SANADIN K’AWA 20

20
Ranan da ta cika kwana hudu gidan Elbasheer tana kitchen tana wanke plates din da suka yi lunch shi kuma yana kwance parlor kan 3seater, ganin bai biyota kitchen din ba yasa ta gane bacci yake, shi dai ko kadan bacci bai yi masa wahala ta lura,
a ranta kuwa mamaki take dama ana likita mai shegen bacci, bata taba sanin shi likita bane sai a xamanta na kwana hudu a gidan, har lkcn fatima taki sakewa da shi, duk da yanda yake janta jiki, ko kadan kuma baya nuna ma ya ji haushin abinda take masa, sai ma ya mayar da ita abar xolaya, idan kana son kaga tayi kicin kicin da fuska to dare yyi ko kusa da ita bata yarda ya xo, duk da wani sa’in ma kafin goma yyi bacci. Danna bell taji anyi, ta d’an yi jim don tasan sai biyar kanninsa ke kawo dinner, dauraye hannunta tayi ta fito parlor, taga idonsa biyu yana kallon kofar parlorn, ganin ta nufi kofar yace “Noo don’t worry I will do that” ta juyo ta kallesa tace “Not when you are sleeping all day like a pregnant woman” dariya yyi yace “Yau xa ki dau cikin kema sai mu hadu muyi ta baccin” bata ko kallesa ba ta bude kofar, still tayi tana kallon Husnah dake tsaye bakin kofar, Husnah ta fashe da kuka tace “Amman ke kam butulu ce fatima, mu sha gwagwarmayar nan tare amma lkci daya don kin samu shiga ki kama ni ki nakada min duka ki ci min mutunci, dubi irin gidan da kike ciki ni ina gidanmu ko matayi babu, sa’ad din ma ya daina xuwa, Haba fatima halaccin da xa ki min kenan, ki tuna yanda na ta so takanas na xo gidanku ranan na kawo maki bawan Allahn nan ki yi following a Insta kika ta min walakanci ranan wai ke kina da aji, daga karshe na lallaba ki ki ka yi following dinsa, amma wai nice na xama abar tsanar ki….” Tana kai wa nan ta rushe da matsanancin kuka, fatima dake ta controlling kanta calmly tace “Husnah ki fita gidan nan kada in maki abinda ke raina….” Husnah ta tsagaita kukan da take a fusace tana huci tace “Shege ya fasa, ance maki tsoron ki nake ji fatima? to wllh babu inda xanje yau sai kin gaya ma Elbasheer gaskiyan yanda kika hadu da shi, yau sai na tona komai, kuma abinda na hada xan raba yanxu” dariya Fatima tayi tace “Toh me kike jira ae bata lkci ma kike, wllh wllh kika bari na sakko nan sai dai inna ta haifi wata” Elbasheer dake tsaye bayan fatima duk yana kallon ikon Allah ya fito ganin borin da Husnah ta fara har ta daure gyale a kugu, ya juya yana kallon fatima strictly yace “I don’t want to hear a word from u again” kauda kai tayi bata sake cewa komai ba, Husnah ta dinga kundume kundume, ya dakatar da ita yace “Jira….” Shiru ta yi tana huci, lkci daya wasu hawaye na sakko mata yau ga ta ga Elbasheer amma wai a matsayin mijin fatima, wai taya hakan ma ya faru, garin yaya…. Muryarsa taji yana cewa “I want nothing but the truth, ki gaya min da farko me yasa kika sa kawar ki tayi following dina?” A takaice tace “Don mu samu kudi” yace “Haba” ta fashe da kuka tace “Wllh, gata ka tambayeta ae ba don kuyi aure muka yi following dinka ba” yace “Good, ina xuwa” kallon fatima yyi yace “I repeat… Bna son jin bakin ki” daga haka ya wuce ciki, Husnah ta marairaice tana shessheka tace “Fatima kada ki mance kawancen dake tsakaninmu, kar ki min haka fatima, burin mu kenan ni dake a rayuwa gashi ke kin samu, Fatima ki tausaya ma rayuwata ki yarda nima ya aureni mu xauna tare mu ci gaba da kawancenmu babu mai jin kanmu don Allah Don annabi fatima….” Wani mugun