NOOR AL HAYAT COMPLETEUncategorized
NOOR AL HAYAT 61-70

dago, cikin sanyin murya yace “What happened Khadijah?” Ta hadiye abu da kyar tace “Should I confide in you plss?” Kallonta yake ko kiftawa babu, a hankaliĀ
yace “Sure Iman, you won’t regret doing so” Ta gyada kai cikin sanyi tace “Ohk, tnx” Shiru ne ya biyo baya na ‘ya dakiku…..