NOVELSUncategorized

QANIN MIJI 7

kafin in fara dolene in tsaya kuma mata ‘yan uwana in faɗa muku gaskiya, wallahi mata mu shiga hankalinmu, muna da mitar tsiya, mace ce mijinta zai je yayi wata da watanni a wani gurin amma daga ya dawo ya nuna yana marmarinta za a fara

uwar watsi, ta dinga mita kenan, ni dai wlh ka dawo kenan, zaka takura min, ɗan baccin da nake samun yi yanzu duk zaka hana ni yin ishesshe, da rana aiki, da dare kuma gaka, kai ni wannan masifa da yawa take, ta dinga mita kenan, toh ga ɗabiar maza sun tsani mace me mita, daga nan zaki fara fice masa a kai, sai ya fara tunanin gurin da zai sama wa kansa mafita ya je ana lailayashi ana amshe masa ‘yan kuɗaɗe, ke kuma daki-daka tubalin toka kina jibge a gida, kullum aikinki kenan kiranshi a waya ya turo muku kuɗi ba abinci, toh kuma duk tsiyar mace, idan namiji ya tsula mata nashi sai ta ji kamar ta gudu ta bar duniyar, daga nan zai fara miki qaryar ba kuɗi ba kuɗi, ko ba aiki, ke kuma ki hau lulluɓeshi da masifa kamar ɗanki, daga nan zai bar ɗaga wayar domin a ganinshi bai ci nanin ba, nanin ma ba za ta ci shi ba, mata mu ji tsoron Allah, wallahi, billahi irin su Tina suna nan a nigeria,  wani ya taɓa kawo min qarar matarshi, yace min zai je ya shafe wata biyu ko ɗaya a Abuja amma idan ya dawo gida sai da tsiya tsiya take yarda ya kusanceta sau biyu, kai ran da ya dawo ma yace min wallahi idan ba ta so ba kulle qofarta take yi abinta, yace min hankalinsa na tashi domin a inda yake aiki a Abuja akwai wasu qungiyar mata, irin dai su Tinar nan, yace wallahi tallahi watarana saidai kawai ka ga mace a kwance a ɗakinka, ko kuma kana kwance ka ji mace a jikinka, yace min yana tsoron ya afka zina, ni ko nace yayi aure domin hakan ba zai taɓa halatta masa buɗe qofar zina ba, yoh toh me zance????, ni fa in an kirani sharia ba ruwa gaskiya kawai, ba ruwana ehe, kuma wallahi mijin ɗan albarka yace min baya son yin kishiyarne, shi yana son matar a haka, toh yanzu dai in taqaice muku ya ma cireta kwata kwata a ransa, kuma wallahi duk da lokaci zuwa lokaci idan mukai magana ina jan kunnensa a kan zina amma bani da tabbacin bai afka ba saboda wasu dalilai, ku mata, wallahi ku shiga hankalinku, idan kuka yarda mazajenku suka yayiɓo muku 3+4 wallahi kun kaɗe, ki jawo mijinki jikinki tamkar yadda kike jawo jaririn ɗanki jikinki, kar ki yarda waɗancan matan su rabaki da shi, wallahi 3+4 mugun ciwone, ‘yar shewar nan da ake yi yayin cin rengem ɗin gidan suna ko biki, sai ki ga ke kin gagara yinta ko kuma a qi yi da ke, mu gyara mata, Allah ya tsare mana imaninmu ya qara masa qarfi cikin zuciyarmu ameeen

