HAUSA NOVELSURBAJO Complete Hausa Novel

SURBAJO Complete Hausa Novel

Harara tawurgamasa sannan tace nifa kado banason abinda kakemin ina laifinma kace inje inyi wankan amma katuwa Dani kace zaka dunga yimin wanka ni aradu naiya wankana tafadi gami da murguda masa baki
Murmushi yayi yace to shikenan naji muje inhadamiki ruwan wankan ba musu tabishi
atoilet dinma seda sukasha daru Dan ita wai tsaron toilet din takeji sabida gabadaya glass ne toilet din gashi gurin wanka Jacuzzi ne

dakyar de tayarda tashiga shima seda tayi addua sannan tashiga

kulle mata kofar yayi yafito yabata guri
wayar kukun gidan yakira yace yashiryamusu dinning gasunan zuwa
yana gama wayar dakinshi yaje shima yayi wankan yasauya wasu kakin yanufo dakin surbajo
atsaye yasameta daure da Towel Dede gwuiwa ta rufo wani kuma akanta

tana ganinshi tajuya da gudu Zata koma toilet din gudun karyaganta ahaka aytana fara gudun towel din data dauro yakwance yafado kasa ihu tasa itama tazauna agurin

habawa alameen mezeyi inba dariyaba gefen gado yazauna bayan yadauke tawul din dayafadin dariya yacigaba damata

surbajo kuka tasamishi akan yabata tawul din amma alameen ko ajikinshi dariyarshi kawai yakesha nakanta tacire daniyar daurawa wuf shima alameen yakwaceshi

ay surbajo kwanciya tayi agurin rub da ciki Tana kuka

dakyar alameen yadena dariyar kuma shi bakomaine yabashi dariyarba se ganin ita megudun karyaga cinyoyinta segata tayi tumbur kuma agabanshi
karasawa inda take yayi daukota yayi cak yadorata akan gado dasauri surbajo tanade jikinta da zanin gadon
kukanta taci gaba dayi ita ala dole taji haushin ganinta dayayi tsirara niko nace inbanda shirme irinna surbajo ay gado ba bakon tsirarabane dazata dunga damun kanta

trolley din kayansu yanufa yaciro mata wasu English wears riga da wando pink color wandon three quarter ne yahado da pant da bra

Man shafawa yadauko agaban mirror yazo inda take gadon yahau yadagota kuka tasamishi ita yakyaleta murmushi yayi sannan yace surbajo wai meyasa kikeson mutuwane haka
dasauri surbajo tafito da kanta daga cikin zanin gadon tana kwalo ido waje bakinta narawa tace kado wayacema inason mutuwa aradu banasonta Tunda inmutum yayi ta baya dawowa duniya inason ganin innata amma ance tamutu bazan taba ganintaba shiyasa banason namutu gudun karnima nawa yaran sutashi sunason ganina ace musu namutu takarasa zancan Tana kuka

tausayintane yakamashi amma seyadake yace ayko inde bakyason kimutu to dolene kidunga Bari ina ganinki ko bakaya ajikinki kuma kidunga bari ina wasa da wannan yashafo kirjinta, kuma inna dawo daga office kizo da gudu ki rungumeni ki tsotsi bakina kamar yadda nake Miki, Kuma karki dunga yimin musu innace kiyi abu, kuma dole in ina gida bakida gurin zama se jikina
inde kika kiyaye wainnan tokeda mutuwa se in kwanankine yakare????

wani sanyine yaratsa zuciyar surbajo harda ajiyar zuciya jin kado yabata sirrin dawwama aduniya????
har cewa take aranta yoto ita kowanka kado yace tamasa inde zehanata mutuwa aradu kullum setamasa so dari????

cike da murna ta Kalli alameen tace kado nagode maka aradu bansan dawanne baki zanyimaka godiyaba kayimin taimakon da har abada bazan mantaba Tunda har ka bani sirrin dawwama aduniya kado dame zansakama

dariyace taso kwacemasa amma seya daure yace basekin godeminba duk yiwa kaine kawai dazaran kinji tsaron mutuwa kizo ki tsotsi bakina shikenan kin tsira
tsalle surbajo tayo daga inda take tafada jikinshi bakinshi ta lalubo tafara kissing kamar yadda taga yanamata

alameen hankalinshine yasoma tashi ayshima biyemata yayi seda yatuno anajiranshi a office ne yasamu dakyar yakwace Kansa agurinta
dasauri yashiryata surbajo bawani jin kunya tatsaya yamata komai anatse
hannunta yaja suka sauka gurin dinning sukaci abinci yarakota daki yace takwanta tayi bacci Bari yaje office yadawo rikeshi tayi tace kado kana ganinde bazan mutubako

