
1⃣9⃣ Ai kuwah ynxn Hamna,wayarta ta dakko amma kash Ashe charging ya karey, shiruu hamna tai tukunnah taceh “banma da rabon ganinshi kenan, mu tafieiyh kawea hka kuwah akayi suka kama hnya kowacce daga cikinsu ta fasah zuwah gidansu, amma mi zea faru? Hamna na isah gidah ta tarar da ankawo kayan lefeh jaka 15 manya2 kowacce maqare da kayah da alkeybbah. Masu kyau da tsadah, sallama tai Maman tata, ta amsah taceh “sannu hamna ga kaya nan ankawo miki, kingah wani Abu chan a ledah wasu mata wea yan korar amarya suka aiko dashi ance ki shanye kuma kullum za’a na aiko miki dashi ki tabbatah kinsha. To kawea itaceh amsar data batah ta dauka ledan ta shigah dashi dakintah wanda ya kasance madaidaiceyh ne.
Karfeyh 9pm Abban hamna ya shigo gidah, Ammu ta nuna masah kyan, addu’ah kawea yay yaceh Allah y tabbatar mana da alkhairi. Indah yaceh da Ammu ta kira masah Hamna, hka kuwah akayi tana zuwah yaceh “to an aiko daga fada wea bazaki kara fitah bah, sabodah al’adaceh ta gidan sarki idan aka saka ranar aure ba’a qara fitah kinji? Hamna ta amsah da naji Abbah. Nan take yay matah addu’ah ta komah daki ta kwantah.
A chan bangaren yarima Mujeeb kuwah hankalinshi kwance zuciyarshi zaune kasancewar yanzun y kusah samun abunda yakeso, dan ji yake desire tai masah yawah amma mi y hakura sea an kawo masah hamna yayi mai dalili.
[11/15, 10:27 AM] Kausar Luv????:
2⃣0⃣ Yau Alhamis kuma yaune akayiwa amarya wanka na yan gidan Sarautah na madara da lalle kaman ynda al’adansu ta nunah. Washe gari ta kama juma’ah inda akayi walima a makarantarsu Hamna. Anyi wa’azi kuma anyi amarya nasiha.
Allah abun gdya,yau ranar ta kama assabr inda aka daurah auren yarima Mujeeb da gimbiya Hamna a babban masallacin fada area, dauren auren da akayi shi a natse indah yan uwa da abokan arziki suka halarta,Inda yarima Mujeeb aka shiryashi yanda kuka San SARKI NE! yayi matuqar kyau, indah gwamnan jihar kano da sauran sarakunan Nigeria suma suka halartah aka dauran wannan aure..
A chan bangaren gimbiya hamna kuwah alkeybah aka samatah buki akayi na gargajiyah babu qarya a ciki komai yayi lapiyah lau. Alhmdlh.
Karfeyh 8pm yan daukan amarya suka iso, hka kuwah akayi akadaukieyh amarya daga gidansu zuwah gidan Mai martaba sarki, kasancewar a cikin gidan aka kirkiri gini aka yimusu komai nasu sabo, kayan daki da komai da zata buqatah duk mai martaba yayi…
Gudah aka dingayi ana rafka kirari har muka isah, nida ke gefe ina rubutu sea naga an chanza hanya Insted of ayi bangaren yarimah, ido na zubah ina kallon mai faru, kai tsaye naga mun zarceh bangaren gimbiyah Maman Mujeeb, Nan aka diretah akayi addu’oih da nasiha aka watse aka bar gimbiya da Hamna. Nasiha Gimbiya tai matah tukunnah ta kira jekadiya tai mata iso zuwah wani daki.. Ashe al’adarau ceh sea amarya tayi sati a bangaren Mum din mijintah angah yanayin tarbiyartah tukunnah sea a bawah mijin itah kuma a kullum sea jekadiyah ta rakatah ta gaidah sarki and 4sure she must daure kantah da mayafiyh…..
Hka kuwah akayi bayan an wastieyh mai martaba ya shigo yay wa amarya nasiha sosai tukunnah ya wuceh zuwa dakinshi.
Allah abuna gdya allah yayi sati y zagayo, zaman da Hamna tai a gurin Maman Mujeeb basu taba haduwa bah sabodah ba’a bari ko wajen daki tana zamah tsumi ake bata tana shaa kullum da madarah. Yau ne jekadiyah ta shiryatah tsaf, indah Mum din Mujeeb taceh a shigah da itah a bangarensu, hka kuwah akayi. Koda ta isah har kan gadontah ta ajiyetah tukunnah ta fitoh tana fitowah ta hadu ya yarima Mujeeb a cikin shigah ta sarakunah da kan ganshi rantse da Allah, SARKI NE! wani farin kyale nagah jakadiyah ta bashi, ta koma ciki ta sanarwah da gimbiya hamna cewar ga yarima nan shigowah.
