HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Sai ya kasance kowa na farin ciki anan banda mutane uku…

Ummah ce ta saka mata golden badge din ta, aka mata congrtlation aka bata dama tayi speech ta bada karfin gwiwa mai cike da tarihi ma jama’ar ta..

Yau ne ta gwada musu tana sane da kaunar da suke nuna mata ta kuma yaba su matika,.

Sosai ransu ya yayi fari amma bai kai na ummah ba dake ganin duk duniya na ranar da yakai mata yau dadi a rayuwar sarah,…

bayan an ci taro an soma watsewa

Daga saman office din hajya asma kake jin fashe fashe da kuka duka suka taru suna rike safeenah amma ina yi take kamar zata dauke ranta lokaci guda..

Dik ta fice hayyacin ta tana tambayar su meya faru, waya ci amanan su..?

Dukn su kansu adaure yake amma sai tashin hankalin safeenah ya tada musu hankali matika…

Anan mrs ruth ta shiga nazari agaggauce ta sa aka kira wanda suka sa su aiki..

Ba irin tambaya da razana su da basuyi ba amma sam sam aka kasa samun komai…

Cikin jimami hajiya asma tace toh yau dai ba yazeed bane to waye kuma ya mana wannan aiki?

Jin haka yasa safeenah ta dago ta kalle ta tana jan maganan cikin zuciyar ta…

Chan wani zuciyan yace mata anya?Ba shi din bane kuwa ai dama sai da kikayi suspecting ko kin fada masa ranar amma yaki tsawaya ayi magana toh lallai ki bincike sa..

Anan ta mike fuuuuh zata fita mrs ruth ta damke ta tana cewa aina kuma za kije safeenaah
So kike kije ki ga wannan kayan bakin cikin?
Ke dawo ..Anan zaki zauna sai chan dare muje gida..

Tace wait mummy i have to talk to yazeed..i want to talk to him

Cikin mamaki duka suka ce what?akan me..

Tace i dont know amma zuciya na bani yazeed is behind ol of this he betrayed me..

Ranar ya bani giya and is like i dont knw what i was doing

Salati hajya asma ta kwaso ta daura hannu akai cikin tsananin fushi da bacin rai da safeenahn
Tace ooh god oooooo this girl has killed me.
kina cikin hankalin ki kuwa safeenah?
Are you crazy ta fada a matukar hatsala sai da mrs ruth ta damke ta

Kuka mai cike sa zafin rai safeenah take yi batace komai ba ta wuce tayi gaba…..

Nan aka bar mrs ruth da danne hajya asma dake tana bori tana zagen zagen cikin bacin rai

She just wonder somtimes ko ba ita a haifi safeena ba sabida safeenah sam batada kan gado..wannan kuskuren data aikata ya matukar kona musi rai baki dayan su duk da ma basu tabbatar din ba

Bangaren Yazeed kuwa yasan abu biyu dole ne ya faru don haka ya riga ya shirya ma karban dukan su ,dan haka ko ajikin sa yake tadin sa da abokan sa..

Hirar sarahn kowa yake musamman su da suka san yana da alaka da sarahn aransa amma da shike bai sa sunan wasan ba sai ya tsaya musu a mtsayin abun raha ma junan su..

Faisal the most joke wise
Of all of them shiya nace sai yazeed ya kawo musu sarah sun mata special congratulation..

Shikuwa ya tsime yana ce musu yafi karfin ta Allah ya kiyaye..

Daga gefe kuwa safeenah tana kan zaga ko ina cikin mutane tana neman sa,kirjin ta sakanta har bugu suke lallai tana so ta tambaye sa gaskiyan lamarin tasan idan har bashi bane toh lallai sarah ba mutum bace aljana ce

Shikuwa hakan ya cinye abokan sa da baki har suka yi shirin tafiya ya sauko tare da su ya musu rakiya,

Dai dai safeenah na saukowa itama zata bi hanyar dayake tahowa daga gefe ya hango trophyn sarahn a hannun su jalal suna daukar hotunan su da shi.

A ransa sai ya raya tana nan wajen so yanzu ne zaije ya mata nashi congart din

Yana kaucewa a dan lungun sai ga safeenah ta fito..

