FITAR RANA 16

FITAR RANA 16
Da wani irin zafin nama saheeb ya karaso wajen Jikinshi har na rawa ya saka hannu ya finciko wasime a hannun zee snn ya juya yanamai dora ma fuskan zee din wani gawurtaccen mari mai saurin rikitar da kwakwala..
tattaba fuskan wasimen ya shigayi ganin batako motsi hanklinsa tashe ya runtse idanuwansa snn ya bude, yana cewa”oh my gosh,zainab What did u do?..tsawa mai cike da kufula ya daka mata,kuka zee ta fashe dashi snn ta koma gefe ta rakubu da jikib bango sosai tay narai narai da idanunta Cikinta duk ya gama durar ruwa a tunaninta mutuwa ma wasimen tayi.
Tattaba fuskan wasimen ya rinka yi hanklinsa a mugun tashe jikinshi gaba daya na rawa duk ya rude yabi ya rasa ta inane ma zai fara tunkarar abun,shimfidar da wasimen yay a kasa yana kkrin tabbatar makansa cewa ba mutuwa tay ba,wayarsa ya lalubo daga cikin aljihun wandonsa snn ya danna kirar gaggawa ma emergency,Acikin yanayin raxana sosai zee ta matsa kusa da su jikinta na rawa sosai
,leken fuskan wasimen takeyi a sace cikin ranta tana cewa wayyo Allah na na shiga uku shikenan yau nayi kisan kai, muryanta na rawa rawa sosai tana sauƙe hawaye tace “babe pls ishe alive..,wayyo ni na shiga uku, anya kuwa ba mutuwa tay ba?
Tsabar fushi saheeb baisan sanda ya tureta tayi ƙasa ba”…get the hell out of here you witch”..abun bai masa bama,tashi yy ya soma dukanta da kafarsa yana takata cikin tsananin fushi da harzuka ..
Yana cewa “Zainab mekika aikata min?
Har muguntan naki yakai ki kashe yar mutane akaina?…wani maraitacen kuka ta rushe da shi acikin yanayin rudani tana cewa
“wallahy sharrin shedan ne,saheeb dan Allah ka fahimce ni..I didnt mean for this to happen,nifa tsoro kawai naso in bata danta dena shiga harkanmu.Ba kasheta nasoyi ba….i swear to u..
Ko kulata baiyi ba domin kuwa hnklinsa ya mugun tashi ganin yadda wasime take kwance akasa almost lifeless bata ko fidda gudan numfashi.
Jim kadan saiga team din emergency sun shigo wajen hilimi guda, acikin gaggawa suka daga wasime suka jefata a motarsu ta emergency atake atake aka sankaya mata engine din taya numfashi emergency nurses dake tare da ita suka shiga kkrin bata taimakon gaggawa.
wani makaken private hospital suka wuce da ita wanda yakasance mallakin mahaifyar saheeb din ne dan haka likitoci har biyu ne suka amshe case dinta Akayi marmaza akayi da ita ciki ana duddubata .
Ciwon Asthmanta ne ya tashi but in xtreme conditon,sukansu likitocin sunsha mamaki yadda take kkrin fighting.
Ziriya kawai saheeb yakey shikadansa a bakin kofar inda aka shiga da ita yana salati a zucyarsa duk yarasa abunda yake masa dadi
Can saiga shigowar anisa tare da zee suna karasowa cikin asibitin suna tahowa cikin sauri kowannen su hanklinta a tashe ,zee harta bawa anisa labarin duk abunda ya afku tsakaninta da wasime, saidai bata nuna mata cewa abisa qudirinta na mugunta lamarin ya afku ba,sai tay manipulating mind dinta kamar yadda ta saba da cewa sharrin shedan ne ,Ayanzu zee tasani sarai bata da wani makama face anisa,sabida bukatun anisa awajen saheeb kamar yankar wuka ne,inhar tace ya yafe mata toh fa komin girman lefin dolene ya hkra ya yafe dan bakaramin son yar uwansan yakeyi ba…
Cirko cirko sukayi a bakin ward kowa yay zugum ana jiran sakamakon jikin wasime daga bakin likitoci.
Shiru shiru har sukaci kusan mintina arba’in a tsaye amma babu wanda ya leko
Wayarsa ce ta dinga ringing yay banza da ita bai daga kirar kowa ba dan koda bai sani ba yasan cewa bilti ce kawai zata iya nemansa a wannan lokacin.
Agogon hannunsa ya duba hanklinsa a tashe yaga wai har karfe bakwai shaura gashi har yanzu likitoci basu ce komi akan condition din wasime ba.
