Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 3&4

 

????????????????????????????????????????          ????SALON SO ????

????????????????????????????????????????

It

    BOOK ONE ????

Story & written by

Mommyn fareesa

Masu buk’atar siyan paid books nawa serious sumin mgn ta wannan number d’in 08100084251

   ????️ 3&4

…….. khaleel na k’okarin dakatar dashi ta hanyar cewa”MAI NASSARA idan ka kashe y’ar mutane ba k’yaleka za’a yiba fa”banza yamasa be kulasa ba…befi sauran  second 5 zuwa 6 yatake YASMEEN da motarba yabi ta kanta ta ankare da abinda ke shirin faruwa”k’ara tasaki ta wuntsila bayanta da sauri tana rintse idanuwanta”jikinta na kirma tafad’a jikin wasu mata dake bayanta….duk suka fad’i atare”

      Mr Aliyu yaja doguwar tsuka sbd ganin abinda yaso yafaru be farunba”khaleel yaja ajiyar zuciya”kafin yace”.ashawarance karage zafin rai da saurin yin zuciya”sbd gudun dana sani…..banza yamasa yabud’e motar cikin fushi yafice bayan yyi parking gefen hanyar”

     yasmeen kuwa matan tabawa hak’uri”ta d’ago kanta tana jifar motar da wani irin mugun kallo”hakan yyi daidai da fitowar mr Aliyu dg cikin motar…. had’a Ido sukayi da ita”yabanko mata wata uwar harara yana mata wani kallo na k’yama.tqmkar yaga kashi…ya nufeta gadan gadan”hakan yyi daidai da fitowar khaleel dg cikin motar da nufin yaga meye abokin nasa zaiyiwa y’ar mutane??”

     sosai yasmeen yabata mamaki akan kallon tsanar dayake jifanta dashi”bacin ta kauce da yanzun yakad’e ta kenan”ta fad’a aranta tana ja da baya…..K! wace iriyar wawiyace shashasha???naso ace na kad’eki”ko hakan yazama izina ga dak’ik’ai irinki….sosai yasmeen tayi mamakin jin yyi hausa”azatonta ba bahaushe bane”cikin fushi tace”.karka koma zagina wlh!!tsoratar da musulmi da ha’intarsa haramun ne amusulunci”kaje nabarka da Allah zai bimun hakk’ina…..kuma bakasan darajar da Allah yayiwa mutum ba…kin isa kagayamun daidaine! yafad’a atsawace yana k’okarin shan gabanta”haba ME NASSARA!muje kafin mutane su ankara dameke faruwa dan Allah”cewar khaleel”yafad’a yana k’okarin jan mr Aliyu….

wani kallon wulakanci yakebin yasmeen dashi”kafin yace”.bbu wacce ta tab’a gayan mgn ko rashin kunya saike”

eh nayi kadauki mataki mana idan ka isa”

bewar Allah kiyi tafiyarki dan Allah”

Harara ta galla musu su duka ta juya tayi tafiyarta”

Tsaki mr Aliyu yaja kafin yace”.dole nayi binkice akan wannan y’ar iskar marar kunyar wlh”saina mata abinda zata raina kanta”

yafad’a yana fisge  hannunsa”khaleel ya girgiza kansa suka koma mota”mr Aliyu natajan tsaki”yana jin haushin kansa dabai mari yarinyar nan ba”

ganin mr Aliyu yahau dokin zuciya yasaka khaleel yin shiru bece komaiba”

da haka suka wuce office”

k’arfe 4:15 pm”imaan yarinya y’ar kimanin shekara sha 14 yrs”ta murd’o k’ofar office d’in mr Aliyu”

dawowarsa kenan dg masjeed yayo sallar la’asar”yadawo da nufin yatattara kayansa yatafi gida”

Imaan aguje taje ta haye saman cinyarsa tana murmushi” 

My baby yaushe zaki girma da hawan cinya? yafad’a yana k’okarin rufe wani file”

Turo baki tayi cike da shagwab’a tace”.saikayi aure tukum yaya….atake yahad’a rai”

ban hanaki yimun mgn akqn aure ba?”

sorry yayana nakaina”kuma uwata”tafad’a tana kwantowa ajikinsa”

murmushi yasakar mata”yana cewa”kitashi muje nayi lunch sai muje ko?

yaya nifa anty amarya batasan nafitoba”karta ga munkoma gida atare tace bazan jeba….yanzun ma adaidaita nahau nazo nan”

ban hanaki hawan adaidai taba?”

Sannan ni ai banacin girkin matar daddy kin sani kema”yafad’a yana yatsina fuska”

Eh yaya ai kasan da wuri nadawo namaka girki ai”idan ka ajiyeni saika dawo kayi lunch d’in pls”

shikenan amma idan munkoma agidan ta isa ta hanaki fitane?”

