HAUSA NOVELNI DA MALAMATA Complete Hausa NovelNOVELS

NI DA MALAMATA Complete Hausa Novel

Kamar yaje ɗakin hajia yake ji,kwanciya yayi badan yana jin barci ma,”Taya zaki min haka ina son ki,”a file yake faɗin hakan

Karfe ukku da rabi sabreen ta tashi saida tayi wanka sanan ta dawo ta saka duguwar riga ƙirar dubai,kamar ance ta ɗauke wayarta ,tana ɗauka ta ga kiran”Ya Naufal” sunan da ta sa mishi kenan,kallon wayar tayi ta ce,”Lafiya kuwa”,kiran wayar ta shiga yi.
Daman har lokacin be kwanta ba yana jin ringin ya ɗau wayar ganin kiranta yasa ya miƙe zumbur ya ɗau wayar.

“Sabreen”,cikin sanyin murya ya faɗa.
A ruɗe ta ce,”Ba ka da lafiya ne jikin ne?
“Sabreen zuciyata ki zo ɗaki na.”

A ruɗe ta jefar da wayar ta,tashi ɗakin shi ta nufa a ruɗe bata haɗu da kowa ba,tana shiga ɗakin ta gan shi a kwance da gudu ta ƙarasa,juyo da shi tayi duk ta ruɗe ta kasa magana ga bakin ta yana rawa.
“Sabreen zuciyata xata fashe!
A ruɗe ta taɓa zuciyar shi saida ta ƙara ruɗewa jin bugun zuciyar kuka ta fara yi rungume ta yayi.
“Sabreen zaki fasa min zuciya,son yi yayi min yawa dan allah ki cece ni sabreen.”

Ta abai-abai ga ke fahimtar shi,ta kasa magana gashi ya haɗa ta da jikin shi,wanda tana jin dokan da zuciyar shi ke yi.
“Sabreen kimin alfarma ki zauna da ni,ki kula da ni ba zan iya rayuwa babu ke ba,plss sabreen ki amince da ni dan allah mu tafi gidan mu muyi rayuwar mu.”

Ta kasa magana ta kasa fahimtar inda maganganun shi su ka nufa.
Shiruu dukkan su suka,sai zuciyoyin su da ke bugawa,sun daɗe rungume da juna,sanan ya ɗago ta suka fuskanci juna lauyin idanuwan shi duk sun canza wani irin yanayi ya tsinci kan shi,cikin dakusassar murya ya ce,”Sabreen pls ke amince da ni bazan cutar da ke ba.”
kai kawai ta ɗaga mishi alamar eh,ƙara rungumota yayi,shiruu tayi tana jin yana kissin ɗin ta ko’ina.

“A’a yaya kayi hakuri dan allah,kar wani ya shigo fah.”
danne zuciyar shi yayi ya sake ta,idanuwan shi a rufe,janye jikin ta tayi tana son fita daga ɗakin,hannuwan ta ya riƙo.
cikin muryar da bai yi tunanin zata ji abinda xai faɗa ba ya ce,”Stay with me sabreen i can’t without u,ba zaki taimake ni ba.”
maganganun shi sun kashe mishi jiki ainun,”me ye nufi yana son ta komai.”
Cikin ƙarfin hali ta juyo ta ce lokacin hawaye sun fara zarya a idon ta,”Meyasa xan zauna da kai,bayan baka so na,Malama haulat keke so,ni saki na zaka yi.”

Da ƙarfi zuciyar shi ta buga,kama zuciyar yayi ji yake yi kamar zata fashe dan yadda take mishi zafi,ganin halin da yake ciki yasa sabreen ta ruɗe riƙo shi tayi a ruɗe ta ce,”Waiyo Allah na! na shiga ukku! zan zauna da kai har ƙarshen rayuwata dan allah kar wani abu ya fara zan zau….
Haɗa bakin su yayi wanda hakan yasa tai shiruuu sai wasu hawaye da ke bin fuskarta wanda ba ta ce ga dalili ba,wanan karan dai shiruu tayi ta zubawa sarautar allah ido sai sarrafata ya ke yi yadda ya ke so.

Saida ya gama jagwalgwalata sanan ya ƙyale ta,badan komai ba sai dan tuno a inda su ke ,kallon ta yayi tana hawaye haushin kan shi ya kama shi.
“Dan allah kiyi hakuri kin ji na kasa sarrafa kai na ne,plss ki daina kuka,ya sa hannu ya share mata hawayen.

Rigarta ya fara gyara mata,daman bata saka komai ba sai rigar,idanowan ta a rufe tana hawaye.
Janyo tayi yayi,”Kiyi hakuri ba zan ƙara ba kin ji ki daina kuka,”lallashin ta yai tayi har ta daina kukan amma ta kasa buɗe ido ta kalle shi,gashi an kira sallar azahar.

“Sabreen ki buɗe ido kin ji Dady zai shigo yanzun kin son ya zo ya gan ki a..

Tun kafin ya rufe baki ta janye jikin ta,ta fita da gudu.

