NOVELSSARKI NE

SARKI NE COMPLETE

3⃣0⃣ Karfeyh 9pm mai martaba SARKI NE Sarki Mujeeb, ya isah bangarenshi Inda fadawah da dogarawah suka yi masa rakiyah, yana isah yceh dasu su wuceh, cikin far’ah hamna ta tarbeshi ta kalleshi taceh “SARKI NE” Murmushi yay yaceh “Allah ya jikan Sarkin dea” Murmushi hamna tai masah indah suka zarceyh kan kujerah ta rageyh masah kayan jikinshi ta kawo mushi abunci yaci yasha ruwah, nan suka dingah firar duniyah da kuma ta mai martaba…
Hka suka jima suna firar su irintah masoyah, Murmushi yarima Mujeeb yay ya kalletah yaceh, tashi muje, cikin mamaki hamna ta kalleshi taceh “ina?” Bai jira mi zata qara fadamash bah ya dauketah zuwah next room dinsu. nan take ya fara romancing dintah, cikin muryar tausayi hamna taceh “Haba kai SARKI NE fah, Murmushi yay yaceh “shi sarki baidah desire ne?ai indea a nan gurinkine ni bah SARKI NE bah, Murmushi hamna tai taceh ko a cikin zuciyatah kai SARKI NE! nan take ya cigaba abunda yakeyi….
Alhmdlh a hka suka cigaba da rayuwah cikin farin ciki da jin dadi.
Yau da gobe sea Allah, kwana muke hasarar ranakun mu muke, yau kimanin wata 10kenan cib2 da auren Gimbiyah da sarki Mujeeb, cikintah wata 9 dea2 haihuwah yau ko gobe,amma kemeimie sarki ya hanatah komawah gidah..
Yau mondayh kuma yau hamna ta tashi da matsanancin Ciwan marah,Indah nan jekadu sukayi kantah, wata na dubawa taceh “haihuwa zatayi, ai kuwah suka samatah labule..
Alhmdlh bata wahala bah sosai indah Allah ybata da namiji, kyakyawah mai kyau dashi da kaganshi kagah ubanshi, kamarsu kowah yasan da itah…
Alhmdlh yau sati y dawo indah akayi shagalin sunah buki akayi na gargajiyah, indah mutane suka halarah yaro dea yaci sunan MAHER! inda akayi adduo’ih akanshi sosai.. Wannan kenan.
A kwana a tashi babu wuya ga Allah, yau hamna har tai kwana 40 da haihuwah, kasancewar tana side din Mum din Mujeeb, tasha gyara sosai da sosai, yau ta komah bangarensu, da misalin 8pm, wanka ta shigah ta qarayi, ta fitoh cikin qananan kayah, tai Yar simple make up dintah ta shafa turare, tai kwancentah kan gado, jekadiyah ceh ta iso taceh da itah ga sarki nan zuwah, hka kuwah akayi,sarki Mujeeb ya iso cikin shigah ta kasaitah, kayan jikinshi ya cire ya zarceyh toilet yay wanka tukunnah ya dawo, kallontah yay yaceh “Baby hamna I missed u” Murmushi tai taceh nima hka, nan take ya chanza salon lamarin, ya dingah jagwalgwalatah son ranshi,har mai afkuwah ta afku..
Washe gari: SARKI NE zaune a fadah, inda wani bafadieyh yaketah zabgawah sarki Mujeeb kirari, yaceh kaine SARKI, SARKI NE mai son Allah, SARKI NE mai adalci, SARKI NE mai gsky, SARKI NE Mai son talakawanshi,SARKI NE da ba’a taba samun irinshi bah a wannan gari mai albarka bah,SARKI NE kuma dan SARKI NE kuma jikan SARKI NE kuma Baban SARKI NE in shaa Allah.. Gaba dayah fada ta dauka da wannan gskyne. Murmushi yarima Mujeeb yay, kasancewar hawanshi a wannan mulki zamansa na SARKI NE! yayi kokarin sa a Deana wasu al’adu kaman nunawah yan fadah Daren farkonka da matarka da dea sauran Abubuwah, wannan kenan.
Karfeyh 9pm SARKI NE yashigo bangaren gimbiya hamna, rungumetah yay ta bayah itama ta juyu ta rungumeshi, Murmushi yay matah yaceh “Ina MAHER”? hamna “taceh yana daki, hannuntah sarki yaja zuwah dakin da Maher din Ke ciki, kasancewar yana kan gado, dafashi sarki Mujeeb yay ya kalleshi yaceh ” kai SARKI NE watarana in shaa Allah.. Gimbiya hamna kuwah Murmushi tai itama, inda taceh “kai SARKI NE” mai so da jin tausayin talakawanshi, kai SARKI NE a gidah kuma SARKI NE a wajeyh. Murmushi yay “yaceh idan fah ina a gidah keceh Sarauniyatah nikuma nine @ur service.. Daria sukayi dukansu, daga nan kuma suka chanzah salo zuwah wani salon daban.
Nidea dake gefe ina Kallo,na kama hanya nai wajeyh,na rufeyh musu kopah Inda ni kausarluv naceh “SARKI NE”…
ALHAMDULILLAH!!!
A nan wannan labarin na SARKI NE yazo karshe, ina mika godiyatah ga Allah sarki mai iko akan komai daya bani ikon kammala wannan dan taqaittacen labari,ina rokon Allah inda nai kuskure ya yafeyhmin..coz! No body x perfect….
Jamila Muh’d (Jamee Banana)gdya gareki.. Allah ybar zumunchi amin…….
+2347067465637
4comments only????????
©Kausar Luv????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button