NOVELSSARKI NE

SARKI NE COMPLETE

6⃣ teenah taceh “Haba Mujeeb ya zakamin hka? Mujeeb yaceh “naceh ki bani guri in wuceh in b hka ranki zea baceyh, kapin ta qara wata magana y bankadetah y fitoh daga dakin har gidanmah, yana fitowah yana cikin qaro da muryar Hannah na cewah “kingah Allah mai gafara ne,mai rahama ne,mai jinkaine, a duk indah muka tsince kanmu tofah musani cewar “Allah yana nan tare damu” kingah karya da cin amana,zalunci da yaudara duk basu dayah dagah cikin halin mutanen kirki …
Ajiyar zuciya yarima Mujeeb yay tukunnah ya shigah motarsah yaja zuwah gidah,kai tsaye dakinshi y nufah y kwantah kan gado ko takalmi bai cire bah, maganganun hamna kawea ke dawo masah a rai, so wannan waceceh? nikainah tambayr danake kenan..
Wacece Hamna?
Hamna Halid, Kyakyawar yarinya ceh,faraceh tana da ilimin addini sosai sannan ynxn hka ta kammala secondary school dintah a GGDSS Gwarzo, akuy kasaitah dan sea ka zatah wata Yar mulki ceh ko sarautah,mahaipintah y ksanceh mutum mai rufin aisrin Allah,bashida wani kudi gidansu ma qaramin gidane,sunan mahaipiyartah Rabi’ahtu tana kirantah da Ammu, a gidansu su 2ne daga yayantah mai sunah Jabir sea itah,itaceh maceh kuma itaceh autah. Sheakaruntah bazasu wuce 17_18 bah.
[11/13, 12:43 PM] Kausar Luv????:

7⃣ Hamna ta kasance abar so ga kowah,yarinya ceh mai hankali da natsuwah, batada tsoro ko kadan irin tsoron nan na masu mulki ko sarautah.. wannan kenan.
A chan bangaren yarima kuwah ya kasah bacci natsuwarsah gaba dayah ta fitah daga jikinshi, dan a halin ynxn yasan yana buqatar maceh a tare dashi kuma gashi y baro teenah wea mi ke faruwah dashine? A hka ya dinga tunani2 har bacci yay awon gaba dashi.
Washe gari da misalin karfeyh 8am duk ilahirin family din mai martaba sun hadu a cikin wani babban falorn Sarkin, inda mai martaba yay addu’ah tukunnah y fara magana “Yaceh Alhmdlh dukkan yabo da gdya sun tabbatah ga Allah dayabani iko na tarbiyantar da “ya “yanah, ina mai matuqar farinciki da nuna jin dadinah da Allah y nuna min dawowar Mujeeb lpy, “Mujeeb” mai martaba y kirah sunanshi, yarima Mujeeb ya amsa, Mai martaba yaceh “Mujeeb kaine Magajin wannan Masarautah sabodah hka ykmatah ka ajiye iyali kapin lokacin da Allah zea gwada mana kai SARKI NE! Saboda hka na baka zabieyh idan da wadda kake so to ka kawo mana itah domin mu gantah amma ka tabbatah Yar gidan mu2nci ceh da kamala kaji ko? Yarima Mujeeb ya amsah da in shaa Allah mai martaba..
[11/13, 2:33 PM] Kausar Luv????:

