AHUMAGGAH 26

_*♡AHUMAGGAH????*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._
_Bismillahirrahmanirrahim._
_2⃣6⃣-the secret of our weding♡_
Wani irin Kallon juna sukeyi,kowa yana makale da unsaid things aransa amma sun kasa furta ma juna ko daya
hade da suprise din daya mata ayanzun sai take mugun jin shaukin ta budi baki tagaya masa how much she misses him amma kunya ya hanata aikatawa..
Shikuwa yau kyaun nata ne ya gama rudashi,kwalliyar ya mata bala’in kyau har yake ganin babu mahadin ta acikin dukan matan da yake arba da su..
Karar wayan ta ne ya fargan dasu sai ya sake mata cake din yace suna jiran ki ko?Ta gyada mashi kai tana mumurshi.
..wani card ya zare a aljihun sa mai dauke da street adress ya bata,yana mata kallon shi tafiya zaiyi,Bata ki mashi ba ta karba ta adana sabida ganin sa awannan lokacin it means alot to her..
Wani abu ke yawan gaya mata cewa ita na dabance a duniyar sa
Bayan tafiyar sa sai ta koma dakin ta aje cake din ta fito,batare da bata lokaci ba ta haura sama chan inda suka shirya mata suprise partyn da bata sani ba Tana saka kafarta kuwa wani white bubling snow flakes suka poping akanta gaba daya sanda taji ta lume cikin duniyar nishadi da mamaki
She looks Alluring datayi fuskan suprise tana tare snow flakes din da hayyaneta,juyawar da zatayi sai taga kowa na tsaye na ma