SURBAJO Complete Hausa Novel

shiyajasu sallah rakaa biyu ta nafila bayan sun idar yamata tambayoyi gameda addini ga mamakinsa duk tabashi amsa dede sabanin Aisha
mayafinta yabata tarufa yaja hannunta zuwa falonshi zaunar da ita yayi sannan yanufi dakin Aisha
sallama yayi yashiga tanajinshi tamasa banza karasawa yayi yasamu guri yazauna bata gaisheshiba shiya gaisheta sa[truncated by WhatsApp]
????????????????????????????????????
*SURBAJO*
????????????????????????????????????
Zahra Muhammad mahmud
*page 33-34*
Yace tazo falonshi yanason yayi magana dasu yana gama fadamata bejira amsartaba yabar dakin yakoma falonshi inda surbajo kezaman jiranshi
Bejima ba Aishan tashigo ko sallama babu. Surbajo seda ta tsorata da ganinta Dan ita bata dauka yanada wata matarba
Guri Aisha tasamu tazauna Tana girgiza kafa Tana cika Tana batsewa
Alameen ne yafara magana bayan yabude taro da addua sannan yafara yimusu nasiha akan su zauna lafiya bayason rigima da tashin hankali agidanshi
Bayan yagama jamusu kunne sannan yace kwanakin girki kuma yaraba kwana biyu kowacce zata dungayi. Daganan yatambayesu akwai me magana surbajo girgiza Kai tayi Dan ita tsaron katuwar matarnan tashi takeyi
Aisha ko cewa tayi sannu bakin munafiki wato har kanada bakin magana yanzu Wlh kaji kunya karasa wacce zaka aura se yar cikinka kuma har ka iya kwanciyar aure da ita Wlh kaide Dan akuyane kuma tashin hankali yanzu zaa farashi acikin gidanka Wanda besan ciwon kansa ba ace ayi mutum sekace bunsuru ….
Bata karasa metakeson fadiba taji anwanketa da Mari kamin tawartsake Ankara kifamata wani agigice takai dubanta gurin Wanda yamaretan bakowabane face surbajo
Mamakine yarufe Aisha da alameen kamin Aisha tayi wani yunkuri surbajo taci damara da gyalenta taje taci kwalar Aisha tace ke jakar inace dazaki tsaya gaban kado kina kiranshi bunsuru ke baa cemiki akuyaba shine kike kiran wani.ya auri yar cikinnasan ubankine yabashi kudin auran dahar zakimasa gori. Aradun Allah baki isa kizagi mijina nakyalekiba kibar ganinki katuwa Wlh dukan tsiya zanmiki.hannu Aisha tadaga daniyar kaimata duka carab alameen yarike hannun yashiga tsakiyarsu tafi yafarayi yana dariya kallon Aisha yayi wacce hawayen Bakinciki suka taru a idonta yace how do you feel now? yanzu Don Allah bakiji kunya ba wallahi Aisha kinyi asara ni mijinki bani dawata daraja a idonki to alhmdllh nasamu me ramamin duk rashin mutuncin dakikemin kuma Wlh bazan taba taka mata burkiba harse ranar dakika gyara halinki
Afusace Aisha tadaga hannu zata kaima surbajo duka dake bayanshi rike hannunta yayi yanunata da yatsa yace kul karki kuskura kitabamin mata ke inbada sakarci irinnaki ko kudi aka baki seki sa hannu kidaki wannan kyakkyawar surar to wlh baki isaba kinsan nawa farashin wannan kyakkyawar fulawar yake agurina kuwa inkika sake hannunki yasauka akan Zahra Wlh aranar zaki gane waye aminullah
Aisha cikin kuka tace Wlh baku isaba dukanku senayi maganinku kaikuma Allah se ya sakamin azzalumi kawai
Jikake dum surbajo takaiwa bakin Aisha naushi sabida takira mijinta da azzalumi
Fitowa tayi daga bayansa nanfa dambe yakaure tsakaninsu sosai Aisha taci duka a hannun surbajo Wanda tuni bakin Aisha yafashe jini nafita Dan surbajo cemata tayi matukar zata zagar mata miji ita kuma seta daketa sede kome zefaru yafaru
alameen dakyar yajanye surbajo akan Aisha yajata suka wuce dakinta se haki takeyi ita ala dole anzagar mata miji
suna shiga kulle kofar yayi yatsaya yana kallon surbajon shi dariya ma abun yabashi wato tasan darajarshi kenan shiyasa bazata Bari azageshiba