8⃣ Nan take sukayi addu’ah,mai martaba y shirya fitah fadah, nan take fadawah suka fara kirari “Gyara kimtsieyh dakyau” Allah yja zamanin sarki, dan sarki,jikan sarki, Baban sarki, cikin takawah ta kasaitah da shigah ta kamala mai martaba ybar falon zuwah fadah, yana fitah Kallo y dawo ga Mujeeb, Maman Mujeeb taceh “to kaji abunda mai martaba yafadah ina fatan zaka aikatah kaman ynda mai martaba ya umarcekah, yarima Mujeeb ya amsa da in shaa Allah..
Tashi yay y fitah ya koma dakinshi, kasancewar kunsan al’adar gidan sarautah basu yawo sosai,basuda frnds da yawah,sannan kuma komai nasu na daban ne…
Yana komawah daki y zaunah,sea maganganun Hamna ke dawo masa a rai, ana hka teena ta kirashi, bai dauka bah sea da wayan y tsinke tukunnah ya kiratah bugah 2 yay ta daukah, cikin muryar kissah taceh “Hba prince dan Allah y zakamin hka? Jiyah gaba dayah kasa na gagara bacci, shiru Mujeeb yay tukunnah yaceh “teenaluv yau ina xuwah jiyah wani uzuri ne ysah na dawo, Murmushi tai taceh “to ngd yarima ina jiranka yau zan ajiyemaka kaina a musamman” Murmushi yay yaceh “sea kin ganni.
Hka kuwah akayi,Karfeyh 7pm dea2, Yarima Mujeeb ya qara shiryawa zuwah gidansu teenah.
[11/13, 6:50 PM] Kausar Luv????:

