Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 1&2

????????????????????????????????????????          ????SALON SO ????

????????????????????????????????????????

    BOOK ONE ????

Story & written by

Mommyn fareesa

GODIYA…..ina mik’a d’inbin godiyata ga Allah subahanahu wata’ala daya bani damar fara wannan book lafiya”yadda nafara lfy Allah yasa nagama lfy

 GARGAD’I….banyarda wani ko wata yajuyamin da novel…idan hakan yafaru zan d’auki mataki”

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

   ????️ 1&2

Matashin saurayine d’an kimanin shekara 34 aduniya”dogo jawur dashi”yanada saje bak’i sidik”kalar sajensa  da suman saman kansa duk d’aya ne” datake shek’i ta fulanin uzuli”girarsa acike take”yanada manyan idanuwa da red lips….. ga shi baza’a kirasa mejiki ba bakuma ramamme ba”yanada fafffad’an k’irjin”yanada kirar ingarman namiji k’arfaffa”jikinsa amurd’e yake”sbd exercise dayakeyi…fad’in had’uwar guy d’in b’ata time ne”cikin isa da izzah da gadara yabud’e murfin motar yafito dg back sit…..ALIYU MUKHTAR MAI NASSARA!kenan! d’an gayu me tak’ama da ilimi da kud’i da jin dad’in rayuwa”dukda yanada matsala guda datayiwa rayuwarsa k’awanya…shine rashin uwa!

 sanye yake da mint blue d’in shirt me long sleeves da cufflinks”se dark blue d’in jeans”yana sanye da takalmi sawu ciki bak’i da bak’in agogo na dimon”

    wani sanyanyan,dad’add’an k’amshi ketashi ajikinsa”

 

Kallo d’aya zaka masa kasan hutu da jin dad’i na ya ratsa jikinsa”akwai aji da miskilanci atare dashi”

fuskarsa tamau babu annuri ,hakane bak’aramin kyawu yak’ara masaba”yana rik’e da break case d’in sa”

kai tsaye gaban building d’in daza’a iya kira da mini sky scrapper ya tsaya”ak’allah akwai floors zasuyi 6-7 dogon gini ne sosai”wanda ajikin bangon yake na glass…..bakin k’ofar shiga gurin an rubuta  MAI NASSARA INTERPRISES

(Babban company da yayi suna a nigeria,gurin iya zane)

     Anutse yadan na wani bottom, k’ofar yyi scanning nasa “bayan antabbatar baya d’auke da makami”sannan wata k’ofar tasake bud’uwa”anan take mutanan cikin ginin suka bayyana”mata da maza kowa nata aiyikan gabansa….wajen tsit babu hayaniya”kai tsaye yanufi office nasa”dg bak’in k’ofar an rubuta *mr. Aliyu mai nassara ceo*

sakatarensa salim yamasa barka da zuwa”beyi mgn ba yad’aga masa hannu”dama haka take becika mgn ba”aka damesa kuma yakori mutum….shiyasa duk ma’aikatan company d’in ke d’ari d’ari dashi….

Ahankali yabud’e yashiga”office ne babba da split AC ciki”kejeru ne manya guda biyu”da table d’aya.akwai tele phone da flat screen  deskpad,kan table d’in”se note pad,da pen da kuma pencil pack….gefe guda kuma fridge ne da plasma da toilet….zama yyi kan kujera yana duba time”ahankali yajawo wata paper yafara zane cikeda k’warewa….he is very punctual”duk meetings da schedule na mahaifinsa”shine yake maganing”sbd duk Enterprise d’in ba architecture’s daya kai mr.Aliyu iya zane…duk sadda za’a yi zanen project mr.Aliyu keyi”wannan kenan”

K’arfe 12:48 pm k’aramar wayarsa tayi ringing ”

Oh baby imaan  rigima! yafad’a cikin sanyayyar muryarsa”yana kallon fuskar wayar harta katse”

kiran yabi ya ajiye wayar akan table”bayan yasakata a handsfree”

yaci gaba da abinda yakeyi cikin nutsuwa”

Cikin murya me cike da shagwab’a da gata imaan tace”.yaya Aliyu  pls kana jina?

Ina jinki my lil sis!dama bath day d’in soppy y’ar sit d’in mu akeyi yau”zaka barni naje tunda Friday ne?

Uhmmm!kinsan bansan shirme ko?SSCE zakiyi this year”meyasa idan kindawo gida bazaki nutsu kiyi karatu ba?

