NI DA MALAMATA Complete Hausa Novel

Anan ya dakata kafin ya murmusa ya ce”So fuuny! how? When Where?
“Sabreen muhammad kike,plss ki tabbatar min ke ɗin ce ta hanyar cika avinda kike faɗa,ko ma nace tatsuniya,yana faɗa ya juya.
“Yaya Naufal har yanzu baka san ko ni wacece ba,ban taɓa faɗin abinda bazan iyaba,duk abinda nace zanyi sai nayi shi,amma zaka ni,wanan alƙawari ne sai ka manta da ka taba sanin wata me irin suna Haulat.”
Bai juyo ba jin ta gama maaganar yasa ya wuce abinshi yana mamaki da hali irin na Sabreen.
Yana zuwa ɗakin shi ya faɗa kan gado kanshi yana kallon sama “Meyasa yarinyar nan take magana da ƙwarin gwauwa ne? zata iya aiwatar da abinda ta faɗa ne? to taya?
Bai bawa kanshi wahalar naimo amsoshin ba,dan yasan ba sanin su zai yiba,deep breath yayi “any where! ba zata iya ba ,dariya yayi tuno yadda tayi maganar”Sabreen kenan!
A hankali ya ƙara kiran Sunan “Sabreen” wani irin murmushi yayi wanda bai san dalilin shi nayi ba.
hhhh banza tun yanzu har ya manta da batun Haulat,tun kan aje ko ina????
~~~~~~~~~~~~~
sama-sama ta fara buɗe idanuwanta waɗan da sukai mugun nauyi,”Naufal!Naufal!
Da sunan shi a bakinta ta ƙarasa buɗe ido,saida ta kalle ɗakin tsabb sanan ta kara rufe ido ,hoton su Naufal Da Sabreen ne kwakwalwarta ta hasko mata ,wani zazzafan hawaye suka fara fito mata,zuciyarta na zafi da raɗaɗi,”Sabreen! Ta faɗa sunan ta cike da muguwar tsana.
Ƙanwat bai binta wacce suke kira da baby ta shigo ɗakin jin Auntyn tata tana kiran Savreen ya bata mamaki a iya saninta,Naufal ne sillar shigar ta wanan halin,kusa da ita ta kasara,”Aunty Haulat kin tashi? ya jikin? waye kuma Sabreen?
Hawayen ta basu yanke ba,kuma bata da niyyar daina su yanzu.
“Ya isa haka kiyi hakuri Aunty”
Kamr bata san da wata halitta va,a gurin,kiran sunan shi kawai take yi “Naufal Naufal.
“fiye da sau biyar ya kira ba’a ɗauka ba.”
Zumbur da miƙe,da sauri baby ta komar da ita”Ki natsu Aunty,karki ɗaga hankalinki akan mutumin da ya yaudare ki…
ta katse babyn da sauri
“Ina sonshi Baby ba zan iya rayuwa idan babu shi ba,pls baby kira min shi ”
“Ya isa ki kwantar da hankalinki bamu rasa abinda muke so Aunty.”
“Yana so na Baby basan yadda aka yiba,bai taɓa kira na sau biyu ba,amma tunda kika ga ya kirani sau biyar yana so na,amma taya zai yi aure..
Sittt tayi kamar wacce ka tsaida tuno waye amaryar ta shi ,”Sabreen!
“Waye Sabree?
“Ɗalibata!
“ɗalibarki meye haɗinki da ita kuma?
“Ban wayata ,ki ban wayata na ce, a fusace tai maganar
“Tana ɗakin momy na saka ta a charji.”
“Je ki ɗauko min”
“Toh! tana faɗa ta bar ɗakin da sauri.
~~~~~~~~~~~~~
Safa da marwa take yi a tsakiyar falon,”Taya zan saka shi ya manta da ita? ta ya?
“Yaya yana da taurin kai naci,waiyo allah na taya? nannauyar ajiyar zuci tayi,”””koma taya sai na aiwatar da abinda nai alƙawari, Malama Haulat ba zaki iya yin nasara akai na ba,yanzu taƙamar ki yana son ki ,to zanga abinda zaki yi idan ya manta da ke”
“Waiyo allah yanzu ta ina zan fara yaya murɗaɗan mutum ne,ya zanyi? ya zanyi? dafe kanta tayi rashin madafa yadda zata ɓullowa al-amarin.
“Farrah! ta faɗa a gaggauce,”na kira farrah ,to me zance mata?
“na gayamata gaskiya,a’a yawwa nasan abinda zan faɗa mata”
Da sauri ta haye sama,kai tsaye ɗakinta ta nufa naiman wayarta ta shiga yi da kira farrah.
Hango wayar tayi a gaban mirrow ƙarasawa gurin tayi,ta dau wayar number farrah ta shiga naima,ringin ɗaya tayi farrah ta ɗauka
“Hello farrah pls ki zo yanzun nan akwai maganar da zamu yi me muhammanci.”
Cikin zaƙuwa farrh ta ce”ki natsu abin sai ahankali da sannu zaki saba.”,dariya tayi sosai.