Hka kuwah akayi jekadiyah tai musu sallama indah yarima Mujeeb yay Murmushi yasah kafarshi cikin dakin tare dayin sallama.
©Kausar Luv????
[1/8, 11:33 AM] Kausar Luv????: [11/16, 6:33 PM] Kausar Luv????: ????????????SARKI NE????????????
????????????????????????????????????????????
Na Kausar M Hassan
2⃣1⃣ Amsawa tai,amma menene ji take zuciyarta na bugawah sabodah wannan muryar da tajei,jei take kaman ta saba jin wannan muryar, kai tsaye ya zarce Inda take kan gado yana Murmushi, tare da wannan farin kyalen dake hannunshi ni kausarluv dake gefe ina kallonsu naceh to ko mai zayyi da wannan kyalen oho! Gani ne nawah ..
Kasancewar gimbiya hamna na cikin watah alkehybah mai kyau da tsadar gske, gashi a Samantha kamn da niqab hkan bai batah damar ganin yarima bah, yaye matah alkybah din yay,ya kalletah yay Murmushi nan take yaji ya fara rasah natsuwarshi.
Yarima Mujeeb yaceh “Gimbiya bazaki dago fuskarki ki kalleni bah”? Rau2 da ido tai ta dago manya_manyan idaunutah ta kalleshi, Dum! Faduwar gaba ta qara afkuwah tare da hamna, cikin rawar murya taceh “Jabir”!!! Murmushi yarima Mujeeb yay ya tashi tsaye yaceh ” Ba sunana jabir bah, Mujeeb ne sunana, yarima Mujeeb! Cikin tsiwa ta tashi taceh “Mai yasah zakamin qarya”? Dama kaine mijina? juyuwa yay cikin qasaitah yaceh “Nine”! Nine mijinki kuma na har abada in shaa Allah.
Yana kammala fadar hka ya zarceyh kan gado y daukieyh farin kyalen nan ya azah a tsakiyar gado, yaceh da haman “kizo” ko kallonshi batayi bah, ya qara gyara kwanciyarsah kan gado cikin muryar badah tsoro yaceh “ba kiranki nai bah”? Again bataceh dashi komai bah.
Tasowa yay yazo garetah ya damko hannuntah ya yarfatah kan gado, ya komah rageyh hasken wutar dakin ,tukunnah ya komah kan gado. Indah har ynxn zuciyarta ke bugawah…
[11/16, 6:42 PM] Kausar Luv????:
2⃣2⃣ Ajiyar zuciya yarima Mujeeb saukieyh, ya Kalletah ya shafa fuskantah yaceh “Hamna”! Kinada kyau, harararshi na hango tayi indah shi baimasan tanayi bah, addu’ah ya dafa kantah yay matah tukunnah yaceh “tashi muyi alwala muyi nafila domin mu godewah ubangiji” gimbiya hamna ta kalle yarima taceh “Banda tsarki” wo hoho zo kugah zufah a fuskan yarima Mujeeb duk da sanyin AC din dake dakin amma ya fara zufah, cikin muryar tausayi yaceh “Haba amaryatah kinsan fah ykamata aceh we make it today”. Hamna taceh “To tundah banda tsarki ya zakayi? Lallai jabir ko Mujeeb bansan ainahin sunanka bah, Allah y cika mka burinka na ganin ka aureni amma a bisah rashin saninah, dan da nasan kaine to da ban yarda na aureka bah, amma bbu komai. Tana kammala fadar hka ta tashi ta wuce farlour tana ta kuka. Allah sarki sea hakuri hamna????.
Yarima Mujeeb kuwah gaba dayah ta kashe mushi jiki,shi kanshi yasan bai kyautah bah to amma ai y tabbatah in shaa Allah “he will keep her hppy” komai takeso zea iya yi matah, and at long last in shaa Allah zata fara sonshi duk da yasan ta tsaneshi, shi kanshi ynzn ji yake idan bada itabah ba zea iya rayuwa bah.
Soyayya ruwan zumah ceh,wannan gskyne yarima domin dukkan zuciya tana son mai kyautata matah kuma ta tsani mai munana mtah ka dage da kyautatawa hamna in shaa Allah watarana Kai SARKI NE a cikin zuciyartah.
Kwantawah yay indah gabadayah hankalinshi y komah ga Hamna, tunani kawea yake ynxn a wani hali take? Kallon kanshi yayi yaceh “Wea halan am not gud”? yaceh “Kai bara in dibo hamna, hka kuwah akayi y tashi y bude kofar dakin yana fitah farlour ya sametah,tanatah kuka, zuqonawah yay qasah yaceh “Hamna pls”! Kideana zubar da hawayenki, idan kina kukan nan har cikin rainah nakejinshi, xuciyatah bugawah take Hamna. Cikin muryar kuka hamna taceh “ya isah”! Tabbas ka cika burinka a kaina na ganin ka aureni” amma kada kasah ran zama dani a matsayin matarka!”.
[11/16, 6:49 PM] Kausar Luv????: