AZLAM 2HAUSA NOVEL

AZLAM 2

__

Part 2

Page 1

*thank you so much my fans for the warm love you showered me with,words can’t express how appreciative I’m, am really glad ad happy to have you guys as my fans,its such a great honor, I appreciate ad love you with all of my heart.*

“` you comments I really appreciate them,they are so Fab. Its good that you guys expresses your comments with me ad am really glad“`

*this page is in devotion to all the sad couples, may you find peace,joy ad happiness in your matrimonial lifes/homes*

_”Bari na kira my azla” yana shiga call log nashi yaga call din azla,kuma yayi receiving call din “ya salam how comes” phone nashi nah da automatic call recorder,nan abun ya fado mai, recorder dah bai taba shiga ba ma, dah kyar ya gano inda app din yake,ya shiga yayi gefen received calls azla ce on top itace last that kira shi yana kunawa haka yaji:_

*azla*- hello ya ashraf

*Ashraf*- wai waye pls would you just live me alone pls ad stop calling me

_dafe kai yayi “ya salam how did this happened” nan ya shiga kiran azla amma switched off baya samu,ya rasa ya zai yi dah rayuwa shi,ita koh kwance take tana kukan bakin ciki “I knew it was a fake love” “yanxu ya xanyi dah wannan CIKI I don’t even want aneesa to no about it much less of ashraf ad my parents, how am I supposed to slove all this” nan wani plan ya fado mata, tah tashi ta koma parlor inda aneesa take tah zauna “frndy how far abun n” “na fada maki ba shine ba amma kina tah insisting” “oho dai naji Sani yafi rashin Sani,nikam gobe gida nayi” “haba dai aneesa” “dgske bah Wanda zai zauna da ya small,shiyasa” ” I fah ke kika Sani”_

_washagari da safe tah hada goma sha na arziki,tah dauki key din range Rover tah dauka, suka fita dah ita da aneesa,sai gidan su, diyan shiya sai kuwa fadin ga azee nan tah zo, suka shiga cikin gida,parlor Abba suka shiga suka gaida shi,sai dadi yakeji auta tah zo gida,sai ga umma da ammi sun shigo,nan su kara dukawa suka gaida su,sai mamakin irin hankalin da azla tayi yanzu, tah dauko katuwar Leda tah mika ma Abba ” abba gashi ah ba ya small,sai 20k naka ne,kah Kara kayi hiddiman biki,Allah ya raya” bah karamin mamaki suka ji bah,azla ce dah magana ahankali,har ta iya daukan Abu tah ba yar uwar ta,lallai aure na gyara mutum,sukayi tah godiya “Niko gaskiya banson godiyar nan,yima Kai n” nan ma tah Kara basu mamaki,umma tah kada baki tace “zaki samu zuwa bikin n” “toh gaskiya umma bansani ba,sai na tambayi ya ashraf” “a’a lallai diyata tayi hankali kamar ba ita ba” duk suka sa dariya,Abba yace “kada ki tambaye shi,kina jina ki zauna gidan ki,bayan sunna zata dawo 40 days” “toh Abba nshaa Allah”_

Aisha gentle

[26/10 8:01 pm] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

*O.H.W*

Part 2

Page 2

_bata bah gidan ba,sai bayan dah aneesa tah wuce sannan tayi masu sallama tah wuce gidan su ashraf, bah karamin dadi sukaji ba da suka ganta,sai nan2 suke dah ita, auntie dai kallon tah kawai take,tah kasa haquri tah jawota gefe “baby ko dai grandson ne naga duk kin Fara chanzawa” na dah nan mood inta ya chanza “laa auntie bah komai btwn ni dah ya ashraf fa” “Anya” “dagaske” “na yarda” wayar tah yayi ringing dan nah kaina speaking of d devil,gashi ya kira” “hello son” “auntie ya kk,ya gida, pls ah kaima azla phone,tun jiya nake trying number Nata ban samu ba” “lafiya kalau, I gah mata nan Bari in bata” tah mika mata wayar tah fita, daga wayar tayi “lafiya” “haba azla Ina kiran ki switch off tun jiya” ”what do you care,kaga kada kah dame ni with your talks” tah kashe wayar_

