NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 41-50

????41&42

Part dinsa yanufa yaje yawatso ruwa  bayan yagama shirinsa yasha coffee ya kunna TV yana kallon news.

Befi minti 5 ba da fara kallon …aka murdo k’ofar had’e da yin sallama. ”

d’agowa yyi yaga fatimace had’e da iftihal ta rik’e mata hannu….kicin kicin d fuska yyi had’e da tashi tsaye yasan tana iya hawa jikinsa.

Harara yabankowa Fatima atsawace yace meyasa kika kamun ita adaki?”

Cikin inda inda tace dan ALLAH yaya kayi hkuri wlh tun dazu ta keta hawaye sai waige waige take kota ganka,shine byn anmata dubara tayi wanka Ummi ta ce nakata ,saika maido ta ta kwanta….

Tsaki yyi ya harari iftihal d’in had’e da cewa kumuje can!

Ita dai sai rarraba ido take tana son zuwa gunsa gashi yatsare gd,ganin yanufi k’ofar fita yasaka Fatima Jan hannunta suka bi bayansa…

Part din ummi suka nufa,samu yyi ba kowa a parlourn.

Bayan yazauna ,yyinda suke tsaye ,yace taci abinci da maganinta?”

Fatima ta ce eh taci”

Yace ok mikomin ledar maganin!bbu musu ta je ta dakko saman frige d’in da ke parlour, yyinda iftihal tayi zaune kan carpet tana hawaye…

Bayan tabasa yafito da maganin bacci yazuba alemo yazo gab da ita yasaka mata abaki….turewa tayi tana kallon sa ido cikin ido ….hararar ta yyi had’e da tura mata robar lemon abaki ..

“badan tasoba tasha ,Ta’s sannan yatashi had’e da cewa Fatima dke zaune kikaita dakinku ta kwanta gobe Dr jabeer da wuri zaizo yaduba ta.

Bbu musu ta ce to had’e da Jan hannunta amma sai ta turje ….wata tsawa yyimata yana harararta har Fatima sai da ta tsorata da tsawar.”

“Ita kuwa bewarv ALLAH hawaye kawai take yi tabi fatimar” suka nufi can part din su na mata.

Suna fita yyi ajiyar zuciya afili yace gsky anhadani da aiki dan wannan kwailar yarinyar tacika takura wlh…mitts yaja tsaki had’e da ficewa dg parlourn …

     ********
Abbane zaune a bed room d’in sa yana tunanin rashin kyautawar zulai ga abbu dan koshi bazai iya yimasa rashin kunyaba…

Bbu zato kawai yaganta kamar anjehota sai huci take kamar kububuwa.”

Afusa yace ke lfy?” zaki shigomun daki bbu ko sallama ”

Tana huci tace kaikasanta”

Kabani mamaki wlh Kiri kiri ka mareni agaban yara da waccan muguwar matar taje ta ji dad’in yimun dariya da yadamun habaici ko?”

Tsaki abba yyi yace eh namareki zulai kiyi abinda kika gadama ,Yayana nefa! Aiko dan ni kin raga masa ga jifar d’ansu da kikayita yo mugun kalami,inda kece aka ma hakan zakiji dadi?”

Cikin jin haushin begoyi bayantaba tace oho nidai dg yau kada ka koma yimun haka gaban yara wlh!

da mamaki yace inna koma fa?”

Tace rayuka su baci dan bazan d’aukaba.

Besake mata mgn ba saima yashige toilet abinsa,yabarta tana ta kumfar baki.

Ita fita tayi ,aranta tace dole nacanza shiri sbd naga kaima kanason muzantani kadaina goyon bayana da Wannan tunanin ta iso parlourn ta tasamu zubaida kwance kan 2seeter.

Zama tayi tace ke lfy ?”

Zubaida tace lfy lau kaina kemun ciwo(taboyene gudun kada ta ce yanxun zata Sata tayiwa yah Yusuf d’in wani sharrin)

Zama tayi tace dg gobe Usman zaigane bashida wayo dan har nagama shirya irin makirkincin dazan masa yadda ko iyayan nasu dke zaman kasar waje zasuji tsanarsa…

Dan insuna takamar kud’i garesu dan y’ar su ta bata subar gari suga  masu kudi ko?”

To insun dawo zasu samu shima Usman d’in yalalace…Rukayya dke shigowa taji kalaman mm zulai salati tayi kuma afili..

Tsaki mm zulai ta yi tace wlh ko ki fita kona tsinemiki yanxun !kaf a y’ayana kece zakka mitts…

Cikin mamaki had’e da nemama mata shiriya tabar parlourn.

Itadai zubaida tsabar gajiya yasa ko maganar basosai takeyiba .

