace karka cutar da ita ka riƙe ta ƴar uwarka ce ,sanan wanan auren shi ne alkairi a gare mu da kai ma,bansan ko zaka fahimce abinda nake nufi ba,sabreena alkairi ce a gareka dan haka ka Naufal ka kula da Sabreen”
Tunda suka fara magana gaban shi ke faɗuwa,ya rasa wani irin tunani zai yi ma.
Hajiya kuwa kasa magana tayi sai kuka sabreen najin hajia ta fara kuka ita ma,ta fara yi,kusa da ita hajia ta zo ta rungumeta suna ta kuka ba wanda ya dakatar da su.