Shi yayi left ita kuma ta wuce gaba a rude tana neman sa

Anan kuma kowa na shagalin sa ana ta hidiman fade fade

Kowa yaa sha hannu da ita yana mata congrat..

Masu karban contacts don ta duk sun karba..

daga gefen Waje ta nema don ta sauke gajiya da zafin kai ta nitsu ta sauke nauyin dake zuciyan ta..

Bayan tulin ajiyan zuciya Wayar ta ciro ta saka wani sim card ta shiga dialing number mahfud…

Adai dai nan shikuma yazeed in ya hango ta
#surayyahms

 

share and share your views

 

Official catty.
[2/24, 06:27] ‪+234 802 646 5734‬: *????BRILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_To Zaynab bawa novels_
_this page is For you MAMAN_ _SALEM_

and _AESHFAREEDAH_ frm _novella’s lodge_ sakon ki ya iso gareni im grateful .

_PAGE18_

Sarah Tayi dialing nunber mahfud din kusan sau biyu baiya ko responding, take idanun ta suka kada suka yi ja sai taji haka kawai ranta ya cunkushe..

Tace “ohh Ya Allah!i really wanna speak to him,yanzu wai Mahfud ya kyale ni kenan..cikin damuwa da rashin jin dadi ta sauke ajiyan zuciya mai cike da kewar sa..yau ta san a duk inda yake a duniya sai yayi feeling nasarar data samu..

Deep inside her heat she wished she receive his congratulations fiye da na kowa an aka cire ummahn ta.

Kamar an tsakure ta ta daga wayar ta shiga rero masa sakon voicemail”
Amma sai ta kasa gaya masa zuciyar ta ne yake kewar sa,she just tried her best to make it simple.

Dai dai tana shirin katsewa ta ke gaya ma mahfud din akan idan ya ji sakon ta he’s not too late to tell her congrats..

Charaf sai taji an ce “congratulations”
daga bayan ta

A dan firgiice ta juya batare da kashe wayar ba…

kallon kallon suka maida juna sannan ta sauke ajiyan zuciya ta mike tsaye tare da katse wayar tana cewa “ohhh sir yazeed..

No,call me yazeed her xcelncy…Yayi slight murmushi yana karasowa daf da ita
Ya kuma cewa ina tayaki farin ciki sarah,Allah ya taya ki riko..

Cikin sanyin murya tace nagode..sai dai duk bata cikin hankalin ta sosai sai ta rasa me zata kuma cewa
Idan suka hade ido sai su danyi murmushi

Sai Ya gyada kai zai juya
Tace xcuse me yana juyowa ta nitsu tace masa uhmmm,, thanks alot sir, im really grateful,u helped me alot. Kaima Allah ya saka maka da alkhairi…ta makalkale fuskan ta sigar shagwaba

Abun ya matukar burge sa cikin ransa Yace wow” ya dube ta cikin salo yace akan me? Ai babu wannan tsakanin mu
..have you forgeten thats my duty…yayi murmshi

Kafin ta budi baki tayi magana kawai sai suka ji an kwala kira

Yazeeeeeed!!!!!!!!!!

Itama sarahn Sai da ta dan razana shima a gaggauce ya juyo.

safeenah ce take tahowa kamar kububuwa..

Tana isowa gaban sa ta tsaya tana huci,
Kallon kallon suke maida ma juna duk ya gama dauko ta tsaf ya karance ta,yace lpya kuwa? Are you sick…

Batayi wani nauyin baki ba ta cafke hannun sa da karfi Tace come with me…

sai dai duk da force din data sa bata iya motsa shi,ta juyo a hatsale tace ka taho nace, u better come with me yazeed..

yadda tafada da kaurin muryan bacin rai ya sa kowa ya yanke yana kallon su..

Lpya kuwa? Take it easy safeenah.

Babu ruwan ki ta juyo a fusace ta watsa mata kallon bacin rai..
You better stay of this munafuka kawai

Ke da shi yau sai na tona asirin ku,just come with me tafada masa kamar wacce dagasken wani muhimmim laifi yayi
Cikim daurewar kai sarah ke binsu da ido

Shikuwa Ko ajikin sa kuma baice komai ba ya juya ya bita dai dai nan hapsy ta karaso.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button