Suna nan saiga yaseer yashigo aka cigaba da magana da shi…said a zai fita mm zulai ta ce gab da asuba zankamaka yarinyar saika kaita dakinsa kadai gane yadda komai zai tafi ko?”

Yaseer yace eh amma to ita abidar ba gd take tafiya ba?”

Mm zulai ta ce eh ,amma yau nace ta kwana sbd wannan plane d’in kuma nace mata ko antambayeta tace eh shine yace tazo nan girin su kwana…

Yaseer yace amma ta amince bbu musu ko?”

Mm zulai ta ce yotaki yarda ai dg ranar zan sallameta dg aiki na nemi wata,tunda ladidima korarta nayi ,gudun kada wata rana ta tonamun asiri tafadi cewa dasaka hannuna iftihal ta bata…..

Yaseer yace eh gsky ne”

Tace hakene”

Agogo yakalla yace to ni saida safenku ,nan sukayi sallama ya wuce dakinsa..

Saidai me kwata kwata yakasa bacci ,kyakkyawar fuskarta kawai yake gani inyarufe idonsa..

Sai juyi yake afili yace dole insan yadda zaayi na huta da wannan babyn duk da bantaba aikata zina ba ,amma gsky xuciyata ta kwadaitu da ita..

Da wannan tunanin had’e d juye juyen yyi bacci.

Washe gari  tun karfe ,5:12am yaseer yatashi yanata zagaye yaga duka samarin sun fita masjeed sai yaje yataho  da yarinyar yadda dasun dawo zasu ganta ace Usman ne yabata ta, dg nan k’ila abbu yace dole ya aureta tunda yabatata …

Dan tunda yarasa Fatima to shima yarasa.

Yana nan ta window ysna ganin fitarsu hardasu abbu da Abba da sauri ya fito…yana fitowa yaga mm zulai da yarinyar sun nufo part d’in.

Tsayawa yyi suka karaso ,cikin rad’a mm zulai ta ce to kuje ciki gata nan ,nasanar da ita komai!

Yaseer yace ok muje ko”bbu musu ta bisa mm zulai ta juya ta tafi…

Acikin corridor d’in ssshen suka Shiva kasan cewar daka Shiga zakaga kofofin dakunansu Jere ,dan haka suk a nufi dakin yaseer da ita…

Zama yyi yace mata yanxun zankaiki dakinsa ki kwanta kan gadonsa kicire dan kwali kijiri mu duk abinda aka tambayeki kifadi yadda mama ta zayyanemiki..

Yah Yusuf daya yanxun yadawo daukar touch light sbd kafin akabbara sallah zaiyi karatun kur ani,yaji mgn sama sama da kus kus har zai wuce yadawo jin ak’ofar dakin yaseer ne .

Ahankali ya matsa jikin k’ofar yakashe kunnansa…

Share.

????????mmn fareesa ce✍????✍????

AWESOME WRITER’S ASSO..????

(palace of excitation and pleasant writer’s)

    INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
    (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakine HASIK kiyi yadda kikeso dashi ina mugun jidake????????

????43&44

“Ahankali ya matsa jikin k’ofar yakashe kunnansa yana sauraran sautin maganarsu”.

Cikin mamakin yaseer had’e da jin tsanar sa yyi yunkurin bude k’ofar dan azatonsa yaseer d’in ne yakawo wata mace adakinsa…

 Amma jin yaseer na cewa kinutsu bbu komai yanxun bbu jimawa zasu dawo dg masjeed.

Muje inkaiki dakin Usman d’in…. Zaro ido yah Yusuf yyi  atake yatuna kalaman mm zulai akan Usman d’in ,sadda yalabe yajisu”

Azuciyarsa yace nasan maganinku,,,,sai kawai yyi saurin matsawa dg jikin k’ofar jin sunnufo k’ofar… Hannunsa yarumgume a kirji yana passing k’ofar .”

Murdowa sukayi yaseer ne agaba”saidai yana d’ago kansa yyi 4eyes da yah Yusuf yana masa kallon tuhuma…

Wayyo tashin hankali “da za’a auna jinin yaseer alokacin da yyi mugun hawa sbd tsoro da fargabar asirinsu yatonu..

” abida kuwa kasa motsi tayi “bbu abinda take sai danasani,,,,wadda akace k’eyace….

Cikin tsabar yaudara da bugun cikin mutum Yusuf yyi gyaran murya yace oh subhanallahi!

dama abinda kake aikatawa kenan?kai fasikine?” aiko zansanar da kowa agdan nan ,kodan kada a aura maka Habiba wlh tir da mugun halink….da sauri yaseer yakatsesa da cewa wlh !wlh!wlh !

1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button