“Mtseww ke fah banza ce,na saba uwar me?ni idan zaki zo ki zo.”
“To fah ai da gudu kuwa ko dan nasha lavari zan zo,yanzu kuw.” tana faɗa ta kashe wayar.
~~~~~~~~~~~~~
kyakyyawan ɗaki ne mai ɗauke da kalar fari zalla ,komai na ɗakin fari ne fess irin farin nan me haske,kallon gurin nayi da kyau sai naga kamar na taɓa ganin gurin,to bari dai mu gani.
Kwance suke akan makeken gadon su,kanta na kan lafkeken ƙirjin shi ,mai ɗauke da kwantaccen baƙin gashi,gashin kanta yake shafawa cikin zalo so.
“Ina sonki! ki rayu da ni,zan kula da ke fiye da yadda zan kula da kai na,ki aminci da ni.”
Hasken dake ɗakin bai bari ya gane yadda fuskarta take ba,a hankali ya fara sarrafa hannayen shi a sassa jikinta ba inda bai taɓa ba a jikinta,kasancewar ba kaya ajikin ta,wani irin nishin daɗi suke yi,charrab ya tallabo fuskarta bai sha wahala ba gurin haɗa bakin su,cikin zaƙuwa suke kissing ɗin junan,lokaci daya suka rasa natsuwar su,bakin shi yakai????♀ya dinga kissing,gaba ɗaya ya fita haiyacin shi.
jan jikinta ta fara yi,”A’a ni ka gyale ni”
Cikin wata irin murya wacce baiyi tunanin abinda zai faɗa zai fito ba ya ce”Sorry don’t do ds to me,i need u ,plss try to understand.”
bata saurari magiyar da yake mata ba,ta cigaba da janye jikinta daga nashi.
Wani irin nishi mai ɗauke da kuka ya fara faɗi,”I need dan allah ki tausaya min karki barni srry i beg u.”
Ita ma kukan ta fara yi “No i can’t stay with u let go of me .”
Da ƙarfi ta tureshi ta tashii,hasken da ke ɗakin bai bari yaga inda tabi ba.
Kuka mai tsuma zuciya ya fara yi yana faɗin,”Pls i need u!i need u! don’t like ds.”
Zummbuurrr! ya miƙe daga barcin da yake yi,da kalmar” i need u” a bakin shi.
Wani nakasaccen numfashi yake futarwa ,gaba ɗaya jikin shi rawa yake yi,ga uban zufa da ta wanke dukkan jikin shi,ga yadda zuciyarshi ke zafi,inda sabo yaci Naufal ya saba da irin mafarkin da yake yawan yi,amma kullum abun zabo yake zuwar mishi,na baƙinciki da takaicin barinshi da take yi a lokacin da yake matsanaicin muƙatar ta.
Cikin wata irin murya ya ce”Meyasa?idan kinsan haka zaki dunga min meyasa kike zuwar min,abin yana ɗauremin kai,kullum ke kike zuwa inda nake kuma ki ban kanki but sai kinga na shiga wani hali sai ki tafi ki barni, whay?
Nidai na ce shirme wa kake tambaya.
ganin ba wanda zai bashi amsar daye buƙata yasa shi ya tashi jiki ba gwari ya faɗa ban ɗaki.
Cikin Sauri Farrah ta tashi ta fara shiri,bayan ta gama shiryawa ta fito falo.
Momy ta kalle ta “Farrah ina zuwa haka kina ta sauri.”
“Momy gurin Sabrewn.”
“Zaki je ki takura musu ko.”
“A’a wllh momy ita ta kira ni.”
“Ta kira ki kuma lafiya dai?
“eh lafiya halan wani abun ne,shine nake son zuwa naji.”
“To ki gaidar min ita da sosai.”
“To zata ji insha allah.”
tana faɗa tai gaba abinta,direba yakai ta,kasancewar ba wata lafiya a tsanin su ,yasa ta isa gidan cikin ƙanƙanin lokaci,tana iya fallon ta kirata a waya.
“Hello kina ina na hauwo ne.?
“kin iso ne? ki shigo ina ɗaki.”
ta katse wayar.
Saman ta hau,tana shiga ta ganta akan gado washe baki tayi”Amaryar mu kinga yadda kika yi kyau kuwa gaskiya amarci ya amshe ki.”
Harara ta banga mata”Ke dai halinki sai ke.”
“Yoou daman ai halin mutum sai shi.”
ƙarasawa kan gadon tayi ta zauna ,tana kallon Sabreen ɗin tana murmushi.
“To gani a bani labarin.”
saida ta doke ta a cinya sanan ta ce”Ke banza ce wllh,labarin me zan baki,ni idan zaki natsu ki gayamin abinda zan tambaye ki to,idan kuma ba natsuwa zaki yi sai ki gayamin.”
“Zan natsu.”
Natsuwa farrah tayi ta tattara dukkan natsuwarta akan Sabreen.
Ganin hakan yasa Savreen ta ce”Am.am..kinsan me?
“A’a hmm Yau Sabreen ki magana cikin inda-inda,kin chanja daga savreen ƴar aljannar da na sani.”