Gaba daya sai yabi ya rude mancewa ma yay da cewa bai gabatar da sallahn magrib ba.
Anisa ce ta matso kusa dashi ta dan rugumesa tanamai comforting dinshi cikin yanayin nuna tausayinta agareshi wanda hakan ne yasaka ya dan ji dama dama.
Tashi yay ya dan fita snn yaje yay sallahn magrib din, har ya kammala ya dawo wayarsa baidena ruri ba,Anisa ta kallesa “big B..Wai meyasa bazaka dauki wayarka ba ne..Tun dazufa naga anata kirarka what if its important…nannauyar ajiyan zcyace ta kufce masa yanamai shafe fuskansa datayi jaaa da tafukan hannayensa cikin jann numfashin sa sama sosai.
Muryansa cike da amon damuwa Yace “I dont knw how to start explaining to u,Inna dauki wayar nan ma bansan mezance ba…am fucked up right now..duk wancan yarinyr ce tajawomin…ya furta hakan yana aikawa zee wasu matsiyatan harara.
A mamaknce Anisa tace toh who is calling you kode iyayen yarinyar ne?shiru taga yay, ta damko hannayen sa cikin son ta tursashi tace karkayi haka yaa saheeb they need to knw ai, this is serious fa.. saheeb
Zaka aje musu yarinya acikin wani mayuyacin haline batare da ka sanar dasu ba? This is btwn life nd death…inta mutu daureka ma zasuyi ko suce basu yadda ba
Bro u have to let them know right away….
Juyowa yy idanunshi cike da damuwa yanacewa
“I know…i knw anisa…but you have no idea how we got here.Saida fa na roke alfarma awajen bilti kuma namata alkwari before 6pm yarinya tana gida but just look at what happen now..
Cikin sauri bai hankara ba anisa ta kwace wayar dake hannunshi tana cewa nikam bani lambar ta toh ni zan kira ingaya musu gaskiyan abunda ya faru,ita biltin batada fahimta ne Aiba lefinka bane…its an accident fa..kuma babu wanda yafi karfin hakan tafaru dashi.
Ransa a hargitse yace Anisa give me that phone u wont understand me.
Boyewa ta dadayi ta matse wayar da rigarta cikin bijire masa, a bayadda ya iya haka ya kyaleta dashi.
Kwafar lambar tay awayanta snn ta kira layin bilti Tana karawa a kunne taji service provider tanacewa the number ure trying to call is curently switched off pls try again or call back later…
A Lokacin numfashin saheeb kamar zai tsinke yabar jikinshi tsabar fargaba,”ganin anisa tayi shiru da waya a kunne bata kuma ce komi yasashi yace “Did she pick up?Ajiyar zcya ta sauƙe snn ta Sauke wayar a kunnenta cikin girgiza kai tace
“the line is swichd offf….
Ajiyar zcya ya sauƙe feeling relieved yana dan lekawa,yace nidama likitocin nake jira sufito inji ta bakinsu tukuna kafin sai in nemesu on sanar dasu.
Anisa batace mishi uffan ba tay wucewarta wajen zee data manne da bango tana matse idanun karya,dan harga Allah bawai nadaman abunda tayi wa wasime ya sakata damuwa ba,damuwarta shine kar ace tayi kisan kai ko saheeb yace zai guje ta,duk damuwarta kar ace wasime mutuwa tayi azo ace za’a kamata.
Gashi mahaifyarta irin mata masu daukar zafin nan ne…dama can ubanta ne kawai yake daure mata gindi kuma ahalin da ake ciki ynzu uban nata yy tafiya izuwa europe baya ma ƙasar.
A fannin bilti kuwa tun ficewarsu a gidan baifi da awa guda ba saiga taheer ya dawo daga tafiyarsa.
Bata ma sanda shigowar sa gidan ba tana can cikin kitchen tana yan aikace aikace.
Dakinshi kawai ya nufa direct yaje yadan huta gajiyar da ya debo ajikinshi sabida kwana sukayi a mota suna tafiya tsakanin adamawa da cameroun,sai can snn ya tashi da kyar jikinshi duk yay tsami,haka ya lallaba kansa yaje yay refrshing kansa a bathrum ya fito yay glaming kansa acikin wata simple polo shirt light yellow in colour da bakin wando,da soft sneakers shima baki
Turarensa mai sanyin qamshi ya fetsa yanamai
Lura da time a agogon guccin dake sakale da tsintsiyar hannun sa