7
Tana zaune tana kallo sai ta ji sallamar qanwarta nusaiba da khamees qaninta
Cikin farinciki ta amsa sallamar tare da kallon qofar shigowa falon tana murmushi, baquwar fuskar da ta gani ta fi mai da hankali kanta, har sai da kboy ya rugo da gudu ya rungumeta sannan ta ɗauke idanunta daga kan matashiyar
“oyoyo gatan Abby, yau kaine a gidanmu yarona”
Cewar fareedah tana mai shafa kan kboy cikin nuna so da qauna
“eh mummy ina Abby”?
“Abbynka ai bayana kboy, sai mummy”
ɓata rai yayi ya turo baki yace “toh ni ba zan zauna ba gidan hajiya zan koma, auntyna mu tafi”
“tashi tashi min a jiki, daman ni na kirawoka balle ka min rigimar banza, maza wuce min a nan” cewar fareedah tare da saukeshi daga jikinta tana harararsa, dan a fili yaron yake nuna ya fi son babanshi, ita ko maman ta ji haushi
Su nusaiba da suke kallon dramar dariya suka yi sannan nusaibar tace
“zo abinka ɗan aunty, zo in goyeka mu tafi gurin hajiya abinmu”
Jikin nusaibar yaje yana tura baki kamar zai yi kuka, cikin rarrashi tace
“rabu da ita ba za mu sake zuwa mata gida ba , daman Abby ya bani kai tuntuni, halak malak”
“Allah ya raka taki gona, a tafin, a bar min gidana, ni za a kawowa tsiya, ni wallaki ke da hajiya duk kun sangarta khaleel, bar kallona” cewar fareedah ta qarashe da zare wa khaleel idanu ganin yana kallonta, ai kuwa yaro ya fashe da kuka, cikin jin haushi nusaiba ta ɗaukeshi ta goyashi a bayanta ta kama hanyar fita tana cewa
“ba sai kin qara ganinmu a gidanki ba, kuma wallahi sai na haɗaki da hajiya tunda kika sakashi kuka, mun bar miki gidan ki cinye”
Dariya suka mata domin sun san nusaiba akan kboy faɗa take yi da kowa, tunda aka kaishi yaye ta janyeshi daga gurin hajiyarsu ta yayeshi da kanta, hakan yasa suka yi muguwar shaquwa, dalili kenan da faeez yake ji da nusaiba duk cikin ‘yan uwan fareedah, kuɗi yake kashe mata sosai, tun iyayen suna faɗa har suka gaji suka daina domin duk wata da kuɗin nusaiba da khaleel a account na musamman da ya buɗe mata
Gaisuwa suka yi da khamees cikin barkwanci sannan ya ɗora da cewa
“hajiyace ta turo mu da ‘yar aikin da hafeez yake ta kiran waya akai, yau ma tun sassafe ya kira hajiya shine take ce masa yau za a turo mu da ita , amma tace a faɗa masa ya kula da ‘yar mutane, kar ku cutar da ita, in ba haka ba za ku fuskanci fushinta”
Kasa magana fareedah tayi, saidai ta kalli yarinyar sannan ta kalli khamees, can dai tace
“toh shikenan, mun gode, za a kiyaye”
“toh mu zamu wuce, hajiya tace wai tayi mamaki yau kece da son me aiki”
“wallahi ba ni bace, jarabar hafeez ne wai ayyukan suna min yawa, mu je in rakaku kar nusaiba ta ja motar su tafi”
“in ta iya”? Cewar khamees yana dariya, dariyar  fareedah ma tayi ta musu rakiya ta zo ta kama hanun mai aikin ta kaita wani ɗaki tace ta kwanta ta huta abinta, in kuma za ta yi kallo ta yi babu mai takurata, farinciki fal cikin mai aiki ta ga bononza garaɓasa, sai godiya take yi har fareedah ta fice
**
koda hafeez ya dawo tare suka yi girkin dare, nan ma sai da suka yi ta rigima da hafeez ɗin da fareedah akan ba za ta ba da girkinta wa mai aiki ba, hakan ne yasa shi binta kitchen ɗin suka yi abincin tare suna yi suna hira da irin wasanninsu na qanin miji da matar wa
***
Faeez kuwa a wancan qasar sun buɗe rayuwar jin daɗice da Tina, har Allah Allah yake yi idan ya fita ya dawo su jone da ita, dan ko da yamma ya dawo sai sun taɓa sheɗanarsu kafin na dare, ga ta kamar mayya, ko alamar ta gaji ba ta nuna masa balle tace ta gajin, haka take zagewa ta yita fito masa da salo salon karuwanci, shi ko ya buɗe mata bakin aljihu sai kuɗaɗe yake narka mata abinsa, har fita tare suke yi yanzu, ta kaishi gurin aiki ta ɗaukoshi, kullum suna naniqe da juna, abin mamakin shine yanzu ya rage kiran fareedah, sai a kwana biyu bai nemesu ba, saidai idan su suka nemeshi, nan ma complain yake musu yace ayyukane suka masa yawa, balle kiran dare ai kwata kwata ya daina, ranar da fareedah ta ji sha’awar yin hirar dare da shi dan ɗebe kewar sha’awarta yana ɗauka zai ce bacci yake ji, duk da ta kan ji muryarshi cike da sha’awa har ma jikinta ya amsa amma fir haka yake qin hirar da sunan zai yi bacci, nan kuwa yana maqale da shu’umarsa a jikinsa, dole haka fareedah zata hakura ta koma duniyar novel ɗinta, a can take samun sassaucin yawan sha’awar da yake taso mata ita ma akan tunano mafi yawancin batsar da take gani cikin novels ɗin na batsa