9⃣ Abun kamar hadin kai yana isah,Hamna na fitowah daga gidansu,cikin hijab dintah iya guiwa, tsayawah yay yana kallontah, yanda kuka San ya samu TV, tafiyah take cikin natsuwah da kamala,har ta wuce ta gabanshi, wani kamshi mai dadin sauraro yaji y dake hancinshieyh, bayantah yabi da Kallo har ta wuceh daga layin,kai y girgizah ya shigah cikin gidan su teenah, yau kam sea da akayi harka aka kammala 50k y ajiye matah tukunnah y kimtsah ya kamo hanyar gidah,driven ya kama amma mi sea ya tsincieyh kanshi a cikin tunanin Hamna, cikin nishadi ya isah babban gate din gidan, dogarawah suka bude masah kopah daga ganin motarshi, kai tsaye fadar mai martaba ya nufah, yana isah fadawah suka hau rafka kirari, “Allah yaja zamanin yarima, Allah yay maka albarka dan sarki jikan sarki. Mai martaba yay masu alama da hannu na su dakatah kuma su wuceh hka kuwah akayi,suka tashi mai martaba ya kalleyh Yarima Mujeeb yaceh “Mujeeb” Yarima Mujeeb ya amsah,mai martaba y qara da cewar ga takardar invitation daga makarantar NURUL ISLAM WA TAHADID LUGGATIL ARABIYAH! bukin hadda ne na daliban makarantar su 50, inaso ka wakilci wannan masarautah , ina nupin zaka wakilceni a wannan walimah, kanajinah? Yarima Mujeeb ya amsah da inajinka mai martaba, mai martaba yaceh “Masha’allah, sannan inaso kasa kayanka na gadon ma’ana kayan sarautah, don tun kapin tafiyarka UK baka son saka kayan Sarautah. Yarima Mujeeb ya amsah “Da yardar Allah zanyi” mai martaba ya miqa masah takardar invitation din yaceh “ka dubah tym kuma dan Allah kadah ka jima kapin ka tafiyh” Yarima Mujeeb ya karbah yaceh in shaa Allah. Yana karban takardar yay wa mai martaba sallama ya zarceyh dakinshi, kai tsaye kujerah y hau ya kunna TV waqan Lil_Wayne mirror in d world ya kunnah, a hankali y bude takardar yaga tym din 10am ne, kuma a unguwarsu teenah ne, Murmushi kawea yay ya ajiye takardan.
[11/13, 7:36 PM] Kausar Luv????: ???? Washe gari da misalin karfeyh 9am, yarima Mujeeb yay wanka ya saka kayanshi ma’ana kayan ciki, wani dogari na hango tafiyh da kayah a hannunshi, yana isowah wasu fadawa dake gadin kopar suka bashi izinin shigah, yana isah kai tsaye ya fara shirya yarima Mujeeb cikin kayan Sarautah, kusan minutes 40 aka dauka ana shirya yarima Mujeeb har rawani da komai sea da akayi masah daka Ganshi sea ka rantse SARKI NE! turare ya dauka ya fefefsah wa kanshi ya kalle madubi ya kalle kanshi yaceh “Am a king” yay Murmushi ya fitoh, fadawah suka dau “gyara kimtsieyh da kyau” kai tsaye fadar mai martaba ya nufah mai martaba ya samasah albarka, motah 4 mai martaba y bashi tare da fadawa da dogarawah suka fitoh suka kama hanyah sea MADARASATUL NURUL ISLMA WA TAHADID LUGGATIL ARABIYAH! karfeyh 10:10am suka isah, kodah suka isah wakilin gwamna na wurin, cikin takun qasaitah da nuna isah fadawah suka rufah masah gaba da bayah ana gyara kimtaieyh da kyau har suka isah gurin da aka tanadar wa da mai martaba, kai dakagah yarima Mujeeb sea kaceh SARKI NE! basu jima da isaba mutanen dake gurin suka fara kawo gaisuwah zuwah ga yarima Mujeeb, nan take aka fara walimar, taro aka bude da addu’ah tukunnah aka karantah ayoyi biyar na farkon suratul Maryam, bayan an kammala aka gabatar da daliban da suka haddaceyh al_Qur’ani mazah da matah, shugaban makarantar, ya karato fatiha, ummul kitab kenan da kuma ayoyi goma na farkon suratul baqarah,bayan y kammala yayi nasiha da jawabi daga jawaban da yay kuwah akuy “Kirah da yay ga yan uwan muslmai akan mu dage mu nema ilimin addini domin wannan ilimin shine abunda za’a tambayemu dashi a ranar gobe alqiyama ba boko bah” ya qara da cewar yana da kyau Mugabe cewa yanzun rayuwa batayi sea da ilimi musamman ma ilimin addini sannan kuma idan Allah ybamu ilimin muyi amfani dashi ta hanyar kwarai kuma wadda ta daceh” “Humm what a nyc preach” inji kausar, Bayan ya kammala, mai gabatarwa yace ynxn zamu kira daya daga cikin wadan nan daliban domin ta karantumana al_’qur’ani, mai gabatarwar yaceh zamu kirah “Hamna halid” yarima Mujeeb dake gefe take yaji gabanshi na faduwah, ido ya qara qorawah domin yagan wannan Hamna wadda ko sunantah aka kirah sea tsikar jikinshi ta fara tashi
Hamna halid cikin daliban nan ta fitoh, da hijab dintah ruwan antah har qasah, da safar hannu data kafah, mic aka batah, bayan ta karba tayi a’uziyya tai basmala tukunnah ta fara karanto suratul sad, Masha’allah yanda kuka San Yusuf khalu na rera karatun al_qur’ani haka ta dingah zuboshi, sea da ta karantah aya 10 tukunnah ta dawo gurin zamantah ta zaunah, mai zea faru? Yarima Mujeeb gabadayah ta tafeyh dashi, hankalinshi gabadayah yana gurintah, a hka aka kira mai martaba yarima Mujeeb daya miqawah wadan nan dalibai kyautar da makaranta ta tanadarmusu, hka kuwah akayi, yarima ya taso tare da rakiyar dogarai, nan take y fara miqamusu kyautar a hka har ykai ga Hamna, tsayawa yay yana kallontah, shi gashi y miqa matah kyautar Amman kuma bai sakeyh bah. Ni kausar Luv dake gefe ina Kallo naceh mai zea faru??
©Kausar Luv????
[1/8, 11:30 AM] Kausar Luv????: [11/14, 7:01 AM] Kausar Luv????: ????????????SARKI NE????????????
????????????????????????????????????????????
Na Kausar M Hassan

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button