SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Cath kuwa tunanin ta meyasa sarah take haka ko yaushe bayan tasan mahfud ne kawai zasu iya yarda dashi”
Haka ya share maganan aka bari akan zai barta anan yayi tafiyar sa sai ya zauna da su yana dan kulawa da ita..
Da yamma data ga haikan tafiya zaiyi..
Yana daga jakar sa ta sa masa kuka sai dai ta kasa furta cewar ta amince tana son ta bi shi gidan nasu ne.
Shikuwa dama yasan da walakin kawai bata cikin right senses din ta ne sje cant even think straight..
Cath na daga gefe tana rarrashin ta shi ya hada mata kayan nata suka kama hanyar germany tare
Ba su isa ba sai washe gari don haka bata san ya akayi ta shigo gidan ba
Sai ta shi tayi ta ga kanta acikin wani kawataccen daki kan Gado lallausa
An rufe ta da comfoter mai laushi ko ina na sanyin qamshi..
A hankali ta ke duba ko ina tamkar a wani duniyan aljanu rake ganin kanta…
But she wont care ko yaya ne idan har za tazo wajen da zai mantar mata da kuncin dake ninkuwa a ranta kowani rana..
Tsaye ta mike ta duba gefe da gefe babu phone dinta to ina mahfud yake? Ta tambaye kanta
Anan ta tashi cikin dar dar tana dube dube har ta vude kofar
A long luxuriious view wanda zai tabbatar ma idanu cewa ankashe kazamin kudi wajen tsara ko ina ya sa ta shiga shock ko iya kara step batayi ba..
She is in the house of a filthy rich world class scientiest.,.
Tun da take bata kawo zata taba tsintar kanta kusa da irin wannan gida ba bare ta shiga cikin ta….so haka iyayen mahfud suke da kazamin dukiya?
Money talks,tasan inba qaddara ba har su mutu bazasu iya cinye arzikin su ba…
And Despite mahfud being the only son of an intelligent multi billonaire bai sa ko da na rana daya girman kan haka ya shige sa ba..
Haka kawai ta tsinci kanta da shiga wannan shirmen tunanin,…
Not knowing that a rude take zuciyan ta ne ya ke shiga halin rasa me zaiyi nan gaba.
Cikin tunanin nata taji an dafa ta adan firgice ta juyo,
Kyakkwar mace ce ta bayyana gaban ta tare da sauke murmushi, tace sarah dear har kin tashi? Come on …come here you need to rest ta ja hannun ta sofly ta maida nan dakin data fito…
Duk a rude take binta ta kasa magana da don suka sake shigowar ma sai ta sake ganin dakin ya mata daban..
Kirjin ta na bugu, tana zararre ido, anty warda kuwa sai faman gyara ma pillow mazauni take..
A hankali ta furta dan Allah ina mahfud yake?..
Anty tayi murmushi vata ce komai ba, saiga little grany ta shigo…
Duk sai sarahn ta bisu da ido ayayin da take tambayar anty warda ko har sarahn ta tashi ne,..?
Take ce mata eh…suna maida murmushin su kanta
Itama zama tayi gefen gadon a nitse tace mata ya jikin naki? sai da ta hadiye yawo tsaban rudani amma sai ta firta da sauki…..
Granny tayi murmushi tace if she gets better sai ta fito ta samu ta ci abinci…
Cikin dan hanzari tace im fine…pls i want to talk to mahfud. Sai idanun ta suka ciko tam da hawaye zata fara musu kuka
Anty tayi smiles ta dan kamo hannun ta sigar rarrashi…
Granny ta mata alaman su shirya sai su fito waje kawao tinda hankalin sarahn kamar atashe yake
Nan ta fice,ta basu waje..
Anty warda ke ce mata zata ga mahfud amma sai ta yi wanka ta dan kimtsa kanta sai suje tare…
Batayi musu ba sabida ita sam arude take gashi bata taba ganin su amma jikin ta ya bata su din su waye ne..
A haka ta je tayi wanka ta fito anan bataga kowa ba sai abubuwan da anty wardan ta ajiye mata akan bed tayi using..
Tayi komai amma sai ta kasa sanya kayar da ta ajiye mata…
Riga da skirt ce orange and black na kanti mai kyau sosai kallo daya zaka masa kasan designer ce…
Ta dau lokaci har sai da anty warda ta shigo sannan ta sata ta sa kayan suka fito tare. .
