HAUSA NOVELNI DA MALAMATA Complete Hausa NovelNOVELS

NI DA MALAMATA Complete Hausa Novel

~~~~~~~~~~~

kwance take akan cinyar hajia ,kallon film ɗin idia take yi ,ita kuma hajiar tana shafa mata kai.

“Kitsonki ya tsufa Ƴar aljanna”

“Uhmm nifa bana son kitson nan,hajia gobe zanje makaranta”

“Me? bazan barki ba sai kin ƙara jin sauƙi haka kawai

Hankalinta ya karkata ga film ɗin da take kallo,dariya ta fashe da ita.

Daidai lokacin ya sako kai cikin falon” Kin samu lafiya kenan” ya faɗa a ranshi a fili kuwa cewa yayi “Assalamu alaikum” cikin muryar shi wacce ya saba magana da ita.

ƙamshin turaran shi taji da sauri ta ɓata rai kamar ba wacce ta gama yin dariya ba.

Hajiya ce a amsa mishi fuska ɗauke da annuri.

Saida ya zaunan sanan ya ce “Ina kwana hajia ya me jikin?

bai jira amsawar hajia ba kalli Sabreen yadda yaga tasha guno ya bashi dariya aran shi ya ce “yarinya ce ke” a fili kuwa ya ce “Sabreen ya jikin? yana wani yatsina fuska kamar yadda ya saba.

Hajiar ta ce “Lafiya lau mutan india ya kokari”

“Alhamdullah!

Ganin Sabreen bata da niyyar amsawa yasa hajia ta ce mata”Ƴar aljanna yana miki ya jiki,baki ga ɗawainiyar da yayi ba yayi kokari sosai”

“Da sauki ta faɗa ko kallan inda yake bata yi ba”

Shima bai bi ta kanta ya tashi haushin kanshi ya fara da haushinta ta samu yana gaishe ta amma zata mishi haka.

“Hajia bari na tafi momy tana gaida ku,tana faɗa ya bar falon a fusace da ƙudirar ba zai ƙara mata magana ba.

~~~~~~~~~~~~~

Hau ma haka Malama Haulat ta isa cikin ajin bata ga Sabreen ba.

Bayan an tashi har mutane sun fara watsewa ita tana nan daman jira take yi a watse ɗin.

Wani ɗan matashi ne da dukkan alamun ma’aikaci ne a makarantar,kusa da ita ya matso wani ƙazamin kallo tai mishi sanan ta ce “Yau ma bata zo ba,amma nasan zata zo,ka tabbatar da kayi yadda na faɗa maka kana ji na ko

Murmushi yayi ya ce” Ai ko fyaɗen kike son nayi mata zanyi ni ba abinda ba zan iya ba akan kuɗi”

“No idan kai mata fyaɗe asirin mu sai tuno za’a gane dan iyayenta manyan mutane ne ba zamu iya ja da su,kawai kayi yadda na ce ma,ina son ta tozarta ta wulaƙanta gaban mutane a nan kuma nasan kurar ta za’ayi a makarantar,ta ƙarasa maganar tana murmushin mugunta.

“Waw kanki na ja Haulat”

~~~~~~~~~~~~~

Kissing ɗin juna suke yi cikin zaƙuwa da ɗauki ta ko ina a jikinta yake kissing wanda ita ta bashi damar hakan dan ita ta cire rigar jikinta,ƙokari take yi ta cire mishi wandon jikin shi,cikin mugun zafin nama ya tureta da ƙarfi har saida ta ɗan bugu ta murfin kofar.

Gaba ɗayan ilahirin jikin shi rawa yake yi ga idanuwan shi sun chanja kala a yadda yake ji ba zai iya tabuka komai ba,amma da yake zuciyar na buguwa da ƙarfin tsoro ta haddasa mishi ƙarfi,wanda hakan yasa ya maida rigarshi ya kuma gyara wandon daya kusa fita daga jikin shi.

buɗe motar yayi ya turata ta fita,kai ka ce ba zata ƙara kula shi ba,dan yadda ya turota ɗin duk wacce ke da zuciya a ƙirjinta kuma tana bugawa ba zata ƙara kula shi ba,amma kasan cewar anyi hakan yafi a ƙirga yasa nasan sai ta ƙara kula shi.

Jan motor shi yayi da ƙarfin gaske yabar nan a kasa.

~~~~~~~~~~~~~

Da Sauri ta tashi a firgici sakamokon mafarkin ta tayi Naufal ya tsareta da idanowan shi yana mata wani mugun kallo.

A fili ta ce “ta allah ba taka ba kurwata tafi ƙarfin ka” kamar yana ganin tayi maganar haɗa murguɗa baki da harara.

Zaukowa tayi jikinta duk ya mutu toilet ta shiga ta watsawa kanta ruwan sanyi.

Bayan ta fito da saka kaya mara nauyi duguwar riga ce baƙa tayi mata kyau sosai ko mai bata tsaya shafawa ba ta sauko ƙasa…….

