SURBAJO Complete Hausa Novel

dagudu alameen yafada dakin shigarshi tayi dede da fitowar kan yar
karasawa yayi yarike mata hannu Yana tofa mata addua
nurse zuwa tayi daniyar karasa jawo yarinyar Amman ina ay yarinyar tarube aciki intajawo sekan yayi kamar ze tsinke dole tabari
wata nurse dince tazo tadunga danno cikin daga saman hakarkarinta itakuma dayar Tana ja dayarda Allah dakarfin ikonsane yafito da yarinyar daga cikin surbajo gaba daya tayi baki sabida ta fara rubewa aciki
karasa ciro mahaifar sukayi wacce irama baki tayi
surbajo se kirari takewa Allah tace lalle Allah yayi gaskiya inda yace ze fitar da rayayye acikin matacce kuma yafidda matacce acikin rayayye
gyarata akayi kamar bata haihuba alameen ko kobinsu daddy zuwa birne babyn beyiba yana makale da surbajo yana kulawa da ita Dan harga Allah tausayintane yakamashi danko daya ce takalli babyn kasawa tayi se kuka takeyi tanama babyn addua har aka wuce da ita surbajo kuka kawai takeyi
sedare aka sallamesu tuni ankira dangin mamanta ansanar dasu ruga ma direba aka tasa yaje yafadomusu
gidan iyayensa aka wuce da ita
koda su Aisha suka samu labarin abinda yafaru farinciki kamar zekashesu sosai suka ji dadi danhar party suka hada na murnar mutuwar yarinyar
surbajo Tana samun kulawa yarda yakamata sumaye tazo daga ruga harda Ardo Amman shi bakwana yayiba duba jikin surbajo yayi yakoma dangin mamantama kullum se sunzo duk abinnan ko leke Aisha batayiba
haka akaita kulawa da surbajo hartayi arbain duk sanda ta tuno babynta setayi kuka alameen shima wani lokacin kukan yakeyi
koda hutunshi yakare zekoma gurin ayki da surbajo yatafi koda suka koma patakot
makaranta yanemamata inda yanemi alfarmar asata a ss1tunda ba laifi lesson din daake mata Tana kokari bamecewa bataje makarantaba
certificate din primary Tana cikin zuwa makarantar taje tazana common interers
dasauran dalibai masu shirin fita daga primary haka shima junior waec
surbajo tamaida hankalinta sosai akan karatunta kuma tanajin dadin karatun duk inda bata ganeba alameen kekoyamata
abangaren zamantakewar aure alaameen besake neman wani Abu agurintaba Dan tausayinta yakeyi sede Dan wasanni dab[truncated by WhatsApp]
????????????????????????????????????
*SURBAJO*
????????????????????????????????????
Zahra Muhammad mahmud
*page 55-56*
Alameen daze koma bakin ayki kuka sosai suka dungayi shida surbajo bayason barinsu ga yaronsu meshiga rai shiyasa yaji duk garin yamasa zafi
Itako surbajo kukanta harda kishi sabida yace mata da aisha zetafi shiyasa abun yadunga damunta
Daukar Yusuf yayi yadunga masa wasa yanajin son yaron harcikin bargonshi
Haka sukai sallama ita kuka shi kuka
Haka yashirya aisha suka tafi tare murna gurinta kamar me. Shiko alameen haushinta yakeji Tunda taki Zuwa taga babynshi ahakade Suka tafi
Satinsu biyu dazuwa rivers yaga aisha nason kashemishi gida da kazanta kamar yadda takeyi akaduna
Bashiri yatarkatota suka dawo kaduna
Balai ko Da masifa yashasu agurinta kamar hauka
Shiko kota kanta bebiba dayake bakwana zeyiba shiyasa yana ajiyeta gida yawuce gurin sanyin idaniyarsa
Lokacin suna falo gaba daya mutanen gidan suna kallo kuma bawanda yasan da zuwanshi Yusuf nahannun daddy danshima son yaron yakeyi sosai
sallamar alameence takatsemusu kallon
Wata uwar Kara surbajo tasaki gamida kwasa da gudu tarungume alameen shima rungumeta yayi daga karshe yadagata yana jujjuyawa dariya suke cike da nishadi shaf sunmance agaban suwa suke murnar ganin junansu ta makantar dasu
Tana rungume ajikinshi tasoma shagwabarta fadi take dear shine katafi kamanta damuko sabida kana tare da katafilar matarka shine kotamu bakayi ko
