NOVELSSARKI NE

SARKI NE COMPLETE

1⃣1⃣ Murmushi Hamna tai masah wanda hakan yasashi sakin kyautar daga hannunshi, komawa tai ta zaunah indah yarima Mujeeb yabi bayantah Kallo, a hka ya cigaba da bawah daliban kyautar har y kammala y komah y zaunah gurin zamanshi tare da dogarawah, a hka aka kammala walimar, indah mai martaba yarima Mujeeb ya bawah daliban 50k, kowanne dalibi daya haddaceyh al_Qur’ani nan take fili ya dau kabbara,wakilin gwamna kuwah check y bawah makarantar na million dayah daga gwamna, kabbara aka komayi, a hka aka kammala walimar indah bakin da aka gaiyyato duk sufara tafiyah,shima dea yarima Mujeeb ba’a barshi a baya bah, hanya suka kamo tare da malaman makarantar da kuma wakilin gwamna da sauran Al’umma aka kawoshi motarshi, inda dogarawah suka bude masah motah y shigah yay sallama da jama’ah, daga nan suna fitowa sea fadar mai martaba, yana isah kai tsaye fadar y zarceyh, sallama yay dogarawah suka amsah, mai martaba yaceh “Mujeeb har an kammala? Yarima Mujeeb y amsah da an kammala mai martaba” mai martaba yaceh ya kaji? Yarima Mujeeb ya niesah y saukieyh ajiyar zuciyah ya tunah da Hamna da karatun da tai irin ynda bakintah ke motsawah, yarima Mujeeb yaceh “Alhmdlh mai martaba komai yayi” mai martaba yaceh to Alhmdlh. A hka sukayi sallama indah yarima Mujeeb ya kama hanyar dakinshi tare da wasu dogarawah.
Ehum Sarautah kenan! Wannan SARKI NE! kawea a matsayinshi na dan adam amma ku duba yandah ake masah ladabi, to inaga sarki Allah? Wanda ya hallicieyhmu, ya yan uwana musulmai mu kasance masu dogaro da Allah.
Yana isah dakin, kai tsaye toilet y shigah yay wanka, amma mea? ji yake in baigah teenah bah akuy matsala,waya y dakko y kiratah, shiru2 bata dauka bah, Chan tai masah text kamar hka “hey prince, its me Teena, am sorry buh ynxn na koma Yola mahaipinah yazo y tafiyh dani kuma y nema gafaratah na yafeyh masah ni kaianh ynxn ina rokon Allah da ya yafeyh mun lapin dana aikatah, kaima ina horonkah daka Deana aikatah zinah” Allah my gayara amin.
[11/14, 7:15 AM] Kausar Luv????:\

1⃣2⃣Text din y bude, yana kammala karantawah, ya ajiye wayanshi,tsaaki yarima Mujeeb yay tukunnah yaceh “to hell wt u” a cikin zuciyarsah kuwah cewa yay “halan ke dayaceh mace a duniyah? Inada wadan da sukafiki kyau da komai, yana kammala fadar hka sea muryar Hamna ta dawo masah a zuciyah “Shin ko kinsan aikatah zinah babban laipieyh ne? Ajiyar zuciya yay tukunnah yaceh “Dake zanyi damake zanyi” yeh hka za’ayi.
Karfeyh 8:30pm dea2 yarima Mujeeb ya shirya tsaf cikin manyan kayah, ya saka glass dinshi, ba qaramin kyau yay bah, kasancewar akuy wata kopa ta baya a gidan sarautar itah yabi y fitah, kai tsaye unguwarsu Hamna y nufah, koda y isah dea2 kopar gidan ya aika yaro aka kiratah, hartaceh bazata fitoh bah Ammu taceh “kikasani ko malamain kune?ki tafiyh mana in kikagha abunda baki ganebah sea ki dawox, “to ammu” amsar data bashi kenan, hijab dintah ta dakko ta saka ta fitoh, tana fitowah taga motah kopar gidansu, bataga mutum bah, har zata juyah sea taji anyi horn, matoswa tai daf da motar yana ganintah yay wani shu’umin Murmushi ya saukieyh glass din motarshi, Sallama tai, qasah amsawa yay sabodah irin niyyar dayazo da itah gabadayah yana ganintah sea yaji ta fitah a ranshi, ganin bai amsabah yasah ta juyu ta dawo gidah, tsaki yarima Mujeeb yay tukkuna yaja motansah yay gidah, yana isah kai tsaye bangaren gimbiya mamanshi y nufah, yana isah jekadu suka Farah rafka kirari, ko ta Kansu bai bi bah, y zarceyh gun mamanshi, har qasah y zokonah y gaishetah. Cikin jin dadi da nuna soyayya ta amsah, Mamanshi taceh “Mujeeb, har ynxn wea maganar da mai martaba yay maka? Yarima Mujeeb ya Susa kanshi yaceh “Gimbiya in shaa Allah zan kawotah. Murmushi gimbiya tai tukunnah taceh to Allah y kaimu lokacin.. Daga nan sallama yay matah y wuceh dakinshi
[11/14, 7:30 AM] Kausar Luv????:

