
2⃣3⃣ yarima Mujeeb ji yay kaman ta zubah masah ruwan zapieyh a zuciyah. Jikinshi babu kwari ya tashi tsaye yaceh “Dan Allah hamna kada ki azbatar dani ta wannan hanyar” kai da daga masah kawea ta kamo hanya zuwah wani dakin, bintah yay y kamotah ta fadu kan kirjinshi, bata ankarah bah taji yfarah kissing dintah, kuka da yakuoshi takemushi amma Sam ko a jikinshi, sea ma qara matsetah da yay da kirjinshi yana maidah numfashi.
Ganin yarima Mujeeb baidah niyyar sakintah yasah ta fara kama kantah, tana lumshe ido, hkan y dawo da hankalinshi zuwa garetah, sunantah ya fara kirah “Hamna!!!” Tana jinshi ta qara lumshe idontah, hakan yasah y dauketah y kaitah kan gado indah ya daukieyh wannan farin kyalen dake kan gadon ya lunkeyh y ajeyie gefe shima y kwantah daf da itah, a hka har bacci yay awon gaba da itah… Shiekuwah yarima Mujeeb kirjintah kawea ya tsaya Kallo, duk da suna cikin alkkyhaba amma daga gani masu girma ne… Kasa jurewa yay sea da ykai hannunshi kan kirjintah tukunnah ya dan samu natsuwah.
Washe gari tunda safeyh, jekadiyah ta shigo bangaren yarima Mujeeb, sallama tai kasancewar yarima Mujeeb ya tashi y shirya tsaf cikin manyan kayah, indah Hamna na daki tana bacci abuntah, jekadiyah har qasah ta zokunah ta gaidah yarima, fuska ya yatiene ya amsah bayan y amsah yaceh da jekadiyah lapiyah? Cikin xumudi jekadiyah taceh “Ana chan fada an taruo kai ake jirah da gimbiyah” Murmushin takaiceh yay tukunnah ya tashi y dakko farin kyalen ya bawah jekadiyah yaceh ki tafiyh dashi batadah tsarki”.
Ni kausar dake gefe sea ynxn nagane Ashe duk a cikin al’adansu ne dama wannan farin kyalen Kapin mata da miji ma’ana Sabon aure su fara tarawah suke sakashi domin ganin cikar budurcin Mace.
Jekadiyah shiru tai tukunnah taceh “Haka Allah yaso yarima kada ka damu” Murmushi yay mata ya kuma yi mata alama da hannu akan cewar ta tashi ta tafeiyh. Hka kuwah akayi ta kama hanya sea fadah, kasancewar fadar ta cika makil da mutane, ana jiran ganin result amma kash mi zea faru? Nan take jekadiyah ta sanarwah da gimbiyah amsar da yarima ybatah. Babu wanda yaji dadi a cikinsu amma y zasuyi? Sea ayi hkuri.
Hka kuwah akayi indah kowah y watiseyh, gimbiyah cewa da Maman Mujeeb tacewa jekadiyah ta cigaba da kula da hamna kada ayi sanyah, kasancewar zaman da tai na sati dayah a furintah,ta fahimceh hamna yarinya ceh mai son addini mai hankali da kamala, jekadiyah ta amsah da in shaa Allah…
[11/16, 7:00 PM] Kausar Luv????:
2⃣4⃣ A chan bangaren yarima kuwah, tashi yay ya shigah dakin da hamna ke ciki, hakan yayi dea2 da tashin ta daga bacci,kallontah ya tsaya yanayi yanayin da take tashi daga baccin sea y burgeshi, a hankali take bude idontah, har ta budesu gaba dayah, karaf tai ido biyu da yarima, Murmushi ya sakar matah indah ita kuma ta tsuke fuska ta tashi, zata wuceh ya jawo hannuntah chack ta jah ta tsaya, tasowa yay ya tsaya a gabantah ya kalletah ido cikin ido yaceh “Hamna I Luv u” ina sonki! nazatah wani Abu nakeso a tare dake Ashe b hka bane sonki nake. Ina dakon sonki a cikin ziciyatah.
Dan Allah kisoni kema, kallonshi hamna tai tukkuna ta danyi Murmushi ta wuceyh dayan dakin, zaune tai kan kujerah tana tunano irin yanda abubuwah suka faru, da kuma son da yarima yake nuna matah, wani dan takaittacen Murmushi ta sakeyi wanda ya qara mata kyau, a cikin zuciyarta kuwah cewa tai “Allah nagode maka da kabani yarima Mujeeb amma dole in nuna masah cewar inada class”.