Kara rungumota yayi yace who told you that my baby
Keda Legend Yusuf kullum kuna nan yanuna setin zuciyarshi
Kara rukota yayi yayi kasa da murya yace meyasa kike cewa Matata katafila dariya tayi sannan tace katafilace mana sarkin barna inban kirata katafilaba balama kakeson inkirata dariya sukayi gaba daya yayinda su munawwara ketayasu
Hankalinsune yadawo jin dariyarsu munawwara dasauri surbajo tajuyo ita Da alameen durkushewa tayi agurin tarufe fuskarta sabida kunyarsu daddy data kamata
Shiko alameen ko ajikinshi karasawa cikin falon yayi yana murmushi gaida iyayensa yayi cike da girmamawa suka amsa fuskarsu dauke da faraa
Daddy yace amunullahi zamu bata dakai shine kasamin ya jin kunyako maza kajata kubar nan Tunda kasa tanajin kunyarmu
Dariya sukayimata dukansu
mikewa yayi yaje inda take durkushe bejira komaiba yadauketa cak
Kuka tasamishi ita yasauketa Tana dukan bayanshi kokulata beyiba yawuce da ita dakin mommy
Kan gado yasauketa kuka take bilhaqqi da gaske ita wai yabata kunya
Kamota yayi yana fadin to sannu mekunya bakiji medaddy yacebane kinga so nagaskiya baa kunyar idon kowa nunashi ake aduk inda yakama kuma mu nan gidan baruwanmu da wannan kunyar taki muna rayuwane so simple
nande suka buge da romancing din juna
Kwankwasa kofar akayi suka bada izinin shigowa amal ce dauke da Yusuf yafara kuka
dasauri alameen yaamsheshi yasoma yimai wasa Dena Kukan yayi alameen yace that’s good my resemble
Dariya surbajo tayi tace ah lallefa su resemble anji jiki
nima zanhaifo my resemble dinne ingata iko
se bayan laasar alameen yabar kaduna cike da kewar surbajo da yaronshi
itama surbajo kuka taitayi bayan yatafi sabida har ga Allah batason tanayin nisa da mijinta sabida bukatunsa
madam Aisha kuwa bakincikin abinda alameen yamata yasa takasa ko cin abinci aminanta tafadawa suko abun yamusu dadi Amman afili nunawa sukayi suna tausayinta harda cemata zasu dauki mataki takwantar da hankalinta
rayuwa tacigaba da tafiya inda har surbajo tayi arbain tambayar alameen tayi zata ruga ganin gida cewa yayi tabari yazo tukuna sesuje tare bayadda batayiba amma yaki har mommy tasa baki fafur yace sujira yazo tukuna shida kanshi ze kaisu abin yama surbajo zafi
tsawon shekara biyu da auransu bata taba zuwa gidaba Amman yanxu tace zata shine zece tajirashi
Kiranta alameen yayi yanamata gargadi akan karta sake tatafi seyazo ayko rufe ido tayi tanata fada hardacewa in akan babynkane kahanani zuwa asalina tozanbarmakashi agida inje nikadai danna fahimci kana gudun innaje dashi ruga ze cutu ne to ni kabarni inje tunda ni dama acan nataso maganganude marasa dadi tafadamasa
alameen runtse ido kawai yayi yana sauraronta ranshi namishi kuna
kashe wayar yayi yahiga tunani
tabbas surbajo tayi gaskiya beso taje da Yusuf rigar gudun yakamu da wani ciwon shiyasa beson taje sedashi to amma ay Tunda befadamataba bedace tafadamasa maganaba har haka
itama surbajo sebayan yakashe wayarne hankalinta yatashi tuno irin maganganun data fadamasa tabbas bata kyautaba kiranshi tashigayi tabashi hakuri Amman fafur yaki daukar wayar
tamasa text shima baamsa
.hankalinta tashi yayi tashiga rusa kuka har mommy tashigo dakin tasameta tambayarta abinda yafaru tayi bata boyemataba tafadamata abinda tayimasa murmushi mommy tayi tacr baki kyautabs surbajo Amman kibari zanmasa mgn konan gaba Karki sake yimasa irin haka kinjiko
sosai surbajo tagamsu da zancan mommy i[truncated by WhatsApp]
????????????????????????????????????
*SURBAJO*
????????????????????????????????????