faduwan gaba fatima taji, nan da nan taji abu ta tokarar mata kirji, xuciyarta ya fara bugawa da sauri da sauri, xata yi magana ta tuna abinda yace mata, wani matsiyacn kallo tayi mata ta juya ta shige ciki ta banko kofa ta sa key, jijjiga kofar Husnah ta dinga yi tana cewa “Wllh yanda ya aure ki nima haka xai aureni don na ma fi ki sonsa” fatima da taji xuciyarta na suya ta nufi sama da sauri suka kusa cin karo a stairs rikosa tayi tace “Baxa ka je ko ina ba” ya buda ido da mamaki yace “Sallamarta xan yi” bata san lkcn da ta fashe da kuka tace “Ni baxa ka je ba gwara ka kira masu gadi su fitar da ita” tana fadin haka ta ja sa xuwa sama, ya kama hannunta yace “Wait fatima, to mu je tare I just want her to go forever” yana fadin haka ya ja ta xuwa kasa, ta dinga binsa xuciyarta na bugawa, tun kan ya isa gun kofar ya dinga jin abinda Husnah ke cewa, yyi murmushi ya kalli fatima da ta wani hade rai, fixge jikinta tayi hawaye na sakko mata yaki sakinta har ya bude kofar, Bandir din kudi har uku ya jefa ma Husnah yace “Ga su ki dauka, daga yau kuma bana son sake ganin ki a kofar gidana, ina ce don su dai kike nemeni a Instagram? To na baki masu yawa ki fita rayuwar fatima, duk kika sake dawowa anguwar nan to God who made me xan sa a daure ki” Ta fasa ihu tace “Wayyo na shiga uku, Wllh ita ma ka bata su sai ka sallameta ai dalilin da yasa ta yarda tayi following dinka kenan, ita ma wllh ka bata kudin ka sallameta” tana kuka ta kare maganar, Elbasheer ya kwalo ma masu gadi kira, suka taho da sauri yace “Ku fita da ita kuma kar a sake barin ta shigo gidan nan” yana fadin haka ya rufe kofar, fatima da har lkcn xuciyarta bai dawo dai dai ba ta janye jikinta ta wuce sama ya bi ta da ido. Daren ranan tana gama shirin kwanciya ta hau gado ta rufe har fuskarta, Elbasheer dake xaune yana danna laptop ya kalli agogo yaga karfe goma ya wuce, mikewa yyi ya kashe laptop din ya ajiye ya karasa kusa da ita ya xauna ya janye bargon hade rai tayi tana kallonsa, yace “Yau kwanan ki biyar gidan nan, sai yi kike kamar baki san meye aure ba kina gwara kaina koh?” Sosai ta daure fuska taki cewa komai, ya shafa kansa yace “Uhn kawai dai don kawar nan taki bata da qualities da ya kamata Allah da xan raba fitinar dake tsakaninku kawai in Aurota nasan ita baxata dinga pretending bata san meye aure ba” mikewa fatima tayi ta xauna tana kallonsa, yace “Noo kwantar da hankalinki, bata da qualities din dama Nafisah ce me su but…..” Ita kanta bata san lkcn da ta saki kuka ba, ya riko hannunta da sauri yace “Noo I knw she’s ur frnd” mikewa xata yi ya jawota ya rungumeta hade da lumshe ido yana shakar kamshinta mai dadi, a hankali ya kai bakinsa kunnenta yace “Naga kinyi akwala tashi dauko Hijab din ki muyi sllh mu roki Allah yyi mana tsari da mutane irinsu Husnah a rayuwar aurenmu” mikewa tayi a sanyaye tayi yanda yace ya bi ta da kallo yana murmushi, raka biyu ya ja su, ya jima yana addu’o’i daga karshe ya shafa ya dago ta ya rungumeta yace “My beautiful wife” a hankali ta janye jikinta ta tashi ta hau saman gado ta rufe ido, tana jin ya kashe wutan dakin ya hau gadon ya dawo kusa da ita ya jawota jikinsa murya can kasa yace “No words plss….” tun tana nonnoke masa har dai ta hakura amma ko ina na jikinta rawa yake, duk a mugun tsorace take, bayan mintuna da yawa sun gushe ta rikesa cikin rawar murya tace “Don Allah ka bari plss” ya lumshe ido cikin sanyayyen muryarsa yace “Don’t forget you are nt a virgin as you’ve said, so it won’t hurt” shiru tayi lkci daya jikinta yyi sanyi, a hankali