Kukan shagwab’a tasaka”kafin tace”.yaya nifa kaine ma zaka kaini”natambayi daddy yace”natambayeta”amma naji matarsa d’azun da safe tace”.waisu yaya Ayman zasu zo be kamata na fita ba….

okay zanje nakaiki “dg nan namiki shopping”aransa yana mamakin meye amfanin tsayawar imaan sbd su aymaan zasu zo?

 ayadda mr Aliyu yaso imaal bazata fitaba”amma jin kalamanta na Ayman zasuzo yasakashi barinta…

Kashe wayar yyi yanajin wani so da k’aunar baby imaan”kanwarsa uwa d’aya uba d’aya”dayakeji zai iya sadaukar da ransa akanta” (dan Allah Aliyu ka kularmun da imaan, kazamar mata uwa”nasan ciwon nan bazan tashiba”dan Allah Aliyu karka auri macen dabata son imaan”sbd karta rabaka da ita)kauda kansa yyi gefe yana tuna wasiyyar mahaifiyarsa akan imaan….

shiyasa yake mata gata sosai yana kulawa da ita”

Ko jiya yafad’a ma inna me kuka(dattijuwar dake aikin goge goge agidansu)tacigita masa me aiki”tadinga kulawa dashi da imaan yana biyanta”sbd shidai gaba d’aya matar mahaifinsu bata kwanta masa arai ba”

yau kimanin watan ta 8 da auren su da daddyn su”amma gaba d’aya matar bata masa ba….

da wannan tunanin yaci gaba da abinda yakeyi sbd beson yama kara zuwa masjeed d’in juma’a….

Ahankali khaleel yaturo k’ofar yashigo”da sallama”yana murmushi yace”. nikad’ai na isa shigowa office d’in abokina babu neman izinin sa…. yafad’a yana jan kujera ya zauna”bedamu da shirun abokinsa ba”cost yasaba da halinsa na miskilancin tsiya”

My man!yakamata ka kulani alfarma nazo nema”

yatsina fuska mr Aliyu yyi yana d’ago kansa yakalli khaleel sau d’aya”yamaida kansa k’asa yaci gaba da aikinsa”

wulakanci bbu kyau abokina”yaka mata kobaka son jidda”kagaya mata mgn me dad’i mana”

D’ago kansa mr Aliyu yyi yana jifar khaleel da kallon bakada hankali”kafin yahad’e girar sama data k’asa yace”.

wacece kuma jidda?ni Aliyu nike da lokacin gayawa mace mgn me dad’i?

“It can wlh”

kallon khaleel yyi ido cikin ido yace”.Hmmm! kayi kuskure”dakayi wannan tunanin”

banga macen data isa ba namata hakan”ba’a ma haife taba wlh”nasha nasar maka ko wace kucaka tazo maka da zancen tana SONA kamata campaign”karma kawahalar da kanka”infact ma natsani soyayya”bazan tsaya b’ata lokaci na akan wata aba wai ita soyayya ba”sbd haka idan ma mutuwa zatayi damuwarta ce….

Calm down abokina!kadena cika baki wlh”ina guje maka…kaga mlm idan wannan zancen banzan yakawoka aguna zaka iya tafiya”

Kota hak’ura kokar ta hak’ura be shafeniba”yafad’a yana d’age kafad’a”alamar ko a jikinsa…..

Khaleel yakafesa da ido”yana kallon cikar kamalarsa da haibarsa”shikansa dake namiji yasan MAI NASSARA yahadu k’arshe wlh…..

duk abin baikai hakaba”nima d’azun ta kirani tana kuka”auren gida za’a mata”amma na rok’eka alfarmar kaje kayi mgn agidansu k’ila afasa mata auren…..doguwar tsuka mr Aliyu yaja”kafin yace”.tacire ni aranta tayiwa iyayenta biyayya fine “akasanin hakan ma fine”MAI NASSARA bakada kirki wlh”indai akan y’an matan dake kamun k’afa gunka suna cewa suna sona zakace hakan babu damuwa….

“Amma dan Allah karage zafin rai da miskilanci”

“tayaya zasamu wacce kakeso kana haka?

Mlm hakan bedameka ba”sbd bbu ruwanka”kai ai kasaka kanka wahalar soyayyar ko?

sbd haka katashi muje masjeed d’in juma’a”idan kuma nabarka da office d’in saika masa bayani….

Ai abun bekai hakanba”amma zaka dawo anan ko?

Eh zandawo “amma 4 zan rufe”zanje nakai baby gun bathday d’in k’awarta”

yanzun idan banje nakai taba zata wuni tanamun rigimane..

Allah sarki”imaan ce kawai ta isa tasaka kayi abinda bakaso”sai kuwa daddy”

wani murmushin gefen baki mr Aliyu yasaki, yana mik’e wa tsaye yace”.parrot idan kagama muje”

Hmmm abokina kenan kana yadda kakeso wlh”mata na binka”kana takasu ayadda kaga dama”abin mamaki kuma”idan kana acikin mata ,tamke fuska kakeyi bbu annuri”amma ahaka suke rubibinka….banza mr Aliyu yyi masa yanufi k’ofa”shima khaleel dariya yyi yabi bayansa…

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button