Kai yadagamata yace ay inde Zaki jure duk abinda nasaki bake ba mutuwa
murmushi tayi masa Wanda yakara bayyana kyanta tace toshikenan Seka dawo
kangado taje takwanta Tana masa bye bye
fita yayi shima yana dagamata hannu yanufi office

ayi hkr da wannan bani[truncated by WhatsApp]
????????????????????????????????
*SURBAJO*
????????????????????????????????

Zahra Muhammad Mahmud

*page 39-40*

Tundaga wannan rana surbajo tamaida bakin Alameen sweet dinta ita ala dole batason mutuwa

Alameen lallabata yakeyi Dan bayason damuwarta kokadan kuma duk abinda yasata batamasa Musu

Yauma kamae kullum yagama shiryawa zetafi training dakinta yashiga Tana kwance
Yace baby zanfita Kije dakina kigyaramin duk abinda yayi kura kitabbatar kinwanke kingoge Kinji ko kuma kiyi hanzari yanxu zandawo ba jimawa zanyiba

To tace batare da damuwa ba tace Adawo lfy Allah yatsare

Murmushi yayi najin dadin adduar data masa sannan yajuya yafice

Mikewa surbajo tayi tanufi dakinnashi Tana shiga tafara gyarawa kamar gaske tagama gyaran dakin kan table din da su laftop da wayoyin shi suke tanufa Tana zuwa taga suma suna bukatar atsabtacesu danhaka batayi kasa agwuiwaba takwashesu takaisu toilet takunna fanfo ta tarasu akasan ruwan tafara wankesu soso da subulu seda tamusu sabi uku uku gudun kar yace basu fitaba

Tana gama wankesu Tazo kan table din takifesu su tsane

Cigaba tayi da gyaregyaren dakin wani tayi dede wani kuma tayi barna

Koda Tazo falonshi zata gyara rasa yazatayi tadauki plasma din falon tayi Dan so take Itama tawanketa soso da sabulu
Ganin tarasa abinyine yasa tafita garden din gidan tadauko tiyo din daake ba fulawa ruwa tashigo dashi dakin Tana zuwa kai tsaye toilet tashiga dashi tasa ajikin fanfo tajawo sauran zuwa falon kunna ruwan tayi habawa ruwako yafara zuwa da saurinsa soso tadauko bayan takada omo da hypo a roba Tazo gurin plasma din tafara dirjeta intayi kumfa tasa ruwa ta dauraye Itama sabi uku tamata sannan takoma kan su home tiaters suma tawankesu daya bayan daya Tana gamawa tanufi su leather sit dake falon suma tamusu barin ruwa da omo Tana kan wanke floor din falonne Alameen yashigo dakin cike da mamaki Dan tundaga falon kasa yaga ruwa na gangarowa ta step

Tsananin mamakine yakamashi ganin irin taasar da surbajo tamasa kasa magana yayi itako ko ajikinta tadago tace kado sannu dazuwa Aradu yau sekamin kyauta dubafa kaga yadda nake gyaramaka dakinka ay nayi kokari sosai ko kado

Alameen dakinshi yashiga nabacci ga mamakinsa shibata jikamasa da ruwaba komai tsaf yake tagyarashi yadda yadace juyowa yayi zefito idonshi yasauka kan table din dasu laftop dinshi suke da wayoyi dasauri yakarasa gurin
Hannu yadora akai yanata salati ganinsu dayayi suna digar ruwa kobaa fadamasaba yasan suma wankan tamusu

Afusace yafito daga dakin yanufota surbajo naganinshi bata guduba Dan ita batasan tayi laifiba
Yana zuwa gashin kanta yadamko yace uban wa yacemiki haka ake gyaran daki waike se yaushe zakiyi hankali kullum Kina girma amma iskancinki segaba yakeyi wayacemiki kijikamin daki

Cikin kuka tace haba kado wannan wanne irin zalincine har dakifa kabini kace nazo Nagyara maka daki abinda naga yayi datti nawankema shine yanzu zakacemin wayasani dubafa kaga yadda na wankema abin dakake kallon mutane fes se Kyalli yakeyi amma duk da haka banyi gwanintaba

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button