……………………………………………………………
[12/9, 1:11 PM] ????° ???? D°????⭕Y????????: _ ????σѕт ????у ????яσυρ ???? ???? ????уρє ????αυѕα ????σνєℓѕ ????σσк ????нαтѕαρρ 08064400100_ ????????
[12/9, 1:13 PM] ????° ???? D°????⭕Y????????: ???? *NI* *DA* *MALAMA* *TA*????

*By*
*fatima* *Batula*

*Dedicated*

*~✍????✍????GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍????✍????~*
_________
Page 6
_________

_*Manzon Allaah(ﷺ)* *ya ce;{IDAN KANA DA HALAYE HU’DU, TO KAR KA DAMU DON KA RASA WANI ABU NA DUNIYA; TSARE AMANA, GASKIYAR MAGANA, KYAWUN HALI, SASSAUCI A CIN ABINCI.}*_

“`[Sahihut Targib;1718]“`

_Duk wanda Allaah Ya azurta da Wa’yannan halayen guda hudu to ya samu arzikin Duniya da Lahira, kada ya damu don ya rasa wani abu na Duniya, don ya riga ya samu abubuwan da suka fi alkhairi. Allaah Ya azurta mu da su. Allaahu a’alam._

“`Allah ta’ala yasa mudace“`

Na gode na gode sosai da sosai allah yabar kauna ke ɗin dai ta hannun daman batula.
.

Ba kowa a falon,daman tayi tunanin hakan dan tasan lokacin da Hajia ke zama a falon,zama tayi akan kujera ta kunna tibi,gaba ɗaya hankalin ta ya koma akan film ɗin da ake yi.

“Ƴar Aljanna” da ƙarfi Hajiya ta kirata.

A tsorace ta juyo “Na’am Hajiya ta”

“Sai kiran ki nake yi,ki zo na baki abinci”

cikin shagwaɓa ta ce”Na ci da kai na,yanzu na girma ba sai kin ɗinga bani abinci ba”

“To ni baki girma a guri na ba”

Dariya tayi sosai sanan ta ce” na sani ni yarinya ce a gurikin ki,kuma bana son na girma a gurinki , amma a idanan wasu kallon yarinya suke min,kuma ni na girma,a zuciyarta ta ce “Irin su Naufal”

Cikin shagwaɓa ta kwanta jikin Hajiar ta ce”Hajia gobe ina son zuwa makaranta”

“To Ƴar aljanna allah yakai mu da rai da lafiya”

“Amin hajiyata”

~~~~~~~~~~~~~

Ko da ya isa gidan nasu ba kowa falon yaji daɗin hakan dan duk wanda ya ganshi a irin wanan halin yai yayi zargin wani abu.

Yana shiga ɗakin shi ya faɗa bayi ya shiga ya daɗe a bayin yana zubawa kanshi ruwa kafin ya fito daga bakin.

Kan gadu ya faɗa yana kallon sama a hankali yake lumshe idanuwan shi haɗe da sauke wata irin ajiyar zuciya ,a hankali ya buɗe baki ya ce” Why! Why Haulat idan kina min hakan wata rana ba zan iya control ɗin kai na ba”Runtse ido yayi,ya san halin mahaifin shi,da irin tarbiyar daya bashi.

Ya daɗe a hakan kafin barci yai awan gaba da shi.

Duniyar mafarki ya faɗa,bari na bishi na ɗauko mana rahuto..⛹‍♀

Wani guri ne mai mugun kyau wanda tsayawa rubuta yadda tsaruwar shi take faɗa lokaci ne.

“Meye sa kike tafiya ki barni bayan kin ɗanɗana min zumarki wacce ki sa na fita haiya shi na”

Murmushi naga tayi sanan ta ce “Kai ne baka shirya zama da ni ba”

Idanuwan shi suka kaɗa sukai ja,ilahirin jikin shi ya mutu,yanyo ta yayi jiki ba ƙwari ya shiga kissing ɗinta ” uhmm….huuum.. na shirya zama da ke,ki zauna da ni ba zan iya rabuwa da ke ba….sanbato yai tayi kamar sabon kamu.

Sunyi nisa sosai har ya fara gigicewa,ta fara jan jikinta tana faɗin “Kabar ni” ita kanta da ƙyar tayi maganar.

“kar…k..kar…min..h..hak.. kasa yin maganar yy dan numfashin shi yana kokarin ɗaukewa,hawaye ne ya fara bin kyakyyawar fuskarshi har sautin kukan yana fiɗa.

Ita kuwa ƙara janye jikinta take yi daga na shi,faɗa ya fara yi da numfashin shi yana faɗin”karki min haka!!!!!

Da sauri ya farka da kalmar “Karki min haka” ga numfashin shi yana harɗewa,kokarin daidaita numfashin ya fara yi,ya daɗe kafin ya samu numfashin ya daidaita,wata irin nannauyar ajiyar numfashi ya fara yi,dafe kanshi yayi haɗe da runtse idanuwanshi.

Yana jin wani irin abu yana yawa a zuciyarshi,ko kaɗan bai ji daɗin mafarkin ba.

Ya ɗau sama da minti talatin yana sauke ajiyar zuciya kafin ya samu ya shiga toilet nan ma ya daɗe yana watsa ma jikin shi ruwan sanyi kafin yayi wankar tsarki ya fito.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button