Kukan shagwab’a tasaka tana tashi dg saman jikinsa”

Kinga nidai kimun shiru muje nakaiki”awa 1 nabaki zandawo na d’aukeki”

Eh yaya na yarda wlh”bece komaiba ya d’auki abinda yakeda buk’ata suka fita atare…

   ********************

Ahankali yashigo da motarsa acikin katafaren gidan su aljannar duniya….tun kafin yyi parking yahango wani saurayi da wata budurwa dabazata wuce 19 yrs ba suna mgn”kallo d’aya yamusu yaja tsaki”sbd gaba d’ayan su bbu na kirki acikinsu….ransa yab’aci akan ganin da yayi y’ar matar mahaifinsu zata mayar musu da gida gun tara maza….fitowa yyi dg cikin motar”fuskarsa bbu annuri”yahad’e girar sama data k’asa yanufi gurinsu….zakiyya ta tattake tanata shararo k’arya akan nan gidan gidansune”hancinta yashak’o mata k’amshin turaren mr Aliyu!da sauri ta juyo tagansa yakusa isowa garesu”fuskarsa tamkar hadarin gabas……Inda Inda zakiyya tafara”fatanta kar yanuna ita agolace agidan”big boy saurayinta shikansa yasha jinin jikinsa sbd kallon da mr Aliyu ke jifarsu dashi….

      tun kafin ya Ida isowa garesu”muryarsa me bawa marasa jin mgn tsoro tadaki dodon kunnuwansu yace”.K“as from to day karna koma ganin kin kamana ko wane k’azamin gardi agida”

      Idan rashin d’a’arki zakiyi kibari kikoma agidanku”nan gidan ba gidan gala bane….idan kuwa hakan yasake faruwa! should be in trouble… bejira cewarsuba ya juya yabar gurin”wata iriyar kunyace taka ma zakiyya”big boy yakece da dariya”kafin yace”.dama nabarki kigama zuba k’aryarki ne”batun yau muke tareba”nasan ke agolace agidan nan….mittss!!taja tsaki tana barin gurin”big boy yatab’e baki yyi tafiyarsa…..

Anutse mr Aliyu yatura k’ofar parlourn yashiga”

Abin mamaki aymaan na hakimce kan kujera”gabansa naman kajine soyayyu da drinks kala kala”sai kayan fruits acikin tray “yanata latsa waya da alama chats yakeyi duniyar tamasa dad’i”yamik’e k’afa tamkar gidan ubansa…. k’arar rufe k’ofar da mr Aliyu yyi yasaka aymaan sauri kallon k’ofar….sosai yaji fad’uwar gaba da shakku”murya adaburce yace”.yaya Aliyu barka da dawowa”hannu kawai mr Aliyu yad’aga masa”yana k’okarin bin hanyar sashensu shida imaan anty amarya ta shigo cikin parlourn”

Aliyu kadawo ne?sannu da dawowa”batare daya juyoba yace”.eh nadawo”akamaka abinci ?ah ah yafad’a atak’aice yana wucewa”

Anty amarya ta rakashi da harara tana ayna miyagun abubuwa akansa”

Zakiyya tashigo cikin parlourn ranta ab’ace”

Tafad’a jikin anty amarya tanata kukan munafurci”

Lafiya y’ar gaban goshina kike kuka muda duniya take sabuwa agunmu?

zama zakiyya tayi tashiga sanar mata dizgin da mr Aliyu yamata da gori”

Anty amarya tace”.Hmmm!karma kisake kula kowa anan gidan sai awaje”ayanzun burina shine ki auri Aliyu”aymaan ya auri imaan”nikuwa nakawar da alh”mushiga cikin dukiya muyi yadda mukeso”idan hakan be faruba tofa dole Aliyu yabar duniya”sbd shine matsalar mu kad’ai ayanzun”sbd jiyafa alh cemun yyi keda aymaan kudawo nan gidan da zama zai samar masa aiki a company d’in sa”

      sbd haka mubi komai asannu”acikin wata 8 dubi yadda muka canza”zakiyya tace”.wlh kuwa mama…. aymaan bece musu komai ba”ya ayna aransa yafara aikin ze saci kud’i yadinga bawa karuwansa….

Asalin labarin

Alh MUKHTAR MAI NASSARA”dattijo ne d’an kimanin shekara 55 aduniya”asalinsu y’an jihar adawane”shikad’aine agun iyayensa”neman kud’i yakawoshi kaduna”iyayensa tuni sun jima da rasuwa”agun yayan mahaifinsa alh musa  yatashi”sunan MAI NASSARA yasamo asali akan duk abinda MUKHTAR yasakama hannu arayuwa sai yasamu nassara hakan yasa sunan mai nassara yabisa”

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button