Sai sum sun take yi kamar sabuwar amarya
Amma hakan bai hanata ba da idanun ta abinci ba,
There’s so much luxury and peace around her…
Sai da suka iso wani sashe take ganin granny da mahaifin mahfud a zaune kamar suna tattaunawa shigowar su da anty warda yayi dai dai da shigowar mahfud
Suna hade ido tayi saurin jan jikin ta zuwa wajen sa,
Kowa sai ya maida kallo kansu…
Daf da shi ta tsaya ta dan rike rigar sa kadan ta sunkiyar da kai kasa,..she is still unstable bata cikin hankalin ta sosai..
Sai yayi dan murmushi ya kamo hannun da ta rike sa Tare da cewa c’mon herione, …
Tsoron me kike ji wont you meet my family?
A boye Tayi dan ajiyan zuciya A hankali ta dago suka hade ido da su duka,
Anan sai Ta dan sake sa ta taho gaban su adan sanyaye ta rusuna..
Ta shiga gaida su cikin ladabi da girmamawa
Sukam tausayin ta ne ya mamaye ransu, musamman granny data tashi ta dago ta
Tace ure most welcome my dear…
Ki kwantar da hankali ki dauka kamar gida kika zo..
Dad dinsa yace haka ne…
You can stay as long as you want muna farincikin zuwan ki…emmm
Ta danyi murmushi ta gyada masa kai
Duk dama presence dinsu ya mata nauyi amma sai Taji daban da suka tarbe ta cikin saukin kai da aminci
Shi dai mahfud na nan na lura da ita amma bai kuma cewa komai ba
Wajen cin abinci
Su ke dan janta da hira suna so ta samu ta dan sake ranta amma duk da haka da kyar ta samu taci abincin yakai loma biyar…
Sabon shafin Jin dadin duniya wanda ake bude mata shi yau ko a mafarki bata taba gani ba…
Banda inda ta taso yanzun wani waje daban anty warda da granny suka kaita
Its seem likes She has her own part
….tamkar flat ne mai dauke da full size but simple palour and a bedroom wanda yaji luxurious royal decors komai white ne in banda
Grey and cool blue bedsheets din da ya mamaye katoton bed din ta..
She has a special collection na designers a wardrobe banda dressing room da ke cike da komai da komai..
Clothes, shoes bags,jeweriess and oll that…
Sai taji kamar wata matar shugaban kasar america..
Are thy for real? Duk a wuni daya shine har an tsara mata komai da komai na bukatun ta..
She has no oder choice but to stay here..
Atleast hakan ma kawai ya dan ja hankalin ta na dan lokaci daga tuno wani bakin cikin rayuwa..
Washe gari da safe Tafiyar mahaifin mahfud ya sa ta sake fitowa inda yake dada jaddada mata suna maraba da ita…
Daga nan yayi musu sallama ya fita tare da dansa kamar yadda ya saba..
Ko da granny da anty warda suka ga sarahn rabe da bakin kofa ta na jiran mahfud din ya dawo daga raka mahafinsa
Hakan ya sa suka Sa idon su suna kallon yanayin ta da kyau..
She is very preety granny tafada cikin yabo kwarai..
Murmushi anty warda tayi tace tsoro take ji, and i dont blame her amma kwanan zata warware anan gidan insha Allahu kuma tazo mana kenan har abada..
Duka sai sukayi murmushi,
Nan sai ga shi ya shigo cikin zaquwa sarah ta dan masa hannu a boye akan yazo shi take jira
Yana kamo hanya zuwa wajen nata granny tace “My prince? Ya juya yace yess my queendom…tayi murmushi tace Pls come here quick..
Ba tantama ya juya ya dawo wajen su
Sarahn ma sai ta dan fito fili tana tsaye tana duban su,
Anty warda ce ta mata hannu akan ta karaso a sanyaye ta iso tana jin granny na ce masa yaje mata aika cahn wani anguwa yanzu kafin ya dawo ya zauna da su tunda yace bazai je aiki ba yau ….
Dariya ya dan mata Yana amsawa da yess maam
Har ya mike tsaye
Juyowa yayi ya dube ta yayi mata alaman relax da idanun sa, sai yace musu bye ya fice
Granny na sane da sarahn ta matsu su samu zama da shi shiyasa ta aike sa…sai ta dube ta tace comn sit with us..