NOOR AL HAYAT COMPLETE

 • Bakar InuwaBAKAR INUWA

  BAKAR INUWA 79

  Ad _____ Episode 79_* ………..BAYAN SHEKARU BIYAR        Alhmdllhi abubuwa da yawa sun faru na cigaba a cikin waɗannan shekaru daga mulkin shugaban ƙasa Ramadhan. Ciki harda haihuwa da Raudha ta ƙara har sau uku. Bayan Dawood tayi ƴammata biyu tagwaye da sukaci sunan Saleeha da Zainab. Ta…

  Read More »
 • NOOR AL HAYAT 91-100 END

  Ad _____  NOOR-AL-HAYAT*✨  Mikewa Sudais yyi yana murmushi ganin su, Aliyu ya karasa gun sa shi ma murmushin dauke fuskarsa ya basa hannu suka gaisa, Sudais ya duka yana kallon  Shureim yace “How are you son?” Shureim ya washe masa hakora yace “Fine Uncle” Khadijah dai har sannan bata dago…

  Read More »
 • NOOR ALHAYAT 81-90

  Ad _____  Umma na lura da khadijah dake jujjuya abincin gabanta, ko bata gaya mata ba taga alamar tana da damuwa sosai, Umma tace “Khadijah” da sauri ta dago ganin  yanda Umma ke dubanta ta debi shinkafar gabanta ta kai baki, tana son tambayar Umma ko magana tayi mata amma…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • NOOR AL HAYAT 71-80

  Ad _____ Khadijah ta hade kanta da gwiwa a hankali ta ki cewa komai, ya fi minti biyu yana kallonta, can ya shafa kansa murya can kasa yace “Talk Iman…” lkci daya  ta dago kanta ya dinga kallon jajayen idanuwanta, ta hadiye abu da kyar ta make kafada tace “I…

  Read More »
 • NOOR AL HAYAT 61-70

  Ad _____ Aliyu ya lumshe ido ya bude a hankali yace “Toh kar ki masa butulci Iman, baki san xai baki shi ba ya baki, prayer is all what ur little boy wants from you,  kiyi masa addu’a ba kuka ba Iman, if you continue like this what will be…

  Read More »
 • NOOR AL HAYAT 51-60

  Ad _____  Khaleel ya fara ajiye jawahir a kofar gidansu, yana lura ranta bai so ba ta bude motar ta fita da kyar ma ta dau ledan siyayyar da tayi kamar baxa ta dauka ba, ko sallama bata yi masa ba ta dai daga ma su sudais dake kallonta hannu…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • NOOR AL HAYAT 41-50

  Ad _____   Katse wayar Sadeeq yyi jin bata ce komai ba, ya sake kiranta a tunaninsa network ne, bayan ta daga tayi masa sallama, amsawa yyi yace “Is ur network fluctuating?” A hankali tace “Ina jin ka yanxu” yace “Ohk, Cewa nayi when xan xo in gaisa da Umma…

  Read More »
 • NOOR AL HAYAT 31-40

  Ad _____  Har Khadijah ta isa bakin titi kuka take bata damu da mutanen dake kallonta ba, ta ma rasa inda xata bi gashi ko sisi bata da shi, all this while Sudais na cikin motarsa yyi parking motarsa ya dinga bin ta da kallo har ta d’an yi nisa,…

  Read More »
 • NOOR AL HAYAT 21-30

  Ad _____   ✨ *NOOR-AL-HAYAT*✨  Khadijah ce kadai xaune daki da daddare tun bayan incident din daxu da rana ta ki fita dakin, Baby ta shigo daga dakin Mumy tana kallon Khadijah tace “Iman you look sad since afternoon, ko don abinda anty Khadijah tayi maki ne a schl?” Khadijah…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • NOOR AL HAYAT 11-20

  Ad _____   11…. Shiru Aliyu yayi bai ce komai ba yana sauraren fadan Kanwar Dad din tasa, A fusace tace “Wai ba da kai nake ba ka min shiru Aliyu” ya dago ya kalleta da kyar don har wani ciwon kai fadan ke sa masa, ya marairaice fuska yace…

  Read More »
 • NOOR AL HAYART 1-10

  Ad _____  ✨ *Noor-Al-Hayat*✨ _By Khaleesat Haiydar_📚✍🏻 *All thanks to Allah S.W.T for giving me the chance and privilege to start this book* 1….. Muryar dattijuwar macen da baxata haura shekaru hamsin a duniya ba ne ya cika dakin, hankali tashe take jijjiga matashin saurayin da shekarunsa ashirin da takwas,…

  Read More »
 • NOOR ALHAYAT 38

  Ad _____ 38🐈🐈🐈✨ *NOOR-AL-HAYAT*✨  Aliyu ya fi minti goma xaune cikin mota bayan ya iso gida, gaba daya ya rasa me ke masa dadi duniyar, har ya fita kamanninsa saboda damuwa, Mumy ta fito jin shiru shiru bai shigo ba, ganinta yasa tun kan ta karaso parking lot din yyi…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • NOOR-AL-HAYAT 36

  Ad _____ 36🌸🌸🌸✨ *NOOR-AL-HAYAT*✨  Khadijah ce kadai xaune daki da daddare tun bayan incident din daxu da rana ta ki fita dakin, Baby ta shigo daga dakin Mumy tana kallon Khadijah tace “Iman you look sad since afternoon, ko don abinda anty Khadijah tayi maki ne a schl?” Khadijah ta…

  Read More »
 • NOOR ALHAYAT 35

  Ad _____ 35🌸🌸✨ *NOOR-AL-HAYAT*✨ Throughout schl days ko assignment aka ba su Iklima ko average bata ci, daga 2 sai 3, baby ta samu abun dariya kullum cikin mata dariya take, ita dai Khadijah ba ruwanta nata ido, yau Friday tun da suka dawo schl khadijah ke kitchen gun kyauta…

  Read More »
 • NOOR ALHAYAT 34

  Ad _____ 34🌸🌸🌸🌸✨ *NOOR-AL-HAYAT* ✨ Pharmacy Aliyu ya tafi ya siya mata drugs ya dawo gidan, bedroom din mumy ya shiga ya bata ledan maganin tace “Toh ni nasan prescription dinsu Aliyu, ka tasheta ka bata mana” yace “Ohk” sannan ya fita xuwa dakin baby, baby na xaune kan study…

  Read More »
 • NOOR ALHAYAT 33

  Ad _____ 33🌸🌸🌸🌸✨ *NOOR-AL-HAYAT* ✨ Har bakin daki kyauta ta kawo ma su Anty Khadijah breakfast din, Mumy ta taso ta karba ta dawo ta ajiye ta xauna tana sauraren ‘yar uwar ta, Anty Khadijah tace “Toh fa kin ji Anty fati, kuma in sha Allahu da daddaya xan dauke…

  Read More »
Back to top button