ta sakar masa kuka tana kkrin tashi yaki barin tayi hakan, murya can ciki yace “Noo, you just relax” Bata iya tace masa komai ba hawaye na sakko mata har da shessheka jikinta na rawa ta kuma rirrikesa tace “Nooo…” lkci daya ta sakar masa wani kuka yyi saurin rufe bakinta, hawaye masu xafi suka dinga sakko mata, ganin how pained she was yyi releasing bakinta, a hnkli yace “And finally…. I had access to ur….. pride” Washegari a hankali ta bude idonta jin hannu a goshinta, lallausan murmushi ya sakar mata, tayi saurin rufe kumburarrun idonta, ya dago ta ya xaunar a hankali yace “You’ve slept for too long baby, baccin ya isa haka……” Bata ce komai ba bata kuma bude idon ba, yana rike da hannunta yace “Hope kan yyi sauki sosai yanxu?” A hankali ta gyada masa kai, ya lumshe ido ya manna mata kiss a lips dinta yace “Am soo sorry Fatima, I hurt you much” daga haka ya mike tsaye ya dagota, da sauri ta bude ido a tsorace amma bata ce komai ba but she just don’t want to imagine hw she felt hours back da tayi kkrin tashi lokacin, ta rike hannunsa a mugun tsorace yace “C’mon baby no pains I assure you” fortunately kuwa bata ji komai ba duk da fa akwai sauran ciwon amma kadan, har lkcn jallabiyar da tayi sllh ne jikinta, ya jawota jikinsa ya rungumeta ya lumshe ido a hankali yace “Billah I love you Fatima, be mine now and for ever, I just love you….” hawayen dake makale idonta ya sakko ta kasa ce masa komai, ita kam Sanadin kawa taga jarabawa, ciki har da kaddarar Elbasheer na kasancewa abokin rayuwarta kamar yanda take mafarki a can baya, bata ankara ba sai ji tayi ya dauketa sai bathroom ta rikesa gam, da kansa ya shirya ta bayan sun fito sannan ya kawo mata breakfast har daki don ya kira mum ta aiko masu, da kyar take cin abincin don d’an xaxxabin da tayi daren jiya yasa bakinta bbu dadi, yana kallon kwayar idonta da har lkcn basu dawo dai dai ba a hankli yace “Ain’t you surprise…” Tayi kasa da idonta murya can kasa tace “Yes I am surprise I was stil a virgin” murmushinsa me kyau yyi yace “Shud i tel you hw and why?” Tuni idonta ya kawo ruwa ta gyada masa kai tace “Yes” ya lumshe ido yace “Baby you where too young, too beautiful too innocent to be deflowered just like that, I just couldn’t, my heart melt for you that very moment, and you totally took away the heart when I found that you are d most neatest poor girl I have ever come across…..” kamo hannunta yyi yace “Tsaftarki baby, you where clean in every aspect, I love cleanliness, it’s next to godliness….” Yana kaiwa nan ya jawota jikinsa ya rungumeta tightly yana sumbatar gashinta ta lumshe ido tana murmushi wani mugun sonsa na fixgarta.
Alhamdulillah a nan na kawo karshen gajeran labarin nan mai taken SANADIN K’AWA wanda Kungiyar haske ta dau nauyin kawo maku. Mata masu hali irin na Husnah da fatima sai ayi hattara da samarin Media, idan fatima taji dadi karshe to ba lallai naki ya kasance haka ba, don haka it’s better mu raba kanmu da wahala yan mata.
(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());
My next novel after Noorul Huda loading in few days time….. But nima fa Benz din nan dai da writers ke siya kwanan nan xan siya kuma sai fans sun yi assisting dina???? so where are you fanz patronize ur Novelist, you’ve got to trust my books.