_6 months later_

_ah kwana ah tashi azla ce zaune bisa carpet dah dan cikin tah na wata 7,Wanda tah daina fita ko Ina,sai fitar dole,sai tasa katon hijab da ba’a gani cikin ta,bah Wanda ya San tanada ciki both gidan su da nasu ashraf ko tah tafi bata ciri hijab dinta har sai ta dawo gida.sai dah ya kai wata na 7 dah taga yana girma sosai sai ta daina fita, ashraf ne ke saukowa daga cikin jirgi,with so much excitement ah face nashi, hotel na airport ya wuce straight ya kwanta, dan ya rage wahala kamin 2 tayi jirgin su ya daga sai Kaduna,_

_uniform dinta, tasa tah Jah mota sai school, tah shiga tayi lectures dinta karfe 2 suka tashi,tah Kama hanya zuwa gida,tah matsu ta isa taci kanzon da aneesa ta kawo mata “ita kah dai tasana da cikin” tana isa gida, kitchen tah wuce direct tah matse kanzon ta,tah yanka tattasai,tumatur da albasa,tah daka tarugu tah zuba soyayyen mai da kulli da Maggi ta motse sai hadiyan yawu take parlor ta dawo tah zauna kasa ta Fara cin kanzon ta,bude kofa dataji anyi ya sah ta dago kanta,gani abunda bata taba expecting ba yasa ta maida duban ta ga tv……._

Aisha gentle

[28/10 11:48 am] aysha bawa????????: ????????AZLA????????

*O.H.W*

Part 2

page 3

_Mamaki sosai ya Kama ashraf wah yake gani zaune inba azla shi ba,saye da uniform na nursing ga kato ciki tayi kiba ga haske,tana kallon shi tah gefen ido tah San bah wai ita yake kallo,tah Kara kallon TV dah ta gaji tah jingina da kujera dake bayan ta,shigowa yayi ya zauna bisa 2 seater “malam wai lafiya daga Ina haka kah shigo min gida ba sallama sannan 2seater tah zaman masu gida ce,1 seater ko na zaman bako,saboda haka kamin dawo kah fita daga gidan” kuma seriously dah gaske take bata gane ko waye ba,jawo tah yayi “ki kalle ni dah kyau zakice baki gane ni ba,ashraf ne ko zakice kin manta Dani kuma” “awoo so Kaine ashe kana Raye na dauka ka mutu,auren ka ko nadama nayi nadama auren ka,kuma kullum Ina cikin yin ta Ina addu’a Allah ya nuna min ranar da zaka sauwaka min” ranshi ah bace ya wuce daki bai Kara kallon ta ba Kitchen tah shiga tah wanke bowl din dah hannu ta,tah wuce dakin tah,tah shiga toilet tayi wanka da alwala tah fito sallah ta Fara yi sannan tah dawo gaban mirror ta Jah stool ta zauna mai tah Shafa dah mai na humra tah fashe jikin ta dah turare tah sa free gown tah haye bisa gado,ko 3 min bata yi ba,bacci ya kwashe tah mai nauyi,bude kofar dakin yayi ya shigo,yaga tana bacci takowa yayi har kusada gado ya tsura mata ido,duk tah chanza kaman bah ita ba,tayi haske ga kiba za’a sha’wa yana kallon ta yana fadin bazan iya sakin ki ba my azla sai dai kiyi haquri amma bah Saki between us,haka yayi tah magana shi daya har ya gaji ya koma parlor,knocking kofa akayi ya tashi ya bude kofar ware ido yayi momma kune,Ku shigo mana,yayi hugging In auntie suka shiga suka zauna “son Ina diya ta tana ciki bacci takeyi,Bari in tado ta” “a’a kyale tah ta huta” sukayi ta hira,hira su ya tada ita daga bacci tana tunani ko su waye,Sam ta manta tah sa hijab dinta,haka tah fito,tana shigowa taga su momma da auntie kunya tah kamata,tah dauka basu Lura da shigowa ta bah,yasa tayi saurin juyawa zata koma ciki,momma ta tsaida ita cak “tsaya Ina zaki diyata dawo” “tah juyo cikin kunya suka gaisa momma tace “biko muka zo yi,banga diyata ba tun ending last month bansani ba ko munyi laifi” “laa momma bah haka bane,banjin dadin jiki na,ga kuma school shiyasa” ……_

1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button