HAUSA NOVELNI DA MALAMATA Complete Hausa NovelNOVELS

NI DA MALAMATA Complete Hausa Novel

“Hy how dare u enter me class without any excuse”

Saida nayi da ƙyar sanan naji abinda take faɗi,dan yadda take turanci kamar ba ƴar 9j ba,ko wacce tai karatu a kasar turai.

Ko ƙadan bata ji tsoro ba ta ɗago kai ido biyu suka yi,da wacce tai maganar

Tsaye take a gaban Allon,kyakykyawa ce ajin farko kallo daya zaka mata ka fahimce yadda tsarin halitar jikinta yake,ƴar gajerace ba cancan ba,sirirya ce ga dogon hanci kyakykyawa,bata da wani girman jiki amma kana kallon fuskarta zata san cewa wanan ba yarinya ba ce,dan ta kwana biyu.

Tun a kallo na farko na gane ƴar iyaye ce,dan yadda take yamutsa fuska kamar tana kallon ɗanyen kashi.

Ido cikin ido suke kallon juna,bata ɗauke idanta ba ta fara tafiya.

“Keee wacce irin dabbace mara hankali da wayau kuma jahila”
Cikin ɓacin rai da kausassaiyar murya ta faɗa.

Wani irin mugun kallo ta bita da shi mai cike da tsana ,amma sai naga ta sake wani ɗan karamin murmushin keta ta ce “Au sari kinsan bana jin turanci balle irin naki me kama da yaren chaina”

Tana rufe baƙi yan class ɗin suka fashe da dariya wanda daman tunda ta shigo hankalin su ya dawo gareta dan sun san sai anyi drama…

yawan comment yawan typing

.
[12/9, 1:10 PM] ????° ???? D°????⭕Y????????: _ ????σѕт ????у ????яσυρ ???? ???? ????уρє ????αυѕα ????σνєℓѕ ????σσк ????нαтѕαρρ 08064400100_ ????????
[12/9, 1:11 PM] ????° ???? D°????⭕Y????????: *NI* *DA* *MALAMA* *TA*????

 

 

*By*
*fatima* *Batula*

*~✍????✍????GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍????✍????~*

Page 5
__________________________.

Sabreen bata daina dariyar ba har saida ta gaji ,ta tsaya dan kanta, ta juyo ta kalleshi ya ɗaure fuska kamar me shirin yin kuka,sai ya ƙara bata dariya ta ƙara fashewa da dariya.

Ya ƙasa tashi ya fita kuma ya ƙasa mata magana kallon ta kawai yake yi,yana murmushi wanda bai san dalilin yin shi ba.

Bayan ta gaji da dariyar ta matso da litattafan gaban shi har ya ɗauka ya buɗe aka kira wayar shi yana ganin kiran na waye yai wani irin murmushi.

Kallon shi Sabreen tayi a zuciyarta ta ce “Ikon allah waye kuma da ake mishi irin wanan murmushin”

Duk yadda Sabreen ta so jin abinda yake faɗi ta ƙasa dan yadda yake maganar ko maciji ba zai ji ba.

Sun daɗe suna wayar har sabreen ta fara gajiya sai wurga mishi harara ta gefen ido take yi.

guntun tsaki taja ta tashi ta haye sama.

Bayan ya gama wayar ya ga ba Sabreen a gurin yamutsa fuskar yayi ya tashi ya wuce abinshi.

~~~~~~~~~~~~~

Yau ma ƙarfe ukku da rabi da dawo daga makaranta,kamar yadda suka saba zama a falo kafin a kira sallah yau ma hakan ne,kiran sallah shi ya tashi su kuwa ya wuce ɗakin shi dan gabatar da ibada.

Bata yi sunanin Ya Naufal zai xo ba,cikin ƙananan kaya da sauko kasa kanta ba ɗan kwalli ,lokacin hajiya ma bata fito ba.

Cikin salo da ƙarya murya yayi sallama ,kasancewar tibin a kashe yake yasa taji sallamar,amsawa tayi ba tare da ta juyo ba.

A yatsine ya shigo ya zamu kujera ya zauna,yana zama kiran Haulat ya shigo.

“Hello ita ta fara faɗa.

“Hi my dear ya kike?

“Lafiya qalau ya su momy,gaskiya yau ina son ganin da wuri jiya kawai amma ji nake kamar na shekara ban ganka ba,kasan irin damuwar da nake shiga kuwa idan ban ganka ba,plsss ka zo kar zuciyata ta fashe”

Murmushi kawai yake,ita ke kira kuma ta fishi yin magana.

“Ok to zan zo karki damu”

Duk wanan maganar da suke yi Sabreen bata jin komai,tana jin ya gama wayar ta juyo ta kalle,bai san lokacin da murmushi ya kuɓuce mishi ba.

Yaƙuna fuska tayi ta ce “Ina wuni tana faɗa bata tsaya jiran amsar shi ba ta tashi ta hau sama”

daman bashi da niyyar amsa mata gaisuwarta.

Da jakar ta fito ,tun daga sama ya hango ta ,da sauri ya sauke kan shi ƙasa,duk sai yaji ya ruɗe kamar wanda bai taɓa ganin macce da irin wanan shigar ba.

Ita kuwa hararar shi ta dinga yi har ta matso kusa da shi ta aje jakar ta zauna,ganin bashi da niyyar cewa wani abu yasa ta ce “Gashi

Ɗagowa yayi fuskar nan a ɗaure tamau ya amsa littafin yana ɓuɗewa kira ya ƙara shigowa wayarshi,ɗaukar wayar yayi yana murmushi ya ce ” my dear”

Wanan kalmar kuwa Sabreen tayi sa’ar ji a ranta ta ce “Dear tabb yanzu wanan yana da budurwa ita kuwa wacce iri ce? eh fah saidai irin shi dan idan ba irin shi ba wacce zata iya da shi” har ya kama wayar idonta yana kanshi.

Ƙafin ayi karatun nan kuwa haulat ta kira yafi sau biyar,har Sabreen ta lura da tafi damuwa da shi,dan shi duk da bajin abinda yake cewa take yi ba,tasan ta fishi yin magana dan tana lura da bakin shi.