A lokacin Dady da momy sun fito,bata lura da su ba ta wuce da gudu,kallon kallon Su kai wa juna,murmushi momy su kai magana da ido wanda su kaɗai su ka fahimce inda su dosa,daman ɗakin naufal ɗin za shi har ya sa hannu zai buɗe sai kuma ya fasa ya juyo.

Ya daɗe anan inda ta barshi dan gaba ɗaya jikin shi ya mutu,sai can kuma yai ƙarfin hali ya tashi ya shiga bayi yayi wanka sanan ya fito yayi sallah.

Da gudu ta shiga ɗaki binta da kallo kawai hajia ke yi,kwanciya tayi tana kuka wanda ba ta ce ga dalili ba,ta kasa yin tunanin komai dan kwakwalwarta ta cushe.

Bayan sallar maqrib Dady ya tara su a falo,nasiha ya musu wacce ta ratsa ɗukkan jikin su,sanan kuma ya ce naufal ya ɗau matar shi su tafi,kuka sabreen kamar ranar farko da xata gidan naufal ,shi kuwa wani mugun daɗi ya maimaye shi saidai fuskar shi ta nuna,da ƙyar sabreen ta rabu da so,direba ne zai kai su gidan ,akwai ƴar tazara sosai dan unguwar ba ɗaya ba.

Kuka sabreen take yi sosai,kusa da ita ya matso duk da idanuwan ta a rufe su ke saida taji kunya amma ta kasa ko da motsi sai ƙara sautin kukan da tayi,riƙo ta yayi,cikin sanyin murya ya ce,”Sabreen baki so na?kina tsoro na ko?
Kamar bata san abinda ta ye faɗa ba tai banza da shi,ganin hakan yasa ya ce,”Sabreen plss ki daina kuka har cikin rai na nake ji,zan nuna miki so wanda ba wanda ya taɓa nuna miki irin shi,dan kiyi hakuri kin ji.”
Anan ma shiruu tayi kamar bata jin shi.
“Ni dai ban taɓa ganin inda miji ke ba mata hakuri tai banza da shi ba,shiyasa Haulat ta fiki dan ta iya komai kuma duk abinda na ke so shi ta ke yi.”
Kuka sabreen ta fashe da shi me ƙarfin gaske,rungumuta yayi,janye jikin ta tayi cikin kuka ta ce,”Daman baka manta da ita ba?
“Eh ita duk abinda na ke so shi take yi.”
Kuka sabreen ta ƙara fashewa da shi.
“Yi hakuri kin ji Baby nah ke kaɗai na ke so a duniya a kan ki na san meye so,amma ban manta da haulat ba,dan ta iya soyayya idan kin so na manta da ita ki yi dukk abinda na ke so kin ji.”
kalaman shi har ranta take jin su,ɗaga mishi kai wai tayi,wani irin mugun daɗi ya kama shi.

Gida ya haɗu yafi wance haɗuwa sau biyar,da koma da komai a cikin shi,ba su tsaya wani zagaye ba su ka shiga wani ɗaki,ya umarce ta da suyi sallah bayan sun idar ya kalle ta ya gane yanayin da ta ke ciki a ranshi ya ce,”Sorry Sabreen ba zan iya hakuri ba da na hakura amma ki kiyi hakuri da na.”

Toh fah! an zo gurin ni dai ɗan abinda na sani kenan shi ma a book ɗin k/mashi na gani,nan gurin yafi ƙarfi na dan wllh ban san komai ba dan haka nayi nan????‍♀????‍♀

Cikin salo da wayau da dubara yabi da ita,amma sun sha kuka shi kuka ita kuka????wai ni batool na kawo rahutan ƙarya.

~~~~~~~~~~~~~
Momyn haulat kuwa hauka tsuburan dan kulle ta a ɗaki ake yi,ita kuwa haulat gaba ɗaya ya sukurkunci kamar sabon kamon hauka haka ta koma,ga ɗaya rayuwar ta sauya musu daman momyn ke naiman kuɗin yanzun kuwa ba ta dan da ita da babu duk ɗaya.
Ba abinda su sakina ke yi banda addu’a dan basu ba je naiman magani ba,ita kuwa salma ta gane annabi ya fako,ita kan ta haulat ɗin ta tuba tana son zuwa naiman gafara gurin su naufal amma ta kasa dan yadda jikin ta yake,ta yanke shawarar tura sakina da naiman mata gafara gurin su,rayuwar su ba daɗi kowa ya guje su ba masoya ,masoyan sun koma maƙiya.

Toh haka rayuwa ta ke,duk nisan jifa kasa zai dawo kuma duk wanda ya ce dukinyar wani ba zata tafasa ba shi ma tashi kuwa ko ɗumi ba zata yi,duk abinda ka shuka shi kake girba.
baƙinciki hassada duk wani mugun hali ya ubangiji ka raba mu da su,bamu da wayau bamu da dubara ya allah ka tsare da zuciyoyin daga munanan aiyuka.
????Amin ya allah.

~~~~~~~~~~
“Nidai ka maida ni gida.”
Marairaice fuska yayi ya ce,”Dan allah sabreen kiyi hakuri bazan ƙara ba,ba zan iya rabuwa da ke da domin ke mafarki na kuma zahiri na.”
“A’a ƙarawa zaka yi na sani.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button