Uncategorized
SALON SO BOOK 1 PAGE 7-8

yasmeen kuwa a back sit mani driver yabud’e mata ta shiga ta zauna”
gaba d’aya tama rasa meke mata dad’i”
ga yaunwa tanaji”gashi batasan mezata tararba idan tasamesa a office???
Parking yyi suka fito atare yasmeen nabiye dashi”tanata y’an kalle kalle”
Salim na zaune(sakataren mr Aliyu)
bakin k’ofar shiga office d’in”mani driver yace” salim yimata iso gun y’allab’ai….
Fuskar salim asake yace”. To”
mani driver yawuce”salim yashiga office d’in mr Aliyu…bbu jumawa yadawo”yana kallon yasmeen wacce kanta ke ak’asa yace”.kishiga kinjiko…..✍️
[ad_2]