A hka suka cigaba da rayuwah har na tsawon kwana 4 indah Allah yayi gimbiyah hamna ta samu tsarki, amma duk da hka bata nunawah yarima bah, kasancewar bata sallah a gabanshi duk da kuwah tsaretah yake a gidah. Kullum yana tare da itah.. Idonshi kullum a kantah, kullum sha’arwata shigah jikinshi take qarayi.
Yau juma’ah zaune take kan kujerah bayan tayi wanka ta shafe jikintah da turaruka masu dadin kamshii, dogowar rigah ceh ta sakah, mai qaramin hannu, pink color ceh rigar, tai simple make up dintah, dama ta tsefe gashin kantah ta gyarashi da mayuka masu dadin kamshi ta sakko gashin wanda yake har gadon bayantah. Sea Murmushi take abuntah, hkan yayi dea2 da shigowar jekadiyah Indah jekadiyah ta kawo mata tsumie da madarah, wannan tsumin kullum sea tasha shi sau 3 sannan kuma bata amfani da ruwan sanyi gurin tsarki, sea ruwan zapieyh, ko kuma ruwan bagaruwah masu zapieyh..
Mata ku riqeyh bagaruwaa, bagaruwah nadah matuqar muhimmanci a gurinku kj matan aure.
Sallama jekadiyah tai tukunnah ta badah gaisuwah ga gimbiyah amsawah tai indah jekadiyah ta ajiyematah tsumin da madarar ta fitah, dauka tai ta shanye duka..
Fridge ta bude ta dakko kankana mai yashi irin mai zakieyh din nan ta hadatah da dabino idan taci dabino sea tasha kankana.
Matan aure wannan babban sirri ku riqeyh shi domin zaya amfaneku, wannan yana qara ni’imah…
Bayan ta kammala shan kankana din ta tashi zuwah kitchen ta wanke hannuntah ta dawo ta zaunah. Hakan yayi dea2 da dawowar yarima kasancewar ya fitah yin sallah a masallacin fadah dake nan cikin gidan sarki.
[11/16, 7:24 PM] Kausar Luv????:
2⃣5⃣ Sallama yay ta amsah ta maidah kallontah ga wayarta, datake game, kallontah yarima yay indah gabadayah hankalinshi ya tashi sosai, sabodah yau gabadayah yanajin kanshi a cikin buqatar iyalinshi, tun bayan aurenshi da hamna bai qara tarawah da wata maceh bah, ko dan sabodah irin son dayake matane oho!
Kopah y kulle, ya matso daf da itah ya zaunah ya kalletah yaceh “Hamna wea har yau”? Cikin mamaki hamna taceh “Damie fah”? Murmushi yay yaceh “Maganar tsarkinki mana”, daria hamna tai taceh “nifah kwana 20 nake sabodah hka kada ka damu akuy kusan saura 2weeks nan gaba” rau2 da ido yarima yay ya tashi ya shigah kuryar daki indah y tarar da dardumah tare da alqaur’ani, da hijab dintah ta nunke a qasah, abunda ya ziyarceh zuciyarshi kuwa shine shin hamna ta samu tsarki ne boyemasa take ko yah? Wata zuciya taceh eh wata kuma taceh masah a’ah. At long last dea ya yanke shawara…
Hamna ya kirah cikin qasaitah ta iso gareshi taceh “Gani” yarima Mujeeb yaceh “Daukieyh Qur’ani nan mana kisah shi gurin da nake ajiye nawah, Hamna bata kawo komai a rantah bah ta daukieyh Qur’anin ta kai ta ajiye ta dawo taceh masah nakai, hankalinka y kwantah.
Murmushi yay yaceh “hkne jeiki abunki” hanya ta kama ta fitah, Indah Yarima Mujeeb yaceh “Finally d day has come” yana kammala fadar hka kai tsaye toilet ya shigah yay wanka ya fitoh ya shage jikinshi da turare, yay Murmushi yaceh “Alhmdlh” fitah yay daga dakin Indah ya nupieyh falo, bai gah hamna a nan bah, sea yay dayan dakin. Yana isah kuwah ya tarar da hamna kwanceh kan gado daga itah sea rigar bacci. Kaji mnya har an chanza dressing.
Murmushi yay y kashe wutar dakin ya qarasah zuwah garetah ya hau gadon bayyi wata2 bah ya fara shafartah, zurum ta bude idontah, kallontah yay yaceh “Dama Ashe kinsamu tsarki shine Baki fadamin bah”? Cikin rawar murya taceh Injiwah? Daria yay yaceh babu kowah,yana kammala fadar hka ya kai hannunshi kan kirjintah, ya hade bakintah danashi…
©Kausar Luv????
[1/8, 11:34 AM] Kausar Luv????: [11/18, 8:25 AM] Kausar Luv????: ????????????SARKI NE????????????
????????????????????????????????????????????
Na Kausar M Hassan