~~~~~~~~~~~~~

Har sati ya zagayo sun ƙara turuwa a gidan su ɗin.

Sabreen har ta ƙama lura da Haulat tafi son shi,dan kullum a gabanta sai ya ƙira shi a gabanta sama da sau biyar.

Yanzu ya rage bata dariya akan maganar shi,tayi mamaki da ta gane yana jin indian ,gashi tana mugun son yaran indiyanshi.

~~~~~~~~~~~~~

Yau sati ranar monday Haulat zata koma bakin aikinta.

Zaune take akan kujerar dake falon su tana latsa wayarta.

A fili naji ta ce “Hmm Sabreen kin sa an bani suspension ke kuma a makarantar zan saka a kore ki gaba daya baki san hali na ba, da zaki ce zaki ja da ni”

” ke dawa kuma aunty Haulat”

Kallon wacce tayi mata maganar tayi ƙaramar kanwar ta ce sadiya.

Murmushi Haulat ɗin tayi ta ce”Yarinyar da ta ja aka bani suspension”

“allah karki raga mata,ki ci mutuncinta”

Murmushin ƙeta haulat ɗin tayi ta ce”Ke ma kin san hali na ba zan raga mata ba,ko kaɗan”

Dariya suka yi,nidai ce kin ɓuture Sabreen ko wani sharrin zata miki kuma?
Ance ramin mugunta gina shi daidai kai dan haka sai ki bi ahankali Haulat ko ta kife da ke.

~~~~~~~~~~~~~

“Hajiyata”

“Na’am ƴar aljanna yadai

“Ina son zuwa yawo ne,

“To wa kike so ya kaiki?

“Ya Naufal a’a direba

“Direba ko Naufal”

“Naufal.

“je ki shirya bari na ƙirashi|

Tashi tayi ta hau sama,gurin kayanta ta nufa tana tunanin wani iri zata sa,tamfa ta ɗauko me ruwan maron da Ash da pink da brown a jikinta amma brown din yafi yawa.

kayan sun mata kyau ainun ga mayafinta brown tayi kyau kamar saman alale.

~~~~~~~~~~~~~

Kasan cewa Naufal bai sama kanshi son Aure a ranshi ba yasa har yaje india ya dawo bai taɓa sex da wata ba,amma tunda ya fara mafarkin yana saduwa da wata wacce bai san ko ita waye ba ya fara son aure kamar tsiya yanzu ko kiss yaga anyi sai yayi wanka.

Ita kama Haulat macce ce mai mugun sha’awa duk kawaicin Naufal saida ta sa ya fara biye mata suna taɓe taɓe da lashe-lashe yana jin sauƙi sosai idan ya je gurinta.

Kamar dai yadda ya saba yin mafarkin saduwa da wata yau ma hakan ne,jikin shi har ɓari yake yi ɗan tsabar sha’awa,cikin hanzari ya tashi yayi toilet wankan tsarki yayi,ya fito wayarshi ya ɗauka number Haulat ya shiga kira ringin ɗaya yayi ta ɗauka shi ya fara magana cikin wata irin murya

“Hello dear!

Saida tsikar jikinta ya tashi dan jin irin muryar da yayi maganar da ita.

Ita ma cikin irin muryar ta ce” my kana buƙata ne ka zo ni a shirye nake daman kai ne ka ƙi yarda”

Saida sparm ya fito mishi dan tsabar sha’awa cikin harɗaɗiyar murya ya ce mata “No Haulat mu ƙara hakuri har lokaci yayi zan zo yanzu”

Haulat bata ji ɗaɗin maganar shi ba,dan yadda take jin sha’awarshi shi baya jin sha’awarta duk wani jan hankali da dubara tana mishi akan ya yarda amma yaƙi daga yaji yana kokarin biye mata sai ya tureta ya ja motar shi ya dawo gidan,dan Naufal yana jin tsoran zina a rayuwarshi baya son ya aikata ta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button