1⃣3⃣ Washe gari da misalin 8pm yarima Mujeeb ya qara shiryawa zuwah gidansu Hamna wannan karon kuwah yaci sa’ah tana kopar gidansu ita da wata Yar qaramar yarinya, chak ya tsaya yana kallontah, tasowa tai zata wuceh cikin takun qasaitah, yarima Mujeeb yaceh “Malama Hamna” cikin gadaraa ta juyu taceh “Naam” yarima Mujeeb yaceh “Sunana… Har zea fadi sunanshi sea kuma ya fasah yaceh “sunana Jabir”, Hamna taceh “sannu jabir” tana cewah hka ta qara mai zata wuceh, bintah yay yaceh Hamna dan Allah zan tmbyki ne, Hamna ta gyara tsayuwartah taceh ina Jinkah, yarima Mujeeb yaceh “dama tmbyne ko kinada mijin da zaki aurah? Dum!!! Gaban Hamna taji ya fadieyh, Hamna taceh “malam kai kuma daga ina Da zakimin wannan tmbyar? yarima Mujeeb yaceh “dan adam ne daga wannan duniyah, Hamna taceh to banidah amsar baka, hka kawea ta fadah ta wuceyh, amma menene? Gaba dayah jikintah ybatah wannan fah ba an ordinary man bane sabodah ko izzah da kasaitah dayake matah magana akuy alamaun tmbya a ciki.
Murmushi Mujeeb yay tukunnah yaceh “ina nan sea kin dawo” hka kuwah akayi, kasancewar Hamna bata jima bah ta dawo ita dayah babu yarinyar dake hannuntah, Mujeeb na hangotah ya qara gyara tsayuwarshi, har zata wuceh yaceh “malama Hamna one more question pls, Dan Allah kina sonah? Hamna ji tai kaman an aza matah dutse akai, kallonshi tai taceh “so fah kaceh” Mujeeb yaceh eh ko ban muki bane? Murmushi Hamna tai tukunnah taceh eh bakamin bah, Mujeeb Murmushi yay yaceh “ba gskybe bane, na miki kuwah, yauwah inqara maki wata tmbya? Hamna taceh ina jinka cikin izza ta fadamasa hka, yarima Mujeeb yaceh “ko zaki iya auren yan gidan Sarautah? Hamna kallonshi tai tacah “To meye a ciki idan dea inason shi? Ai suma mutanene kamar kowah, saboda basufimu bah,kasancewar babu wanda yafiyh wani a gurin Allah, sea wanda yafi tsoron Allah. tana kammala fadar hka ta wuceh ta shige gidansu, indah yarima Mujeeb yaceh “to aurenki zanyi kuwah in shaa Allah” yana kammala fadar hka y shigah motanshi yay gidah, direct gurin mamanshi y nufah, gaishetah yay ta amsah tukunnah ya Susa kanshi, yaceh “ranki y dade …. Mamanshi taceh menene? Yarima Mujeeb yaceh “zan sanarwah da jekadiyah dea”. Mamanshi taceh “Mujeeb ni na haipieyka fah” so bakada shamaki dani kawea fadamin koma menene, cikin jin kunya yaceh dama gamaeda maganar mai martaba ne, akuy wata yarinyah, nan take ya bawah mamanshi labarintah da kuma full address dintah
[11/14, 7:20 PM] Kausar Luv????:

1⃣4⃣ Maman tashi taceh “To Mujeeb Allah dea yasah Yar mu2nci ceh, yarima Mujeeb ya amsah da amin, yana tashi bai tsaya ko inaba sea dakinshi, babu abunda ke ranshi inbah Hamna bah, gama dama shi ynxn he x totally in Luv wt her, he want to marry her, buh d question dayake going through his mind ix dat shin tana sonshi kuwah? hhhhh c me c Mujeeb da karfin hali, daga haduwah jiyah sea kace wea sonkan? Ai zuciya kala2 ce kowanne dan Adam da yanayin irin wadda Allah yay masah.
Karfeyh 10pm dea2 bayan mai martaba y dawo daga fadah, kasancewar yau kwanan Maman Mujeeb ne, jekadiyah sarki y aiko ta kiratah, ba’a jimabah kuwah ta isah, tana isah ta samu guri ta zaunah, SARKI NE! kawea da iyalinshi, kallontah mai martaba yay yaceh “Ya akayi? Nagah da alamun magana a bakinki ko? Murmushi Gimbiya Maman Mujeeb tai, tukunnah taceh “Ranka y dade ai Mujeeb ne yaceh gamedah maganar da kai masah ta batun iyali, tofah y samu watah, kuma yana sontah, mai martaba y gyra zamanshi yaceh “To Alhmdlh, ynzn ina ne gidansu? Sabodah mu aika mahaipintah yazo, nan take Gimbiya ta fadaamsah address din gidansu Hamna.
Washe gari tunda safe mai martaba ya aika dogarai aka kirah malam halid, babu jirah tare da fadawah,suka dawo, suna isowah mai martaba yaywah fadawa da dogarai umarni dasu tafiyh, hka kuwah akayi suka wuceh mai martaba bayyi qasa a guiwah bah ya sanarwa da abban Hamna buqatarsu
[11/14, 7:49 PM] Kausar Luv????:

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button