karasawa kusa da ita yayi rungumota yayi jikinshi ay kamar jira take kawai seta rushemasa da kuka dakyar yasamu tayi shuru se ajiyar zuciya takeyi ruwan sanyi yabata tasha sannan yadaukomata night gown fara yabata yace tacire najikinta tasa wannan
amsa tayi tashige bayi Tana shiga takulle kofar sannan tacire najikinta wanka tayi sabida tayi gumi gurin dambe da Aishan Tana gama wanka Wanda da temakon Allah tagano yadda ake kunna shower din
goge jikinta tayi da towel sannan tasa rigar kallon kanta tadunga Yi a mirror din cikin bayin
kunyace takamata Dan gaskia bazata iya fitowa ahakaba kado yakalleta
tajima atsaye abayin takasa fitowa ta bude kofar Amman fitowar tagagara Dan leko wa tayi taga kado nacikin dakin
wuf taji ankamota ihu zata sa dasauri yahada bakinshi da nata hakanne yasa tagane kadone ya dauketa be ajiyeta akoinaba se kan gado itako se wutsiwutsil takeyi nason yasauketa
kashemusu wuta yayi sannan yakara rungumota jikinshi
muryarta narawa tace kado Don Allah ka sakeni kafita daga dakinnan kasan bakyau namiji da mace su kwana aguri daya
alameen hankalinshi yasoma barin jikinshi sabida taushin jikin surbajo Wanda shi har mamaki yakeyi itada ba abirni ta tasoba Amman ko yan birnin albarka
shafota yakeyi very gently Amman ita ina hadashi take Da Allah akan yakyaleta ko jinta bayayi sannu ahankali yacire rigar jikinnata kuka tasamishi jin yana surking din breast dinta
kuka sosai surbajo takeyi tunbe kulata harde yadan sassauta mata yadago yana kallonta yace cikin dashewar murya baby na mekefaruwane cikin kuka tace nide banason abinda kakemin Wlh babu kyau wuta zakasa asamu
shafo kanta yayi yace mu ay munyi aure baby kuma inmukayi lada zamu samu Wanda daza mu mutu aljanna zaa samu kuma kece Yanzu idan kika hanani Allah zekonaki ke karshentama[truncated by WhatsApp]
????????????????????????????????????
*SURBAJO*
????????????????????????????????????
Zahra Muhammad mahmud
*page 35-36*
Ido surbajo ta kwalo jin ance zata mutu kamin gari yawaye
Alameen yacigaba dacewa amma tunda bakyaso bari na kyaleki kimutum tunda naga alama kinfison mutuwar yana gama fadin hakan ya yunkura ze sauka akanta
Dasauri tarukoshi tana kuka tace haba kado yazakamin haka yanzu kai kafison namutu dazufa har tare maka fada nayi yanzu Inna mutu waze tarema nide Don Allah kayi hkr aradu banason mutuwa naamince kayi din
Murna alameen yayi dajin zancanta bebata lokaciba yaci gaba da sarrafata
Itade surbajo jiki se Bari yakeyi kukanma takasa yi
Sanda alameen yakusa cika burinshine yaji surbajon amatse take sosai kuma yasan inyace zeshigeta da karfi ze iya yimata lahani tausayintane yakamashi ganin tarufe ido tana addua jikinta na rawa
Fasa kusantarta yayi ya koma gefe yana maida numfashi
Surbajo jin tadena jin radadin data soma ji shiyasata bude idonta ganinshi tayi akwance agefe
Yalumshe ido dakyar tabude baki tace kado Don Allah menamaka kakeson ganin na mutu nace nayarda kayi gudun kar inmutu Amman shine kafasako tafadi Tana yin kuka
Dakyar yasa hannu yajawota jikinshi yace baby bazaki mutuba nayafe mikine yau dama innace banyafebane zaki mutu to yanzu nayafe zomuje namiki wanka kizo kiyi baccinki kinji yanmatana
ajiyar zuciya surbajo tayi duk da de bata gama gamsuwa da zancannasaba sakko da ita yayi shima yasakko
dukansu bakaya ajikinsu kunna hasken dakin yayi ay surbajo idonta nasauka akansa ihu tasaki tafadi kasa sumammiya
arazane alameen yayi kanta yadagota yana girgizata Amman ina ba numfashi atattare da ita dasauri yaje kitchen yadauko ruwa yazo ya yayyafamata jimawa kadan taja doguwar ajiyar zuciya amma tarintse idonta sosai yayi yayi tabude amma taki se kuka take masa jikinta narawa