Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 7-8

????????????????????????????????????????

            ???? SALON SO ????

????????????????????????????????????????

    BOOK ONE ????

Story & written by

Mommyn fareesa

   ????️7&8

Dedicate to zee hamis wada????????inayinki tawan ????????????????

          *monday*

k’arfe 7:30 am yasmeen ta kammala shirinta”tana sanye da riga da siket na atamfa”pink& brown”da hijab iya gwiwa”fuskarta bbu make up”tashafa powder da lip gloss da kwalli”hakan be hanata yin kyauba”tana tsaye tana fesa turare me k’aramin kud’i”gabanta sai fad’uwa yakeyi”tanata tunanin kalaman umman ta akan takula da mutuncinta”tayi abinda yakaita”karta yadda tayi wani abu dazaya saka akoreta dg aikin sbd dashi suka dogara…..sallamar baba me kuka tasaka gabanta tsananta bugawa”sai maimaita kalmar

*hasbinallahu wani’imal wakeel*

 takeyi aranta”

      amutunce baba me kuka suka gaisa da umma”kafin yasmeen ta gaisheta”umma tace”.yasmeen kitsaya ki karya mana”babu damuwa muje tayi acan”cewar baba me kuka tana k’okarin fita”yasmeen ta kalli umma tace”.umma saina dawo”Allah yatsare yabada sa’a”anty yasmeen kimun tsaraba”cewar Ahmed yana murmushi”yasmeen batace komaiba tafita….

     suna acikin nafef baba me kuka”tafara sanarwa yasmeen labarin gidan”da kuma sunan  wanda zatayiwa aikin”tasanar mata rasuwar mahaifiyarsu”da agola2 dake zaune gidan”sosai yasmeen ta gamsu da bayanin”saidai gabanta nata fad’uwa”tana jin tsoron tayiwa namiji aiki ba maharamin taba….gashi taji baba me kuka tace beson raini”kifito yasmeen!da sauri ta dawo dg duniyar tunanin data lula”ta fito dg cikin nafef d’in”bayan baba me kuka ta sallamesa suka nufi get d’in katafaren gidan

*alh mukhtar mai nassara*

        sosai yasmeen kebin gidan da kallo”tanajin labarin mutumin”tana ganinsa a jarida ko gidan TV” gashi Allah yanufa zatayi aiki agidansa”tun dg bakin get har parking space security ne….anutse suka wuce babban parlourn gidan”sosai yasmeen ta nutsu sbd batason raini da wulak’anci”gaba d’aya bata nuna wani k’auyancin ganin gidan ba”anty amarya da zakiyya na zaune kan kujera an aza k’afa d’aya kan d’aya”anata zubawa masu aiki mulki da iko…..baba me kuka tamusu sallama”yasmeen na bayanta”kan carpet suka zauna” baba me kuka tace”.hjy ina kwana?”wani banzan kallo na raini anty amarya ta mata”batare data amsaba ta nuna yasmeen tace”. wacece wannan?”baba me kuka batayi mamaki ba”babu shakka ko tsoro tace”.me aikin Aliyu ce”da sauri zakiyya takalli yasmeen”wacce bata yi mgn ba tunda tashigo”sosai gaban anty amarya yafad’i ,data kalli yasmeen”domin kyawun yarinyar yafara saka mata shakku akan k’udurinta…yaushe tafara aikin?yaune zata fara insha Allah”yatsina fuska anty amarya tayi”kafin tace”.ita yarinyar ba’a koya mata tarbiyyar gaida nagaba da itaba?ah ah hjy kiyi hak’uri dan Allah”cewar baba me kuka tana zungurin yasmeen datayi k’asa da kanta”yasmeen cikin zazzak’ar muryarta tace”.hjy ina kwana? tab’e baki anty amarya tayi tace”. Lafiya”

Tashi tsaye baba me kuka tayi”hakan yasa yasmeen tashi itama”suka wuce sashen su imaan da mr Aliyu”

dukda imaan tun 7 driver yakaita skul”

daidai bakin k’ofar parlourn sa baba me kuka ta tsaya”

Kafin ta kalli yasmeen tace”.ki kula dan Allah”ki shiga nasan yana ciki”

Bayan kun gaisa saiki sanar masa zuwanki”

zandawo nakamiki break fast d’in”

Tamkar yasmeen tayi musu”hakanan dai ta daure ta amsa dato”

baba me kuka ta juya tabar gurin”

saida yasmeen tayi addua acikin zuciyarta kafin ta murd’a k’ofar parlourn ta shiga”

masha Allah!ta ambata aranta”sbd had’uwar parlourn da tsarinsa yamata sosai”wanda tayiwa parlourn kallon second 5″

sallama tayi anutse kusan sau 2″

sbd jikinta yabata ogan nata nacikin parlourn”

