Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 3&4

Alh Kabir mashi” shine mahaifin zainab”wanda MUKHTAR yake a k’ark’ashinsa”yana aiki a company d’in sa”har Allah yasa uban gidan nasa yabashi auren y’ar sa zainab”

sukayi aure cikin so da k’aunar junansu”shekarsu 2 da aure alh MUKHTAR MAI NASSARA arzik’insa yafara bunk’asa”alokacin zainab ta haihu y’a mace bbu rai….dg nan tahaifi Aliyu”suka d’auki son duniya suka azamasa”Aliyu tun yanada 12yrs ya hardace alk’ur’ani me girma”zainab bata sake haihuwaba saida Aliyu yaje ss2″aka haifi Amina (imaan me sunan mamansa)

murna gun Aliyu ba’a mgn”gaba d’aya harma yafi iyayen nasa son imaan d’in”tashak’u dashi sosai”da girmansa haka zaita shagwab’a agoya masa imaan”wacce yabawa shekara 19 cif da haihuwa….saida imaan ta shekara 1 sanna Aliyu ya yarda yatafi UK karatunsa”imaan na girma ahankali”wata rana daddy da mommy sunje adamawa”akabar imaan can tamusu sati 2″agun dangi da y’an uwa” Aliyu yakira waya baya jin surutunta”yakuwa tambayi mommy”tasanar masa tana can”sosai yadinga fitina a amsomishi kanwarsa…

shekarar sa 7 a UK yadawo nigeria”

Alokacin imaan na 8yrs”yazama matashin saurayi d’an gayu me aji”

Aliyu miskilane ,amma idan imaan na nan suntayin fira da ita”

Alokacin daya dawo yasami mahaifinsa yabud’e company”

sosai yyi murna”sbd yasan sbd shi daddynsa yabud’e company d’in”

Cikin amincin Aliyu yafara aiki a company d’in suna samun k’aruwa sosai”

Daddy ,mommy ,imaan yaya Aliyu”gaba d’aya sunan matuk’ar son junansu”suna zaune cikin  son juna da kulawa da juna”

Imaan nada 12yrs Allah yayiwa hjy zainab rasuwa ta sanadin ciwon ciki”

Daddy ,mr Aliyu,imaan sunshiga tashin hankali marar misaltuwa”

Iyayen hjy zainab sunso su karb’i imaan “Aliyu yahana”sbd son cika wasiyyar mahaifiyarsa”

Shekaran hjy zainab 2 da rasuwa daddy yazo ma da imaan da Aliyu da zancen zai yi aure”

sosai sukaji haushi da kishin mahaifiyarsu”Aliyu dayake yafi imaan hankali”yace “.idan sunga matar tamusu zasu yarda in bata musuba bazasu so ba…..daddy yace”.ya yarda”

Lokacin da daddy yahad’a su da anty amarya”mr Aliyu yasaka amintattun mutanansa akamasa binkice akan ta”yako sami munanan d’abi’unta”dama shi tunda yaganta yaji bata masaba”aikuwa shida imaan suka sami daddy da zancen basu son ya aureta…ya amince musu”sbd yanason farin cikin yaransa akan komai”amma dg baya saima yakama musu fad’a akan bbu wanda ya isa cikinsu yasakashi abinda beyi niyaba”shiyazama dole suyiwa biyayya ba shi zai musuba.

sunaji suna gani daddy ya aureta…

Wacece anty amarya?✍️

More comments more typing

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button