Daga haka ita ma fareedah ta fara watsar da lamarin fa’eez ta miqa wuya sosai ga karatun batsarta, har dai wataran sheɗan yayi nasara a kanta ta fara amfani da yatsarta gurin kwanta da sha’awarta kamar yadda ta karanta ta gani cikin novel ɗin da ta karanta ranar, tun daga nan fareedah ta sake samun wani gangarar da ta gangara, hakan kuma yayi tasiri sosai a kanta gurin rage mata yawan ibada, ba kamar fareedar da ba, mai yawan sallar walha da tsayar da sallah akan lokaci, duk sai ta watsar, akan karatun novels da fingering sai sallah ta zo ta wuce ba tayi ba, a haka fareedah ta shafe wata tana wannan aiki, lokacin fa’eez ya shiga wata na uku da tafiya, abinda ba ta sani ba, tun daga lokacin da ta fara fingering shaiɗanu suka fara raɓarta, sai wasu halaye suka fara ɗarsuwa mata cikin zuciyarta, musamman kunyarta sai ta fara janyewa, domin a da duk wasan da suke yi da hafeez ba ta yawan qureshi da idanu, a yanzu kuwa, har wani canza style ɗin kallon tayi ba tare da ta ankare ba saboda muguwar sha’awar da take taruwa mata a jiki ba tare da ta samu makarinta ba, duk da ita a tunaninta sha’awar tana tafiya duk lokacin da tai fingering
Abin mamaki da tsoro ga fareedah shine cikin buɗe mata idanu da sheɗanun da suke raɓar jikinta waɗanda ba ta san suna yi ba sai ya zama yanzu tana iya taɓa jikin hafeez ko bai taɓata ba, shima kuma ganin haka sai ya qara zaqewa kan wasannin banzansu, dukkansu kuma sai shaiɗan ya qawata musu hakan, ba sa jin komai a zuciyarsu na rashin dacewa
Shi kuwa hafeez dama idanunsa a buɗe suke tuntuni, ba wai da neman mata ba, saidai kasancewarshi mai yawan sha’awa gashi yayanshi ya hanashi kula mace balle aure, sai ya masa biyayya domin ba ya neman ‘yar kowa, amma fa duk dare zai saukar da videos ɗin banza na blue films ya kalla sannan yayi amfani da hanunsa gurin rage wa kansa zafi, ya daɗe yana yin hakan ba tare da kowa ya ankare ba, a haka hafeez ya san duk wata tsiya da salo salo na kwanciya da mace da yadda ake riritata da kanbamata, shi ɗinma kamar fareedah, kullum ɗauke yake da muguwar sha’awa a tare da shi, shiyasa kullum idanunsa tamkar na ‘yan maye, amma kuma yana gudun zina fiye da tunanin me tunani, abu ɗayane yake wasa da zuciyar hafeez wato matar yayansa faeez, ba wai sha’awar fareedah yake yi a farko ba, yawan zamansu tare da kyau da diri da iya kwalyar fareeda ya sa zuciyar hafeez ta kamu da sonta, tun yana ɗaukan abin shirme har ya dawo ya fahimci yana yi wa fareedah mahaukacin so da qauna, ya so ya yakice abin daga zuciyarshi amma ya kasa saboda kullum alaqarsu da fareedar girma take yi ta silar yayansa faeez da kullum yake basu daman kasancewa tare da qara qulla musu alaqa da juna, wani lokacin har kishin yayansa yake yi amma sai ya danne a cikin ransa, saboda babu yadda zai yi, saidai yanzu sha’awar fareedah ta fara lulluɓeshi, duk lokacin da ya ganta sai ya ji sha’awar ta bijiro masa, ko cikin dare idan ya fara sana’ar tashi, ita yake surantawa cikin zuciyarsa tare da raya cewa yana tare da ita ce kafin ya samu ‘yar nutsuwa ta sauko masa, haka zai buɗe hotunanta yana zuba musu kisses tare da sambatu, zuwa yanzuƙ hafeez baya ganin wata budurwa ta burgeshi, ko ina yake faridace a tunaninshi da zuciyarshi
**
Hafeez ne zaune shi kaɗai a falon yayin da fareedah taje yin wanka kafin ta fito su fara shirmemmen game ɗinsu
Hoton fareedah ya kafa wa idanunsa cikin kallo na sha’awa, domin kwana biyu yana mugun jin sha’awarta, saboda abubuwan da take masa, dan ko kallonta gareshi yana mugun wawake masa nutsuwa, balle yadda take yawan taɓashi cikin wasannin banza
“ina sonki fareedah, ina qaunarki, ki tallafa wa rayuwata, ki agajeni, ina cikin matsala fareedah, plss ki min izinin qarasowa gareki, plsss” ya qarashe da tsiyayar hawaye, motsin fareedah ne ya sanyashi saurin share hawaye ya kashe wayar ya juyo gareta yana aika mata da wani irin kallo na fitina
Juyi tayi a gabansa cikin yauqi da yanga tace “hafeez na yi kyau”?
bai ce komai ba sai ma cigaba da yayi da mata mayen kallo sama da qasa
dukan kafaɗarsa tayi cikin wasa tace “kai dallah mene ne haka, ina tambayarka nayi kyau amma ka tsaya kana kallona” ta qarashe a shagwaɓe, tana rufe baki ta ji ya fisgota jikinsa ya qanqameta tare da haɗa fuskokinsu saitin juna, waro idanu tayi cikin mamaki tana kallonsa shiko idanunsa da ya lumshe ya buɗesu a kanta yana mata murmushi yace “kin yi kyau mana, ai daman ke kyakkyawace matar”
Yadda yayi maganar ya ɗaga mata tsikar jiki musamman kallon da yake mata a lokacin, amma haka ta ɗan dage ta raba jikinta da ga nashi ta banka masa harara tace  “wani irin wasane wannan hafeez, baka da hankaline”
Kai tsaye yace “ban da shi, ai naki ya ishemu, ko kema wala”? Yace cikin zafafa kallo a gareta na nuna matuqar sha’awa
ISLAM IS MY IDENTITY

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button