Zaune mr Aliyu yake kan kujerar dake dining area yana break fast”

yana sanye da dark blue d’in suit”sunyi masifar karb’an jikinsa”kyawunsa da kamalarsa sun sake fitowa akan fuskarsa…

sarai yaji sallamarta amma miskilin yashare”

yakuma tabbatar da yarinyar dazata masa aikice”tunda yau da safe baba me kuka tace masa zata zo ta fara aikinta.

yasmeen kuwa kan carpet ta d’an zauna tana kallon sashen dining area d’in” da jikinta yake bata akwai mutum acan….

wani irin mugun bugawa k’irjin yasmeen yyi sbd hango mutumin daya kusa kad’eta last 2 days”

sosai tsoro yadira aranta”amma sai wata zuciyar tace”.karkisake ki nuna kinma tab’a saninshi….

Mr Aliyu kuwa yaci ka yyi fam akan k’in karasowar yarinyar ta gaisheshi,takumayi introducing d’in kanta agunsa….

tashi tsaye yyi yasakko dg dining area d’in”yanufo cikin parlourn”

K’amshin sanyanyan dad’add’an turarensa yadaki hancin yasmeen”

da sauri ta d’ago kanta….idanuwanta tsab acikin na mr Aliyu”

saurin janye idanuwanta tayi tace”.ina kwana?”

shima d’auke kansa yyi yazauna gefen kujera”cikin basarwa”yana addua Allah yasa wannan marar kunyar yarinyar ce me aikinsa”saita gane kuranta wlh…..ina kwana?”tasake maimaitawa cike da tsoro”

yad’auki kusan second 10 kafin”

Cikin izzah had’e da shan k’amshi yace”.bana buk’atar gaisuwanki”kifad’i dalilinki nashigomun parlou bbu neman izinin da wannan k’azamin jikin naki…..sosai kalamansa suka daki zuciyar yasmeen”amma saita dake”sbd tasan duk mai nema a k’ark’ashin wani sai yyi hak’uri”balle wannan mutumin da tasanshi beson k’ima da darajar d’an adam ba”

     kanta ak’asa tace”.sunana yasmeen!nice wacce baba me kuka ta kawo dazan dinga maka aiki…..doguwar tsuka yaja”yana tashi tsaye”batare daya kalletaba yace”.idan kin gadama kibiyo ni”

      batace komaiba ta tashi tsaye tabi bayan sa”suka shiga bed room d’in sa”jikinta nata kirma”tak’i yarda su had’a Ido”this is my bed room”so be careful wlh”ki gyaramun ko ina very need nakeson gani”toilet & parlour”idan bemunba dole ki canza sbd bazanyi asaraba”nabaki 1hour”idan kin gama gyarawa ki rufe k’ofar sashen”kibar key d’in agunki”ni inada nawa”driver zaizo yad’aukeki nan da 1 hour kisameni a office….yana fad’in hakan yanufi k’ofa….da sauri yasmeen tace”. office kuma??”nayi me acan??ban saniba!!idan kika bari yazo baki gamaba should be in trouble wlh….yana fad’in hakan yaja tsaki yarufe k’ofar da k’arfi”

yasmeen tace”.nashiga ukku ni yasmeen!!wane irin mutum ne wannan?anya zan iya wannan aikin kuwa??

ganin batada amsar tambayarta”ga time natafiya”yasaka ta kalli gefen kusurwa, taga destbin da Parker”danda nan tafara k’ok’arin gyara bed room d’in tayi goge goge”kafin takoma toilet”acan ma k’al tamasa”sbd beda datti sosai…

Parlourn takoma tanata sauri tana gyarawa gabanta nata fad’uwa”

Tana fesa air frishner taji knocking”cikin fad’uwar gaba taje ta bud’e k’ofar”

wani babban mutum ne da shekarunsa basu wuce 42″yana tsaye”gaishesa tayi” yace “. y’allabai yace”.kifito nakaiki office nashi”amma yace”.idan baki gamaba nabarki kawai…ah ah nagama ai”tafad’a tana juyawa ta d’auki takalminta”tajawo k’ofar ta rufe ta zare key d’in”mani driver yajuya yyi gaba”

yasmeen ta taho anutse….aymaan ne kawai acikin parlourn”yana kallon blue firms awayarsa”motsin tafiyar mutum yasakashi d’ago kansa da sauri…..aikuwa idanuwansa suka hasko masa yasmeen”sosai yake kallon saman kirjinta da hijab ta lafe”yabi Pink lips nata da kallo…harta wuce ta gabansa”lumshe idanuwansa yyi”yana sakin ajiyar zuciya”aransa yace”.wacece yarinyar nan agidan nan??indai anan take da alama ajikinta za’a huta gsky….

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button